Showing 225001 words to 228000 words out of 304445 words
Magajiyar Zanzabira aka samu!" Dariya nayi na ce mata. "Ai na gaya mata mace ce ta nace!" "Nifa? Mai xan haifa?" Dariya ta bani na ce mata. "Ke ni ba na duba, ita ma saboda ta zake ne." Haka muka yi ta hira, har ya shigo ya ce min. "Ki shirya muje!" Haka kuwa na fito dauke da abincin muka nufi asibitin. Kamar yasan me nake shirin ya ce min. "Kada ki wuce iyakarki, kiyi kome da tsari kuma ki nuna ke mace Please don't lose your control!" Gyada kai nayi, har muka shiga mota rarrashina yake, yana ƙara bani hakuri koda muka isa asibitin, tana zaune an hada mata tea shima dazun ya tura faruq, sai da suka kara turo Faruq wai babu me kawo musu abinci, duk tulin Yaran Hajiya Mardiya da suke garin nan, faruq da wasu dogarai suka shigo da abincin, na wuce inda take shan tea Babyn tana hannun mutane, kallona tayi cike da takaici, bata san shirina ba, don haka ta ajiye cup bayan ta gama, ai kuwa na daddage na kwatsama mata bari sai da sakin ya amsa na kara kifa mata mari, yadda tayi min duka uku haka na lafta mata na uku! "Ai na gaya miki zan rama, daga nan kishin da ya fasa tashi Allah ya tsine mishi albarka, tun tashina sa'a bata taɓa d'aga min murya ba, tambayi Amrah Yarima ta gaya miki, A brighter children model school, tudu biyu na rike Amirah kuma Head girl, na dawo inda dogarai suka tsaya min na cewa Yan uwanta. "Ku tambaye ta na gaya mata sai na rama, kuma daga nan har kotun duniya ina nan daku! Ga kular nan kada ku yi tsammanin nayi abincin ne don kun yi magana dama na shirya fansata kuma kuka fasa min kula wallahi najeriya tayi mana kaɗan!" Na faɗa sannan na nufi wata kanwar Hajiya Mardiya na ce mata. "Bani Zaitunah!" Ba musu ta mika min, na nufe shi. "Gata nan ji duminta!" Na mika mishi ita.
[7/26, 10:02 Safiya] Ramlat Manga41: 74
"Hattara dai talakawa hukuncin Fulani Babba yana kan daidai, Allah ya huci ran Fulani Babba, ya kara mata lafiya da nisan kwana. Itama mai shaida ranar haihuwar Yan hudu gijib!" Kallon juna muka yi da shi, ina jin abin kamar theory don yadda zaka fasalta haihuwar yan hudu tashin hankali ne da bugun zuciya, kanwar Uban Ijlal ce ta kalle shi kanta a kasa cikin sanyin murya ta ce mishi. "Allah ya huci zuciyarka, a yadda Fulani Babba tayi hukunci yayi tsauri jego take fa!" Murmushi yayi yana rike da yatsar yarinyar da ya haɗa da nashi. "Asha Allah ta huci zuciyarka, Ubangiji ya baka ladan shirunka." Inji Sarkin dagarai da ya shigo cikin kaskantar da kai ya ce mata. "Ita Fulani Babba bata hukunci haka, Malama tunda har yayi shiru akan hukuncin tow Allah ya kyauta Fulani karama ce da laifi."
A hankali ya taka inda take ya ajiye mata yarinyar, ya dafa goshinta sannna ya duba duk wani abu na lafiyarta kafin ya ce mata."kina bukatar wani abu?" "Eh!" Ta fada a zafaffe, hawaye na zuba daga idanunta! Ina ganin haka na bar dakin dogarai na taka min suna min kirari. Ina fita kuwa suka fara kananan magana, "me kike bukata?" "Adalci!" Ta fada da ƙarfi, "Adalci zaka min ko kuma ba gudu daga ni har Yar!" Murmushi yayi yana mamakin yadda take tunanin zata yi amfani da yarta ta juya mishi rayuwa. "Gaskiya ban ga alamar zaki iya guduwa ba, tunda dawo da ke gida nayi kika ta kira na, na dawo dake ko da yake kina da damar gudu daga nan har bangon duniya Allah ya bada sa'a, yarinyar kuwa ina ga ki ta tafiya da ita. And idan zaki tafi ki kwashe kayanki a dakin nan ina da ra'ayin zama da mace uku ne, idan kin samu damar hada kayanki zan turo miki sakonki!"
"Ni ba haka nake nufi ba!" Ya fada tana sheshakar kuka. "Zaku iya fita a dakin!" Faruq ya nuna musu hanya Sarkin mota ya ce musu. "A fita kafin mu yi waje da ku!" Hajiya Mardiya kamar ta mutu, kallon Ijlal tayi, zama yayi a gefenta bayan ya dauki yarinyar yana kallonta. "Kina tsammani zaki yi amfani da yarki wurin juya rayuwata ne? Kin ga ni ban yi miki kome ba, tun kawo ki gidan kike niman tashin hankali kin ga sauran suna yi ne? Ban san me kike so na gaya miki ba, ban san me kike bukata na gaya miki ba, na gaya miki zaman lafiya nake nima amma kika yi biris da abinda nake bukata. Ranar da kika rufeta da duka ita tasan zaki dake ta? Bata sani ba. Ina tausayinki baki gani duk da lalacewar da kika yi nayi hakurin zama dake saboda you are minor, am so sad idan na ga kina wani abu da su basu yi miki, shi kishi halal ce amma ni ban ce ki yi wanda zai saka ko wuta saboda ni ba, sannan yadda nake son zaman lafiya kin sani kin gani amma me yasa baki son zaman lafiya? Wallahi daga lokacin da na ga kina wasu abubuwan sai na ji tsoron kada ki ta haifa min zuri'a da zasu dauki halinki, amma yanzu na gano inda nayi kuskuren, idan na cire ki a rayuwata akwai matsala ne?" Da sauri ta cire hannunta akan fuskarta.
Ya sauke ajiyar zuciya sannan ya cigaba da cewa.."lokacin da kika rufe ta da duka, da ace ta tashi itama dukarki zata yi, kuma da ciki karshe ace ta nime rayuwraki da ciki a jikinki, babban abin munin shine bayan kin yi haka kika yi posting a status dinki na Whatsp kina faɗin daka jaka, yar malaman tsubu. Nasan Ikhlas bata da numberki, kuma I'm glad da bata san kin yi ba, tun lokacin na kyale ki idan da ace kishin hauka suke da baki zauna da ni ba, amma suka yi hakuri da ke, haka ya nuna min cewa ko da yaushe kece fitina miyar cikinsu. Idan kika sake wani abu ya biyo baya tabbas za a samu matsala da ni da ke kuma.matsalar zan dauke Yata ba zaki shayar min da shi ba, tunda kin saka tashin hankali da rashin zaman lafiya a zuciyarki, kina daukar zuga."
A waje kuwa habaici kala-kala babu wanda ban ji ba, ko inda suke ban kalla ba. Balle na ji zafi ko b'acin rai akan abinda suke min. "Hajiya kuna zaginta, idan ta amsa ku ce ta takale ku, da tayi shiru kuma sai ku yi shiru. Yarinyar da kuke magana akanta meye bamu san taya yi ba? Yarmu ce amma tunda mijinsu bai tsawarta da Matarshi akan dukan da tayi mata ba, tow kuwa Ijlal ce bata da gaskiya mai gaskiya baya shiru akan abinda tayi, idan har akan dukan kishiya da tayi kwanaki har kuke kurantatta kun yi farar haihuwa tow ai ramawa tai tunda ta gaya mata ta kuma ce zata rama, meye laifin tashin hankali? Wannan abin a bayyane take, da ace tana da gaskiya da ba a kai da an dawo da ita lokacin da aka yi fadar Hajiya Mardiya mu fa har ga Allah idan kuka lalatawa Ijlal zaman aure tow ba makawa kinso kanki baki mata adalci ba!" Inji Matar yayan Baban Ijlal ta juya ta kalli sauran yan uwanta suka nufo ni, Sarkin dogarai ya mike domin yana zaune ne a kasa gefe ana min fifita, waya ma nake amma ina jin su. Kashe wayar nayi na mai da hankalina kansu.."Fulani karama, muna son magana ne!" Kafin na basu amsa sai gashi ya shigo kuwa. Mukewa na yi cikin isa Hajiya Mardiya ta ce mishi. "Zamu zo da ita idan aka sallame mu tayi suna a dakinta!" Kallona yayi sai yi magana na rike hannunsa, bayan na isa gare shi. "Ka fito? Sannu ko ka gaji ne?" "Na ga kamar suna son magana da ke!" "Kai ne abu mafi muhimmanci da na gani a rayuwata, kai nake sauraro." "Ki ji me zasu ce, zan nufi office din Munirah!" Ya wuce shi da faruq. Ni kuma na saurare su. "Dama akan suna ne muka ce ko zata dawo ɗakinta tai suna kamar kowacce mace!" Murmushi nayi na ce mata. "Gaskiya shi zaku samu, sannan Matarshi ce duk abinda ya yanke daidai ne." "Allah ya baki nasara,ba iya nan ba yadda aka yi mishi magana bai zama dole ya saurare mu ba, ke dai kece jagabarmu!"
"Zan tuntube shi na ji!!"
Daga haka na mike ganin ya fito tare da Doctor Munirah, da sauran staff suna taka mishi baya har inda muke, cikin mutunci da girmamawa suka gaishe ni. Ta tambaye ni Nady nace LA domin har yau bamu fitar da labarin cikinta ba, ciki suka shiga aka fara duba ta, ana kuma kara duba babyn. "Ina ga zuwa gobe da safe sai mu sallame ta, domin kuwa jininta ya hau amma lafiya ta haihu ko kafin ku zo an duba jininta!"
"Tow ba matsala!" Haka suka yi ta daukar hoton Babyn. Ni dai tunda ya fito na gaya mishi sakon dangin Ubanta, ya tura musu Faruq da cewa shi kenan. Na samu kaina na cigaba da binsa har muka isa gida, tunda muka shiga bangarenshi wayyo Allah na, ya dauke ni yayi sama da ni dakinsa muka wuce yana kallona. "Ban san ke yar dambe ba ce sai yau, meye kwarin gwiwarki?" "Kai mana, kai ne sirrina!" Na faɗa ina dariya, ajiye ni yayi a bakin gadon, ya shiga balle bottom din rigarshi, nima ina taya shi. Kiss din wuyata yayi na ture shi, sake rungume ni yayi yana faɗin."baki isa ba!" Ai kuwa muka shiga kashe juna,da salon kauna mai cike da wutar sha'awar juna. Wato babu abinda yafi kashe arna armashi, wayyo musamman jagoran ya bar maka kulawa, da manya kadarrorrinsa. Tabbas rayuwar tana dad'i, domin daga cikin dakin har zuwa ban dakin sai ga mu har parlourn bayan mun ci abincin dare muka dasa ayar kauna, kasancewar bangaren shi babu wanda ya isa zuwa. Haka yasa shi zaunar da ni kan cinyarsa yana kashe ni da wani mayyen zungura. Hannuna yana wuyarshi, kirjina da na shi a hade yake, fuskana da nashi a hade yake, bakina cikin nashi, a hankali nake screaming wnada yake fita a hankali,yana kara rungume ni ta, mikewa yayi tare da nufar bango da ni ya jingina ni, a hankali hannuna da kafaffuna suna rungume da shi, ina jin shi har cikin raina da zuciyata. Yadda yake motsi a jikina yasa na kara rikicewa. Tsam ya kara cusa kanshi cikin wuyana yana cizon duk inda ya samu, ni kuma a hankali ina zaune mishi nishi wnada ya kara gigita mishi lissafi ya sauke ni tare da juya ni, na dafa kujeean parlourn, hannunsa bakiɗaya a waisting dina, ya rasa yadda zai cusa ni a rayuwarsa. Dole na godewa Allah na kuma godewa kayan Maman Hidaya and khairat, domin kuwa har yau ina nan da kayanta, ga kyau ga everlasting ayi karko a cikin duniyar maji dad'i, a hankali ya d'aga ni, tare da daddumar kirjina yana musu wani irin matsa bakinshi yana dokin wuyana, abin so yummy, ba a magana a hankali matse ni, tun da naji haka nasan kome yayi is do, wasa da gashin kansa nake ina murmushi na ce mishi. "Sannu jarumina!"
Jan hancina yayi yana faɗin. "Sannu mace ta gari!" Dariya nayi ya dauke ni zuwa dakinsa, wanka muka yi a tare sannan muka cigaba da wasa da ruwan, har wani lokaci kafin muka fito, saka wando yayi tare da jallabiyarshi, ya nufi kitchen can sai gashi da tire ya kawo min bakin gadon da nake goge gashina, amsa towel yayi ya ajiye sannan ya wuce wani kofa closet ne, a hankali na tsaya ina kallon wurin na sake murmushi tsarin wurin ya min kyau, handry ya fito da shi ya.hada da wuta sannan ya ajiye min stool ya min alamar na zauna, a hankali yake gyara min gashin har ya bushe, kafin ya kashe, zama muka yi a kafet sannan ya shiga hada mana abincin muna ci yana kallona. "Kina jin barci ko nayi ajiye ne?" Dariya nayi nace mishi. "Na wani ajiyar da kai."
Dariya nayi na ce mishi. "Ba wani ajiyar da kai yi!"
"Gobe ne sunan Sajida ko?"
---
A can asibiti kuwa yan uwan Uban Ijlal ne da Hajiya Mardiya ake ta Bala'i suna cewa ba zata zauna a gabanta su kashe mata aure ba. Hajiya Mardiya tana cewa zama a gabanta ba fashi, a irin wannan yanayin Mai Babbar daki ta riske su. Kowa rai a b'ace shiru tayi lokacin da Yar uwan Baban ijlal ta gama bayani yadda kome ya faru. Mai Babbar daki ta ce musu.."Rashin kunya tayi, taya da ciki zata kai hannu jikin kishiyarta? Ce mata aka yi kishiyar bata san ciwon kanta ba ne? Hmmm ita gata mai cikin haihuwa yanzu ma ba wannan ba, kuna da zab'i amma shi Uban y'a yake da zaɓi inda za a kai mishi Y'a ko a zauna mishi da y'a, sannan idan ta ga zaman gidanku shine alkhairi ba shi kenan ba, da wannan rashin kunyar nata gara ta zauna a gabanku tunda ko ta zauna ba zata iya hakuri ta gama jego ba tare da ta nime mijin ba, sannan abinda nake so ku gaya mata anan shine mu mata hudu Attahiru Shehu Yayari ya aura Allah ya masa gafara." Murmushi tayi kafin ta kalli Ijlal ta cigaba da cewa.."Mardiya na tab'a hana Attahiru shiga dakin wata mace? Ko wata mace a cikin matan Attahiru ta tab'a hana Attahiru shiga dakin yar Uwarta?" Tsit dakin yayi ta cigaba da cewa. "Ban san meye matsalar Ijlal ba gata nan ku tambaye ta me yasa bata son Mijinta ya shiga dakin yar Uwarta, wanann shine dalilin da har ta kai hannu jikin kishiyarta, idan Iyayen yarinyar suka ji an gaya muku zasu kyale ta ne?"
Take yan uwan Babanta suka fara faɗin."wannan ai sakarci ne, ma Ita kishiyar da bata hana ki zama ba, sai ki saka ranki a damuwarta? Gaskiya ba a kyauta ba, bamu ga laifinta ba tunda tayi aikin hankali bata bari sai ta koma ta zane tana wanka ba, gaskiya tayi adalci!" Mai Babbar daki ta juya ga Hajiya Mardiya da take cika tana batsewa. "Zaki iya nasara na koya makirci da kissa amma ki sani Zanzabira babbar masarautar ce da duk wanda ya dauki wata hanya karshen shi baya kyau tun zamanin iyaye da kakanni haka lamarin yake, idan har aka samu matsala rayuwar yarki ce a cikin garari ba na Salamanu Faris ba idan har ba zata zauna lafiya ba, na gaya miki zamu amshi Yar ta zo Muslunci bata ce dole mace ta shayar da yarta ba, shayarwa tausayi ne da jin kai tare da kaunar da baki ba zai iya fada uwa tana yiwa danta. Wannan ba umarni nake bata ba, shawara nake bata an daina kishin jahiliya kishin kai ake yi yanzu."
"Allah ya huci zuciyarki, in sha Allah ba za a kara samun matsala ba ba." Inji Hajiya Mardiya, sannan yar uwan Baban ijlal ta ce mata. "Tunda abin ya koma hauka, ta zauna tayi jego a ɗakinta! Kawai yafi." "Shi kenan!" Inji Hajiya Mardiya don ba yadda ta iya ne amma a ranta ba ta so ayi haka ba, taso su tatsi Salmanu Faris, haka ma bata b'aci zata gayawa yarinyar kome, bayan barin mai babbar daki asibiti Aneesah da Daulah sun zo, da yamma da dare kuma Kubrah da Bilkis suka zo suma sai Fulani karama da Ilham suka zo, kafin wani lokaci labarin haihuwar ta watsu duniya. Sai aka fara tambayar yaushe aka yi auren ina Ikhlas? Ina baturiyar Matarshi?
Abin sai ya zama gulma da munafunci a social media ana ta promoting abin zuwa wani stage na daban. Yeemar ta gani bata yi magana ba, ta turo min muka yi ta dariya, na bata labarin draman mu akan magaji. Tun asuba na tashi na fara aikin cake da nace zan yi kafin karfe sha daya na safe na gama tas, ina tsaye ya shigo ya rungume ni ta baya yana faɗin. "Su Ijlal sun dawo!" "Masha Allah!" Yadda yake fitinata yasa naki kula shi domin idan na kula shi ba zamu yi abin arziki ba. Dakyar na gama abincin rana. Na kai mishi parlournshi n a dawo nawa ina jin gidanta ana ta hayaniya, amma ban bi ta kansu ba wurin karfe daya da rabi na gama shiri tsaf. Yana cin abinci na shiga parlourn tunda ya kyalla idanu ya ga bakina ya sha jan baki ya mike yana faɗin. "Irin wannan kyam? Ai gara na biya kudi kafin wasu yan iska su kalli min mata!" Kusan mutumin nan zai da lalata min kome hankalinsa ya kwanta raina a b'ace na kara yin wani shirin yana ganina ya saka rigarshi a baki yana min wani irin kallo kamar xan yi kuka na ce mishi. "Allah ka rufa min asiri, na tafi kada na makara ka ji bawan Allah!" Wani kallo yake min ya ce min.."shi kenan amma me yasa kika yi jan lalle a yatsunki?" "Don Allah ka rufa min asiri idan na dawo yau babu abinda ba zan maka ba, zuwa sunan nan yana da muhimmanci ka yi hakuri!" Dakyar ya taso ba kaya a jikinsa, muna gamawa na shige ban daki nayi wanka na kara fita, amma shi yana zaune. Yana zuwa ya sumbaci goshina yana mai niman jallabiyarshi ya saka, sannan ya rako ni bakin kofa inda motar yaƙe. Ya tsaya yana gyara min zaman lafayyar da na saka. "Kin yi kyau banijariyata." Gyada kai nayi na juya muka bar gidan, ajiyar zuciya na sauke Allah na gode maka, ba shiri na kira Maman Hidaya and khairat na ce mata. "Don Allah kayan d'a'a