Showing 66001 words to 69000 words out of 304445 words

Chapter 23 - Royal Politics Book 1 Complete Hausa Novel

Ramlat   

07 Nov 2025

47

ya fita na mike kamar xan tafi na rufe kofar dakina na kwanta, ban kara bin ta kanshi ba. Ina ruwana shanya su nayi ina jin yazo yayi ta buga kofar ban bude ba. Washi gari ban fito ba sai karfe biyu na rana, don tun jiya na sha zuwa, ina fitowa na wuce kitchen, yana main parlour Nady ta fita, shigowa kitchen din yayi. Jin motsi yasa na juya muka yi ido hudu da shi. Dauke kai nayi na fara aikin girki na, kashe gas din yayi ya nad'e hannu a kirjinsa. D'ago kai nayi zan yi magana ya ce min. "Ki wuce ga abinci can a parlour ki ci!" Ban san me ya shiga kaina ba, amma bakina ya sake maganar da sai da na ga ya zare idanu waje. "Allah ya min tsari na ci abincin da ya fito wancan gidan, bayan nasan guba zan zuwa kaina."
Idanunsa na ga sun yi ja. "Me yasa bakinki bai da linzami?" Ya fada yana kura min idanu, ko Nady da yake sonta bata mishi irin wannan subul da bakar da take mishi, fita yayi. Daga ranar bai kara shigowa ko inda nake ba, abinda na fahimta zuciya ce da shi, an ta zuwa daga gidanmu, abinda na iya fahimta mutumin nan mugu ne,domin yadda yake yiwa yan uwana da masu zuwa alkhairi yasa kowa ya fara ganin girmansa. Ban san yadda aka yi ba ranar sai da Iram kafin ta shigo gidan sai da aka yi ta rigima domin matar gidan ta hana kowa shigowa ni kuma ban sani ba Iram ta kira ni tana ta masifa abinda ban sani ba ita ba yau shi take min haka na fito na tsaya kafin ya bude musu gidan raina ya b'aci, kallonsu nake ita da Ikram abin ya bani mamaki amma ba cancan ba domin nasan suna tare tun fil azal, "sannunku da zuwa!" Nayi gaba suna bina a baya, har cikin gidan muka shiga, Kamar mahaukaciya haka Matarshi ya fito zata min hauka nima na yayyako mata kamar xan mare ta, sai da wata matar da nake yawan ganinta a cikin gidan kwana biyu nan, ta shiga tsakaninmu ina hararanta na ce mata. "Sai kin gani da cikin Mijinki zaki yi hankali." Na faɗa ina musu jagora har parlourna, sai da suka zauna, na fita na kawo musu ruwa da kayan gara. Na zauna ina kallon Iram tunawa da nayi da abin da ya faru ranar. "Ya haka lokaci guda?" Juya idanunta tayi tana faɗin laifi ne don na zo gidanki? Idan kuskure ne sai na tafi."
Murmushi nayi nace mata. "Haka kawai dai ba zaki zo ba bayan na san halinki, haka ma kin kyauta." Na tashi na nufi kitchen na fara ƙoƙarin fara girki, suka biyo ni zuwa kitchen din. "Me zaki mana?" Ikram ta tambaye ni. "Abinci mana!" "Tun tuni me yasa baki yi ba?" Juyawa nayi na kalli Iram na ce mata. "Kin san halina ban son abinci me sanyi shi yasa ban girka ba sai lokacin da nake bukatar shi." "Gidan kai mai daɗi. Murmushi nayi na cigaba da aikin kusan a tare muke aikin, muna cikin aikin ya shigo kamar an turo shi. Juyawa nayi na kalle shi kafin na yi ƙoƙarin boye rashin kirkin da nake mishi n ace mishi. "Kana son wani abu ne?" "Eh ruwa!" Na dauki goran ruwa a store na wuce na kai mishi. Lokacin da na isa Main parlour dangwara mishi nayi ina ƙoƙarin juyawa ya ce min. "Me yasa baki son zaman lafiya?" "Ka sallame ni zaka samu zaman lafiya." "Mutum sai yayi ta yin kome sanyi sanyi kamar mace" na fada ina barin parlourn ina jin ihun matarsa.
Jollop din taliya nayi da ya sha kayan lambu da nama, saman na juye musu na kai parlourn. Sai da suka ci suka koshi sannan suka fito zasu tafi na raka su har waje. Ina shigowa na samu tana mai da mishi abinda ya faru, shiru yayi kafin ya lumshe idanunsa, na zata zai fara masifa ne sai naga bai ce kome ba.

Da dare wurin karfe tara sai ga Mai Babbar daki,yadda matar nan take surfe ni tana zagina da cin mutuncina,.yasa naji har jikina yana rawa. Gashi wani abu da yayi shine matse min kafar da yayi domin ya lura bani barin ko ta kwana. Da zai rakata ne ya kalle ta cikin nutsuwa ya ce mata "Ummina kina nuna bangaranci dukkansu mata ne, ban fifita kowacce su ba, abu daya na sani shine babu wacce zata ci mutuncin Iyayena da dangina na kyale ta, Ummina ko Nadiyyah da kike so biyan buƙatarki ce zaki yi da ita bayan nan bata da wani amfani a gare ki, matana ne gaskiya idan aka samu matsala xan koma inda na fito,wanda yake damuwa da ni baya raye." Shiru tayi tana kallonshi. "Salmanu akan yar gidan Malam Junaid kake magana?" Girgiza kai yayi, ya ce mata. "Ai tunda aka bani ita a matsayin mata magana ya ƙare babu cin mutunci a tsakaninmu don Allah kada ki bari ta rena ki! Domin ba zan ji dadi ba." Daga haka ya bude mata motar ta shiga, ta zauna har lokacin bata daina mamakin ba.

Bayan tafiyarta ne ya shigo ya same ni a inda ya barni na hada kai da kafa ina shashekar kuka, ba abin da tayi min gaban kishiya ya fi min ciwo ba, illa iyaka cin zarafin iyayena da tayi. Zama yayi yana kallon tv har lokacin kuka nake ban daina ba. Haka sha kukana na tashi na bar wurin, nima kuma na kudiri aniyar ba zan kara shiga hidimar kowa ba.
Ranar Monday.
Na shirya cikin shigar dogowar riga da Nikkaf, na nufi waje don na san suna karyawa har da jakata na tsaya a can grfensu. Sai da ya gama karyawa ya kalle ni sau daya sannan ya kauda kanshi. "Yau zan koma makaranta!" Banza yayi min ya fita. Yadda bai ce min cikanki ba haka Matarshi itama bata ce min cikanki ba. Kiran Abba nayi na fara mishi kukan rigima, ina gaya mishi ya hana ni zuwa makaranta. "Zainab hala sai da kika shirya kika ce mishi zaki koma makaranta ko?" Da yake wawuya ce ni sai na ce mishi. " Eh Abba!" "Shi kuma da yake sa'anki ne sai ya ce miki tow ko?" Shiru nayi ina jin shi kafin ya cigaba da cewa. "Zainab idan Iram da Mahaifiyarta suna azabtar dani na zata kece mutum na farko da zaki fara kawo min ceto ta hanyar zamanki lafiya da Mijinki? Zainab na san halinki sarai, Zainab Mijinki bai gaya min yadda kuke zaune ba amma kin san Allah yana ganinki ko? Zainab abinda kike yi har ya kai a kira ni a fada a gaya min? Zainab kin bani kunya da mamaki, nasan zaki kira ni da maganar makarantarki, Zainab duk cikin Yarana babu wacce na nunawa kauna irinki, na gode idan baki bi Mijinki ba har abada kada ki kara kirana domin ni ban san lokacin da na haifi y'a mara jin magana irinki ba, kin bani kunya kin tozarta ni, abin da kike yiwa Miji har ya fito daga cikin gidanki yana yawo har a media!" Kashe wayar Abba yayi.

Na fashe da kuka kamar raina zai fita, nayi ƙoƙarin na gane meke shirin faruwa da ni, amma har rana tayi ban gane kaina ba, haka na koma dakina na zauna....

*ina mata yan gayu ina mata yan yayi! Tow ku matso nesa ta zo kusa collaboration Tangaza_Perfume tare da Anum∆Luxury Perfume sun zo muku da kayan kamshi gida da na jiki kai ba iya nan ba hatta turaren kaya irinsu.*
Mamoul all colors are back in stock. Mamoul turaren turara kaya. Ga kamshi ga kama kaya da gida. Available in;
MAMAOUL MADINA,
MAMAOUL MARYAM,
MAMOUL BADAR &
MAMAOUL SABAYA. Each one 3500

*New Drop!*
*Nassem Oil – 100ml*
Rich, elegant & long-lasting.
This premium fragrance oil is everything your collection needs — and it’s only *₦8,000!*

*Luxury in a bottle.*
| Own Your Scent, Own the Room*

*Mosuf 50ml Body Spray*
Smooth. Fresh. Long-lasting.
Only *₦5000!*
✨💥
Smell amazing, every single day.
*DM to order!*

*Storm for Him & Her – ₦4,500* each
Fresh, fierce, and made to turn heads.
Whether it’s *Storm for Him* or *Storm for Her*, you’re getting bold confidence in a bottle — just *₦4,500!*

A perfect 50ml to carry your essence wherever you go. Subtle. Powerful. Unforgettable.
Now available: ₦2,300 per piece | ₦27,600 per dozen.
Available Just DM
08130269641

Top_notch season 4 ROYAL POLITICS is not free, pay N500 to get a complete access to the book.


*Marubutan TopNotch Writers sun sake zuwa muku da sabon labarai masu ƙayatarwa a tafiyarsu ta Season Four:*


*MAI_DAMBU kuwa ta faso muku ne da labarin da ya haɗa da Sarauta, Siyasa da kuma Soyayya, duka a littafin ROYAL POLITICS: An yanka ta tashi.*

*AZIZAT kuma ta tattaro muku rikitacciyar soyayya ne da ya hawo jirgin JayKay ya dira a Kitchen ɗin Ziyada. CHEF ZEEY: Love in the Kitchen*

*Account Details:*
*5921536136*
*RAMLAT MANGA ABDULRAHMAN*
*Moniepoint MFB*

*POSTING*
*Ɗaya: 500*
*Biyu: 1000*
*Uku: 1500*

*DOCUMENT (da zaran an gama posting zai koma)*
*Ɗaya: 1k*
*Biyu: 2k*
*Uku: 3k*

domin tura shaidar biya ko Ƙarin bayani, ku tuntuɓi:
*08130269641*
Ko
*08137311900*
Ko kuma
*09063467258*
[7/26, 10:02 Safiya] Ramlat Manga41: 23....Kuka nayi shi kamar idanuna zasu fita, na kuma saka a raina idan mutumin nan ya dawo sai ya gaya min dalilin hada min munafunci, shiru-shiru babu shi babu labarinshi, sai dare can na ji alamar motsin mutane da takaicinsa na fito na kura mishi idanu, yadda ya riko hannunta bai bani mamaki ba, amma kuma akan me zai na hada min munafunci. "Akan wani dalili zaka na hada ni da iyayena? Da na zauna a gidanka bai maka ba sai ka haɗa ni da iyayena kana daukar duk abinda ya faru kana yawo da ni." Ko ba bashi haushi ne na ga ya kalle ni kafin ya share ni suka wuce bangarensu. "Allah sai ya saka min, akan." Ajiyar zuciya ya sauke ya kalli Matarshi ya ce mata. "Wuce." Ya mika mata kayansa, juyowa yayi yadda ya tawo a zafaffe ya sani yankawa da gudu, hauka nake da zan tsaya ya min illa a banza, har kofar dakina ya biyo ni. Ina ƙoƙarin rufewa ya danno kai sai da na fadi. "Wayyo Allah na!" Na furta da karfi ina ja da baya. Kura min idanu yayi kamar me nazarin wani abu sai kuma ya juya har zai fita ya dawo ya kama kunnena. Sai da ya d'aga ni tsaye bai min magana ba amma ban san lokacin da na sake fitsari ba saboda azabar rike min kunne da yayi. "Ni sa'an wasanki ne?" Hawayen azaba na zuba min da karfin hali nace mishi. "Waye ya haɗa min munafunci idan ba." Sake murde kunnena yayi ya ce min. "Ni sa'anki ne?" "A'a kayi hakuri!" Bakina ya furta da wani irin sauri domin na lura kashe ni yake son yi. "Look ni ban dauke ki a matsayin mace ba, musamman da kike nuna min baki dauki tarbiyyar gidanku ba, sannan kallon mahaukaciya nake miki domin baki hada nutsuwa da zan kira ki matata ba, ban tab'a dogon suturu ba sai akanki, idan kika kara zagina sai na yagalgala namarki na zuba a bola!" Ya sake kunnen yayi waje, ban san lokacin da na fashe da kuka ba.
A bakin kofar parlourn ya ga Nady, kallo daya yayi mata bai ce kome ba, ya fita daga ɓangaren ta bi bayansa. "Hmm prince dama na kawo maka wayarka ne." Bai ce mata kome ba, ta shiga kame-kame tana son ta wanke kanta, amma ta rasa sai da ya shiga daki ya watsa ruwa ya fito ya nufi massalaci, yana dawowa ya nufi kitchen. "Barka Prince!" "Yawwa bandy!" Ya zauna yana kallon abincin, "dazun faruq ya kawo kayan abinci amma ban san yadda xan kai na Madam karama ba!" "Hmm!" Haka ya cigaba da cin abincinsa, har ya gama sannan ya kalli kayan ya ce mishi. "Biyo ni dasu!" Ya nufi bangaren Ikhlas, bude kofar kitchen din yayi ya ji a rufe, shiga parlourn yayi ya ganta ta can tana sallah, key ɗin kitchen din ya ɗauka a kan center table ya fita zuwa kitchen din ya kai kome, idanunsa ne ya sauka kan abincin da tayi nunawa Brandy yayi inda zai ajiye kayan ya wuce, duba wanda zasu lalace da wuri yayi ya umarci Brandy ya saka a firji kada su lalace, sannan ya juya ya fita, yana gama shirya kome shima Bandy ya fita.
Rufe kitchen din yayi ya dauki key ɗin ya kai inda ya ɗauka, lokacin ina karatun Alkur'ani, ya ajiye min tsaya nayi na juya na galla mishi harara. Shi bai san yadda aka yi magana ya fita daga gidan ba. Sannan yadda yarinyar nan take zarginsa yana bashi mamaki amma sai ya share fita yayi zuwa dakin Nady ya same ta, tana ta basu labarin Ikhlas da Faris ya auri yarinyar da bata ganin girmansa ga rashin kunya da reni. Zama yayi a kan restchair yana jin ta har ta gama, kallonshi tayi a tsannake tana shan jinin jikinta. "Prince ina basu labarin mahaukaciyar wife dinka ce." Ya fada a hankali tana tasowa. "Kin san me yasa take wannan rashin kunyar?" Ya tambaye idanunshi lumshe. "Waye ya sani ko dama can yar iska ce mara kunya da suka saba bin maza,. idanunsu ya bude abinda take yana nuna alamar idanunta ya bude tana bin maza taya zata ji tsoronka?"
"Me yasa kika ce haka!?" Ya kuma tambayarta yana jin abin har cikin ranshi kalmar tana bin maza bai mishi ba. "Yadda take kallon kowa ido ciki ido ya isa." Juyar da kai yayi yana me kallon sama ya ce mata. "A matsayina na likitan ƙwaƙwalwa, mata sun kashi kaso daban-daban, sannan gidan da ta fito ba zata iya aikata haka ba, bayan nan ba kowacce mace ba ce take aikata haka, so shi bin maza ba shi yake kawo rashin kunya ba, wata zaki ga bata rashin kunya amma tana bin maza,.wata kuma yar jidali ce wasu duk da suna da kome amma bai hana su, mai da kansu kamar marasa kamun kai a wannan generation's dinmu matan aure sun fi yan mata lalacewa, domin ita budurwa tana son Mijinta da take so ya amshi Virgin dinta ita matar auren bata damu ba domin tasan duniya ta mata shaidar ce wanda ta aura ya amshi Virgin dinta." "Prince ko ka kwanta da ita ne?" "She is my wife idan nayi haka ma ba laifi ba ne!" Ya fada mata yana kallon yadda ta sake baki. "Tunda ta zo gidan nan bata taɓa shiga harkanki ba, ko yin wani abu akanki ba please ki daina lalata mata sauran mutuncinta ko kuma na bata miki rai!" Daga haka ya mike ya fita. Wannan abinda yayi sai ya kashe mata jiki, taya zai ce ikhlas Virgin ce bata tab'a having fun da wani namiji ba, shiru tayi tana juya maganarsa idan ta kalli maganar ta wani gefen gaya mata magana yayi ita da tasan wasu mazan a waje bai zarge ta ba sai wannan wato ita ta fito daga gidan da Babu tarbiyya, wannan maganar yayi mata ciwo har sai da tayi kuka haka ta wuce dakinsa yana zaune yana aiki. "Prince me kalmanka suke nufi ni ce mara tarbiyya?" Shi fa ya ma manta da abinda ya faru, yadda take ihu yasa shi kallonta sau daya. Murmushi yayi ya ce mata. "Zo nan na nuna miki wani abu!" Don ya gaji da ihunta, shi bai mata ihu ba amma ita tana mishi ihu, yadda ta isa gabanshi tana kuka yasa shi kara rungume ta. "Ya isa haka, ni ban miki!" Yadda take kuka ya sa shi rarrashinta, har tayi shiru shafa wuyarta yayi zuwa boons dinta, sannan yayi kiss Dina a hankali yake bin ta da wani irin yanayi me zafi kamar zai cinyeta yana sarrafa ta kamar mayunwacin zaki, yadda yake sarrafata, ta kowani fuska yasa ta mantawa da wata Ikhlas can. Sai da suka manta da wata a duniyar sai da ya nutsu da ita ya gamsu ya juye mata seed dinsa bakiɗaya sannan ya rungume ta, yana nishi. Kallon yadda take ajiyar zuciya take, ban daki suka shiga suka yi wanka sannan suka fito suka yi wanka sannan suka dawo daki suka kwanta.

Ita tayi barci shi ne ya cigaba da aikinsa, har wurin karfe biyu anan ya nufi ban daki yayi alola sannan ya fito ya shimfida abin sallah, yana idarwa ya yi addu'a sannan ya koma ya kwanta.
Wurin karfe hudu na asuba, wani irin mafarki yake wanda zai kira shi abin mamaki ko abin al'ajabi, Ikhlas ce tsaye daga ita sai wani nightgown, tana mishi murmushi, a hankali tana warware daurin rigar a hankali ta sake rigar kasa tare da haurawa gadon, har lokacin ya kasa motsi hawa kanshi tayi ta cire dan bra din da yake manne a kirjinta. Dariya take mishi tana me wurgi da bra din idanunsa ya zuba akan halittar kirjinta, wanda suka dauke hankalinsa. Hannunta take wasa da kirjinsa tana mishi wani alamar tausa bai san lokacin da yayi ta mika ba, yana nishi. Bakinta ta kai kan nipples dinsa tana lasa tare da murzasu, bakiɗaya ta gama birkita mishi lissafi a duniyar mafarkinsa. Cire bakinta tayi ta fara lasar gargasa kirjinsa har zuwa kan cibiyarsa kafin ta gangaro zuwa kan yallabai dinsa, kiran sallah asallatu ya saka shi bude ido tare da jin wani Strong feel da bai tab'a jin irinsa ba, domin tashi abinsa tayi ta tsaya kyam, abinda ya faru ya tsaya a ransa juyo Nady yayi da zafinsa ya ce mata. "More attention!" Duk lokacin da ya fadi haka tasan sanyin asuba ya ratsa shi, duk da barcin da take ji bata san lokacin da ta wartsake ba, bakiɗaya a asubahin nan Faris koma mata wani irin bako yayi domin yadda yake kome, sai da ta gaji don


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login