Showing 48001 words to 51000 words out of 304445 words
yana murmushi tare da shafa gemunsa. "Alhamdulillahi tow Allah ya kawo shi."
Ya kashe wayar yana murmushi, sannan ya koma wurin Mai Martaba ya zube gabanshin yana faɗin. "Allah ya taimaki had'arin dare malafar duniya, Alhaji Nafi'u yana tafe tare da tawagarsa." Murmushi yayi yana kallon hanyar da zata dauko mutum izuwa inda yaƙe, ya ce. "Ubangiji ya kawo su lafiya, rabona da shi tun wani haduwar da aka yi na sarakunan yankin arewacin kasar!" Ya furta yana murmushi domin mutum ne mai matuƙar son zumunci. Hakazakali yana matukar son abokanshi guda ukun nan, Nafi'u Abubakar Shaiba, Saddam Tanimu Jatau, Sheikh Imam Junaid Gobir. Su din abokai ne na faɗa aji wanda suka yiwa kansu lakabi da Four Friends, Four Pillars, Four Empires, wannan taken nasu ya saka ko tari suka yi tow kowa yana iya shiga hankalinsu.
Sun gina juna a tafarkin soyayyar iyaye da kakanni, sun tsayawa junansu cike da wajensu,yadda ba ka tab'a iya gano meke faruwa me ke a tsakaninsu. Sunyi alkawarin bawa junansu kariya. Da dukkanin zukatarsu. Haka yasa babu wanda zaka iya gulmar dan uwansa ya kyale ka, domin kana gulma dayansu zai saka s kira shi a kuma kiraka a kuma maganar a gabanka. Haka yasa suka gina tsoro da firgici a zukatan magautarsu.
Darajar kowannensu. Goge hawayen yayi ya dauki wayarshi da yake kashe domin a lokacin da Nafi'u ya zo wurin ya same shi yana waya ne, kunna wayar yayi ya kuma kiran layin Salmanu Faris. "Ban san me nene madogaranka ba, amma ka sani gida ni ba zan maka dole ba, amma akwai mutanen da suke da sa rai akanka ni ba kowa ba ne facce wanda ya zabi maslaharshi akanka, na zaɓi alumma akanka kuma ban yi kuskure ba domin bana nadama ko ɗaya, idan kaso zaka iya zamu da budadden zuciya har yanzu hannuna abude take domin tarbanka!
Flash back
Tun karfe daya su Uwais da Abid tare da Aneesa suka dawo makaranta amma babu Yarima Faris. Kallonsu Alhaji Mamman Abba yayari yayi ya ce musu. "Ina Shugabanku?" "Tun da ya kawo mana alewa lokacin tara bai dawo ba!" "Gashi har an tashi! To ina ya shiga?" "Ba mu sani ba!" Inji Aneesa tana shigowa ta kofar gabasa. Tana shiga ta samu me babbar daki tana cin abinci a ladabce ta zauna tana gaishe ta. "Mai Babbar daki yau tun aka yi tara Bamu fa ya Faris ba har yanzu!" A matuƙar tsora ce ta amsa mata tana faɗin. "Ban gane ba?" Nan ta kara mata bayani, a hankali maganar ya watsu a cikin gidan an nime shi an rasa, wasa wasa sai da al'amarin ya kai ga bawa kowa mamaki. A cikin kwanaki uku hankalin kowa ya tashi ban da mai martaba da ya fada musu cewa. "Salman yana nan cikin zanzabira izuwa yau da basu ce miki ga hujjar sace shi ba zasu zo da bukatar a yi yarjejeniyar ko a biya su diyyar abinda aka kashe musu ko kuma ba su damar kafa ƙungiyarsu, abinda na sani ko rayuwata zasu karba ba zan basu ikon garina ba." Da wannan ya ajiye maganar,.kamar ya sani sai gashi sun bashi zabi uku, ya bar su kafa kungiyarsu, sannan na biyu ko ya biya diyyar yan uwansu, ya zabi daya a cikin sai su sake Salmanu Faris. Kai tsaye ya ce a gaya musu, su kashe shi ba shi daya ya haifa ba. A lokacin kaf zanzabira babu wanda bai ga kuskuren mai martaba ba taya rayuwar danka bai da daraja, shi kasan yasan yayi kuskure amma bai yarda ya nuna haka a fuskarshi ba, sannan wani abu da ya kara saka mishi yakinin Yaron yana raye shine a cikin masarautar ya fahimci a cikin mutanen gidan da na kusa da shi akwai wanda yake da hannu a sace Salmanu Faris, Yaro ne mai wayo da rashin yarda duk yadda aka yi da wani sananne aka dauke shi, haka yasa shi kunci da damuwa amma hukuncin da ya ɗauka bai yi nadama ba, sai da aka kwana aka wuni sannan aka kawo mishi gawar wani Yaro an kona shi, wanda zai yi tsawon salmanu Faris.. yadda Mai Babbar daki ta haukace kawai abin tausayi ne, da ta ga gawar amma shi yana ganin gawar ya ce musu. "Salmanu yana raye amma yayi nisa dani!" Haka ya fada daga nan ya ce a rufe zancen wani Salmanu Faris domin yin haka zai saka a tunanin mutane akwai wani abu a ranshi.
Haka aka rayuwa tsawon shekaru ashirin da bakwai, an yi gwagwarmaya na bilhakki ya kuma ba za mutane duniya domin nima mishi Faris, a tsawon shekaru nan.babu ranar da baya shiga daki ya rufe kansa, domin yana ji kamar hukuncin da ya yanke daidai ne amma abin yana cizon ranshi kamar yayi kuskure. Al'ummar shi ya fifita akan dansa Babba magajinsa, babu dan da zaka haifa kace baka so amma soyayyar Salman daban ne a cikin Yaransa, mutum ne tun yan Yaro ya iya tafiyar da kowa ya kuma san inda yake mishi ciwo, bai yarda ya bar shi haka ba sai da ya mai da shi abokinsa da suke shawarar mulki da matsalolin gida da na rayuwa, amma yau an wayi gari babu Yaron nan da yake gefensa. Sai yake jin guilt domin yana ji a ransa shine ya kashe dansa ko ya nisanta kanshi da dansa, yana jin wani a shame na ya bada dansa, a tsawon 25yrs ya ji aransa duk abinda aka mishi basu da laifi.
Ajiyar zuciya ya sauke ya shiga cikin gidaan koda lokacin zabe yayi Alhaji Nafi'u sune suka yi.nasara tare da wani irin katon magudin zaɓe. Tun kafin labarin ya isa Fada Malam Junaid ya samu don haka shi ya fara kiran Mai Martaba, ya kuma isa fadar akan lokaci.
Haka suka jajjantawa juna kafin suka shiga niman rigar kariyar da zasu kare kansu.
**
Bayan an rantsar da Musharraf, a jawabin gabatarwa abinda ya fara shine.
"A yau gwamnati mai ciki na jahar zanzabira ta tsige sarki Attahiru Shehu Yayari a kujeransa na Sarkin yanka. Sannan ta nad'a Alhaji Rilwani Abubakar Yayari a matsayin sabon sarkin!"
Wannan kalaman ya saka Mai Martaba yankar jiki ya fadi, sakamakon bugun da zuciyarsa tayi, ba don maganar ba sai don abinda yake faruwa, a gaban Malam Junaid da Salama abin ya faru amma sai suka daura mishi sharri yadda yasa aka sake bamkado wancan case, koda yake a lokacin Malam Junaid ya sha domin Salama ma da kanshi ya ce faduwa yayi ba a san me ya kada shi ba, haka yasa aka wuce da shi asibiti shi kuma a washegari ya wuce Lagos daga shi da Alhaji Mamman Abba yayari suka wuce USA, suka tawo da Salmanu Farisa, kuma ai dama ya bar musu wasiyya duk ranar da ya fadi su tawo da Salmanu. Ashe bayan tafiyarsu bori aka yi a garin talakawa sun ce basu son Rilwanu kuma haka yasa shima ta janye daga abin domin tsoron kada wani abu ya faru.
Lokacin da Salmanu yazo ga Mai Martaba, abu daya yake faɗa mishi. "Ka rike Junaid da Mamman ka rike su zasu zame maka garkuwa yakin nan ba naka kai kaɗai bane ka bi abinda zasu gaya maka, ka kula da amanar da na baka Sadauki na san zaka iya na maka alƙawari ko mutuwa nayi sai Allah ya cika maka shi.
A hankali ya sake hannunsa kamar shi dama maganar take jira, haka yayi cuku-cuku ya tura su Jamus.
***
Back to the storyline
Idanunsa jajjur yayi yana jin kukan Mai Babbar daki, tana faɗin. "Shi kenan Junaidu ya kashe min mijina......
*Kun san me? A a kaso dari na labarin nan ban baku daya ba atow yawwa domin yanzu zamu fara asalin Royal politics hmmm! Bari muga yadda zata kayya*
Kishi da kyashi shine mafarin aikata kome, danasani mara amfani zai biyo bayan duk wani abinda yake faruwa. Ku karanta a nutsu zaku fahimci yadda labarin yake...
Alhamdulillahi....
*ina mata yan gayu ina mata yan yayi! Tow ku matso nesa ta zo kusa collaboration Tangaza_Perfume tare da Anum∆Luxury Perfume sun zo muku da kayan kamshi gida da na jiki kai ba iya nan ba hatta turaren kaya irinsu.*
Mamoul all colors are back in stock. Mamoul turaren turara kaya. Ga kamshi ga kama kaya da gida. Available in;
MAMAOUL MADINA,
MAMAOUL MARYAM,
MAMOUL BADAR &
MAMAOUL SABAYA. Each one 3500
*New Drop!*
*Nassem Oil – 100ml*
Rich, elegant & long-lasting.
This premium fragrance oil is everything your collection needs — and it’s only *₦8,000!*
*Luxury in a bottle.*
| Own Your Scent, Own the Room*
*Mosuf 50ml Body Spray*
Smooth. Fresh. Long-lasting.
Only *₦5000!*
✨💥
Smell amazing, every single day.
*DM to order!*
*Storm for Him & Her – ₦4,500* each
Fresh, fierce, and made to turn heads.
Whether it’s *Storm for Him* or *Storm for Her*, you’re getting bold confidence in a bottle — just *₦4,500!*
A perfect 50ml to carry your essence wherever you go. Subtle. Powerful. Unforgettable.
Now available: ₦2,300 per piece | ₦27,600 per dozen.
Available Just DM
08130269641
Top_notch season 4 ROYAL POLITICS is not free, pay N500 to get a complete access to the book.
*Marubutan TopNotch Writers sun sake zuwa muku da sabon labarai masu ƙayatarwa a tafiyarsu ta Season Four:*
*MAI_DAMBU kuwa ta faso muku ne da labarin da ya haɗa da Sarauta, Siyasa da kuma Soyayya, duka a littafin ROYAL POLITICS: An yanka ta tashi.*
*AZIZAT kuma ta tattaro muku rikitacciyar soyayya ne da ya hawo jirgin JayKay ya dira a Kitchen ɗin Ziyada. CHEF ZEEY: Love in the Kitchen*
*Account Details:*
*5921536136*
*RAMLAT MANGA ABDULRAHMAN*
*Moniepoint MFB*
*POSTING*
*Ɗaya: 500*
*Biyu: 1000*
*Uku: 1500*
*DOCUMENT (da zaran an gama posting zai koma)*
*Ɗaya: 1k*
*Biyu: 2k*
*Uku: 3k*
domin tura shaidar biya ko Ƙarin bayani, ku tuntuɓi:
*08130269641*
Ko
*08137311900*
Ko kuma
*09063467258*
[7/26, 10:02 Safiya] Ramlat Manga41: 17
Through the darkness
A hankali labarin rasuwa ya karade ko ina na garin Zanzabira, rasuwa da ta kad'a mutane da kowa na cikin garin Zanzabira, sannan kuma ana tsammanin za a dawo da gawarsa gida ayi mishi sutura anan makabarta da take cikin masarautar. Duk wani shiga da fita kashe kudin da za ayi na kawo gawar Faris shi yayi har sai da aka fara cewa a ina ya samu kuɗin da yake kashewa haka, sannan wani abun da ya kara bawa kowa mamaki shine yadda ya tara kannensa. Anan gobe zaa kawo gawar Mai Martaba. Shine yadda ya kira Malam Junaid ya zaunar da shi a babban parlourn Mai Martaba ya ce mishi.
"Malam akwai wani da kuke rufewa ku uku da ban sani ba?" Girgiza kai yayi ya ce mishi. "Bamu boye maka kome ba!"
"Yanzu wani abu ya dace ayi, domin mai martaba ya bukaci kai zaka mishi wanka da sallah." Ya tura mishi wata takarda a gabanshi. Dauka yayi ya kalla sannan ya mai da idanunsa kan Faris. Kwalla ne ya cika idanunsa ya bude baki ya ce mishi. "Tabbas rubutun Attahiru ne wannan, a lokacin da ya ce ko ya mutu ni ne mutum na farko da zai bukaci na mishi wanka da sallah, na zata Allah zai fara daukar rayuwata ne kafin shi ashe ba haka ba ne."
"Ina ga zasu iso karfe uku na dare ne, kafin hudu na asuba zuwa biyar an gama sutura!" Inji Faris, "Assalamualaikum!" Muryan Alhaji Mamman Abba yayari ya ratsa parlourn,ya shigo tare da niman wuri ya zauna, yana kallonsu ajiyar zuciya ya sauke kafin ya ce musu. "Ya hakuri kuma?" "Alhamdulillahi!"
Daga nan tattaunawar akan rasuwar suke, duk da sun hada kansu su uku,amma kuma kana ganinsu zaka fahimci akwai damuwa a tattare dasu, kusan dukkansu biyu Malam Junaid da Alhaji Mamman Abba yayari, kamar rarrashin Faris suke yi da kalmai masu dad'i da kwantar da hankali.
A cikin gidan kuwa yadda Mai Martaba daki take ƙoƙarin b'ata Malam Junaid kaɗai yana d'aga hankalin wasu, domin Malam da Umma sun zo tare da Hajja. Haka yasa take gaya musu magana marasa dad'i. Jin haka yasa Mai Kano ya fito ya nimo Faris. Kallo daya zaka yi ka fahimci ranshi a b'ace yake amma yanayinsa ba zai yiwu ka ce yana cikin b'acin rai ba, domin haka yake mutum ne mara walwala.
"Ummina ya haka? Me yasa zaki zubar da darajarki? Kowa yasan darajarki don Allah wannan maganar a barta a haka." Ya juya ga Hajja da take kuka wiwi.
"Kamar ni a nan har Mai Babbar daki zata kalla ta zagar min d'a, ai ko giyar wake take sha tasan Junaidu ba zai kashe Aminansa ba, balle kuma haka kawai ana zaune kalau Allah yana ganinku." Ta fada tana share kwalla.
"Kiyi hakuri Hajja muje!" Inji Maluma tana rike hannunta, har waje ya rako su, sai da ya ga tafiyarsu sannan ya koma cikin gidan, har lokacin wasu basu bar zancen ba,
....
IKHLAS
Ina kwance abin duniya ta dame ni, sai ga su Maluma sun dawo. Rai a b'ace.
"Me aka muku?" Na tambaye su, "Hmmm kin ga yadda aka ci mutuncinmu kuwa yau takwara." Tashi zaune nayi ina kallonta. "Mai Babbar daki taci mutuncinmu wallahi ta zage mu wai Junaidu ya kashe Mai Martaba."
"Kambu!" Ban san lokacin da na danna asharia ba, domin raina yayi bala'in b'aci, yadda nake bala'i, kawai zai saka ka fahimci an tab'a min Abbana. "Sai kuka zauna kuna kallonta tana ta zagin Abba? Aka rasa wanda zai tanka mata." Tab'e baki Hajjaj tayi tana faɗin. "Nasan da dake aka je da kin kwacewa Abbanki yancinsa!"
"Yanzu ma bata b'aci ba wallahi!" Ma faɗa ina tsaki, wayata na dauka da nasan cewa abinda zan aikata zai dagula kome da ban fara ba, domin ina da guntun tarihin Mai Martaba Sarki Attahiru Shehu Yayari,na cewa yana amsar rashawa. Kawai na tafi kai tsaye zuwa Twitter, na shiga wanke Abbana, tare da dogon rubutu akan wasu abubuwan da lokacin yana raye ya aikata, sannan har da shaidar da ni kaina, nasan ba karamin ƙoƙari nayi na zakulo wannan bayanin ba, don an gaya min tun da jima Attahiru Shehu Yayari yana da hannu a kashe bakin da suka zo a wani abu da ya faru, sannan yasa an rufe babban cikin mutanen. Sannan da ake cewa Abbana ya kashe shi meye Proof of evidence din da aka ce shine ya aikata? Cikin tsiwa da rashin mutunci na kara da cewa ai akwai labarin yayi abondening yaronsa saboda mulkinsa, wato irin wannan lokacin aka fitar da abu me zafi sai ka rasa ta ya ake yi yake tafiya Viral? Domin ni dai a Twitter na ayi rubutun nan, sannan ina sakewa Uwais ya fara min comments da cewa.
"Are You out of your mind maza goge?" Banza nayi da shi na sauka a online din bayan na rufe comments section din yadda babu me iya gaya min maganar banza.
Ashe anyi ta sharing din abin tare da bude wani shafi, bayan na gama sai ga kiran Ya Uwais.
"Je ki goge abinda kika rubuta?"
"Hmm, ni dai oo!" Na faɗa a shagwab'e.
"Ki zo kafin wani abu ya fito."
Kashe wayar nayi ina hararansa.
Ni dai ban san me ya faru ba, ina parlourn Maluma sai ga Ya Abid, yana zuwa abinda ya fara kwallo da ni, tare da fisgar abin charge din Laptop dina ya shiga tsula min Ta ko ina, Allah na zata daga lahira aka turo shi, ashe tsabar kid'ani da yake yi ne yasa na manta da cewa akwai abinda ka aikata. Kai naci bugu sannan ya kwace wayar ya saka ni a gaba ya mai dani gidansa
A ranar na gane Allah da girma yaƙe, domin kuwa na sha bugun kamar nayi sata. Muna isa ya ce min. "Goge maza!!" Jikina yana rawa na goge, ina shashekar kuka.." idan kika kuma ɗaukar waya a gidan nan sai miki dukar mutuwa!"
Faris.
Amsar tap din yayi yana kallon rubutun, lumshe idanu yayi ya bude yana jin wani irin d'aci a ransa. "Waye Ubanta?" "Malam Junaid Gobir." Shiru yayi kafin ya d'ago kai yana kallon Faruq.."Ya sani?" "A'a!" "Ok!" Ya kurbi tea din da yake gabansa. "Nady fa?" "Tun jiya bata dawo ba!!" Faruq ya fada a hankali yana kauda kanshi. "Tasan da rasu kuma?" "Eh Sir!" Ba zai ce baya jin zafi ba, amma kuma yarinyar can zai zo ya ganta. Waye ya bata kwarin gwiwar da tayi irin wannan rashin mutunci. "Ka binciko ta!" "Madam ko mai rubutun?" D'ago kai yayi ya zubawa Faruq idanun. "Sir bari na bincikota!" A hankali ya shiga media dinta sai ga hoton Iram da Ikhlas. Shi kanshi Faruq ya rude ya rasa wacce zai nuna a hankali ya ajiye tap din a gabanshi. "Ga dai yan matan." "Dauke ba sai na gansu ba, wacece suke fada da Nady!" Ya fada yana mikewa, "dayar ce" faruq ya fada mishi. "Wacece tayi rubutun?" Sai yayi shiru kafin ya ce. "Sir ban san wace ce a cikinsu ba."
"Wacece tayi fada da Nady sau biyu, ka yi bincike kanta kafin a gama zaman makoki." Ya wuce.
Nady tana gari aka yi rasuwa, sai dai wani abinda tayi na rashin hankali shine bikin kawarta da ta shirya ta tafi tunda ta san kanshi yayi zafi bai da lokacin da zai iya kula da lamarinta.
Cikin daren aka kawo gawar, kafin gari ya waye an gama kome, su biyar ne akan gawar, kannensa biyu na kusa da shi, sai Alhaji Mamman da Malam Junaid. Anan suka kwana Abdulhafiz da Salim sun so da karfe takwas don sun ce ba zasu iso ba sai an kawo gawar, duk Yaran gidan sun taru a babban Parlourn Mai Martaba, suna mishi addu'a, kafin aka kira iyayensu mata suka mishi addu'ar karshe, sannan aka fitar da gawarsa.
Ana tafiya da gawar Nady da iyayenta suna isowa, da sha tara na arziki..domin ta haka ne zasu boye laifin Nady. Daga nan aka cigaba da zaman makoki, wanda kusan anyi kome ne a aljuhun Malam Junaid, ranar da Attahiru Shehu Yayari ya cika sati daya da rasuwa, ranar aka naɗa Alhaji Rilwanu Abubakar Yayari. A matsayin sabon Sarki, wanda aka samu a hatsaniya a gari, tashin hankalin da aka shiga ba na wasa ba