Showing 39001 words to 42000 words out of 304445 words
zubo min kafin na kalli Iram. "Sai da nace miki ba zanje ba me yasa kika min haka?" "Me kike nufi?" Ta tambaye ni, "kamar ya me nake nufi? Bayan kin san abinda kika bani ke kika yi led dina zuwa ga hell Kuma ki ce me nake nufi me kika ba ni na sha?" Ja da baya tayi Aunty Khalisah ta riko hannunta cikin fushi ta ce mata. "Yes she have right ta san me ya sa kuka kawota? Kun dauka kowa jahili ne irinku? Me kika bata taci ko na kira cop su zo suyi gaba da ke." "But Aunty nima ban san me na sha ba. Gaba-daya a wurin muka kwanta bayan Ikhlas ban ga Nadra ba?" Gabana ne ya fadi wata victims? "Innalillahi wainnalihir rajoun? Ina take?" Na tambaye ta, Lucky ne ya juya ya fita. Sai lokacin Aunty Khalisah ta ciro wayarta, ban san wa ta kira ba, amma bayan minti talatin aka kara kiranta. "An samu Nadra!" Suka fita da gudu, nima tsoro ne ya sa na kasa zama a dakin na fita aka turo kofar, sannan ya rufe gam. dogo ne sosai cikin bakin kaya, asalin rigar hade take da wata alkyabba baka ce, ta rufe har fuskarshi. Ja da baya nayi domin bana gane fuskar domin wani bakin abu da aka saka. Takowa yake har gaba. Ihun da nayi yasa shi tsaya cak, kafin ya iso cikin wani irin sauri ya shake wuyata, allura ya soka min a wuyata. "Kin cika ihu! Kallonki nazo yi You take my attention! Ban sani ba ko don im lust to womenizer, daga yau zan cigaba da bibiyarki naso na manta da ke sai bukatar haka ta taso, amma wannan bakin naki ya kirani. Tunda Uwata ta haife ni ban tab'a wasan banza da wani namiji ba, amma yau garin son burge wanda basu damu da kai ba, nayi invite unguest rayuwata. Bana ce na san me ya faru ba, domin tun ina sense dina yake sumbatar bakina zuwa kirjina. Daga nan ban kuma sanin kome ba.
Sai after few days, wuyana da na ji yayi min nauyi yasa ni kai hannu zan tab'a Mommy Turai ta rike hannuna. "Kada ki tab'a, ciwo ne?" Juya kai nayi na ga Abba da Maluma a gefe hawaye ya zubo min, na mika mata hannu. Zuwa tayi ta rike hannuna. "I...m....im so....so... sorry!" Na faɗa da kyar kamar ana rike min maganar, murmushi tayi tana faɗin. "Ya isa Allah ya baki lafiya."
"Ban da munafunci irin na yau taya za ayi ace su yan mata uku su yi hatsari amma ita Irak ta samu lafiya ita wannan a karya mata wuya, ita kuma wancan ta bugu a cikin a wani garin gabbabba ake wanann aikin sai dai a duniyar Turai." Yadda Hajja take magana zai saka ka fahimci akwai wani abu da tsohuwar ta fahimta.
Bayan fitar Mommy Turai da su Abba ne Maluma take gaya min duk mun dawo Najeriya, kuma Nadra itama tana asibitin. Kasa magana nayi don dama maganar ba zai yiwu ba saboda ciwon da yake wuyana. A hankali na rike hannunta nace mata. "Maluma muje gida!" "Sai kin samu sauki!" "A'a muje kawai!" "Me yasa?" Da sauri na ce mata. "Zai zo wallahi ya ce zai zo!" Na faɗa ina zare, "babu wanda zai zo." Ta fada min, kallon kofar nake ina tuna yadda ya zo can Dubai, Maluma bata yarda ta bar ni ba. Domin ni kaina na kasa sake ta, haka yasa ta kara yawaita addua a kaina har barci ya dauke ni, mai cike da ban tsoro.
***
Rigima mai suna rigima aka yi tsakanin Hajiya Turai da Hajiya Layla, domin kowacce tayi furucin sai ta ga bayan yar Uwarta.
"Yanzu dai ba wanann ba ina kudin Yaran?" Inji Hajiya Suhaima, "tuni na saka an turo!" Inji Hajiya Turai tana hararan Hajiya Layla. "Bamu kudin da ya shigo, jin Hajiya Nana tana mika musu tap din da yake dauke da kome na su. "Kamar ya? Dala dubu dari biyar na MATAN ALFARMA, dala dubu dari biyu na Hajiya Layla, dubu dari da goma nawa na sauka sauran na rabawa Yaran da suka min aiki dilalan da suka min kome."
"Ba shi muka tambaya ba na yar Mijinki? Ikhlas!" Kallon SAN Suhaima tayi irin kallon renin wayon nan ta ce mata. "Wannan nawa ne, ba na wani ba kuma duk wanda ya ce zai shiga cikin dukiyar ni da shi ne." "Baki isa ba, tunda Ikhlas bata yi abinda zata ci kudin ba sai ki dawo da kudin wanda ya saye ta zai bibiye dukiyarshi."
"Yaci karya ya kwana da yunwa, dukiyar da ya shigo hannuna ba zan yi wasarere da shi ba." Ta fada tana mikewa. "Turai ki kawo dukiyar nan mu raba!" Wani kallon banza tayiwa Hajiya Nana. "Akan me? Ba fa G***din yarki na sayar ba, kuma akan me zan raba kudin da ku? Wannan dai zancen banza ce daga mutanen banza."
"Zaki raba kudin nan ko kin ki ko kin so, gara ki saka a ranki raba kudin nan shine mafi alkhairi. Na baki nan da kwana uku ko raba ki kawowa kungiya kasonta." Inji Saimah Shaiba First Lady. Kallon Saimah tayi ranta na soya. "Idan naki fa?" "Ba ma zaki k'i ba, domin kuwa sai a kara durawa Iram sabon ciki, ko zaki ta zubarwa matuƙar kika sake ta fito zan samu masu cinta kuma ki biya kudin." Ta dauka tana daura daya akan daya. Kanwar Ubanta ce amma tasan dukkansu idan aka cire Khalisah da Iman sune halinsu ba a san wasu irin mutane ba ne domin basu da alkibla.
"Na ji zan bada shi kenan! Zan baku a naira." "Waye zai karbi Naira da bai da daraja? Ki bamu in dollars." Inji SAN. "Ok done." Ta fada tana barin parlourn.
Tana barin wurin suka kwashe da dariya, tabbas dole su ci rabonsu.
***
Faris
Kusan sati daya kenan ko ma fiye da sati guda, kowa yana harkan gabanshi ita kamar Mayya idan ta ganshi sai tayi ta ji kamar ya je wurinsa amma shi ya dauke wuta abinda yake gabanshi ya ishe shi. Gashi a yan kwanaki nan jikin Mai Martaba ya motsa haka yasa yake ta nazarin tafiya can Germany ya ganshi amma Abu ya ci tura, ko jiya da kayansu Uwais ya iso sai da Faruq ya tsaya aka damka kayan a hannunsu, tun jiya yake ganin kiran Alhaji Nafi'u, ya rasa inda zai cusa kanshi. Yanzu ma wasu bayanai aka turo mishi akan F&F gold miners yake dubawa wayarshi tayi ƙara, ganin Ummina yasa shi amsar kiran.
"Na'am Ummina?" Ya faɗa, "Duk abinda kake ka tawo ina son magana da kai!" "In sha Allah ana sallah magariba, zan zo!" Ita ta kashe wayar, bayan an fito sallah ya shiga gidan, a parlourn ya samu Nady tana sheshakar kuka, bayan ta idar da sallah , gefenta kanenshi ne mata uku, Aneesa sai Fatimah Goggo Fatu, sai Yakaka Hadiza. Wuce su yayi don ya lura munafunci ya jika su ya shanye. Turakar mai Babbar daki ya shiga, ya nemi wuri ya zauna. "Aneesa ki ce ta shigo." A hankali Nady ta mike tana takawa a hankali, tana kuka baturiyar fuskarta tayi jajjur. Zama tayi kanta a kasa. "Me ya haɗa ku?" Kafin ya gyara zama ta ce mata. "Kawai don dan wani abin da bai taka kara ya karya ba, shine yake ta fushi yaki ko kula ni balle ya ci abincin da nake girkawa!" "An yi haka?" Mai Babbar daki ta tambaye shi. " "Eh!" Ya ce da sanyin rai. "Bana ce ka daina b'ata mata rai ba?" Shiru yayi yana dunkule hannunsa. "Nadiyyah ki yi hakuri, wannan matsalar ko ni zan magance shi ba sai kin kiran danginki ba, wannan me sauki ne a wurina, ba zai kara ba." "Ummi har b'ari nayi fa!" Ba shi ba hatta mai Babbar daki sai da suka kalle a haukace suna masu bin ta da idanu, shi na kaduwa da mamaki bayan yasan kome ita kuma Mai Babbar daki kauna da son ganin jikanta yasa ta riko hannunta. "Kana da imani kuwa? Saboda bakar zuciya ka saka tayi asarar gudan jininka?" Idanunshi ne yayi jajjur domin bai tab'a tsammanin renin hankalin Nady ya kai har kan mahaifiyarshi ba sai yanzu. Kalaman mai martaba ne ya ke yawo a kanshi. *Ba zaka gane ni'imar da Allah yayi maka da samun mace daga kyakkyawar nasaba ba, sai ranar da ya dace ta rufa maka asiri, zaka gane ba kowacce mace bace zata boye gaskiyar ta baka gaskiyar ta dauki laifinka ba, Ina baka shawara akwai lokutan da zaka so ka ji me yasa na ce haka, don nasan zaka zo domin tambaya ta*
A hankali yake sauke ajiyar zuciya yana jin fadar da Mai Babbar daki take mishi har ta gama sannan ya ce mata. "Allah ya huci zuciyarki. Zan koma massalacin ayi isha da ni!" "Allah ya tsare. Amma daga yau fadar ya kare ka zauna lafiya da matarka ga Abdulhafiz yana zaune da Matarshi lafiya amma kai ka gagara yin abin arziki, ta samu cikin ka saka ya zube don Allah ka kula da rayuwar ta." Gyada kai yayi ya fita a gidan, babban zauren ya nufa anan ya samu Alhaji Mamman Abba yayari, zaune shi ɗaya sai dogarai da suke tsaye a kofar. Yana shiga ya zauna shiru tunda yayi sallama. "Yarima Faris!" D'ago kai yayi kafin ya sauke kai kasa. "An yi maka wani abu ne?" Girgiza kai yayi yana cigaba da kallon kasa. "Ko kai da iyalinka ne?" Duk da baya son ya fada amma kuma sai ta ga kamar Abbansa ne a gabanshi. "Mahaifinka ya gaya min bayan dawowarsa daga inda kake ya gaya min bai ji dadin auren da ka yi ba, na ce ya bika da addu'a ya ce yana yi, amma shi matar ce bata mishi ba. Tabbas ya hango wani amma kuma ya fika gaskiya. Wannan kujeran da kai ya dace, sannan duk wanda za a bawa babu wanda zai iya rike shi da adalci kamar kai, amma kuma." Ya sauke ajiyar zuciya mai dan nauyi ya ce mishi. "Matarka ba zata iya rayuwa da wata mace ba, abu daya nake so daga gare ka gobe za ayi zaman fada zan mika bukatata, Please ka min alfarman karba idan ka ji."
"Me yasa?"
"Saboda ta haka kawai zan iya samun nutsuwa."
"Ni rabin rayuwans a wajen kasar nan nayi taya xan iya fuskantar kalubalen al'umma?"
"Zaka iya idan ka samu right woman a gefenka zaka iya Faris zaka iya na rantse zaka iya sai dai a yadda idanun mai Babbar daki ya rufe bana jin zata bari wata mace ta shiga tsakaninta da samun biyar buƙatarta wanda tana yi ne domin kai."
Abinda ya sa ya fadi haka ko kwana biyu da suka wuce Mai Babbar daki ta kira Alhaji Mamman Abba yayari ta tuna mishi kada ya sakankance akan kujeran koda yau Allah yayi ikonsa akan Attahiru Shehu Yayari tow fa Salmanu Faris yana raye, bawa Salmanu Faris mulki ba abu ne mai wuya ba, amma yana bukatar wata Sarautar gargajiya kafin a bashi na jaha bakiɗaya. Don haka Alhaji Mamman Abba yayari ya shirya wani taro na musamman gobe asalin garinsu Mahaifiyar Mai Martaba Hajiya Maryam garin farin kasa........
*ina mata yan gayu ina mata yan yayi! Tow ku matso nesa ta zo kusa collaboration Tangaza_Perfume tare da Anum∆Luxury Perfume sun zo muku da kayan kamshi gida da na jiki kai ba iya nan ba hatta turaren kaya irinsu.*
Mamoul all colors are back in stock. Mamoul turaren turara kaya. Ga kamshi ga kama kaya da gida. Available in;
MAMAOUL MADINA,
MAMAOUL MARYAM,
MAMOUL BADAR &
MAMAOUL SABAYA. Each one 3500
*New Drop!*
*Nassem Oil – 100ml*
Rich, elegant & long-lasting.
This premium fragrance oil is everything your collection needs — and it’s only *₦8,000!*
*Luxury in a bottle.*
| Own Your Scent, Own the Room*
*Mosuf 50ml Body Spray*
Smooth. Fresh. Long-lasting.
Only *₦5000!*
✨💥
Smell amazing, every single day.
*DM to order!*
*Storm for Him & Her – ₦4,500* each
Fresh, fierce, and made to turn heads.
Whether it’s *Storm for Him* or *Storm for Her*, you’re getting bold confidence in a bottle — just *₦4,500!*
A perfect 50ml to carry your essence wherever you go. Subtle. Powerful. Unforgettable.
Now available: ₦2,300 per piece | ₦27,600 per dozen.
Available Just DM
08130269641
[7/26, 10:02 Safiya] Ramlat Manga41: ROYAL POLITICS 🔥
_An yanka ta tashi_
Ramlat A Manga
Mai_Dambu
TOP-NOTCH SEASON 4
Sadaukarwa ga Auntyna RUKAYYA GOMBE 🥰🤩😍
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/HYpizDjKAkJB4QClSeLTvw
Dakata hajia💃💃💃💃💃 kin Dade kina Neman inda Zaki sai amintattun jaka, da takalma, sarkoki,masu kyau da quality cikin farashi Mai sauki❓
Ina marabtarku zuwa cikin wannan gida tare da kasancewa da juna,wannan gidan na RUMIEE UNIQUE BAG'S GALLARY na budeshi ne saboda na Baku damar siyan jaka,da takalma na Yara Dana manya masu kyau da quality da Kuma saukin kudi cikin aminci daga wajena.masu siyan daya da masu sari duk Muna mataba daku
Muna Kano Muna Tura kaya kowanne state da makotan Nigeria cikin yardar Allah
14
Matawalle or Wali
Hakimin Garin Farin ƙasa.
Shi dai bai ce kome akan zamansu da Nady ba, amma tun wancan case din farko dayawa a cikin gidan sarautar sun san yadda yake rayuwa, sannan sun san yadda take gudanar da rayuwarsu. Haka yasa a gefe guda akewa Mai Babbar daki dariya Musamman Kilishi da da mai bi mata, a duk lokacin da zasu ga Nady tow abin dariya ce a gare su, ba shakka ko shi Alhaji Mamman Abba yayari Uwargidansa Hajiya Barra'u ta gaya masa cewa gaskiya yayi wani abu akan Al'amuran Salmanun Faris, domin magana na zuwa yana tafiya a kunnenta.
"Idan Allah ya kai mu gobe kazo Fada don Allah." D'ago kai yayi ya sake murmushi don ji yake kamar mai martaba ne a gabanshi. "In sha Allah!" Ya fada a hankali, "ka ci abinci kuwa?" Wannan shine lokacin farko da wani ya tambaye shi ya ci abinci bayan Faruq, girgiza kai yayi yana faɗin. "Zan saka mr Brandy ya girka min kafin na koma." "Ko zaka raka ni unguwa ne, idan ba zan takura ka ba?" Murmushi yayi ya ce mishi. "Tow Baba babu takuri."
Kiran sallah isha ya dakatar da hiransu, suka fita massalacin, gwanin ban sha'awa yadda suka jera Alhaji Mamman Abba yayari yana zoyalarshi, shu Kuma sai murmushi yake tayi yana sosa kanshi. "Lokacin kana Yaro kafin ka b'ace, ka sha zuwa wurina da dokinka, ranar da aka yi rashin sa'a dokinka ya mutu kai ta kuka a kofar Fada, a lokacin ni dasu Attahiru da Junaid da Saddam mun tafi wani aiki a garin Farin ƙasa. Ai ko muna dawowa muka samu labarin abinda ya faru ga dokin a gabanka kana sharban kuka." Murmushi yayi har lokacin bai yi magana ba. "Bayan mun saka a tafi da dokin kace kai ba za yarda dokin ba, sai dai a binne, tun daga lokacin Junaidu ya ce, yana maka kallon" kabbaran da aka yi yasa shi kara sauri. Tare da rikon hannun Faris lokacin da suka isa an fara karatun sallah. Haka suka bi sawun baya, bayan an idar suna addu'a, Alhaji Nafi'u ya karaso inda suke. Ko ya manta massalaci suke ya ce. "Mamman Abba yayari shi wannan dan naku bai san line din da zai na tsayawa ba ne?" Kallonshi Alhaji Mamman Abba yayari yayi bai ce kome ba. Zai kara magana Alhaji Mamman Abba yayari ya ce mishi. "Muna masallaci ne kuma dakin Allah ne." Shiru yayi har suka gama addu'a wani mutum ya mike yana niman taimakon bayin Allah su taimaka mishi kudin da za ayi wa yarshi aiki " ciro waya Faris yayi ya kira Faruq. "Na'am!" Ya ce daga bayansa. Juyawa yayi mishi alama da idanu. Nufar mutumin yayi ya ce mishi. "Muje daga waje!" "Tow!" Mutumin ya fada yana bin Faruq. "Nawa ne kuɗin!" Mika mishi takardan yayi, ya amsa sannan ya ce mishi. "Shi kenan!" Ya saka hannu a aljuhunsa ya ciro kuɗin ya bashi wanda yake hannunsa ya ce mishi. "Kana da account?" "Eh" amsar number account din yayi ya tura mishi dubu dari uku, don ana niman dubu dari biyu da shida, kuma a hannunsa ya bashi dubu dari. Zubewa kasa yayi zai yi godiya ya d'ago shi yana faɗin. "Gashi can wanda ya baka ba ni ba ne? Jeka Allah ya bashi lafiya ayi fatan a yi aikin cikin nasara." "Allahumma Amin!" Ya fada yana takewa su Faris baya.
Wurin motar Faruq suka nufa Alhaji Nafi'u ya kai hannunsa ya dafa kafad'arshi. Juyawa yayi ya kalli hannun ya wani haɗe rai ya ce mishi. "Sauke!" Ba musu ya sauke, kallonshi yayi ya ce mishi. "Kana da matsala da ni ne?" "Eh tow babu! Amma maganar gaskiya waye ya baka izinin amso kayan Saddam Ba tare da kayi shawara da ni ba." "Nafi'u wannan danku ne fa, akan me zaka saka shi a gaba da irin wannan maganar!" "Faruq kai Baba Mamman motar bari na zo!"
"Tow Yallabai!" Shiga motar suka yi, Faruq wurin zaman drive. Alhaji Mamman Abba yayari a baya, gyara mishi necktie dinsa yake a hankali ya wani tsuke mishi wuya sai da ya fara tari. "Wayyo Allah sannu!" Da sauri ya ja da baya. Sak lokaci guda ya juye mishi Attahiru Shehu Yayari, shi ne ya tab'a mishi irin wannan abin. "Sannu n gyara maka ne." Ya sake matsawa gaban Alhaji Nafi'u ya kai hannu zai tab'a rigarshi. "Kada ka sake ka tab'a ni!" Rike rigar yayi ya wani haɗe botirin rigar da karfi sai da Alhaji Nafi'u ya ji amai ya zo mishi. "Sannu Baba Nafi'u ana motsa jiki. Batun iyalin Saddam T Jatau na dauki responsible dinsu. Yatsa ka nuna musu zamu samu matsala. Ni ba Attahiru Shehu Yayari ba ne sannan ni Ba Junaid Gobir bane, kawai kayi harkan gabanka nayi nawa, ka sake ka