Showing 159001 words to 162000 words out of 294767 words
Chapter 54 - Gudun Kaddara Book 2 Hausa Novel Complete
A hankali ya tura qofar dakin ya shigo,sanye yake da wasu fararen hoodie pyjamas masu matuqar taushi da sulbi,ya dora hulan saman kanshi amma hakan bai hana bayyanuwar sumar nan tashi me tsaho sulbi da kuma baqi ba. Duk da kayan farare ne amma yayi wani irin sassanyan kyau,fuskarshi tayi fes tayi tarwai kaman an qara masa hasken fata ne. Hannayensa duka biyun zube a aljihun wandon pyjamas din nasa,yana qarewa dakin kallo a nutse. Hankali kwance kuma yake shaqar daddadan qamshin da dakin yake fesarwa,qamshin wani irin freshener ne da ya cakuda da qamshin sassanyan turaren nan nata da yake mutuwar so.
A nutse yaci gaba da nazarin dakin,daga qarshe idanunsa ya sauka saman gadonta dake dame a gyare abun sha'awa game kallo. Saman gadon nata ta yasar da fari qal din under skirt dinta hade da brazier dinta data zare. Cike da nutsuwar nan tamkar ba kutse yayi cikin gidan jama'a ba tare da saninsu ko izininsu ba ya soma takawa zuwa gefan gadon. Dab da kayan ya zauna,ya miqa hannunsa ya dagasu yana kallo. Qamshi suie fitarwa tamkar bata sanyasu ta fita zirga zirga dasu ba,ya lumshe idanunsa yana jin wani abu yana fara sauka masa yarr a jikinsa. Hannu ya miqa,ya dauki remote dake controlling dukka qwayayen dakin ya kashesu,sai guda daya daya bari wanda yake daura da mirror dinta.
Gaba daya qamshinta ya gama kashe masa jiki,a hankali ya koma da baya yayi relaxing saman pillow din dake ajiiye fuskan gadon,ya daga undies din a hankali ya aza saman fuskarsa yana shaqar qamshin dake fita a jiki.
Dadewar da tayi ya sanyata fitowa a dan gaggauce,kanta daure da towel din tana yamutsa sumarta da takeso ta ragewa danshi saboda batajin zata iya tsaiwar sanya drayer ta busar dashi.
Dan qara kadan da qofar toilet din ta bayar ya sakashi juya kanshi sashen bandakin. Da dan sauri sauri taja qofar,tana takowa zuwa tsakiyar dakin. Jajaye lips dinta ke motsawa a nutse,da alama akwai abinda take karantawa. Lumshe idonsa yayi yana jin wani nauyi na raguwa a qirjinsa,gudun zuciyarsa kuma yana sake qaruwa. Cikin kallo me kama dana qurilla ya soma sauke qwayoyin idanunsa daga saman lips dinta zuwa fararen kafadunta masu sulbi da suka kasa riqe ruwan da tayi wankan dashi saboda santsin fatarta.
Sarqafewa idanunsa sukayi a saman qirjinta data daureshi da towel,wanda sosai tudu da tsaiwarsu kyam ta nuna ta saman towel din. Yadda yaji yana neman fara kokawa da numfashinsa ya sanyashi qarawa kallonsa gaba,yanason ya more kallonta da kyau kafin lokacin da zata Ankara da wanzuwarsa a dakin.
Santala santalan cinyoyinta suka sanya tsigar jikinsa zubawa,suka kuma tuna masa da wani dadadden yanayi da ya kasa manta irin duniyar da ya tsinci kansa a ciki,dole ya miqe ya zauna,sannan ya tattara dukka qarfinsa ya tashi ya soma takawa zuwa inda take tsaye.
Ko kusa ko alama jikinta bai bata da mutum cikin dakin ba,tunda tasan qasa ce dake da doka da qa'idar da ba wanda ya isa ya haure maka gida,uwa uba kuma ta sani hatta su benazeer basu shigo mata daki sai sunyi knocking bare ama da bama shigowar takeyi ba idan ba kamawa tayi ba.
Abu daya hancinta ya iya fahimta,kamar atmosphere na dakin ya sauya,da kadan da kadan taji kaman qamshin sake mamaye dakin yake,sai taja qaramin tsaki. Batasan me yasa hancinta ke yawan saurin tantance qamshinsa ba,batasan me yasa hancinta yake gane kowanne qamshi nasa ba,ta tsani wannan saurin gane duk wani qamshi na jikinsa,sai ta miqa hannu ta dauki comb ta zame towel din saman kanta ta zummar fara taje sumarta don ta samu tasha iska da wuri.
Comb din taji an riqe kafin kuma ya kama qugunta yadda ya saba ya manne da jikinsa. Muguwar razana tayi wadda kadan ya rage ta fadi banda ya tallafota da hanzari
"Ya salam.......take it easy mana......bakiyi zaton zuwa na bane?" Ya furta mata cikin kunnenta da wani sound da ya sanya ta kusa loosing control nata. Idanunta kawai ta mayar ta lumshe tana kiran sunayen Allah tare da qoqarin daidaita bugun zuciyarta,don kowacce laka ta jikinta tsoratar da tayi yabi ya kassarashi,taja numfashi da kyau sannan ta tattara dukka sauran qarfinta ta turashi. Abun takaicin ko gezau baiyi ba,sai hannuwan nata ma daya riqe da kyau yana dubanta. Fuskarsa a nutse tsaf yake dubanta
"Cool down......ba fada nazo nayi muyi ba......duk da kinyimin laifin da ki wajen Allah idan baki nema afuwata ba sai Allah ya qonaki" ya fadi a tausashe,qamshin man data wanke kanta zuwa qamshin da jikinta ke fiddawa yana son fara rarraba masa hankali.
Maganar tashi taji ta mata nauyi qwarai,wani abu me zafi ya tsaya mata a wuya,tanason ta fesar masa da maganganu ne to amma tana jinta a tozarce da yadda take tsaye haka a gabansa daga ita sai towel,duk wani sashe na jikinta yana nuna kansa.
"Ka sakeni" ta fadi idanunta a lumshe da tsiwa cikin muryarta
"I said calm down.......ki zauna ki fahimceni"
"Bazan fahimceka ba,ta hauro mana gida ka.ketomin daki,ka tsaidani a gabanka kana qarema tsiraicina kallo?,kana tunanin idan nayi qararka akan hakan ba za'a karba min haqqina ba?"
"Tsiraici?......haqqi?......,for sure kin manta waye ni cikin dictionary din kanki?"
"Who are you?" Ta furta tana ware masa fararen idanunta.
"You asked in the right place" abinda kunnuwanta suka jiye mata kenan,abu na gaba data iya ji shine damqar towel dinta da soma warwareshi tsaf daga jikinta.
Iya gigicewa ta riga ta yishi,tayi imanin muddin ya cimma muradinsa na rabata da dan towel din da shine kawai garkuwar da ya mata katanga daga bayyanar jikinta ta kade,ta tattara dukka qarfinta cikin tashin hankali tana fadin
"Stop it....." Baiko nuna kumnuwansa suna ji ba bare ta sanya ran ya fahimta,gigicewarta ya hanata fahimtar hakan,bakinta ya gaza kama kowacce kalma sai fadin
"Stop it"
"Stop it" data dinga maimaitawa,wanda duk fitar kalma guda daya daga bakinta kamar yana daidai da warwarewar towel din jikinta nata. Hawa daya tak ya rage masa ya kammala zareshi,bakinta na rawa ta sake maimaita masa kalmar cikin furucin da take sanya ran shine na qarshe da wata raunanniyar murya
"Stop it......pleeeeassseee" kalmar qarshe din sai ta zamana kamar wata gaba ta karya lago a wajensa,ya dakata cak yana maida numfashi. Baya jin a yau zai iya barin sultanar.......baya tunanin zai iya qyaleta ko ya daga mata qafa,kowanne sashe na jikinsa muradinta yakeyi,hakanan yana son ya tuna mata wani abu data manta,yanason yabar mata abinda zata dinga jin kanta ko yaushe a MATAR AURE ce ita din kaman kowacce mace.
Ragowar towel din da kowanne ya riqe a hannunsa yana son hana dan uwansa cikar burinsa ya jawo da wani irin zafin nama,sai gata gaba daya cikin jikinsa,sauran abinda kuma ya rage na towel din ya zame yayi nasa waje,abinda ya haukata kwanyar maina cikin qasa da second biyu,ya kuma gigita sultana gaba daya data fahimci garkuwarta ya fadi,ba wani sauran abu da ya rage da zata rufe tsiraicinta dashi,sai kawai ta dunqule cikin jikinsa kuka yana qwace mata. Dunqulewar da tayi a jikin nasa da zummar samun kariya sai ya zamana kamar turi tayi masa,tamkar fami ne ta yiwa wani tsohon miki kamar kuma susa ce ta yiwa kowanne gaba ta jikinsa,ragowar nutsuwar da tayi saura a jikinsa ta soma sulalewa,ya soma gagara kama hankalinsa........
_tom......qaqa qara qaqa_
_KWANKWASON JIMINA_*
*_TSUTSAR NAMA_*
*_AMEENATOU_*
*_GUDUN KADDARA_*
_DUKKA AYARIN LITATTAFAN KUDINSU YA KAMA KAMAR HAKA_*
LITTAFI DAYA_400
BIYU_800
UKU_900
HUDU_1200
_IDAN TA BANKI NE ZAKI SANYA KUDINKI A WANNAN ASUSUN_
6019473875
Musaa Abdullahi safiya
Keystone bank
_ANTAYA SHAIDAR BIYANKI ZUWA GA WANNAN NUMBER_
09166221261
*Masu tura katin waya ko vtu kuma kai tsaye wannan number zaku tuntuba*
09134848107
*Maqotanmu kuma al'ummar qasar nijer zaku tuntubi wannan number dinne kai tsaye don biyan naku kudin*
09033181070
*ZAFAFA FAMILY na maraba daku*🫂🫂🫂🫂🫂*_GUDUN ƘADDARA_*
*H U G U M A*
BOOK 02 PAGE 84
Kyakkyawan tarba yayi mata cikin faffadan qirjinsa,ya lullubeta tsaf irin lullubar da inda zuciyarta a sake take zata jita cikin aminci ne da nutsuwa tamkar kwanciyar d'a cikin mahaifiyarsa. Cusa kansa yayi tsakanin fuskarta da kafadunta
"Calmez vous s'il vous plait(ina roqonki ki nutsu)" ya furta mata cikin taushi dason bata nutsuwa,maimakon nutsuwa sai maganar tasa ta qarasa hautsinata,don yana sauke mata hucin numfashinsa da tasirin muryar nan tasa da tun ba yau ba suke daya daga cikin abinda ke sanya mata tsananin shakkarsa. Yadda yaga taba sake curewar jikinta ko ina yana rawa ya bashi tabbacin ta tsorata ne,yana buqatar nutsuwarta fiye da kowanne lokaci,bayason ya maimaita abinda zataji ya qarasa fice mata a rai,baya son taci gaba da kallon mu'amalar aure a wani abu me kama da horo azaba ko wahala cikin rayuwar diya mace,he needs to show her me ainihin mu'amalar ke nufi,yanason shi da kansa ya tabbatar mata isn't a rape.......ba abinda take tunani bane.
Tayi imanin zamanta cikin jikinsa a irin wannan yanayin kuskure ne babba,amma bata da wani sauran mafaka daya wuce wannan,zuciyarta ta gaya mata ta gwada masa barazans ko zai qyaleta,muryarta na shacking sosai kaman wadda sanyi ya kada tace
"laisse-moi(ka rabu dani),ama da aba dukka suna kusa.......ihu daya zai kawos......su dakin.....na,ka sani ai" ta fada da qarfi tana daga murya wai ko zaiji abun ya tabashi ya barta.
Siririn murmushi ya saki a galabaice,sai ya sauketa saman sofa bed,ya sanya hannunsa yana qoqarin banbare hannunta data cukuikuyeshi dashi. Sam taqi sakin nasa,saboda ta fuskanci janyewa zaiyi daga gareta alhalin bai bata wani abu da zata maye gurbin jikinta dashi ba. Tsaiwa yayi cak yana murmushi
"Ahaaannn......kince na fita na tafi,but kuma kin riqeni......idan kuma nace zanyi abun kice nayi raping dinki.......cela montre qu'il y a quelque chose que tu veux(yana nuna cewa akwai abinda kikeso)"ya qarasa fadi da harshen faransanci
"You missed me the way I missed you" ya sake fada da muryarsa na sake qanqancewa,yana jin kamar tana fita ne daga maqoshinsa da qyar saboda yadda jijiyoyin jininsa ke sake budewa,suna kuma aika jinin da sauri da sauri zuwa ga kowanne sashe na jikinsa.
"Nooo....." Ta furta da muryar kuka. Kai ya girgiza mata shima alamar a'ah,cikin wani irin taushi ya zame jikinsa don yana da buqatar ganin abinda take boye masan gani na zahiri.
Tunda yake idanunsa basu taba ganin wani abu daya fusgi dukkan hankali tunani da nutsuwarsa ba irin jikin sultanar,komai ya bayyana muraran,wani irin tashin hankali ya sauko mata ta fara qoqarin samun wajen buya tsakanin pillows da duvet. Da wani irin zafin nama ya cimmata a tausashe ya riqota,ya dagata gaba daya ya sauketa cikin jikinsa yana qoqarin cusa hannunsa tsakanin wuyanta zuwa qirjinta.
"Nooooo pleeeeassseee" ta sake fada da sheshsheqar kuka,saboda iya riqon da yayi mata kawai ya soma gaya mata lallai abinda ya faru shekara biyar zuwa shida baya ne yake shirin maimaita kansa.
Dukka haqurinsa yaji yana sulalewa,rashin haqurin nan nasa na asalin halittarsa ya fara taso masa yana tasiri wa ruhinsa,yadda take kame jikinta guri daya da kyau tana dukkan qoqarinta na ganin ta hana hannuwansa isa inda yake da muradi...... ta hanashi yakai gurbin da suka fi ko ina tsone masa idanu......ba haka ya sansu ba.....ko a wancan lokacin da komai ya faru cikin fushi zafin rai da fitar hayyaci amma kuma yana iya tunasu......ba haka suke ba,yaushe suka koma haka?,sun maida kansu yadda yake gani cikin mafarkinsa,sun koma yadda yake buri da muradi,burinsa a kansu masu yawa ne,yana cikin jerin mazan da suke da haushin wannan wajen,suke kuma da tanadi me yawa a kansu,tsananin kamun mai da zallar miskilancinsa ya sanya kosu suhail da sukan taba zantuka irin wannan bai taba sanya musu baki ba,basu kuma taba sanin kowanne plan nasa akan kalar matar aurensa ba.
Juyeta yayi kawai saman tattausar katifar,ya kuma yi mata wata da faffadan qirjinsa cikin salon da bazai hanashi kallon fuskarta da qwayoyin idanunta da suka qara sheqi saboda ruwan hawayen dake kwance a ciki.
Da gaske ihu takeso tayi masa amma sai takejin kamar an kame harshenta an riqe,a wannan yanayin idan tayi masa ihu ama ko aba suka kawo mata daukin da take da buqata da wanne idanu zata kallesu a gobe?. Fuskarta ya kawo cikin tafin hannunsa,ta sanya hannunta da ture hannun tana kauda fuskartata,cikin zafin nama ya kama hannuwan nata ya aza musu nauyinsa,sai ya zamana bata da wani sauran abu da zata kare kanta dashi,shi kuma yi ya bash damar zube hannuwansa a inda yaketa harin. Abinda ya sanya ya qarasa birkicewa gaba daya,muryarsa ta sarqe gaba daya,sultana kuma ta sake masa kuka na gasken gaske,tana jin wani abu yana yawo cikin sassan jikinta.
Har tsakiyar kansa ya dinga jin saukar sautin kukanta,sautin daya dinga so ya tuna masa da abinda ya faru five yrs back,cikin birkitacciyar muryarsa data qanqance kamar wanda mura ta yiwa kamu ya fara magana,yana yi yana jan numfashinsa da kyau don yana jin kaman zai qwace masa ne.
"s'il te plaît(please)Sultan give me a chance....no more aba,no more ama..... Aliyyu haidar kawai.....ki fahimceshi......ki bashi zuciyarki da tunaninki......all this while sultana zuciyata bata taba samun hutu ba,ban taba hutawa ba sultana......ban taba kwanciya nayi bacci cikin nutsuwa ba dukka shekarun nan saikin hanamin sukuni cikin bacci na......ban taba samun cikakken nutsuwar ruhi ba dukka shekarun nan......,pleeeeassseee sultana,ki yafemin......dukka laifin da kike tuhuma na dashi na yarda na dauka......zan gyara kuma.....ki bani Chance mu gina gobenmu......ki bani Chance na koya miki soyayyata,ki bani chance na inganta rayuwarmu data 'ya'yanmu"
"Bana sonka.......bana......i hate you...." Ta fada cikin gunjin kuka sanda ya mata wata wawiyar runguma tamkar zai tsagata gida biyu.
"You are a liar.......idanma da gaske kike daga yau zan koya miki yadda zaki fara sona" daga wannan bai sake bata daman magana ba,ya toshe labbanta da harshenta da nasa bakin da wani irin salon kiss.....wani irin tsotsa yakema lips nata da harshenta,sai daya tabbatar ta galabaita ta kuma haqura da yunqurin magana da takeyi,duk wani cizo da take kai masa da haqorinta ya shanye,bai qyaleta ba sai daya zuqe duk wani yawan bakinta tas,ya tabbatar numfashin dake kai kawo a qirjinta ya soma sauyawa sannan ya gangaro zuwa wuyanta.
Wani irin zazzafan numfashi ya dinga sauke mata yana sansana wuyan kamar zai hadiyeta,saqonnin da yake sakar mata a iya wuyan kadai suka fara qoqarin rikita mata lissafi,ta bude baki zatayi magana amma numfashinta rawa yakeyi yana kai kawo tsakanin qirjinta da zuwa maqogaronta,koda zatayi maganar ma ta tabbatar ba wani sauti me kyau da zata bayar.
Ita ce macen farko kaf rayuwarsa da ya fara sani a matsayin diya mace......amma kuma yana da sani me yawa akan mata.......duk wani sani nasa daya tara tashin shekaru saboda ita a ranar ya bude mata su babi babi,zafafan saqonni dake tafi da imanin me imani,ya kuma sauke dukka zafin kai da na zuciyar kowacce irin diya mace......izza taqama da kuma qasaitarta. Tun tana qoqarin qaryata abinda gabbanta keji har ta fara tsoron maina din......ya hanata kowanne motsi,zafafan 'yan aike kawai yake tura mata da suka sanya kwanyarta ta fara zafi,hannunsa zuwa harshensa kawai takeji suna yawo all over her body.......bai qyaleta ba sai daya tabbatar kowacce gaba a jikinta ya aje mata saqo me dumi da gigita tunani......a sanda kunnuwanta suka soma dodewa ta daina fahimtar kowanne sauti daidai,sanda gangar jikinta tayi nisan nisa cikin wata duniya daban da maina ya aikata......lokacin da ta soma tunanin dama tana da irin wannan feeings din cikin jikinta?,wanne irin shaidani ne mainan har haka da yakeson fiddata daga saitin hankali zuwa wani layi da yafi kama da mutumin da yasha wani abun bugarwa ya bugu?,sanda tayi nisa wajen tunanin ta yaya zata dakatar dashi......a lokacin ta jishi yana yunqurin kaita azababbiyar duniyar daya taba kaita tsahon shekaru biyar da suka shude......duniyar data aje ma rayuwarta tarihi.....duniyar da ko sau daya bata taba gushewa ko ta subucewa tunaninta ba. Daidai lokacin hankalinta yayi mummunan tashi,ta kuma yi azamar dawowa daga inda ya kaita din,cikin galabaitacciyar muryar da ko maqoshinta bata kaiwa ta soma magana kai kace magen data sha wahala a hannun yara
"Don Allah.......kayi haquri...... please Allah bazan sake komai ba....suis désolé pleeeeassseee" ta qarashe maganar tana jan wani dogon numfashi sanda ya cimma gaci.
Daga shi har ita ba