Showing 9001 words to 12000 words out of 304445 words
ya b'ata matukar ba shi ya zo da magana ba duk abinda zaka yi sai dai kayi, amma ba zai tab'a tsawaita maganar bakinsa ba. Musamman idan ya san ya sosa maka rai. Kara Bluetooth kunnensa tayi ya ce. "Hmm!" "Ka ji duk abinda ya faru ko?" "Hmm!" "Alhamdulillahi yadda ka yi tunanin haka ya faru Sir, sai dai akwai matsala rayuwar Alhaji Mamman Abba Yayari yana bukatar kariya." "Hmm! Shi kenan!" Ya kashe wayar. Ya zuba idanun yana son magana amma kuma bai san yadda zai gaya mata ba sai ya mike. "Zan shiga asibiti!" "Ubangiji ya tsare ya bada abinda aka fita nima!" "Allahumma Amin!'" ya furta a hankali duk da haka sai da ya sake murmushi domin yana jin dadin addu'ar da take mishi.
***
Khlas
Tunda Abba ya ajiye ni, nake kuka dakyar nayi shiru sannan n a shiga cikin gidan rediyon din. "Ikhlas?" Juyawa nayi ina kallon Yeemar. "Kin shiga office din Yallabai?" Girgiza mata kai nayi. "Me ya same ki?" "Ba kome"na furta mata. "Ok jiya matar nan ta tashi kura ki je ki same shi." Gyada kai nayi na nufi office dinsa, yana shafa sankonsa yana ganina ya mike. "Ke Zainab Junaid Gobir yai zaki bar aikin da kike." Kallonshi nayi da jajjayen idanun kafin na watsa mishi harara. "Idan na bar nan ina zan tafi?" "Oh miki!" "Kasan waye Abbana!" "Ita kuma Mijinta dan sarki ne!" "Tow ina ruwana idan matar sarkin ce da kanta, ka ga ni bana son magana!"
Fitowa yayi daga inda yake ya ce min. "Don Allah ki je ki bata hakuri ki rubuta wasikar ban hakuri." "Saboda nayi sata ko wani abu mara kyau? Zaginta nayi? Ba zanje ba wallahi." "Don Allah muje ni zan raka ki!" Wani malolon takaici ya kama ni na ce mishi. "Kasan Allah ba zan je sai dai ta mutu idan hakurin da zan bata ne zai saka ta rayu!" Na wuce abuna. Yasan ba zan bada hakurin ba haka kawai ace na bata hakuri naga dai ba wani abu nayi ba ba da za a ce dole na bata hakuri..
**
"Kana da Yara mata ƙanana a cire Iram yata ce, ita Zainab fa? Waye zai kare ta?" Murmushi Malam Junaid Gobir yayi ya ce mishi. "Kasan tun fil azal bana tsoro, sannan bana jin tsoronka balle abinda zai samu Yarana. Abu daya zan gaya maka ka sake wani abu ya tab'a min Yarana tow kuwa garin nan yayi mana kaɗan. Sannan mu koma kan Point din da ya ni. Ka dakatar da shirinku na cikin Jami'a, sannan idan har binciken da nake ya tabbata kana da hannu mutuwar yarinyar nan lamarin ba zai mana kyau ba " Malam na fadar haka ya mike zai bar office din. "Ina da labarin kun gana da Salmanun Faris." "Eh Nafi'u wani abu ne? Akwai wani abu ne da kake bukata bayan haka?" Girgiza kai yayi yana dariya ya ce mishi. "Kasan duk wanda ya san wani abu akan mu Junaid Gobir karshensa mutuwa ne na rasa me yasa na kasa maka kome!" Dariya Malam Junaid Gobir yayi ya ce mishi. "Ni Allah ne yake tsare da ni, kai kuma ka kama wani ne." "Junaid Gobir bari na gaya maka wani abu matuƙar baka yi a hankali damu ba, zaka sha mamaki, Yarka Zainab itace mutum na ƙarshe da suka yi magana da Joy!" Ya fada yana kallon Malam Junaid Gobir, "and so what? Hannu kuka nuna mata sai na ga bayanka in Sha Allah." Daga haka ya bar office din, kurawa kofar idanu yayi kafin ya dauki wayarshi ya ce. "Ku firgita yarinyar. Ita ce wacce suka yi wayar karshe da ita."
Ajiyar zuciya ya sauke, duk soyayyar da kaunar da suka yiwa Juna yau an wayi gari sun tsani juna.
***
Tun jiya da ta basu labarin Ikhlas suka sha alwashin zasu dirko zanzabira su ci Ubanta. Tunda suka iso suka ci abinci sannan ta kalle su. "Yanzu ya zamu yi ?" "Tinah Jushua ta ce mata. "Babe taya zaki ce me zamu yi? Ai radio station din zamu mu mata bura uba idan aka ce sai tazo tow kuwa ba zata zo ba." Mikewa suka yi su ukun suka fita.
Muna cikin shirin rana mudun aiki. Suka shigo har cikin dakin shirin. "Kuyi hakuri ta gama zata fito yanzu!" Haukar da take yi ne yasa dole na katse shirin Yeemar da Ummi Jos suka amshi shirin, na fito yadda na tsare su da Idanu yasa suka fara auna min zagi, dariya nayi na ce musu. "Ku fita ko na muku rashin mutunci."
Shiga tsakaninmu aka yi aka yi ta bala'i wai sai sun dake ni, ba yau na saba jan rigima ba amma n ayau ya bani mamaki duk sun sha alwashin sai sun bani mamaki. Ni kuwa yatsar tsakiyar hannuna na nuna musu, tare da musu dariya ko ba kome na basu ciwon kai. Duk da ance matar dan sarki ne sai abun yayi ta bani mamaki duk da son rayuwa irin nawa na sai naga yanayinta bai wani burge ni ba, cikin jan.fada na ce mata da karfi. "Ki bi a hankali domin na ga kanki yana rawa idan kika sake na san waye mijinki sai na aurenshi na ga yadda zaki mahaukaciya kawai." Wani irin juyowa tayi ni wallahi na zata hauka tayi da ta wani fallo a guje ta nufo, yau na san na dibo bala'in da yafi karfina. "Nadiyyah" kawayenta suka rike ta Ni kuma Mubaraka ya ja hannuna zuwa cikin office dinmu.
"Kina hauka ne? Akan me daki gaya mata haka? So kike ta kashe ki ne? Amma yau na tabbatar da yarinta na damunki wallahi." Ya fada yana rufe kofar da yake bugawa, "wallahi sai na kashe ki sai dai ban ganki ba sunanki gawa." "Oh dai sai ka auri Mijinki nayi yadda nake so mahaukaciya!" Wani bugu tayiwa kofar da karfi tare da ihu. "Sai na lalata miki rayuwa dai na kashe ki!" "Oh dai nunar rana kawai!" Ihu take har da dukar kofar da karfi. Dakyar ta bar wurin ni kuwa me zan yi badan dariya ina kara zolayarta.. dakyar suka bar gidan rediyon din. Kafin na fito ina jin raina fesss ai haka nake idan ka saka musu a lungu na hana shi sakat. Karfe biyar na tashi, bakin hanya na fito wasu mutane na hango a cikin wata mota kawai sai naji zuciyata bata kwanta da su ba, kun san me? Duk da masifata ina da azabar tsoro wallahi. Musamman da na tuna mutuwa Joy, sai na tsinci kaina da wani irin tsoro amma da na tuna da cewa bai zama dole a nime ni ba, yau a labarin duniya da aka gabatar ba a yi wani zancen mutuwar ba, haka yasa na ji ba dad'i, komawa nayi cikin gidan rediyon din, na zauna tare da kiran Abba nace ya turo min Malam Babangida ya zo ya dauke ni. Ina zaune a wurin shida saura sai gashi, na fita na shiga motar ina kallon inda motar take nace mishi. "Malam Babangida ka ga wancan motar gani nake kamar ni suka zo dauka dazun mun yi fada da wata mata ne ta ce sai ta dauki fansa!" "Yaushe zaki girma ne? Ita da ta kula ki tafi kowa sakarci wallahi!" Ai kuwa ta tashi motar muka shiga tafiya yana an kare da su. "Hmm ke suke bi fa!" Ya fada yana kallon motar. "Ki saka sit belt!" Kafin ya rufe baki na saka. A wani haukace ya fisgi motar da wani gudun da sai da naji kamar kayan cikina suna juyawa ai kuwa suka rufa mana a guje. Gudun da muke yi yasa bakiɗaya hankalin mutane ya dawo kanmu musamman yadda motar da take bin bayan mu itama take bin ku kamar zata tashi sama. Ni dai nasan na juya kallon motarmu,amma ban san me ya faru ba sai ji nayi kamar bana cikin duniyar ko wani abu oh....
Top_notch season 4 ROYAL POLITICS is not free, pay N500 to get a complete access to the book.
https://wa.link/qhi0wb
*Marubutan TopNotch Writers sun sake zuwa muku da sabon labarai masu ƙayatarwa a tafiyarsu ta Season Four:*
*MAI_DAMBU kuwa ta faso muku ne da labarin da ya haɗa da Sarauta, Siyasa da kuma Soyayya, duka a littafin ROYAL POLITICS: An yanka ta tashi.*
*AZIZAT kuma ta tattaro muku rikitacciyar soyayya ne da ya hawo jirgin JayKay ya dira a Kitchen ɗin Ziyada. CHEF ZEEY: Love in the Kitchen*
*Account Details:*
*5921536136*
*RAMLAT MANGA ABDULRAHMAN*
*Moniepoint MFB*
*POSTING*
*Ɗaya: 500*
*Biyu: 1000*
*Uku: 1500*
*DOCUMENT (da zaran an gama posting zai koma)*
*Ɗaya: 1k*
*Biyu: 2k*
*Uku: 3k*
domin tura shaidar biya ko Ƙarin bayani, ku tuntuɓi:
*08130269641*
Ko
*08137311900*
Ko kuma
*09063467258*
[7/26, 10:02 Safiya] Ramlat Manga41: ROYAL POLITICS 🔥
_An yanka ta tashi_
Ramlat A Manga
Mai_Dambu
TOP-NOTCH SEASON 4
Sadaukarwa ga Auntyna RUKAYYA GOMBE 🥰 🤩 😍
*Wannan shafinku ne, Mom Sayyid da masoyiyya ta, ta group din Family housa Fans sako ya iso ta hannun Mamyna na gode muku, yadda kuke bibiyar littafin nan gaskiya ina godiya da muku fatan Alkhairi💕😍🥰*
04
#Hostage
Sarawar da kanshi yake ne yayi sauki, a sannu sannu ya bude idanunsa akan file din, sannan ya shiga addu'a a zuciyarshi domin yaƙi da kuma shaidan. A hankali yake bude file din yana nazarin abinda yake ciki. Wayarshi ya janyo ya kalli agogon wayar kusan karfe daya saura na dare. Yayi mamakin yadda aka yi ya zauna har haka, amma kuma abu daya ya kasa fahimta. Shine taya suka shigo cikin gamayyar tattalin arzikin jahar. Kamar an san tambyar da yayi yana bude next page sai ga bayanin nan tar. Kafin karfe uku na dare ya gama karanta file din tas, sai ma koma da yayi jikin kujeran ya zauna yana juyawa. Wannan shine dalilin da yasa ake farautar rayuwar Malam Junaid da Mai Martaba, wani takarda ya ciro a cikin file din kusan duk saboda ita ake bala'in rikici tsakanin mutanen fada. Tafukan hannunsa ya saka ya rufe fuskarshi, yana jin kamar ya tattara na shi ya nashi ya bar wannan gidan da rayuwar al'ummar cikinsa domin ta haka ne zai rayu cikin salama. Yana nazarin yadda zai fitowa lamarin ya ji kiran sallah farko, ta shi yayi ya nufi ban daki yayi alola tare da gabatar da sallah nafilla, shi mutum ne mai yawan ibada haka yasa kome na shi yake zuwa mishi da sauki. Mika lamari ga Ubangiji ba a abu me sauki ba ne, duk da irin kalubalen da ya fuskanta, amma har yau baya jin nutsuwa da inda yake, yana zaune ne kawai saboda Iyayensa. Hatta yan uwansa da danginsa kallonsu yake kamar zasu iya cutar da shi a kodayaushe, shi yasa kaf duniya bai yarda da kowa ba a bangaren abinci kamar Chef Brandy, domin ya tunda ya mallaki hankalinsa da kuma inda yake rayuwa suka daukar mishi Mr Brandy yana mishi girki.
Iskar bakinsa ya fesar yana me d'ago fararen idanunsa, ya kafawa hoton Mr Johanna idanu da Matarshi, murmushi sune mutanen da ba zai manta dasu ba a iyakar rayuwarsa, knocking din kofar aka yi sau biyu yayi gyaran murya turo kofar Nadiyyah Jamil Chiroma tayi tana tafiya kamar wata yarinya karama. A hankali ta isa gabanshi. Rungume shi tayi tana sauke ajiyar zuciya. Dumin hawayenta ne yake jika gaban rigarshi. "I'm real sorry, ba zan kara ba, ka yafe min ba zan iya rayuwa babu kai ba." Rungume ta yayi yana shafa bayanta. A hankali ya shiga bubuga bayanta, har tayi shiru. "Prince!" "Hmm!" Ya ce mata. "Me ya hanaka barci?" "I miss you!" Ya furta mata yana, kallon lokacin domin an kusan shiga sallah. "Lokacin sallah yayi!" Ya fada a hankali yana cire ta a jikinshi, ya nufi waje. Itama anan tayi sallah, sannan ta kwanta a wurin barci yayi gaba da ita. Karfe bakwai saura ya shigo ya ganta kwance kan abin sallah, ɗaukarta yayi ya mai da ta saman gado, sannan ya tattara abin sallah ya ninke. Wayarshi ya sauka bayan ya zauna a bakin gadon. *Kayi cancelling din duk wani abinda nake da shi yau, ina bukatar hutu da iyalina.* Turo mishi da sako Faruq yayi. *An gama Sir*
Ajiyar zuciya ya sauke, kasancewar dakin da duhu bai d'aga labule ba, janyo ta yayi jikinshi bayan rufa musu bargon, a hankali hannunsa yake yawo a kugunta zuwa kirjinta, yadda yaji tudun kirjin yasa shi tunawa last year rigima suka yi ta yi da ita zata je ayi mata plastic surgery, ji yadda kirjin ya zauna das kamar an kafanshi, sumbatar wuyarta yayi ta ce mishi. "Prince i miss you, musamman yadda kake tab'a duk wani part na jikina haka yana saka ni jin like kamar dan kai aka yi ni, Duk mazan duniyar nan mata nake kallonsu. Babu namiji bayanka, kuma ba za ayi wani namiji da zai kama kafarka ba" tongue dinsa ya zura cikin kunnenta, yana wani irin karad'a mata, numfashi ta ja tare da mika tana amsar sakonshi yadda ya dace. "Rayuwata da mutuwata zan baka domin farin cikinka, please eat like hungry beast. Drag me yadda ya maka, kai ɗaya ne daga kai babu wani." Mikewa yayi ya zauna yana kallonta, "Kin sha drugs ko?" Ya faɗa deep serious, yanayin shi kawai zaka kalla kasan yana cikin b'acin rai. "Why are mad for me?" Kura mata idanun yayi, a sanin da ya mata da aurensu lamarin bai kai haka ba, amma a yanzu ta zama wata iriyar da baya gane mata, da mace zata gane karfin da Allah ya mata na sha'awa da jure bukatar namiji da ba zata sha wani maganin ƙara kuzari ba, amma ita Allah ya mata lafiya, rungume shi tayi ta baya. Tana shafa karfafan kirjinshi me cike da gargasa, wanda saboda samun wuri sun kwanta sun yi luff, gashi kana ganinsu zara-zara. "Sorry Baby da kyar nayi barci jiya Baby I need you." Girgixa kai yayi tare da sauka a gadon ya nufi closed dinsa, kamar mahaukaciya haka ta bishi tana wani irin magagi. Bude wata drower yayi ta kai mishi wani runguma, ciro wani chain yayi ya riko gashin kanta, tana ganin haka ta kama dariya, halo bai tsaya ba ya tunkud'ata gado, ya dauki chain din nan da dan mukuli ya shiga daureta, dariya take yi tana faɗin. "That's My prince, kada ka ji tausayina kada ka ragwanta min, fuc**k me, f**ck my ass." Yadda take abin shi baya so domin ya gama fahimtar wannan shaye-shayen ya tab'a mental health dinta, a ranta tana ji idan bata sha ko tayi wani abu ba, ba zata tab'a gamsuwa ko shi ya gamsu ba. Duk da haka yana jin dadin mu'amala da ita domin ita ce macen da ta fara sani a rayuwarsa, duk da yadda ya same ta bai mishi dadi ba, amma haka yake jin zai iya zama da ita, domin ta tsallake sauran abokan sharholiyanta, ta ce taji ta gani, ta bar tarin dukiyarsu ta ce ta ji ta gani, ita shi take so bakin fata. Ta zauna da shi. Tun daga goshinta yake abu daya har zuwa inda ya shiga bin ta kamar mayunwacin zaki, kamar yadda ta ce kada ya tausaya mata kada ya ji kome yayi yadda yake. Kamar yadda ake sarrafa yar baby haka yake juyata yana gwa***gwale, wnada ita kanta tunda take da shi bai tab'a warware ta haka ba, saboda karfin abun da suke numfashinta kokarin barin jikinta yake. "Nady why?" Ya fada da karfi tare da marin Ass din ta. Domin doggy style tayi, daga yadda take zubar da ruwa kamar an bude famfo ya gano Shot aka mata, tun 7am suke abu daya ya san idan ba injection ya mata ba, ba zata tab'a barin shi ya huta ba, ga wani mahaukacin yunwar da yake ji, janye jikinshi yayi ya barta tana numfashi amma tana ihun ya cigaba. Janyo drower side bed din yayi ya fito da kwalbar allura ya fasa sannan ya ja, ya ɗan karkad'e kai, sannan ya nufeta bata kawo Allura zai mata ba ya caka mata a gefen hannunta na dama, sannan ya daura daga inda ya tsaya. Cikin abinda bai wuce minti goma ba jikinta ya sake, tuni barci me karfi ya yi gaba da ita, ban daki ya shiga yayi wanka sannan ya shirya cikin wasu simple dress manya manya riga da wando, masu fadi, rigar gray colour sai Wanda ash colour. Kana ya nufi kitchen, tun kafin ya isa an gaya table din da dish kala-kala, da harshen swahili Mr Brandy ya gaishe shi. "Habari za asubuhi wote.!" (Wato barka da asuba ranka shi dade) Bai kalle shi ba ya zauna kafin ya amsa da cewa. "Habari, Chef anafanya kazi?" (Barka dai Chef Brandy ya aiki?" Cikin farin ciki Mr Brandy ya ce mishi. "Alhamdulillah, tunafanya kazi kwa bidii." (Alhamdulillahi aiki gashi nan mun tashi a kai) daga haka ya cigaba da server dinsa, kafin ya koma gefe cikin girmamawa ya dukar da kanshi.
Yana cikin cin abincin, Faruq ya iso. "Barka da safiya ranka shi dade!" Inji Faruq, "Barka dai Faruq!" Komawa yayi gefe har ya gama karyawa sannan ya mike tare da wucewa parlournshi. Zama yayi yana kallon tv da Faruq yake kunnawa. "Sir na samu wani labari." D'ago kai yayi ya kalle shi, kafin ya cigaba da cewa. "Ina jin ka!" Mika mishi wayar yayi cikin girmamawa ya koma gefe. Saka wayar yayi a kunnenshi kafin ya juya ga Faruq a hankali yake taune lips dinsa cikin jin haushi, a daidai lokacin da Mr Brandy ya kawo mishi ruwa. Karba Faruq yayi ya sha. Kafin ya zubawa Prince a kofi. Dauka yayi ya sha yana faɗin. "Me yasa to?" Girgiza kai Faruq yayi yana faɗin. "Ban sani ba amma zuwa yanzu, zuciyata ta aminta da Malam Junaid." Da mamaki yake kallonshi. A hankali ya daura kafa daya akan