Showing 33001 words to 36000 words out of 304445 words
baka tab'a shiga wurin sai kana da katinsu na al'amar kai din kana da Alaka na musamman. Don haka nima na samu shiga ne saboda Iram Mommy Turai tana cikin tafiyar Matan alfarma wanda suke aiki domin Allah da mata da Yara. Shigowar mutanen yasa Iram mikewa, tana juyawa ai kuwa Matar ta kwashe ta da mari. Juyawa nayi tare da kwace kaina na mike kafin a fahimci wani abu na kwantsamawa matar nan Mari, ba a tab'a nawa ba ma ya lafiyar balle kuma ta tab'a min Iram da bana son ganin hawayenta. Shiga tsakiyarmu aka yi tuni ta rud'e, "Kika mare ni?" "Ita me ta miki kika mare ta? Oho kece Matar da muka yi rigima a gidan Rediyo? Kin ci karya kin kwana da yunwa, kai Malam Matarka bata da tarbiyya ce? Ka auro mahaukaciya madadin mata, abinda take yi ko dabbobi ba zasu yi ba, don Allah dubi zubar da aji mace babu aji ai gara buhun gawayi da ita, sannan idan kana da bakin Uwa don Allah ka je ta yafe maka wannan bata da banbanci da tumakai!" Wani irin ihu tayi tana faɗin. "Sai na kashe ki,na rantse sai na kashe ki." "Kin kashe sauro amma ba dai Ikhlas ba." Karshe jan matar aka yi aka fita da ita, muna zaune Mommy Turai ta shigo ranta a b'ace. "Baby mu ga fuskarki?" Ta kalla sannan ta juya gare ni. "Kin kyauta sosai haka ake son dan uwa ya nunawa duniya zai iya kome akan dan uwansa, Allah ya muku albrka."
Sannan ta shige cikin babban parlour, inda tana zaune sai ga members na kungiyar Mata Alfarma.
*
First lady
Saima M Shaiba
A kowacce rayuwa kowa yana da dark side dinsa, sannan kowa yana da sirrin da yake boyewa domin biyan duniya. Ga Saima M Shaiba y'a ga Nafi'u Abubakar Shaiba, tana daga cikin fitinannun mata da suke goyan bayan LGBT, kungiyar rainbow 🌈 ta duniya, reshensu ta Jahar Zanzabira, wanda baya ga mijinta ko iyayenta basu san abinda take yi ba. Saimah ta kai matakin ba iya wannan ba tana support wani kungiya na musamman da ake safarrar Yara da yan mata izuwa ƙasashen waje karuwanci ta wannan gefen tana da goyan bayan mutane na musamman, sannan babban ƙungiyarta ita ce MATAN ALFARMAN, wanda yake da hadin gwiwa da nata.
Government House.
Yadda yarinyar take mata yasa take yi, tana kara rike zanin gadon, tana kerma yadda take ihu zaka ɗauka azaba ake mata amma ina ba azaba ba ce. Dabbancin da suke ne kawai, yarinyar da take mata wannan abin yarinya ce karama wacce bata wuce sha shida ba. Saboda yadda aka koyar mata shine ta saukarwa first lady duk wani tarzomanta, shine aikinta. Bayanta gama saka Saimah ihu ta fahimci ta sauka itama ta koma gefe tana biyawa kanta bukata har ta samu nutsuwa. Sannan ta wuce ban daki ta hada mata ruwa, sannan ta zo ta riko hannunta suka shiga ban daki ta zauna a bayanta tana mata wanka ko ma e suna iskancinsu, tana gama mata suka fito ta saka kaya, ta taimaka mata ta shirya ta fita daya dakin aka mata kwalliya.
Sannan ta nufi dakin da yarinyar take tana zaune babu kaya har lokacin. "Beauty bari na dawo naga kamar ranki ya b'aci har yanzu don kin gani da linda ko!" Girgiza kai tayi cikin ladabi ta ce mata. "Mommy duk abinda kika yi daidai ne ni mai biyayya ce a gare ki, bani da haufi sai dai ina jin zafi idan naga kina tare da Linda idan akwai wanda ya dace da cinye kome naki Mommy ni ce bakina da harshena don ke aka yi shi Mommy ina mahaukacin sonki! Zan iya mutuwa kanki domin rayuwata bata da amfani matukar akanki ne, na yarda na amince ayi min akanki!" "Beauty na shirya xan fita zaki kashe ni da kalmanki, Baby v na yana motsi!" Rarrafewa Yarinyar tayi ta rike kafarta ta ce mata. "Idan ina raye ba zan barshi ya motsa ba, Mommy bari na cire miki kayan na tsotse yadda ba zai hanaki fita ba."
"Beauty ki hada har da kanki na amince My Love!" Jan Saimah yayi zuwa gadon ta rabata da kayan sannan ta shiga mata abinda suka zab'a, kafin suka hade kamar wasu busassu kifi..
**
Dr Faris.
Wani irin bakin cikin ne yake ƙara cika shi, idan ya ce yana jin dadin yadda Nady take janyo mishi magana tow yayi karya.
"Kayi hakuri!"
"Out Faruq!"
Ya daka mishi tsawa wnada tun zamansu bai tab'a mishi irin haka ba, da sauri ya fita, shi kuwa Dr Faris ya dafe kanshi. "Why Nady?" Ya tambayi kanshi idan ya ce zai yi magana tow..
Top_notch season 4 ROYAL POLITICS is not free, pay N500 to get a complete access to the book.
*Marubutan TopNotch Writers sun sake zuwa muku da sabon labarai masu ƙayatarwa a tafiyarsu ta Season Four:*
*MAI_DAMBU kuwa ta faso muku ne da labarin da ya haɗa da Sarauta, Siyasa da kuma Soyayya, duka a littafin ROYAL POLITICS: An yanka ta tashi.*
*AZIZAT kuma ta tattaro muku rikitacciyar soyayya ne da ya hawo jirgin JayKay ya dira a Kitchen ɗin Ziyada. CHEF ZEEY: Love in the Kitchen*
*Account Details:*
*5921536136*
*RAMLAT MANGA ABDULRAHMAN*
*Moniepoint MFB*
*POSTING*
*Ɗaya: 500*
*Biyu: 1000*
*Uku: 1500*
*DOCUMENT (da zaran an gama posting zai koma)*
*Ɗaya: 1k*
*Biyu: 2k*
*Uku: 3k*
domin tura shaidar biya ko Ƙarin bayani, ku tuntuɓi:
*08130269641*
Ko
*08137311900*
Ko kuma
*09063467258*
[7/26, 10:02 Safiya] Ramlat Manga41: ROYAL POLITICS 🔥
_An yanka ta tashi_
Ramlat A Manga
Mai_Dambu
TOP-NOTCH SEASON 4
Sadaukarwa ga Auntyna RUKAYYA GOMBE 🥰 🤩 😍
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/HYpizDjKAkJB4QClSeLTvw
*Hajiata indai kinsan kina Neman jaka da takalmi na fita kunya na alfarma na shiga taro na zuwa villa,to gaskiya kawata karki wuce group dinnan domin kuwa akwai luxury bag's unique shoe's jewelries iya ganinki,hmm baa cewa komai dai ki shiga idonki ya gane Miki yar uwa*
11
Dole ya fito daga asibiti bai da yadda ya iya da Nady, Faruq na ganinshi ya mike suka nufin wurin motarshi, ya bude mishi ya shiga sannan ya suka bar asibitin.
---
Ita Nady koda Faruq ya ajiye ta a gida, zirga-zirga take kamar zata yi hauka ita da tasan yarinyar da ta mara ba ita ba d tayi mata rashin mutunci ba, ai da bata fara marinta ba, kallon kyakkyawar fuskarta tayi tana ji kamar zata mutu. Shigowa yayi ta juya tana kallonshi idanunta yayi jajjur, "Prince!" D'aga mata hannu yayi yana me wucewa ta, bin bayansa tayi sai ta juya tana kallon Faruq. "Munafuki mai ka gaya mishi? Gaya min me ka gaya mishi? Zaka gaya min ko sai na saka an b'atar min da ka...!"
A fusace ya tawo ya riko hannunta suka wuce cikin parlourn ya turata. Idanunsa yayi jajjur kamar zai fado kasa ya ce mata. "Ki kiyaye ni wallahi!" Ya nuna mata yatsa,yadda yayi maganar idanunshi a warwaje yasa ta ja da baya saboda ba matukar tsoro ya bata ba, rufe bakinta tayi ta fashe da wani irin kuka, tana kallonshi da idanunta masu zubin na mage. "You hate me?" Ta tambaye shi tana wani irin sheshakar kuka, zubewa tai a wurin tana wani irin kuka ita kaɗai tasan yadda take ji yadda ya daka mata tsawa. Wucewa yayi ya barta a parlourn ta cigaba da wani irin kuka.
***
His Excellency.
Musharraf.
Kallon Jagaba yayi kafin ya mai da hankalinshi kan Goga da yake zaune ya hade hannunsa dukka biyu. "Nace wannan rikicin ya kare anan!" D'ago kai Goga yayi yana kallon Mai Girma Gwamna. "Taya zai kare anan kashe min dan uwa yayi fa?" "Amma ai kai ma ka kashe mishi dan uwa dai ko? Dukkanku akan daukar fansa suke kashe kanku baku da buri ne? Baku da gobe ne? Ina bukatarku ko don amfanin zaben gobe." Juya kai Jagaba yayi ya ce . "Ai ni na yafe mishi, yanzu ma abinda ya faru bana ce daga daba ta ce domin abin bai bada ma'ana ba, duk Yaran dabana na kori kowa ni daya nake rayuwa." Dukar table din Goga yayi ya ce mishi. "Na rantse da Sarkin da yake busa numfashi, bai kare ba zan farauci Yaron dare da rana, zan tabbatar na kawo shi har nan, Yara biyu ka kashe min sannan ka nuna ba kome." "Wai kai Goga Jagaba ba shugabanka bane? Ba shi ya kawo ka cikin wannan harkan ba?" Dariyar renin hankali ya musu kafin ya ce mishi. "Ya kawo ni? Hmm kai ma kayi hankali kada ka yi renon dan kishiya!" Ya saka kai zai fita Musharraf ya ce mishi. "Dakata kada ka sake ka fita!" "Akan me ba zan fita ba? Kasan ko rufe ni ka saka ayi za a fitar da ni kafin faduwar rana, don haka zan fita amma ya sani yayi ta gudu sannan kada yayi sake ranshi yayi barci domin kuwa barci bana shi bane, ina gaya maka kowa ya hadiye tabarya lallai zai yi kwanan tsaye!"
"Kai Goga dakata a wurin!" Juyawa yayi ya kalli Mai girma Gwamna ya ce mishi. "Ba naki jin maganarka bane amma matukar ina tare da wannan mutumin a wuri guda zan aikata kome, don haka ka kyale ni na tafi." Ya fada yana me barin parlourn domin guest house dinsa ya gayyace su.
A lokacin da ya fito sai da idanunsa suka cika da kwalla, ya kashe burin Jigal ya janyo shi cikin kazamar rayuwa. Wayarshi ce tayi ƙara ya saka hannu ya Ciro ya manna a kunne. "Ina hanya!" Ya fada sannan ya kashe wayar kafin ya wuce wurin machine dinsa ya bugata kafin ya bar gidan. Wurin can solo town ya nufa duk da baya cikin nutsuwa yana isa masu kula da gate din suka bude mishi kofa ya shiga yana kallon kowa. Can wuri Ahmad Rilwani Yayari ya nufa ya zauna. "Ina jajjanta maka rashin da ka yi." Murmushin gefen baki yayi ya cigaba da kallon yan mata da suke yawo kusan tsirara. "An shigo da kaya, kuma kai nake so ka tsaya akan kayan." "Nawa kasona?" Kallonshi Ahmad yayi ya ce mishi. "Daidai da nauyin kayan." Mikewa yayi zai tafi ya ce mishi. "Me yasa baka son mata?" "Mace da kudi da maciji hatsarinsu yafi na sauran halittun, bar ni da Mandelata!". Ya fada yana barin wurin, sako ne ya shigo mishi yana gani ya juya tare da sara mishi.
***
Zanzabira prison
Zaune yake a gaban mutumin kamar ya kwanta mishi, don biyayya cikin sanyin murya da lallashi ya ce mishi. "Saura kaɗan ka bar nan gidan, na saka an shirya kome ka kara hakuri." Tunda yake magana bai ce uffan ba, sai da yayi nisa kafin ya ce mishi. "Babban burina naji an saka kukan mutuwar Attahiru Shehu Yayari, kana haka ka biya ni."
"Nayi maka alƙawarin haka! In sha Allah zan gaya maka Zanzabira zata zamo namu."
***
Ikhlas
Tunda muka dawo saloon na samu Maluma ta gyara min kayana, ganin yadda kaina yake rawa ita kanta bata san me yasa nake zumudin zuwa ba, cikin damuwa wanda nake iya hango shi a cikin idanunta ta ce min. "Zainab!" A duk lokacin da ta min irin wannan kiran don bata cika kiran sunana ba sai babban dalili. "Na'am Maluma!" Na amsa ina kai lomar shinkafa da waken da tayi. "Ki ji tsoron Allah, kada samun damar baki ganin mu yasa ki aikata abinda ranki yake so, yana yana ganinki idan ke baki ganinshi. Na baki shawara ki rike azkar domin shine makamin Muminin, Zainab ni dai babu yadda na iya ne amma da ba zaki bi Turai ba, domin kuwa matar da bata so ki tuntuni ba, har abada ba zata tab'a sonki ba. Amma ki cigaba da addu'a. Allah yana tare da masu addu'a da imani da shi." Nasiha da Malama take min sai nake ganin kamar ko bata son naje ne, domin abin ya min yawa wallahi kawai don zan bisu zuwa Dubai sai ta min takara.
--- Haka Ya Abid da Ya Yunus suka zo suka ta min fada da kwakwazo haka Ya Nawwas da yaji xan tafi sai da ya kirani tayi ya min mita wai na kama kaina. Ban san me yasa suke ganin laifin Mommy Turai ba, kwana biyu kafin Tafiyar Abba da kanshi ya dauke ni muka fita unguwa, fada muka je gidan Alhaji Mamman Abba yayari, lokacin da muka je na gaishe shi cikin nutsuwa ya kalle ni cikin fara'a ya ce min. "Zainab ko?" Gyada kai nayi, "Allah ya miki Albarka." Daga haka ya juya kan Abba ya ce mishi. "Bai zama dole kiwon ya zama daidai ba, amma ni a lissafina akwai shirin da zai iya kai da wani abu, wata sati naji labarin dawowa damina!" Shiru Abba yayi kafin ya ce mishi. "Idan har an samu mammakon ruwa tow ba mamaki shukar tayi kyau domin ita irin da za a zuba bai zama dole ya wadata ba."
Dariya irin na manya Alhaji Mamman Abba yayari ya ce mishi. "Ba sai lallai wancan irin ba." Amma maganar gaskiya tun fil azal wancan irin muka tsaya a kai idan kuma aka samu akasi dole mu yi amfani da yan sati bakwai." "Kana tsammanin sai ya zama dole ne za ayi amfani da wancan din?" "Kwarai da gaske."
"Shi kenan Allah yasa mu dace, Y'ata ga wannan." Ya mika min kyauta, girgiza kai nayi Abba ya ce min. "Amsa!" "Allah ya saka da alkhairi."
"Ka mata miji ne?" "Tukuna dai ka ganta nan niman maganarta yayi yawa."
"Allah ya mata albarka, Yaran yanzu baka iya masu da na nimawa Matawalle ita domin rayuwarsa ta gyaru!" "Ikon Allah waye Matawalle?" Murmushi yayi ya ce mishi. "Ba zaka gane ba amma lokaci zai nuna ganar damu." Shiru nayi kaina a kasa wani Matawalle aka samu kowa ye ba zan aure shi ba."
Sun gama maganarsu sannan muka bar gidan,a hanya Abba yake ce min. "Kina da wanda kike so ne ko babu?" Kaina a kasa nace mishi. "Dama Uwais ne kuma ka ce na daina kula shi." Shiru yayi yana cigaba da tukinsa. "Babu kenan." "Eh shi kenan !" Muna isa gida ya kira Alhaji Mamman Abba yayari ya ce mishi. "Ka shirya idan suka dawo sai ayi bikin!"
"Masha Allah gaskiya na gode, zaka same mu masu rikon amana."
Top_notch season 4 ROYAL POLITICS is not free, pay N500 to get a complete access to the book.
*Marubutan TopNotch Writers sun sake zuwa muku da sabon labarai masu ƙayatarwa a tafiyarsu ta Season Four:*
*MAI_DAMBU kuwa ta faso muku ne da labarin da ya haɗa da Sarauta, Siyasa da kuma Soyayya, duka a littafin ROYAL POLITICS: An yanka ta tashi.*
*AZIZAT kuma ta tattaro muku rikitacciyar soyayya ne da ya hawo jirgin JayKay ya dira a Kitchen ɗin Ziyada. CHEF ZEEY: Love in the Kitchen*
*Account Details:*
*5921536136*
*RAMLAT MANGA ABDULRAHMAN*
*Moniepoint MFB*
*POSTING*
*Ɗaya: 500*
*Biyu: 1000*
*Uku: 1500*
*DOCUMENT (da zaran an gama posting zai koma)*
*Ɗaya: 1k*
*Biyu: 2k*
*Uku: 3k*
domin tura shaidar biya ko Ƙarin bayani, ku tuntuɓi:
*08130269641*
Ko
*08137311900*
Ko kuma
*09063467258*
[7/26, 10:02 Safiya] Ramlat Manga41: ROYAL POLITICS 🔥
_An yanka ta tashi_
Ramlat A Manga
Mai_Dambu
TOP-NOTCH SEASON 4
Sadaukarwa ga Auntyna RUKAYYA GOMBE 🥰 🤩 😍
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/HYpizDjKAkJB4QClSeLTvw
*Hajiata indai kinsan kina Neman jaka da takalmi na fita kunya na alfarma na shiga taro na zuwa villa,to gaskiya kawata karki wuce group dinnan domin kuwa akwai luxury bag's unique shoe's jewelries iya ganinki,hmm baa cewa komai dai ki shiga idonki ya gane Miki yar uwa*
12
#Draculasbride
Dakyar nake tafiya domin bakiɗaya hankalina a matuƙar tashe yaƙe. A harabar gidanmu na hadu da Nuraim. Tambyar da ya fada min shine. "Lafiya Ikhlas?" Kuka ne ya kwace min na nufi cikin gidan da gudu. "Abba me ka mata?" "Sai bita ka tambaye ta!" Duk yadda aka zo aji me Abba yayi min baki fada shi da kanshi ya gayawa Yan gidan ya bada aurena muna dawowa daga Dubai a fara bikin. Maluma bata ce cikanku ba, nayi kuka kamar raina zai fita karshe ma naso fasa tafiyar.
Sai da Hajja ta bani maganin ciwon kai domin taruwa aka yi a kaina. Duk rashin shirin da Yunus sai da yayi magana cikin rarrashi yana faɗin. "Koma waye shi sai mun saka ya fasa aurenki, ai ba ke daya ba ce mace."
A can dakin Abba kuwa zuba mishi abinci Maluma tayi yana ci yana kallonta. "Baki ce kome ba?" Ya tambaye ta. "Akan me fa?" "Akan Zainab mana." Dariya tayi tana faɗin. "Duk hukuncin da ka yanke kan Zainab daidai ne, dukkansu Yaranka ne ni ce bare a tsakaninku." "Na gode da karamcinki a gare ni, na gode da ba ni goyan bayan abinda nayi na gode sosai."
"Ka bar godiya da kai da kaya duk mallakar wuya ne!"
Daga haka suka yi shiru,
---
Alhaji Mamman Abba yayari.
Kiran waya yayi cikin sanyi murya ya ce. Ai Kano kana kusa da dan uwana ne?" "Eh Baba Mamman!" A ka fada a can wayar. "Saka mishi wayar a kunnensa idan har yana fahimtar kome!" "Tow shi kenan!" Ya faɗa, numfashin da ya ji an ja ne yasa shi cewa. "Ubangiji ya baka lafiya da nisan kwana, ka dawo garinka ana kewarka. Sannan maganar nan ce, kamar yadda ka ce, haka ne amma a gaskiya takalmin da yake sanyawa ta tsufa, idan har zaka bani goyan bayan tow ina son saya muku kai da shi sabon takalmi sai dai ban san yadda zaka amshi tayin sabon takalmin ba kamar yadda ka bari a can baya." Numfashi ya sauke shima Alhaji Mamman Abba yayari ya cigaba da cewa. "Izuwa yanzu kasuwar bayan fage ta kara samun yadda take so, kananun da manya namun dawa suka mutuwa, sai dai ban da wani ikon dakatar da haka, don Allah ka dawo domin ayi wani abu!" Dattijon ya fada hawaye na zuba mishi, shi kaɗai yasan irin ciwon da yake ji, amma ba