Showing 267001 words to 270000 words out of 304445 words

Chapter 90 - Royal Politics Book 1 Complete Hausa Novel

Ramlat   

07 Nov 2025

30

yau shekaru sama da arba'in da takwas! Kafin haihuwar shi! Itama Uwarsa haka suka hanata zaman lafiya da kwanciyar hankali, har yau kin kara jin wani ya nuna mata tsaya? Hatta Yaranta babu me iya tab'a su, domin duk wanda ya isa gare su imma kuskure ne ko wani abu sai dai ya koma kansa!" Haka ta fita can sai gata dauke da wutar. Ta ajiye mishi. "Tun da aka kawo mahaifiyarka, ka je ka tambaye ta. Bata da lafiya itama cikin dare bata barci sai kuka da rana kuka, abin ya zame mata kamar lalura bata da ikon gyangyadi, daga baya ta fara dariya abu ba abu ba dariya! Kasan abinda suka yiwa Innah kenan kakarku. Har ta koma ga Allah shine Baffa yayi maza ya dakatar da haka. Sun juyo kan wrong person don mess with me!, basu san waye ni ba. A shirye na tura Zainaba cikinsu da ban shirya ba ba zan fara ba!" Haka ya cigaba da fada yana kallon allon kafin ya ce mishi. "Ka tafi bayan isha zata dawo da kanta!" Wato duk wanda Allah ya kai shi matakin mulki idan bai yi tsaye a gaban Ubangiji ba, ya mika lamarinsa ba tow tabbas wata rana gawarsa za a samu, haka ya bar gidan ranshi ba dad'i.
Malam Junaid da Maluma da Umma suka tsaya akan al'amarin Ikhlas, ana saka allon idan yayi ja zai sauke ya hau rubuta ayar Allah, yana konewa zai saka a ruwan zam-zam, haka yayi har sau uku, sannan ya dauki ruwan da yayi baki ya watsawa Ikhlas, wani irin ihu tayi ba tare da ta sani ba hayaki baki ya fita a bakinta, bude wani kwalba yayi. "Shigo nan!" Ya fada mishi take hayakin ya shige cikin kwalbar, ya rufe . Ya d'aga kwalbar ya ce mishi. "Kuskure na ne da na Barka har ka shaki iskar yanci, yanzu kuma ka iso inda nake!" Juyi hayakin yayi yana ihu amma ina Malam Junaid ya fusata. "Fitar da wutar nan!" Haka fitar da wutar ya cigaba da karatun Alqur'ani, har tsawon awa daya da wani abu kai har suka tafi sallah Magariba da isha. Sannan suka dawo ta cigaba da karatun, can cikin barci na fara jin kamar Abba yana karatu. Bude idanu nayi ina amma, "Abba!" Na kira sunanshi. Ina mika. Ruwan rubutun dazun ya bani na sha ya ce amsa min. "Zainab taya kika yi sake haka har wani shaidani ya shiga jikinki?" Shiru nayi kafin na ce mishi. "Abba bana wasa da ibada fa. " "Kin dan bar wata kusurwan!" Shiru nayi nace mishi. "Sai ko idan lokacin da bani da lafiya ne!" Murmushi yayi ya ce min. "Allah ya kare!" Ya tashi ya kawo wasu kayan ya ce min. "Je ki yi sallah yanzu zaki koma!" "Abba yau kuma?" "Eh ba a wasa da irin wannan lokacin shine Bature yake kira da Golden time ba mu da lokacin da zaki zauna a gidan nan ba." Haka nayi sallah sannan ya bani abinci na ci ya cigaba da min rubutu, sannan aka wanke aka zuba a gora, da kanshi ya kawo ni gida ya shiga cikin gidan da kanshi yana kallon gidan. Fita yayi harabar gidan zuwa BQ, a daidai window dakina ya ga abinda yake nima, takawa yayi har wurin ya saka hannu ya shiga shafa wurin, baki wurin yayi ya d'aga wayarshi. "Ka turo min faruq gani a cikin gidanka!"

Cikin minti talatin sai gashi da Faruq, shi abin mamaki yake bashi. Cikin girmamawa ya gaida Abba sannan ya kalli yadda Abban. Bakinsa yana son yayi magana amma kuma yayi nauyi, asalima gani take kamar bai rike Zainab da wani daraja ba. "Faruq baku da kayan tono?" "Akwai Abba!" "Dauko min!" Fita yayi can sai gashi ya dawo, amsa Abba yayi ya tofa addu'a sannan ya shiga tonawa da akanshi, duk da dare ne sai gashi hayakin na fitowa a cikin ramin, a hankali ya ji yayi karo da abu. Ruwan da yake aljuhunsa ya dauko ya bude goran ya shiga zubawa, sai ga hayaki ya tashi sama, sannan ya ciro abinda aka saka wani tsohon abin tukunyar gas ce irin ta frij, an rufe shi da wani igiya baki da fari sai ja, an daura layyu a jikinsa. Cire hiramin shi yayi ya shimfid'a a kasa sannan ya lullube ya daura a kai, sannan ya daure dam. Zuba sauran ruwan yayi gidan ta fara wani irin jijiga, ya bi kasa da shi.

Sannan ya dauki abin yana bin gidan da kallo, ya kalli Faruq. "Ka kula min da gidan nan da kyau musamman bangaren Zainab idan da hali a hana kowa shigowa!" "In sha Allah! Dama bayi ne ke zuwa kuma ina ga xa'a hana su zuwa!" Haka ya gama ya fita a hankali, ya shigo ya same ni kwance rike da kaina. "Sannu!" "Yawwa Abba! A yawaita addua ba a zama a haka!" Sannan ya mana sai da safe. Da rakiyarsu ya isa gidan, sannan suka dawo kwana aka yi ana ruwa.
Lafiya na kwana da sassafe ya shirya ina kwance ya ja min mayafi ya bar gidan. Ashe daga nan makabarta suka wuce. Da yake kusan wata uku kenan ana maganar makabarta yayi jiyawa, ga damina ruwan farko da aka fara wata biyu zuwa uku da suka wuce har katangar makabarta ya rushe, a wannan wurin kabarin da aka binne dumma shima ya rufta, garin gyara aka samu wannan kwaryan dummar aka cire aka kona shi murus, yau ake tadda zancen da yake ayin fashe kuma ana bi ana gyara kaburburan da suka burme, har aka gama yana cikin masu aikin gyaran kaburburan. Da yake ya saka facemask ne, har aka gama sannan ya koma gefe aka shiga bashi labarin yadda ake kama mutane da aikata miyagun laifi. Bayan an gama ya bada gudummawar shi na block guda dari biyar da za a zagaye makabarta, da buhun siminti guda hamsin. "Zan bada kasa mota hudu!" Inji Alhaji Nafi'u, shi sai yau ya tuna da shi aka yi ta kabbara. Fita suka yi daga cikin makabarta. "Me ya kawo Junaid gidanka?" Ya kai hannu zai dafa kafad'arshi, wani irin kallo ya mishi a hankali ya ajiye hannunsa yana yake. "Surukina ne!" Murmushi yayi ya ce mishi. "Na san surikinka ne!" Banza yayi da shi har sun kusan fitowa waje ya ce mishi.."Ka sake min yarshi zan baka yar wurin Saddam!" Dariya yayi ya ce mishi. "Saboda kai ne ka auro min ita ba!" Daga haka ya bar shi ya sake nufarshi, a hankali ya ciro bindiga ya juya yadda mutane basu kallonsu. Takobin da yaji a wuyarshi ya sa shi juyawa Faruq ne. "Kafin ka aikata wani abu ka fara tunawa waye a bayanshi." "Lallai na yarda da kai, ba kai kaɗai kake tafe ba ashe!" Mai da bindigar Alhaji Nafi'u yayi. Lokacin da suka iso security suka buɗe mishi kofa ya shiga tare da cire face mask ya cewa Alhaji Nafi'u. "Ina sane da kai bani da lokacinka ne!" Daga haka faruq ya rufe mishi motar. Har suka iso gida Faruq ya buɗe mishi kofar ya shiga cikin gidan Faruq yana biye da shi ya ce mishi. "Yallabai!" Cak ya tsaya yana mai juyowa. "Ya zamu yi da Alhaji Nafi'u?" "Kyale shi!" "An gama ranka shi dade!" Daga haka ya fita. Wanka ya shiga kafin ya shiga ya kira Zainab. "Na dawo ina son abincin!"

Abun karyawa yayi sanyi, don haka na shiga kitchen na kara dama mishi kunu, sai na sake dumama mishi dankalin turawan da nayi na cigaba da gyara ko ina sannan na haɗa na nufi bangarenshi, ina isa na samu Nadiyyah ta iso, ajiye abincin nayi na nufi dakinsa, sai da na taya shi shiryawa sannan na fito a lokacin Ijlal itama ta shigo da Baby Amirah, kallonsu yayi. Amma bai ce kome ba ya zauna ta fara cin abinci a hankali ina zuba mishi kunun yana sha. "Dama mun zo ne akan maganar kwana a wurin Zainab da ka yi shine muka ce idan da hali kowacce ta biyo ka turaka ba sai kana zuwa ba! Ai ba girma ba ne a ganka da darajarka kana bin dakinmu, ina laifin mu ne zamu na binka!" Inji Ijlal,idan wani ya gaya min Nadiyyah zata iya hada kai da Ijlal su kalubalence ni zan ce karya ne, ni dai ban ce kome ba ina sanye da doguwar riga ce mai step biyu, na cikin fittergown ce da dogon hannu, na wajen normal bubu ce, ta atamfar English. "Zainaba ba farfesu ne?" "Akwai na kawo maka ne?" "Zan bukata gaskiya!" Na tashi ina mai barin parlourn, ina fita ya zuba musu idanu. "Ba zan zauna a dakina ba, ita ce dai zan bi ku kuma da kuka shirya mugun nufi sai ku cigaba da dambe akan abinda yake nawa!"
"Amma kasan haka ba adalci ba ne, ni ce uwar gida ina ji ina gani aka bata Fulani Babba!" Kallon Ijlal yayi ya ce mata. "Kece kika kitsa wannan rigimar?" "Ni kuma? Ina ruwana?" "Kun gama?" Ya tambaye su, "Amma hakkinmu!" "Ba zan yi yadda kuka ce ku fita kafin na sab'a muku mahaukatan banza! Fulani Babba kuwa ta cancanta ne because she is virgin." Ya fada kai tsaye kamar bai fadi kamar ba daga bakinsa maganar ta fito ba. "Waye ba Virgin ba?" "Inji Nadiyyah masifa ya ciyo ta!" "Zaki fita ko sai na saka an fitar min da ke?...
[7/26, 10:02 Safiya] Ramlat Manga41: 88
Yadda ya daka mata tsawa yasa ta fita rai a b'ace, a hanya muka hadu da ita dama Ijlal tana tsaye alamar jirana take. Dauke kai nayi babu alamar wasa a fuskanta. "Ke yar malamai ko?" Ban san lokacin da na sauya taku ba cikin wani irin yarda da kai na ce mata. "Ya da son ranki? Yar malamai jinin Shahunai. Alfaharin waliyyai mai tutiya da bayin Allah magadan annabawa akwai nasabar da ta wuce haka? Kuma ai yar malamai ta gama miki kome baki kalli p gabanki bane, wannan abin nawa ne ina da ikon na ce a bani kayana. Don sai da nayi kuka nayi kirari na kaskantar da kaina na yarda babu me badawa sai shi, saboda kada ya kunyata ni ya bamu! Akwai alfaharin da ya kai haka ne? Akwai kadara da zaki nuna min da ya fishi ne? Duk wanda zai gwada min nasaba da iko Yaya ne bayan shi kaf duniya babu wani sai shi!". Na fada ina mata wani irin murmushi mai tunzira zuciyar mutum, ko ta manta yadda Ijlal ma bata kwashe da dad'i a hannuna ba, kawai ta d'aga hannu zata wanka min mari ya ce mata. "Kul wallahi kika tab'a ta sai ta rama, babu batun ciki ko a hannunki yake sai ta rama, renin hankali kenan kowacce ta kwaso tijara ta ce zata tab'a kul ina gaya miki na gaji!" Kamar wacce ya sakewa iska ita a duniya ta tsani ya ce ya gaji ba sai ga shi ta bar wurin ba, ta bar Ijlal da tayi wani iri tana faɗin. "Allah ya kyauta, ana kai zuciya nesa." Wani mugun kallo ya watsa mata. Sai gashi ta wuce hanya. Wucewa nayi na kai mishi. "Yayi sanyi?" Tura baki nayi nace mishi. "Yaya kai dai dama ba sha zaka yi ba kawai ka saka ni aiki ne!" Ajiyewa yayi kamar zai fita ya saka hannu cak yayi daki da ni, ihu na saka ina faɗin. "Don Allah kayi hakuri!" "Sai kin gaya min yadda akayi kika rena ni!" Ya fada yana zuge min Zip din rigana, "Yaya ka yi hakuri ban warke ba!" Na fada kamar xan yi kuka. "Anya kina da Imani kuwa? Anya kin san Allah yana nan yana ganinmu, gaskiya ba zan barki ina kwana gefenki da zarar na kai hannunki aqfara min nishin karya ba na gano ki yar renin hankali." "Yaya don Allah!" Bakin shi na ji akan na fulani na, a hankali yana ja tare da sake sautin nishinsa, ni kaina ban san lokacin da nayi wata ƙara ba, na k'amk'ame shi. "Yaya i miss you!" Wani d'ago kai yayi ya ce min. "Da gaske!" Gyada kai nayi, cikin wani irin rawan jiki. Yaya namu, Yaya shagali, Yaya duniyata, Yaya rayuwata. Rike kanshi nayi bakina yana rawa. "Yaya!" "Na'am! Gaya min da gaske you miss me?" Hawaye ne ya cika min idanu. "I hate you!" Na furta muryana, wato the I miss him, the he drive me crazy, juyawa kaina nake Yaya yana kashe ni da 💯× kashe ni yake ban san ya akayi ba, sai ji nayi ina wani irin fitsari. "Yes My baby go ahead!" Ya fada yana mai min wani irin mari a cinyata, "that's my Gurl!" Ya furta da karfi yana mai bumping dina, ban san lokacin da na fashe da kuka ba, wato i miss Yaya. Hmm kamar an ce na kai idanuna window ba sai ga Ijlal ba, ai tunda ta leka ni sai ta ga Bura uban. "Fuck me up Yaya!" Na fada ina wani irin ihu ai tunda yazo duniya ta, jan shi nayi ta yi yana biye min muka yi ta style kala-kala, wanda lokacin da na juya bata nan o ita ta sani kuma sai ta ga tijara da ni take zancen, da muka gama wanka muka shiga tare. Haka muka fito tare, a hankali nake takowa daga ban dakin don ya bar ni a cikin banyi ina gasa jikina da kyau, ina fitowa ya rufe min idanuna. "Guess what?" "Yaya me zaka nuna min?" A hankali ya buɗe min idanuna, wasu tarkace ne akan gadon. A hankali ya riko hannuna har gaban gadon, zaunar dani yayi ya ce min. "Wannan fa?" Cikin wani irin shauki, zuba min narkakkun idanunsa yayi, wanda yake saka zuciyata wani din pumping hade da jumping a kowani dakika bugawan agogon bango, a hankali na tashi na matsa gabanshi, at any chance ina jin Yaya kamar rayuwata, yadda nake jin shi kamar zan zauce a hankali na isa gabanshi na rungume shi ina lumshe idanuna. "Yaya!" D'ago kai yayi yana kallona bayan ya daura fuskarshi akan cikina, kara rike towel din nayi.."Wannan naki ne!!" Murmushi ya sake, ya ce min. "Naki ne?" A wannan lokacin a cikin gidan Salmanu Faris kowacce mace a wannan field din kowacce mace kokari yake ta mallaki nata daga jikinshi. This is the beginning, "thank you Yaya!" Na fada da wata irin murya na iso gabanshi na fara bude kayan abinda na fara cin karo da shi ya bani mamaki ya kuma bani tsoro, a matuƙar buƙace da son sanin dalilinsa na bar min, wannan katafaren gidansa me matuƙar daraja da girma haka, me yasa ya mallaka min abu me daraja haka wannan wacce duniya ce haka. "Ki yi hakuri! Nasan nayi laifi da kuskure laifina ne da muka rasa Yaranmu, na san da yanzu suna nan a zaune!" Ya kai hannunsa cikin towel dina, yana mai shafa kasan cikina. "I'm real sorry!" Rungume shi na ina shafa kanshi, dole nasan wata rana daya cikinmu zata mallaki wannan gidan nashi na Scotland, amma ban tab'a kawowa ni ce zai bawa a wannan lokacin ba, ajiyar zuciya na sauke don nasan na fita girki, yau hada kayan nayi...
Tsaf na saka wata jallabiyarshi, kallona yayi ya ga yadda nake ƙoƙarin barin dakin, ya ce min. "Akwai wani aikin da za a fara a cikin gidan nan, zai takura ki." "Babu abinda zai takura ni, domin dai zan koma bakin aikina." Na fada ina kallonshi. Baya kaunar bautar kasar nan da nake yi ba yadda ya iya da ni ne kawai. Mikewa yayi ya tako har inda nake ya rungume ni, ya ce min. "I think jibi zaki raka ni wani waje mai muhimmanci, amma ki saka kayan da ba samu ta rigima da ke ba." "Allah ya kai mu!" Na fada ina kokarin barin dakin, dawo da ni yayi ya amshi kayan hannuna, ya dauko wata box, ya maida kayan cikin sannan ya fito waje shima kamar yadda na yi, ina kallonshi ya dauki kayan ya kira Faruq ya bashi ya fita da shi yasa a Motarshi, ba kunya na gyara zaman jallabiyarshi na jikina , sannan fito a bi na yayi da kalli yana mamakin niman magana irin nawa a harabar gidansa na hango Ijlal, gyara zaman jallabiyar nayi ina tattarewa sama, na nufi waje. Shiru tayi tana mamaki abinda ta gani. Gyada kai take tana bakin cikin abinda ta gani, daga yanzu ba zata kuma gani ba.

Ya koma hannun Nadiyyah, nan aka yi ta baza kafasiti..irin na Uwargida mai identity,ranar da tayi kwana biyu ban san me yake damun Nadiyyah ba, na dawo Aikin da yamma a gajiye ta shigo min. "Zainab hala kin manta da ni?" Ko inda take ban kalla ba, na cigaba da cire takalmina ina jin wani irin gajiya. "Wallahi ki dakatar da shi ko duniya ta ji mu!" "Dama can ai an jima da jinku, waje ya rage su jiku!" Daga haka na mike zan nufi dakina ta tare min hanya. Komawa nayi na tsaya ina kallonta, sai nayi dariya na ce mata. "Bari na gaya miki wani abu, ki rufewa kanki asiri ki fita min a daki ko kuma nayi miki abinda ba zaki tab'a mantawa da ni ba, ya kusan shigowa unguwar nan gara ki fita kada nayi miki abinda zaki damu da kanki!" Yadda nayi maganar ina kallonta tasan zan aikata. Sai ta juya tare da barin parlourn cikin salama. Abinci na ci, ina zaune akan table na ji shigowarshi haka na cigaba da zama sai can bayan wasu mintina ya shigo dab zai wuce massalaci, a ka'idan shi idan ya dawo zai bi kowani daki amma da yake sun shirya iskanci idan ya dawo da farko Nadiyyah ta fara ba zata bar shi ya shigo ba sai zai tafi massalaci, haka yau ta gama kwanakinta


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login