Showing 291001 words to 294000 words out of 304445 words
Mai Babbar daki idan har na koma hidimar bikin nan zai yi baya ba zan tsaya akai kamar yadda nake ba, haka yasa tayi ta mishi kwalele har da Ni.
Haka aka fara hidimar bakin kamar wasa, muka bazama bamu Illori bamu Abuja domin gida biyu gare ta kuma Yayanta ya wanke ta ta mata kome kamar Mahaifinsu yana raye, anyi biki mai suna biki hidima kuwa ban san iya event din da aka kama ba, don an sha biki.
Ni kaina sai da muryata ta dishe, tun ranar da aka daura auren aka wuce da Amarya Illori muka a kaita, anan fa muka ga bikin Yarbawa, kwnanmu biyu muka dawo abuja, wato idan na gaya muku shi wannan rawanin Zanzabirar bai da aiki sai ka can garin ba zaku yarda ba? Domin muna isowa kamar yasani ya saka aka zo aka dauke ni ya rabani da dangi ya kai ni can wani gidan da yake da ita anan abujan, a gajiye na shiga parlourn bayan na cire takalmana, jaka da mayafin a hannu, da sauri ya karaso ya amshi kayan ya zubar ya dauke ni cak. "Yaya na gaji!" "Muje na miki tausa uwar Amarya, amara kirjin biki.." murmushi nayi haka ya wuce da ni dakin, ya kwantar da ni sannan ya wuce ha hada min ruwan wanka da kayan wankar yazo ta taimaka min na cure bra da kome ya dauke ni, ba karya yayi min tausa. Tausa ko son zuciya haka yayi ta matse ni da sunan tausa karshe haka na barshi ya yi yadda yake so sannan ya fito da ni, dama na sha gyara wato tunda Malam Salmanun faransa ya damke ni a hannunsa, na ce shi kenan Maman Hidaya da Khairat ta kashe ni, domin Allah kaɗai yasan irin haɗin da tayi min sai ga yaya har da Fashewa da kuka yana faɗin ban mishi adalci ba, yadda na azabarta da shi ba zai kyale ni ba. Kun ji fa wai Yaya ke min kuka don na zuba mishi idanun yayi yadda yake so da rayuwarshi, ai kuwa na gurzu a hannunsa har na ji kamar na fara ihu, kafin ya kyale ni. Can bayan mun yi wanka muka fito, yana kwance limo na kalle shi ina waya da ita Amaryan sai kuka take ita kan b zata yi auren ba, ai tunda ba ga idanun Abdul a tsaye na fahimci irin wanta ne Allah ya bata, gashi kuwa ta samu daidai da ita haka nayi ta rarrashinta ashe bayan tafiyarmu ya kori kowa domin yana son ya tabbatarwa kamshi ita din kamila shine ya je mata ido na ganin ido ja'iri mara hakuri, sai kuka take ina gaya mata yadda zata kula da kanta da jikinta kada tayi wasa da wannan damar.. janyo ni yayi a hankali na fada jikinshi a hankali yana shiga sarrafa ni yadda ranshi yake so, cikin wani irin giyar kauna da son kasancewa da shi, na gama bada kome da rayuwata akanshi, sannan ta tafiyar dani wata duniya mai lankwasa, na manta kome na manta kowa iya shi na sani nake gani a cikin duniya ta, Yaya namijin duniya ne domin ya jiyar da ni kamar zai cinye ni, wani irin kauna ce da babu algus yake min, muna kwance jikin juna sai labari yake bani, ina ta dariya kafin muka tashi muka yi wanka. Na ce mishi. "Yaya yunwa nake ji" haka ya dauki wayar ya gayawa Faruq abinda zai kawo mana can kuwa aka kawo mana na ce mishi mishi. "Yaya idan babu Faruq zaka iya rayuwa kuwa?" Bude min baki yayi a wasa nace mishi. "Sai na gayawa Mai Babbar daki ka sato ni kana ta yi min rashin kirki!" Shafa sajenshi yayi yana faɗin. "Idan kin gaya mata ni kuma zance mata, bi na kike tayi kina d'aga min hankali!" "Yaya wannan abin sam ba adalci na kawo kara wurinka?" "A matsayin waye zaki kawo kara wurina?" " A matsayin sarkin Zanzibara!" "Ok ina jinki, kin zo gaban adalci!" "Allah ya baka nasara mijina ne bai da aiki sai dai ya sake ni a daki yayi ta zura min sandan baharensa." Rike baki yayi yana faɗin. "Tirkashi lallai wannan mijin ya cancanci bulala, ko mai kawo kara zata nuna inda ake tura mata sandar girman!" Ya fada yana ƙoƙarin mikewa na ce mishi. "A'a Yaya yanzu ka gama cinye ni yanzu kuma kace zaka kara wa ni abu sai suma zan yi."
Na fada ina dariya, haka muka kwana washi gari muka wuce gidansu Nadiya, tana gani na ta fara hade rai tana faɗin ga barauniyar mijin tazo, ban kulata ba sai ma wucewa parlourn da muka yi da Yaya muka zauna aka gaisa anan ne Babanta tayi ta bani hakuri yana bawa shima mijin hakuri duk abu nagari ba zai so mutuwar auren yarshi ba, idan har yasan me yake yi mahaifin Nadiyyah mutumin kirki ne haka Uwarta duk da baturiya ce tana.da mutum ci.da sanin ya maka.
Bayan mun fito ya ce idan taso ta dawo duk lokacin da yayi mata ita ta sani.. haka muka fito ta biyo ni cikin isa da kasaita tana shafa cikinta. "Yazo bikona ne saboda wannan karon namiji xan haifa mishi, blue jet is coming!" Dariya nayi nace mata. "Nadiya Allah ya kawo shi lafiya ki sani bana bakin ciki da abinda zaki haifa har ke bana bakin cikin abinda zaki haifa abu daya na sani ki kula da bakinki domin akwai masu tsaye akan kafarsu kuma duk wani shinge ya haɗa sai sun raba." "Juya ina zaki san zafin haihuwa da kike cewa nayi shiru, banza wacce ta ke kashi madadin haifar d'a.......
[7/26, 10:02 Safiya] Ramlat Manga41: 98
Cikin wani irin masifar da ban tab'a sanin ina da shi ba, na hayayyako mishi kamar zan rufe shi da duka. "Kace me? Na rike yar Ijlal hauka kenan, tow bude kunnenka wallahi ba zan rike ba, ba ita ba ko yar Nadiyyah ba zan rike ba su gama wulakanta ni akan haihuwa na rike musu Yara lallai, hmm lallai ma." Yadda nake masifa ni kaina yadda nake wani irin diri kamar na chakume shi, na kara dawowa gabanshi ina ji kamar na kara rufe shi da duka nace mishi. "Ba zan rike ba!" Na juya a fusace na barshi cike da mamaki, haka ya biyo ni dakina. "Ni kikewa rashin kunya? Ni na kawo miki abin arziki ki mayar min? Lallai fa tow har Khairat din ba zaki rike ba." Wani dariya na saka ina buga cinyata na ce mishi. "Tafi nono fari." Ganin haka a tunzire yayi waje shi yana ganin yayi min gwaninta amma na ki amsa, akan me ma zan amsa a ce na yi wani abu ko wani abu ya sami yar ace ni ce na kashe ta cha ba da ni ba. Ban daki na wuce nayi wanka domik takaici yasa ina jin zafi -zafi ina gama wanka na fito na shirya, ina saka wata laffaya dark yellow ya shigo. "Dama kin yi da Ummi zaki rakata ne?" Na fahimci so yake mu yi rigima kallo daya nayi mishi na dauke kai kamar ban ji ba, ya sake jin haushi ya daka min tsawa. D'ago kai nayi ka ce mishi. "Kace?" Sai sake baki yayi yana kallon yadda na yi da fuska! "Da izinin waye zaki fita da Ummi?" "Idan ba zaka bar ni naje ba na meye kake tambayata? Kawai go ahead ka ce mata baka amince mata ba zaka bar Ni!" "Ke bana son rashin kunya ina wasa da ke ne?" Shiru nayi na kyale shi. Ya gama masifa ya fita a raina nace . "Ka ji da shi." Duk wata hanyar da zai hana ni jin dadi yake nima, haka na shirya na fito na samu driban yana jirana, a bakin get din Ijlal na ganta. "Ina ruwan handbag haihuwa sai dai a makota!" Kallonta nayi na ce mata. "Kowa ya rene tsayuwar wata ya hau ta gyara!" Na shiga bayan an bude min motar, ina wannan ma ya isa ya nuna mata matsayina. Haka muka isa cikin gida, muka samu mai babbar daki tana jirana, ashe nan ya zo ya zauna yana gayawa Mai Babbar daki abinda ya shirya min na arziki amma naki. "Kin yi kyan kai da kika ki amsar yarsu domin haka kawai ba zasu baki ita ba sai da wani abu a kasa. Muje ku rike Yarku, Allah da ya basu itama bai manta da ita ba, ka ga kenan ba amfanin rike har Khairat din tunda tana da dangin Ubanta, nasan itama nan kusa Zainab din Allah zai dubi lamarinta, muje kin ji!" T fada tana murmushi, haka muka fito ni dai ban ce kome ba har muka hau hanya sai da muka fara tafiya har mun bar fada na hango mai sayar da yalon Bello da agwalima. Na cewa Sadi direba. "Tsaya ga mai agwalima!" Na fada ina kallon mutumin har wani hadiye yawun nake. Yana parking nayi kai hannu zan buɗe motar mai babbar daki ta rike ni. "Bari ya sayo miki!" Ta fada tana murmushi. "Tow Ummi zai gane abinda nake so kuwa?" Murmushi tayi ta ce min. "Zai gane kai!" Ciro dubu goma tayi ta ce mishi. "Sadi ya kulla mata kome na dubu daya daya!" "Tow ranki shi dade!" Ya fada yana amsar kudin ya fita. "Ummi ni fa ina son agwalimar!" "Duk zai saya miki!" "Tow!" Na juya ina kallonsu, gani nake kamar basu sauri. "Ki yi hakuri!" "Tow Ummi!" Ajiyar zuciya na sauke lokacin da ya juyo rike da ledar, ya iso inda nake ya bude ya miko min, na amsa sannan ya koma. "Kada ki ci!" Juyawa nayi na kalleta, "abinda kake nufi kenan!" Haka na hada su wuri guda na zuba musu idanu, ina jin kamar zai yi kuka, riko hannuna tayi tana matsa min tare da cewa. "Ki boye kwadayinki kin ji!" Gyada kai nayi har ya dawo ya shigo da sauran. Sannan ya ja motar dakyar muka isa kauyen da ya kai mu, muka fita tare da ita har da shi, murna mutanen kofar gidan da muka isa suke suna faɗin. "Sadi ya dawo sadi ya dawo!" Bude bayan motar yayi ya fara sauke kaya ana shiga da shi har cikin gidan ya mana jagora Da alamu itama mai babbar daki ta san mutanen gidan sai zuwa suke ana mata Barka da zuwa kyakyawar shimfida aka yi mana a tsakar gidan. "Haba ai dama na fada cewa yau naji kamshin Meramo da wata bakuwa ashe kuwa haka ne!" Wani dattijo mai yalwar gashi fari ya faɗa. Yana murmushi yayi a karo na biyu ya kuma cewa. "Meramo rabonki da nan tun kafin rasuwar Attahiru!" Gyada kai Ummi tayi, ya cigaba da cewa. "A lokacin baki yarda da cewa danki zai dawo ba, kin fi yarda da cewa ya mutu. Yana raye gashi har da zuria a cikin shekara biyu zuwa uku!" "Awatif kina tare da sakarai ko?" Ya kalle ni kafin ya cire bakin tabarun idanunshi, rintsa idanuna nayi da karfi ya sake murmushi ya ce min. "Sannu Uwar Muhammad da Attahiru!" Ya fada yana murmushi. "Suna ta miki gorin haihuwa bayan ke har sai kin fara gudun haihuwar, ya mai da madubinsa ya dauko allo ya fara rubutu, "Sadi baka kyauta min ba, sau nawa ina kiranka baka dauka. Sadi idan kayi hakuri Salmanun Faris yana maka wani shiri na musamman, shi yasa ka ki daukar kirana. Sadi ka kula da kyau waɗanda suke zagaye da gidan kuraye ne cikin sifar mutane. Idan kayi kwarkkwaran motsi wani za a ji ba kai ba. Wannan kudin da suke shirin baka. Sai ka ci mu gani." Ya juya ga Ummi ya ce mata. "Idan kika ga wani abu ya shafi cikin jikinta, ƙaddara haka Allah ya so, amma tabbas sai sun shaki iskar rayuwa sai sun rayu da yardan Allah. Wancan cikin da ya zube abu ta sha wnada ya dagula mata lissafi. Domin har yanzu hammayarsu da ATTAHIRU DA JUNAIDU DA SADDAM TANA RAYE, ita kuma jininta suke bukata da na shi Salmanu Faris. Idan Allah ya kai mu gobe a yi saukar Kur'ani a fada sannan kujeran da yake kai a cire ta a sauya mata ma zauni, sannan cikin gidan da yake a fitar da shi zuwa wani wurin wannan fili da yake tsuhuwar ganuwa ita ce nan Shago ya zauna anan ya kamata tiririn ya ratsa shi, waye ya bawa Attahiru shawarar mishi gini a inda ba zai tasirantu ba, sau daya tasirin ya bayyana a tare da shi bayan nan bai kara ba, ba nan bane muhallinsa ba, maza a sallame kome a fara gyaran tsuhuwar ganuwa. Na baki nan da kwana arba'in, ki dawo da ita. Kina tasi'u zo ka ɗaure rubutun nan." "Na'am kaka!" Ya shigo da sauri yana mai durkusawa ya fara wankewa yana daurawa a leda. Kafin wani lokaci ya gama daurewa. Yayi murmushi. "Ruwa biyu, halinki na Zainab nan halin Awatif nan, a cikin kishiyoyinki biyu Aojanah tana bin ɗaya " duk maganar da yake ban fahimci kome ba, asalima kallon irin tow kun gane ai zuciyata bata aminta da shi ba ne. "Ki bude zuciyarki, kin tuna Adaden Jakadai?" A hankali na kalle sannan na kalli Ummi gyada min kai tayi, na ce mishi. "Eh!" "Kin tuna kalamanta ki gaya min!" "Bargaga ya dawo, ban san waye gawar fari ba! Ban san ta inda zai fara ba." "Abdullahi shine gawan fari sai mijin kawarki. Kina da wani abu da kike boyewa ke da ita sannan. Kina aiki na musamman a cikin gidan! Wannan cikin da ya zube ke ce kika yi sanadin zubewarshi!" Da wani irin sauri na kalle shi. "Garin rumada da kika je, kafin zuwanki a daren kin yi mafarkin Awatif ta ce ko an baki kyautar ruwa ko wani abu ki hakura." Gyara zama yayi yana murmushi ya ce min. "Kin zata wannan mafarkin shirme ne? Ki godewa Allah da maganar da Salamanu Faris yayi miki shi ya karya jifar a lokacin har cikin ya zube da ace kin shiga dakin bai miki magana ba da har yau kina kwance har yau, A yadda kike bashi kariya a mulkinsa haka shima yake baki kariya a iyakar rayuwarki. Tun daga ranar da aka samu cikinki mahaifiyarki take azbtuwa. Junaidu, Attahiru, Saddam, Nafi'u , a nan gabana suka yi karatu kuma suka yi nasara amma Nafi'u zuciyarsa ta karkata ce ga niman duniya. Da yayi hakuri da zai yi nasara a rayuwarsa. Amma a yanzu ma jinin Yaranki da suka yi sanadin zubarshi ya kai shi inda ba a zata ba. Gaskiya ke yar baiwa ce wacce jininta yake dauke da kyakyawar nasabar Gobirawa!"
Murmushi ya cigaba da yi yana kallon yadda nake wasa da hannuna. "Kin kyauta sosai da kika ki amsar Yar domin da tana hannunki wani gagarumin shiri ake akanki. Amma ki zuba idanu wallahi zaki dawo hankalinki a tashe, amma kada ki yi kuka idan kika zo nan ni zan rufe kome na ajiye kome na manta da faruwar kome, daga shigowarki kauyen dum albarka ta shigo domin garin hatta iskar garin ta sauya. Na roki Allah nisan kwana domin na kara ganin da gaske ne abinda kakanninmu suka bada labarin mulkin shago amma ban sani ba ko Allah ya amsa min ne. Koda zaki yi fushi ki yi amma nisa a rayuwarshi tamkar cire rigar kariyarshi ce." Sannan ya juya ga Mai babbar daki. "Wata cikinku ta tashi Aojanah sharrin cikin gidan ai ya wuce lissafi tsoro suke bani, zan baki danyen madara.da bisashen zuciyar zaki a je a jika a cikin madaran a dafa a nawa Shago ya sha mutuwar zuciyarsa akan matan nan yayi yawa!" Ya fada yana dariya haka ya gama abinda yake, sannan ya kalle ni ya ce min. "Kakana Haris ya ce a tarihin da.aka bashi lokacin da Sarki Shago ya tawo da Awatif Lu'lu'a. Halinta da nagartattun halayenta yasa mutane ke mata kallon kamar wata waliyeyya ce. Tausayi da jin kai duk sun bayyana a jikinki, tsiwa ce bata da shi yau da ace wancan shagon ne da ba zaki kara ba. Allah ya bamu lafiya. Amma tabbas wannan lamarin ba karamin lamari ba ne lokacin da za a san da shi tow zaki sha fama zaki sha fama." Hannunsa ya kai baya sai ga shi. "Ungo wannan zai miki mata amfani, Meramo zan kara miki nauyi akan na baya. Wasu abubuwan guda biyu zasu iya faruwa akan wannan lamarin idan haka ya faru kada ki bari ta bar cikin zanzabira duk rintsi ta tsaya a cikin gidan haka zai saka shi ya dawo hankalinsa, idan haka ya faru ban san me nake gani a bayanta ja ba, amma Allah zai kawo mafita tunda yayi ta Yar baiwa zai bata kulawa." "In sha Allah!" "Kada ki kaita asibitin da aka santa ko aka sanki, ku nisanta lamarin da kowa shima ku boye shi domin faɗin ciki da kulawarsa zai haifar da matsala, ku barsu su tsammaci abinda basu tsammata ba, shine." Kallon Ummi nayi ta gyada min kai. Na juya da kallona kanshi. "Yarinyar idan abu ya wuce Jekariyan shi wato Bargaga yana aikinsa da ya dace hatta yarinyar da take miki aikin nan ki hakura da ita, daga lokacin da aka san da kome za a fara farautar rayuwarki idan kina ganin karya ne zuba idanu cikin tafin hannuna." Ya d'ago hannunsa biyu ya rufe min fuskana. Lumshe idanuna nayi, kamar daga sama na ga wasu bakaken abu suna bina da gudu tare da Wildat, da sauri na janye fuskana. "Kada ki zarge ta, masu nimanki suna amfani da kowa ne, hatta Kawarki zaa iya nimanta kuma ta bada abinda ake bukata akanki! Idan Magariba yayi kada ki fita ko da wurinsa ne, sannan zan baki ajiyar yar magena da Uwar ta rasu. Ki kula da ita! Kada ki barta da yunwa ko gidanku zaki ta zama a gefenki? Ina sonta sunanta Ismaha!" Ya kalli wani yaro ya ce mishi. "Kawo min ismaha nan!" "Tow kaka!"