Showing 165001 words to 168000 words out of 304445 words
Baby gurl!" Yana fadar haka, ta juyo da sauri ta rungume shi da karfi tana me niman bakinshi haka ya shiga sumbatar ta, sai da suka birkita juna kafin ta maza ta sake shi. "Sorry ashe kwanakin sister ce!" Ta fada tana gyara zaman rigarshi. "I'm sorry na manta ne, Allah yasa kada ta fahimci kome!" Ta ƙara gyara mishi rigarshi. "Is ok, ita ba haka take ba, tana da fahimta sosai."
Ina ga sun manta da ni ne, haka yasa na cigaba da rike wayata bayan na dauko Jalbab dina, ina kallon wayata. Fitowa suka yi kamar munafikai, kallo daya nayi mishi na fahimci wani abu ya faru, domin rigarshi neti ta shiga kitchen din, amma ya fito har bottom din rigar ya bude. Sai jam baki a kasan lips dinsa, wanda na bakin Nady ya goge kusan 75% wani abu na ji ya tsaya min, nayi maza na dauke kai ina kallon wayata. Bana son abinda zuciyata take kintsa min ya tabbata da gaske ne. Ina zaman lafiyata ya hanani sakat, zuciyata na wani irin bugawa. Kallona yayi yana faɗin. "Muje ko!" Itama ta fito da Hijab akan suit dress dinta, muka fita ina mai dauke kai, na ga sai wani iyayi suke yi a gabana. Muna isa ta bude motar muka shiga, tsayar da motar yayi ya zo daidai inda nake ya bude, sunkuyar da kai yayi ya ce min. "Na ce ba?" Ina juyawa naji bakinsa saman nawa, cak naji kamar bugun zuciyata ya tsaya cak na ji kome ya tsaya min. A hankali ya cusa min harshenshi ya zakulo nawa, bakiɗaya mutumin nan ya tafi da rayuwata har da numfashina ji nayi ya bar jikina. OMG that's awesome, da na fara fahimtar daɗin aure domin ya cinye min harshe kamar baya jikina, wani taste na salive dinsa nake ji har cikin raina da ruhina. A hankali yayi breaking kiss din tare sumbtar goshina. Wurinta ya nufa ya sumbaci kumatunta tare da goshinta. "Idan akwai matsala let me know!" Gyada mishi kai tayi tana wani irin blush na tsananin farin ciki da kaunarshi. "Thank you sweetie!" Ta bar gidan shima ya shiga faruq ya rufa musu baya.
Tagwayen Matanshi da yake jin shi kamar ya boye su, sun mishi kome hade kansu da suka yi.
A hankali take tuki sai murmushi take, kallona tayi tana faɗin.."Da alamu wannan shine first time dinki ko?" Haɗe rai nayi don kada ta dauka Mijinta yana gabana ne, ganin kamar bana son maganar sai tayi shiru, haka yasa ta dauko wani maganar. "Dama ina son na kai ki Foundation dina ne, ki gani sannan ki bani wani shawarar da ya dace,and ina son nayi layya sadaka ko zaki bani shawara akan yadda zan yi?"
"Ya batun zuwan Mom?" Murmushi tayi tana faɗin. "Mom da ta ji baki da lafiya, ta ce ta fasa zuwa sai an kwana biyu." Kallonta nayi kafin na ce mata. "Ban ji dadi ba, Ubangiji yasa haka shine mafi alkhairi, sannan batun layya ki gayawa Mijinki abinda ya ce shi kenan!" "Na gaya mishi, shi yace na tambaye ki. Zaki fi shi sanin abinda ya dace."
[7/26, 10:02 Safiya] Ramlat Manga41: 54
"Ina ga ki gayawa Mai Babbar daki!" Hade rai tayi tana faɗin. "Idan ba zaki bani shawara ba is ok!" "Ba haka ba ne!" Na faɗa ina murmushi, "Tow meye?" "Kawai ina ga idan!" "Ba shi nake son ji ba, ina son na ji daga gare ki ne!" Ta fada tana kallon hnaya, har muka cigaba da tafiya na ce mata. "Ina son na gaya miki wani abu, shine ki fara sadakar ruwa duk ranar juma'a, muna da bukata Allah ya biya mana ita albarkacin sadakar da muke yi." Murmushi tayi tana faɗin. "Mota guda tayi ko a kara kamar biyu! I can't wait to see me with babyn Dr Faris!" Tana fadar haka na tuna abinda ya faru, wani irin abu ke yawo a kaina tabbas mutumin nan dan duniya ne, wani abu na ji ya kama min kai na. "Hmm!" Na ce mata ina mata wani irin kallo yadda take burin Baby. "Kina ciki zaki fita hayyanacinki!" Na faɗa ina tuna yanayin da Aunty Shukrah take komawa idan tayi ciki. Murmushi nayi bata san yadda mata suke ji bane shi cikin irin na Aunty Shukrah ai aiki ne.
Surutu ne ya ishe ni, can tayi shiru don nima Allah ya saka min rashin son magana sosai. Babban wuri ne ya dama mata gaskiya wurin ya hadu sosai. "Kuma kika tsaya wurin nan yayi kyau?" Gyada kai tayi tana faɗin. "Da taimakon Mijinki!" Gyada kai nayi ina kallon wurin, tun kafin tayi parking wurin ya burge ni, "Kakana yana da wasu gidan marayu sannan yana cikin masu tallafawa ƙasashen Afrika da wasu yankunan da ake yake yake, tun tashina na ga yana taimakawa al'umma gaza, haka yasa na tashi da aniyar duk abinda na samu zan bawa al'umma ne. Lokacin da na rike Sarauniyar kyau na Amurka bakiɗaya duk abinda na samu ga tallafawa alumma yake tafiya saboda ina a nawa business ɗin. Alhamdulillahi before I met Faris nake yi yanzu kuwa bayan na hadu da shi sai gaki." Share ta nayi muka shiga cikin building din wurin yayi kyau, haka muka yi ta zagayawa har zuwa lokacin sallah azhar yayi muka wuce office dinta, bayan mun idar ta saka aka kawo mana abinci, ban iya ci dayawa ba na ce na koshi. Wurin karfe biyu da wani abu muka wuce wani babban wuri kamar makaranta haka muka shiga sake baki nayi ina kallon wurin. Ba shago bane kamfani ne na dinka kayan zamani. "Anan wurin babu abinda ba a yi na koyar da sana'a, nan wurin dinki ne." Ta yi gaba ina bin bayanta har wani bangare, wurin koyar da kwalliyar zamani ne, sai wani bangare inda ake yin takalmi da jakuna, sai wurin sarka da yan kunne, har da yadda suke narka beart din, sayawa nayi ina kallonta. "Akwai bangarenki!" Ta ja ni zuwa wani luxurious catering inda ake koyar da girki kawai, kallonta nayi ina mamakin a cikin lokaci ƙalilan haka. "Nan wurin idan har Allah ya so ni ba karamin samu za ayi ba!" Kada magana nayi ina kallon wurin sannan ta fito ta tsaya a jikin motarta tana faɗin. "Mafarki ne Allah ya cika min shi, ta sanadin Mijinki!" Murmushi nayi ina jin kamar nayi kuka. "Yanzu Babban addu'ata Allah ya kawo magajin wannan wurin." Hawayen da nake dannewa ne ya shiga zuba min, "Ban san yadda xan kasance ba ranar da aka ce ina da ciki maybe mutuwa zan yi!" Ta fada tana dauke kwallaar da yake zubo mata. "Ba zaki mutu ba, zaki reni danki da hannunki!" Murmushi tayi ta ce min. "Muje!" Muka bar wurin sannan ta kai ni wani gida, yayi kyau gidan tun kafin mu shiga na fahimci gidan marayu ne, kallonta nayi har muka shiga gidan bude motar ta tayi bayan tayi parking, ta je boot ta fara ciro kwalli kwalli ban san yaushe tayi wannan sayayyar ba. "Ya?" Juyawa tayi ta d'aga musu hannu, sai gasu nan dai gwanin ban sha'awa. Wasu iyayen ne suka yar wasu kuma hatsari suka yi da iyayensu suka rasu, abin gwanin ban tausayi har da makafi. Ina tsaye ta juya tana mai d'ago min hannu. Karasowa nayi ina jin wani irin yanayi a tare da ni. "Idan na zo nan mantawa nake da wata damuwa, lokacin da mai babbar daki ta ce ya kara aure musamman Ijlal na ji kamar na mutu, nan ne na dawo na zauna babu damuwar da ta dame ni, babu wanda ya san inda nake. Zainab sai na ji na samu nutsuwar da ban tab'a samu ba, na ji babu amfanin barin shi haka kawayi. Ina sonshi sosai kuma akan me zan barwa wata mace shi bayan nasan ina sonshi." Juyowa tayi tana murmushi ta ce min. "Sai da na dawo duk da zafina, sai na samu shi ba ta amarya yake ba ta ke yake, yadda zaki so shi yake duk wani abin da yake yadda zaki so shi yake bai tab'a yin abinda zai rasa ki ba. Sai naji ina bala'in sonki da shi, Salmanu Faris bai da abinda yake so dama da ƙwaƙwalwar an Adam yayi aikinta amma ke na ga kaunarki da bukatarki a idanunsa, na ga yadda ya damu da idan kika ce bakya sonshi, wannan kalamar shi ya janyo shi gare ki!" Murmushi tayi ta mike tana faɗin. "Zaki ce ya biyani ne nake gaya miki haka ko? A'a ko daya kawai ina gaya miki gaskiya ne!" Ta wuce cikin inda yaran suka taru wata babbar mata ta fito tana faɗin. "Hajiya Nadiyyah barka da zuwa sannu da zuwa Zainab ko?" Ya tambayi Nady, gyada mata kai tayi tana faɗin. "Eh Uwar Marayu!" Murmushi tayi tana faɗin. "Sannu da zuwa kin ji!" Ta wuce muka bi bayanta kayan kaf Yaran sun kwashe, rike hannuna wani Yaro yayi na tsaya tare da tsugunawa a gabanshi. Alama yayi min da hannu wai ya bana murmushi kamar Nady, murmushi nayi na mishi alama shima na ce mishi. "Ai zan yi yanzu nan ya sunanka?" Murmushi yayi ya riko hannuna ya fara rubuta min abu kamar haka Sadiq. "Sadiq!" Ya gyada min kai, "shekarunka nawa?" Murmushi yayi ya saka hannu ya kirga min wato shida, "ajinka nawa?" Primary 2 ya min alamar. Mikewa nayi na riko hannunshi, muka shiga cikin gidan. Gidan yayi kyau ga wasu akwance ga wasu na wasa wasu na cin abinci, har da sabin haihuwa. Hawaye ne ya fara zuba min, duk yadda bawa ya samu kanshi doke ya godewa Allah, tabbas, rayuwa abin so ne da kauna amma wulakanta dan adam kuskure ne kayi cikin karewar jin kunya sai ka haifa ne zaka zubar da shi? Haka wata yar Yarinya ta taso ta zauna a gabana, tana mika min abinci wai na ci. Amsa nayi anan kan ban iya rike kuka na, domin kuka nake tsakani da Allah yadda yaran suke farin ciki yafi kome yi min dad'i. Sai murmushi Nady take yi tana faɗin. "Idan kika zo nan zaki gane Allah da girma yaƙe, domin duk wani lissafinki narkewa zai yi, Alhamdulillahi zuwa na nan ya saka min son Yara ban sani ba ko ban da rabon haihuwar ne!" "Kina da shi!" Na faɗa ina share kwalla da yake zubo min, haka muka wuce a gidan zuwa dare suka zo da Faruq suka dauke mu, aka bar motarta gobe za a zo a ɗauka. A motar da zamu koma ta ce mishi. "My Prince ban ga wani sabon abu ba!" Yayi murmushi ya ce mata. "Baki lura ba ne amma ki yi nazari last zuwanki me kika gani? Me kuka yau ya zame miki new?" "Ni ban ga wani abu sabo ba wallahi!" Mika mana tap din yayi ya ce min. "Yar jarida wannan aikin ne, kuma nasan kun zaga sannan kin yi hoto da yaran nan ga wannan hoton ki duba min da wanda kika yi da su?" Amsar tap din nayi na fara dubawa a hankali har na isa kan wasu yan mata da wani Yaro ban ganshi ba yanzu, sai wadannan yan matan da suke hoton hannunsa, ban gansu ba. "Na tambaye su abu daya shine ina Manya yaran cikin gidan." Girgiza kai tayi ta ce mishi. "Hmmm! Yaran nan anyi Adopted dinsu ne Baby!" Murmushi yayi ya ce min. "Me suka baki amsa?" "Ce min suka yi wannan yaron ya rasu da ciwon zuciya! Ita kuma macen an tura ta karatu ƙungiyar Matan alfarma sun dauki nauyinta!" "Yes abinda nake son ji kenan thank you My Lady, Nady ba emotional na tura ki gani ba abinda na tura ki kenan." "Ban gane ba!" "Zaki gane nan gaba!" Ya fada lokacin muna shiga cikin gidan. Zan fita ya ce min. "Zamu samun abincin dare ne?" "Hmm!" Na faɗa ina shiga cikin gidan, kitchen na nufa na daura abincin dare sannan na shiga nayi sallah Magariba, ina idarwa na Addu'a sannan na fito na nufi kitchen din, na fara aiki kafin zuwa 8:30 na gama na fito a hankali ina kallon parlourn dawowarmu babu wannan haukar, amma da alama matarshi ta dawo da na gama abincin Jollop din kus-kus wanda ya yanka albashi da koren tattsai, jan tattasai, yellow tattasai sai albasa da da karas , pies. Da duk kayan lambu. Sannan nayi farfesun din kifi, na juye a katon wani warms na nufi bangarena da shi don mahaukaciya ce, sai da ya shigo ina sallah isha, ya zauna har sai da na idar sannan na dauka muka fita da shi. Na kai parlourn yana zaune na jera kome kafin ka dawo daki na watsa ruwa, na sauya kaya mai sauki sannan na fita parlourn turare na fesa, Nady tana zaune daga ita sai wata yar shit da wando tayi bala'in gashin kanta ta kame shi, murmushi nayi mata nace mata. "Kin san muma buzaye muna da gashi!" Ina fada mata haka tayi dariya, tashi nayi na koma kitchen na dauko ka Faruq, na ji yana kiranshi a waya, na ajiye yana zuwa na mike na gyara zaman mayafina, na mika mishi. "Allah ya saka da alkhiari na gode sosai Ma!" Ya amsa tare da mana sai da safe. "Na manta da na Mai Babbar daki don Allah na kawo maka?" "Kawo ai can zan nufa!" Kwasar gudu nayi, abincin Oga yake bai san lokacin da ya sake spoon din, kamar an tsira mishi allura ya biyo ni, ya samu na gama abinda nake yi na cire mata na wrap dinsa sannan ka saka a kular, sai na shi da na Nadiyyah na fitar kafin na d'ago kai. A zafaffe ya nufo ni da sauri nayi baya. Ina zare idanu "kada ki sake irin wannan gudun zan mugun sab'a miki, baki da hankali ne?" Sunkuyar da kai nayi nima sai yanzu naga rashin kyautatawa da nayi ya tsaya yana kallona. "Idan kika sake irin wannan sai na kashe Faruq ɗin!" Da sauri na d'ago kai ina kallonshi bakina dauke da magana amma na kasa furtawa idanuna kawai zaka kalla kasan a matuƙar tsorace nake da shi. "Kika wasa ne ki kara gwadawa!" Daga haka ya bar min kitchen din yana tsaki!" Rufe fuskana nayi, kafin na fita sannan na.wuce wajen Baya wurin abincin zama nayi na fara cin abincin. "Ina yake?" Ya koma dakinsa. "Abincin fa?" Murmushi tayi tana faɗin. "Ki dafa mishi tea da wani abu ki kai mishi, please kada ki kara gudu a gaban Faruq!" Gyada kai nayi, sai na kasa cin abincin ashe haka abin yake? Duk yadda yaso ya ci abincin sai da na haramta mishi, sai naji abincin ya sire min a kai, ban iya ci ba n a tashi ka kawo musu nasu abinda na dafa da zasu hada da kifin. Ta ci kaɗan ta kwashe abincin ta wuce da shi wurinta. Ta ce min. "Please ki masa wani abu kin ji!" Gyada kai nayi, na shiga kitchen na hada tea, a karon farko a rayuwata da naji ina kuka saboda ya ki cin abinci, tabbas so da Ciwo don kuka nake tsakanina da Allah har na gama mishi tea da snacks na shirya a tire, na kai dakinsa. Buga kofar nayi naji an yi gyaran murya. Ina shiga nayi ido biyu da Ijlal ajiye abincin nayi, tana kwance akan gadon. Dauke kai nayi domin Yarinyar nan yar iska ce ina zaune ya fito. Daure da towel, kallon yadda na sunkuyar da kai yayi ya ce min.."ki tafi da shi zan zo dakin." Wani irin hantsilowa Ijlah tayi akan gadon tare da cewa......
[7/26, 10:02 Safiya] Ramlat Manga41: 55
"Ina zaka? Dakinta? Yaushe kika fara kwanciya da juna?" Ta mishi irin wannan tambayoyin lokaci guda, da yake shima namijin duniya ne da,
Wani irin taku ya iso kamar wani giwa ya tako gabana ya bani amsarta. "Na ce ki je!" Ya faɗa yana goge kanshi, juyawa nayi na bar daki, domin yadda na ganshi babu kaya a jikinshi ga jikinshi ya bada wani six figures, ga wasu ruwa da yake bin fatar jikinshi,alamar yana pygm kenan. Wata irin kasala na ji ya sauko min kamar zan narke a wurin, Omo dama haka dan mai babbar daki ya hadu ba kaya, yadda ya daura towel din kawai abin kallo ne balle, domin yadda ya daurata soke bakin towel din yayi bakiɗaya he look hot and sexy! Wani yummy nake ji jikina yana yi tsabar yau ma ganshi ba kaya, duk da ranar da muka fara tab'a juna a dakin Mai Babbar daki, ni ce ba kaya a jikina sai ranar da ya zo gidanmu, wani irin kunya ce ta rufe ni, har na isa wurina na fita zuwa kitchen na juye tea din da yake mug din, na sake saka shi a kan wuta yayi zafi sannan na juye yar karamar flast, sannan na dawo da shi parlourna na wuce ban daki,wanka nayi sosai, ina cikin dauraye jikina na ji hayaniya sama-sama tab'e baki nayi na cigaba da wanka na, ina gamawa na fito daure da towel, na fito na wuce wurin wardrobe dina, na shiga duba nightgown din da zan saka, a hankali idanuna ya sauka akan wata yaloluwar rigar barci. Murmushin gefen baki nayi ina kara kallon rigar baki ne mai wani irin net wanda ya hade gaba bakiɗaya babu abinda zai rufe, kama daga Boons dina har zuwa uniternation dina, a hankali na dauko haka kawai nake jin wani irin shauki. Haka yasa nan da nan na dauko humra, kwalacca, da mysterious oud oil dinsa da man kwakwa na fara shafe jikina da su. Amma akan me nake haka? Sai naji jikina yayi sanyi ba dai akan shi nake wannan aikin ba? Take na mai da kome na ajiye na ciro riga da wando na saka bakina alekum an kama uwar amarya da ango, na bi lafiyar gado na kwanta