Showing 18001 words to 21000 words out of 304445 words

Chapter 7 - Royal Politics Book 1 Complete Hausa Novel

Ramlat   

07 Nov 2025

34

A hankali na ce mata. "Na gode sosai!" Bayan tafiyarta Abba ya dawo ya kalle ni, yadda nake tsakuran abincin ya ce mim. "Yau me ya faru?" "Fadar Daba ce ta ritsa da mu!" "Me kika je yi?" D'ago kai nayi nace mishi. "Mun je aiki." "Ikhlas a kodayaushe ina son ki gane bana son shigarki rigimar da babu ruwanki." "Abba baka yarda ba ne?" "Na yarda dake mana." Daga haka ya mike tana faɗin. "Nuraim ya je dauko Hajja!" "Alhamdulillahi Drama Queen ta dawo." Na faɗa ina dariya.




***
Unguwar ganuwa
Unguwa ce ta talakawa da duk yadda za a kwatanta maka tow da gaske sai ka nutsu zaka fahimci yadda unguwar yake, saboda yadda unguwar yake kamar irin zamanin da can, har gara zamanin da akwai cigaba amma wannan unguwa babu wani abin more rayuwa, domin tsohuwar unguwa ce a ta haura shekaru dari, asalin gine-ginen da suke cikin unguwar ta irin ta jar kasa ce, wanda ka gani yayi ginin zamani Yaranshi ko shine yayi kokarin fitar da kanshi daga old model.

Gidan Malam Adamu, gida ne babba wanda me dauke da mata uku da Yara sama da goma sha daya. Maza da yan mata, galibinsu kanana ne kuma gidan ba karamin fitina ake ba domin kuwa kishi ake a gidan har da na hauka. Dan Uwar gidan mai suna Kamal ne.ya fito matashi ne da bai wuce dan shekaru goma sha Bakwai. Yadda ya fito daga dakin kwanansu mika yayi yana zare idanu kamar wanda aka mishi karya. "Yanzu Kamalu baka yi sallah safe ba don Allah?" Inji Rakiya matar Babansa ta uku. Ita ce mai dama-dama, domin ita har islamiyya Malama tabawa tana zuwa, Yaranta kuwa suna da sauki rashin jin magana. Cikin rashin mutunci irin na wanda aka daurewa kugu ya kalleta ya ce mata. "Maman Mujahid babu ruwanki da ni, munafuka kawai." Ya fada yana nufar kofar dakin Uwarsa. D'aga labulen dakin yayi ya hango uwarsa tana sharar barci ya ce mata. "Iyah!" Firgit ta farka tana faɗin. "Dan nan Lafiya?" "Iya ki shiga tsakanina da kishiyarki don wallahi sai na burmeta." Ya fada yana sauke labulen da sauri ta sauka a kan gado me rumfatar ta fito waje. "Wai Rakiya ina ruwanki da Dan nan ne? Yaron nan."
"Malama dakata min ba fa wani abu na mishi ba, fisabiilillahi taya za ace sai yanzu karfe bakwai zai tashi yayi sallah asuba? Laifi ne don na mishi magana Alh ya baki hakuri." Ya cigaba da haɗa wutar abin karyawan da take don ita ce da Malam Adamu, yana kwance yana jinsu amma bai da wani katabus musamman da ya kasance jiya da yau duk Rakiyar ce take musu abincin dare da na safen yau, Malam Adamu dan kamusho ne, a tasha yake aikin lodi sannan ya samu na cefane, tow da sauki ma idan da cefanen yake idan ya samu kuɗin wurin mai shayi da indomie yake zuwa a soya mishi kwai hudu, da gefen mai shayi akwai me tukuban tsira da tukunya a zuba a cikin kwan shayi kuwa madara rabin gwangwani ake zuba mishi, sai cadbury sachet biyu shayin tayi kauri har tana danko danko, su kuma gidan ya haɗa su da dubu daya, da wata muguwar masara da kwari suka cinyeta, ita zaa jika a wanke sannan a baza ta sha iska, kafin a kaita injin a nikota ta datsa.

Azo a ba zata tayi ta shan iska, na dare kenan na rana kuwa Gero mata zata sayo rabin mudu da tsamin kanti sai ashfati, a kawo yan matan gidan su surfa su wanke sannan a kaita nika daga ita sai yar citta mai ra'ayi a cikin s u kenan, wata kan ma haka zaa nikota a kawo a taceta da rariyar tankade, sai a damata a zubawa kowa a kwanon sha a mikawa Uwarsa ya je can su ta fama.
Kwana biyu kasuwar ta ja baya saboda karin kudin mai da aka yi matafiya ma sun dan jinkirta tafiye-tafiye da suke. Haka yasa ko ya fita baya wani samun sai dai dan wanda zai kashe. Kullum haka yake koda ya samu baya iya kashe dukka domin matan shi yan bala'i ne, Rakiya ce bata da matsala domin tana sana'a awara da taliya, da yamma ake cika gidan ana sayan awara da taliya. Kasancewar Uwargidansa Iyar Kamal daga kauyensu ya auro ta, wacce suke kira Kande, sai Barirah wacce itama dai yar unguwar ce ya aure ta. Itama Rakiya yar gari ce amma ba a unguwar take ba, daga wani unguwa ya auro ta. Amma yar talla ce a tasha suka hadu, Rakiya tana da zafin nima domin ta taso gidan nima ne Uwarta har kwanan gobe tana sayar da abinci a gidanta da masu tayata aiki. Shi yasa Rakiya itama bata yarda ta zauna haka domin tana shiga gidan ta fara bude haihuwa da Yan mata.

Barirah kuwa bata shiga harkan kowa dilaliya ce, ta dauko kayan jagwal a biyo ta a kamata, ita dai Kande ce bata sana'a sai zaman banza da kishin ita ce mai Yara. Yaran Kande biyar yayinda Barirah take da Yara hudu, Rakiya kuwa Yaran biyu ne da ita ga karamin cikin na uku. Daga Barirah har Kande burinsu kowacce ta samu cikin nan domin su haihu kada Rakiyah ta rigasu haihuwa.

Kamal shine babba Yaron Kande, kasancewar Unguwar yana hade da yara marasa jin magana shima ya shiga cikinsu ya saje, Yaran basu zuwa makarantar boko da na islamiyya, Yara ne kanana amma fitinarsu tafi ta manya, domin kuwa sune sace-sace dabbobin mutane, shiga gidan mutane dauke musu tukwane ko fasa gidan sabuwar amarya a kwashe mata kayan aurenta. Sai shaye-shaye da fadar dabba. Babban burin Kamal ya shiga tawagar Jagaba, amma duk lokacin da yayi yunkurin shiga sai Jagaba ya kore shi. Ko daren jiya sai da ya je amma Jagaba ya mishi koran kare. Yanzu ma yana farkawa ya wuce unguwar tabkin A, duk da nisan unguwar bai hana shi tafiya ba. Yana zuwa ya samu ana sallah jana'izar Smolli. Jagaba yana can gefe sai busar wiwi yake yana yi yana kallon inda gawar take ana idar da sallah aka ɗauki gawar. Hango Kamal yayi ya kira shi da hannu, zuwa yayi ya ɗan durkusa. "Ina abokanka?" "Suna gida!" Shiru yayi kafin ya ce mishi. "Ga wannan ka dauko su zamu yanzu!"

"An gama shugaba" ya bi bayan masu tafiya kai gawa. Bayan an binne shi ya tafi ya dauko abokanshi. Zuba musu Idanu yayi kafin ya ce musu. "Wannan kudin naku ne, da na iyayenku, aiki zaku min sannan zan san yadda zan fito da ku. Ku zaku yi kai kuma ga wannan wukar ka farke min cikin Jigal na hannun damar Goga zaka iya ko ba zaka iya ba?" "Shugabana na zata zaka ce na yanko maka makogaronshi ne?amma haka ma cauuu ce." Dariya yayi idanunshi jajjur ya ce. "Idan ka iya min wannan aikin ni da kaina zan saya maka abubuwa." "Shugaba idan kuma wuyar goga na yanke fa?" Zare idanu Jagaba yayi ya ce mishi. "Hauka ka fara? Goga ko ni karon battarmu bata kyau don lizami tafi ƙarfin bakin kaza ka gane. Ku zamu tafi kai kuma ka san yadda zaka yi ka nimo inda Jigal yake domin shine kawai zan tab'a Goga yayi kuka." "An gama" Kamal ya faɗa, amma shi a burinsa ya datse wuyar Goga.

Daga nan Office din Yan sanda ya saka Yaran nan, suka mika kansu a matsayin sune suka kashe Joy Moses, don haka aka fara bincikensu.

**
Pastor Mathew

A yau Laraba service din yamma da aka yi, ya yi kira da duk wani dan kungiyar da suke zaune a gabanshi. "Kuna tsammanin wannan abin zai wuce ne? Tow ba zai wuce ba kome zasu biya mu, lokaci yayi da zamu dauki fansa don haka ranar Friday zamu dauki mataki garuruwan da suke wajen gari na muslmai zamu far musu ranar juma'a yadda suka zubar da jinin yar uwarmu ba zai tafi a banza ba,.muma Zanzabira garinmu ce bata muslmai kaɗai ba."
Haka suka yi ta shirya yadda zasu farmaki muslmai.
***
Knock din kofar dakin karatun yayi sau biyu, gyara murya Salmanu Faris yayi. "Assalamualaikum!" "Waalaikumunsalam!" Ya amsa hankalinsa yana kan laptop dinsa. "Sir Yaran nan an sake su." Shiru Faruq yayi. Yana cigaba da aikinsa domin yaji ba wai ban ji ba. "Tun jiya aka sake su!" Ya fada yana me d'ago kai ya kalli Faruq. Gyara tsayuwa Faruq yayi sannan ya labarta mishi labarin da ya samu. Murmushi Salmanu Faris yayi ya ce mishi. "Allah ya kyauta." Tunda aka sake wadancan Yaran babu abinda zai iya yi domin kuwa akwai masu kaunar aikata miyagun laifi a cikin garin.

***
Alhaji Nafi'u Shaibah
Gidan shakatawa ce babba, duk ba kowa ya san da gidan ba, amma kuma Alhaji yana yana zaune yana wani aiki mace ce a gefenshi.
Wisky ce riƙe a hannunsa yana jifanta da wani irin kallo da yake bayyana asalin abin da zuciyarsa ke rufewa, yanayinta ya yi masa, sai ya ji ya ƙara ƙaunar yin mu'amala da matan aure domin sun fi test da waye, da iya soyayya, mu'amalar aure, a kan ta ya ji cewa zai samu cikar duka muradansa. "Kin sani? Ko taɓa ganina? Ko jin labarina? Ko ganin poster ɗina in anywhere?"
"This is the first time dana sanka, Yallaɓai?"

Ya dubi laɓɓanta, ba ta yi kala da matan aure ba, ko talaka take aure? Irin matsiyatan talakawan nan? "Yaranki nawa?" Rausya kai tayi cikin wani irin yauki da yanga me fisgar hankali ta ce mishi. "Biyu!"
Mikewa yayi ya dauko wani jan kyale ya shimfid'a a gadon, murmushi yayi mata sannan ya ce mata. "Ina da ka'ida, kwanciya da mace ta baya da gaba, kowanne da furashinsa." Gabanta ne ya fadi ta tsaya tana kallonshi kafin ta ce mishi. "Gaban nawa ne?" Murmushi yayi cikin jin dadi da kwaikwayon muryanta. "Gaba dubu dari biyar ne,.baya kuma 1M nake ba yarwa duk awa daya!"

Gyada kai tayi tana faɗin.."amma babu wani abun da zai samu bayanan ko!" Da dan tsoro a tambayarta. Murmushi yayi yana faɗin. "An cigaba ba zan yi haka kawai ba, yan matana" ya ja wani drower baby lotion da Baby cream da baby oil ya ciro, durkusawa yayi a gabanta yana mai kai hannunsa kan kirjinta da suke dan cike. "Kina goyo kenan?" Gyada kai tayi tana faɗin. "Eh shi yasa nake son na koma da wuri." A hankali yake shafawa yana faɗin.."idan kika yi hakuri zaki tafi! Ina son mace Mai goyo dama!" Ya fada yana kai bakinshi kan abincin Yaronta, abinda take son ace mijinta yana mata kenan amma ya kasa sai dai ya ce ta kwanta ya hau ya sauka. Shima minti biyar baya yi ya sauka ya gama.

"Yaushe rabonki da Mijinki?" Wannan tambayar ya dawo da ita daga duniyar da ta shiga. "Wata biyar!" Ta bashi amsa, cire bakinshi yayi yana kallon yadda take nishi.."ban gane ba?" "Eh driven Babban mota ne, tun kafin na haihu ya tafi bai dawo ba." Dariya yayi ya ce mata. "Amma kuma kike hakuri?" Shiru tayi domin dan dattijon nan ya kure mata lissafi. Domin da bayanta ya fara bayan shafa mata mayukan da ya fito da shi har da wani me danko, awa biyu ya dauka yana abu daya domin bai tab'a haduwa da wacce takashinta yake matse kamar ta ba, wani irin dad'i da nishi yake, bakidaya ji yake kamar ya kashe mata aure ya ajiye ta yata mu'amala da ita ta wurin, abinda ya tsaya mishi a rai idan.har takashinta yana haka ina kuma asalin wurin daɗin? Don haka bai kyaketa ba har sai da ta zube a kasa tana haki da kuka ta ce mishi. "Don Allah ka bar ni haka na gaji," kafin ya kyaleta, yana ciro abinsa ya zuba akan jan kyalen da ya ruwa sosai ya zuba sannan ya dauki wani audiga ya cusa duburanta. "Zauna!" Zama tayi ya koma gefe ya kira likitanshi. Can ya zo ya mata allurai sannan ya barsu. Waya yake wanda alama ranshi ya b'aci. Shiru yayi kafin ya ce mishi. "Idan haduwar farko ce za a iya kiranshi kuskure ne, na biyu kuwa zan kira shi da Coincidence domin babu wanda ya cancanci wannan abin sama da ni kamar yadda Junaid yayi sanadin kunsa min bakin ciki sai na tabbtar yarinyar shi ta sanadin mutuwarshi, kada ka manta kanwata yake aura. Sai na cusa mishi bakin ciki shi kuma Salmanu Faris zan bashi kyautar da ba zai manta ba......
Top_notch season 4 ROYAL POLITICS is not free, pay N500 to get a complete access to the book.



*Marubutan TopNotch Writers sun sake zuwa muku da sabon labarai masu ƙayatarwa a tafiyarsu ta Season Four:*



*MAI_DAMBU kuwa ta faso muku ne da labarin da ya haɗa da Sarauta, Siyasa da kuma Soyayya, duka a littafin ROYAL POLITICS: An yanka ta tashi.*

*AZIZAT kuma ta tattaro muku rikitacciyar soyayya ne da ya hawo jirgin JayKay ya dira a Kitchen ɗin Ziyada. CHEF ZEEY: Love in the Kitchen*

*Account Details:*
*5921536136*
*RAMLAT MANGA ABDULRAHMAN*
*Moniepoint MFB*

*POSTING*
*Ɗaya: 500*
*Biyu: 1000*
*Uku: 1500*

*DOCUMENT (da zaran an gama posting zai koma)*
*Ɗaya: 1k*
*Biyu: 2k*
*Uku: 3k*

domin tura shaidar biya ko Ƙarin bayani, ku tuntuɓi:
*08130269641*
Ko
*08137311900*
Ko kuma
*09063467258*
[7/26, 10:02 Safiya] Ramlat Manga41: ROYAL POLITICS 🔥
_An yanka ta tashi_
Ramlat A Manga
Mai_Dambu
TOP-NOTCH SEASON 4
Sadaukarwa ga Auntyna RUKAYYA GOMBE 🥰 🤩 😍

06
#Pregnancy

Rintsa idanunsa yayi ya bude da karfi, yana huci idan ya kyale Malam Junaid ya zalinci kansa da kansa, kallon yarinyar yayi ya ce mata. "Zaki iya tafiya!" A daddafe ta shiga banɗaki cikin ruwan zafi ta shiga tana haki. Sai da ta gasa takashinta sannan ta fito ya bata wasu magunguna, kafin ya bude wata jakar kudi ya mika mata shi jakar bakiɗaya a dan razane ta ja baya tana faɗin. "Alhaji kana son a kama ni ne?" Dariya yayi domin yadda tayi maganar ya bashi dariya don ta fitar da yarintarta ya ce mata. "Ba ni account dinki na banki, sannan sunanki." "Amnah suna na!" Ta fada tana me karanto mishi number wayarta. Janyota yayi jikinshi yana shinshina wuyarta ya ce mata. "Ganinmu a haka ya kara tayar min da hankali, ki bari muyi sau daya." Cikinta ne ya dauri ruwa ta ce mishi. "Amma ba ta baya ba ko?" Girgiza kai yayi ya ce mata. "Rijiyarki zan shiga na dibo ruwan dad'i!" Ajiyar zuciya ta sauke, daga nan suka sake fadawa sabon masha'arsu wanda yafi na da, bata taɓa sanin cewa akwai maza masu shekaru da jarumta ba sai Alhaji Nafi'u, wanda aka hada ta da shi ta sanadin kawarta Nusaiba ta shigo da ita wannan duniyar me cike da jin dad'i. Alhaji Nafi'u ya saba niman mata musamman matan aure, wanda yasan kome na rayuwarsu a boye yake. Zai matuƙar wahala matar aure ta tona maka asiri, amma budurwa ko a wurin kawayenta kowa zai sani, sannan wannan harkan su kansu matan auren ƙungiya suke da shi wanda suke gudanar da kome, kafin a kawo mishi ita hatta tests na cututtukan zamani sai da aka mata shima kuma an san nashi lafiyar. A wannan kungiyar duk matar da tace zata fita tow kuwa hukuncinta daidai yake da mutuwa, shi yasa basu fita har gara idan asirinka ya tuno zaka iya barin gari ka gudu amma inda ka je ba zaka zauna a banza ba. Zaka cigaba da yiwa kungiya hidima da aiki domin ta haka ne za a tabbatar da kai din na musamman ne.

A da can an san karuwai yan mata ne da suka bar gida gaban iyayensu, ko sanadin auren dole ko sanadin abin kunyar da suka yi, amma yau an wayi gari matar aure a dakin Mijinta ne take bin maza tana rayuwar da take so ana zuba mata kudi ta zama jaka, kuma ana gani an san abinda ake yi babu kyau amma an mai da shi normal kowa ma zai iya aikatawa, ba tare da an tuhume shi ba.
Yadda Alhaji Nafi'u yake gurnani akanta yana surutai ya kara saka mata jin dad'i, domin ita bata san wannan abin ba, wai namiji yana tarayya da kai yana sumbatu ita mijinta gyara kawai yake ce mata ya shiga yayi yadda yake so, yana gamawa zai sauka koda ace ita bata gamsu ba , amma yau gashi ana gaya mata tafi kowace mace dad'in mu'amala. Sai da ya jikata sosai sannan ya janye jikinshi ya zube a gefe yana numfashi. A tare suka yi wanka tana fitowa ta rikice domin taji nononta har wani zogi yake Babynta yana kuka, da sauri sauri ta saka kaya ya mika mata jakar ya ce mata. "Na tura miki ta account ɗinki, sauran kuma ki yi amfani da shi. Naji dadinki Amirah zan so na kara miki wasu kyautar amma dole ki san yadda zaki na takunki." "In sha Allah Alhaji!"

***
Salmanu Faris
Mai da file din yayi gefe, sannan ya cigaba da aikinsa. "Baby ba kace kome ba?" Ta kuma tambayarshi, a da can baya lokacin da suke kasar waje be tab'a yunkurin hanata yin yadda take so ba, amma tunda suka dawo wannan shegen zuri'arsa kullum sai ya saka mata idanu, kai hatta motsi bata isa tayi me kyau ba, sai ya ce forsake of the family. "Babe!" Ta kuma kiran sunanshi a hankali, tana shafa kunnensa. D'ago fararen idanunsa yayi ya zuba a kirjinta. A hankali ya kai kanshi yana mirginawa gyara zama yayi a dest ɗin.."Baby!" "Ban amince ba!" Kamar diran aradu haka ta ji sautin muryanshi. Da wani irin sauri ta janye shi daga jikinta. "Prince me kace?" Jan kujeransa yayi baya yana kallonta kafin yayi mata wani irin kallo me cike da tuhuma. "Me yasa?" Ta kuma tambayarshi. "Ban gamsu da agender din kungiyar ba ne!" Daga haka ya mike zai bar wurin. Ta sha gabanshi cikin huci, "Me yasa kake min abinda baka min da? Me yasa yanzu ban isa na kawo bukatata gare ka ba?


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login