Showing 54001 words to 57000 words out of 304445 words

Chapter 19 - Royal Politics Book 1 Complete Hausa Novel

Ramlat   

07 Nov 2025

108

ba wai ana zaton wuta a makera sai gashi a masaka!" Inji Kanwar Malama wacce itama kowa ya san Umma Kande da bala'i, fitowa tayi tana faɗin. "Turai ba nan kika ce idan aka hada yarki da mai martaba sai kin kona kowa ya gidan nan ba?" "Ke kande ai kin so tona tone, maganar gaskiya shine ta ce da yarta ta auri Tsoho gara ta zama karuwa!" Inji Goggo A'i. "A tow dai kuma ta dawo tana ihu idan ba hauka ba " Mutuncina zaku ci? Wallahi ban yarda ba, na rantse da Allah zai na ga bayan auren nan!" "Ko kuma auren ya ga bayanki domin dai Yarmu ta zama matar sarki Fulani Zainab, surukar Balkisu me matar Uba Zainab. "

Kiri-kiri Hajiya Turai ta shiga zunduma musu ihu. Sai da aka riketa zuwa dakinta, ta fashe da kuka. Tana me daukar wayarta. Kiran wayar tayi. "Yaya kazo kayi kome akan Junaid ya ci amanata!" "Kamar Ya?" "Wai Salmanun Faris ya bawa auren Ikhlas bai fada ba sai yanzu!" "Impossible! Babu wani shegen da zai min haka, ba a haife shi ba." Ya faɗa, "ka saka a tafi da shi ma bakiɗaya a hallaka shi." "Mommy!" "Dalla ku min shiru meye amfanin shi?" "Gaskiya babu me kashe mana Abba, ai ku ne kuka ce baku san auren yanzu kuma sai ya zama laifi, kin san abinda ya faru ne?" "Tauhid ina wasa da kai ne? Ba don ku nake wannan abin ba." "Don son ranki dai, Mommy don kanki kike yi fa ba don mu ba wani abu mara kyau ya samu Abba sai na bayyawa duniya wallahi!" Ya juya abinsa yana kunkuni.
Ana cikin haka sai ga hukumar tsaro, basu damu da baki ake yi ba kawai suna shigowa tare da tambayar Sheikh Junaid, fitowa yayi babu wani dogon bayani, suka saka mishi handcutt. Waje suka yi da shi.
***
ZANZIBAR PALACE.

Akan lokaci suka iso, yasan halin Nadiyyah so yake ya wuce can gidanshi. Amma yasan dole sai ya shiga cikin gidan. Haka ya shige cikin gidan cikin nutsuwa. Wani maroki yana mishi kirari. "Toron giwa bai ban tsoro dan Attahiru, zaki mai wawan kura jikan Usmani gwanki dan Attahiru, zakin mutanen zanzabira, gaba sallama baya sallama. Namiji zaki hadarin gabas malafar duniya. Shehu bayanka Shehu gabanka, ka sha tabara kasha yasin. Kasha lallahula. Bauna saniyar sake. Bijimin likitan ƙwaƙwalwa da mahaukata, sarari mai tada gudun doki dan Attahiru. Mu alumma zanzabira mun yi mubaya'a, mun ce samina wahadana mun yarda mun amince, idan har ana mulki daga cikin uwa kai tun kana cikin Mai Babbar daki kake mulkarmu. Yiwuwu jama'a ina gwani ga nawa gashi nan shine likitan da ya gagari masu lafiya da mahaukata, Ya Allah ka kaini Makka da Madina ta sanadin Sarkin Zanzabira mai jiran gado Salmanu Faris. Walwalin waliyon matasa." "Faruq a biya mishi umara!" "Sarkin fada a gaya kirari an bashi Umara!" "Kirari Allah yayiwa gyadarka dogowa mijin Gimbiya Aminatu Nadiyyah ya baka kujeran Umura!" "Jama'a ku shaida Sarkin fada ya gaya min mijin Zainab Abu mai tagwayen suna ya biya min Umara."

Yadda ake bikin a cikin gidan kamar ba a tab'a bikin wani Yaro ba. Kasancewar matan mai martaba hudu ne Fulani karama tana tare da shi a can Germany inda yake jinya, bangaren Mai Babban daki suka nufa tana parlournta da yan uwanta, da sallama suka shiga aka fara gud'a yan uwansa mata suka shiga fesa turare a kanshi, gabanta ya je ya zube tare da daura kanshi a cinyarta.."Allah ya maka albarka, Ubangiji ya biya maka bukatarka ta alkhairi, sannu namijin zaki. Ka tafi ga Matarka tana jiranka, ka tausassa mata ka kyautatta mata an zalince ta an mata ba daidai ba, ka rarrashe ta ka gaya mata magana masu dad'i!" "In sha Allah Ummina!" Ya fada yana me mikewa daga kan cinyarta. Sannan ya bar dakin biki ake domin wannan shine suke ganin kamar bikin da ya dace ayi mishi bayan wanda yayi ba a cikin gidan ba. Daga cikin gidan waje ya fito ya nufi Motarshi aka tuka shi har cikin gidan. Cire rawanin kanshi yayi tare da alkyabbar ya jingina a kujeran motar yana lumshe idanunshi. "Sannu ka gaji ko?" "Nop!" Ya fada yana kallonta kafin ya lumshe idanunsa. "Zaka sha daga yau!" "Bana tunanin haka!" "Kana nufin haka ba zai faru ba!" Gyada kai yayi ya cigaba da kallon hanya, har suka isa gidan. Fita yayi a motar Faruq ya biyo shi da kayanshi, har cikin parlourn gidan ya ajiye sannan ya fita. Don yana tsaye a tsakar parlourn. Yana jin alamar Faruq ya bar gidan, ya nufi hanyar koridonta gidan babu alamar kowa sai karar fashe-fashen abu yake ji, nufar parlourn yayi ya samu tayi kaca-kaca da kayan parlourn. Lumshe idanun yayi ya bude yana kallonta. Cikin kuka ta kalle shi fita masu aikin gidan suka yi daga parlourn. "Ka aure ta ne don ta haihuwa? Ka aure ta ne don ka kwanta da ita kayi ta having sex da ita? Ka aureta ne don ka ji dadi da ita? Sadauki ina da bom duba ka gani, sadauki duba n**nuwana, Sadauki dube ni gaya min me kake so? Me zaka ji a jikinta wanda ina da wanda yafi mata! Sadauki." "Waye ya ce miki saboda abubuwan da kika lissafa na aure ta? Ba fa nayi auren don na ci mace irinta ba ne, You know who I'm!" Ya fada yana d'ago habbarta. A hankali ya matso da ita jikinsa. "Kin manta waye ni ne? Ko kin manta Wacece ke a wurina? Sai da na gaya miki gaskiya kika ce ko Sex toy na ajiyeki me yasa zaki zubar min da mutunci a gaban bayina?" Rintsa idanunta tayi hawaye ya zubo mata ta ce mishi. "I'm sorry! Sadauki idan baka huce ba f**ck me crazy let my brain out no mercy no pardon " ta fada tana hawaye me hade da murmushi. Shima murmushi yayi yana kallon yadda take hawaye. Wani irin cakumeta yayi ya ce mata. "No screaming no groan, just silent moaning." "I agree my Lord!" Sab'atar yayi a kafad'arshi, ya nufi dakinsu da ita, a duk lokacin da irin wannan abin ya haɗa su, yana iya mai da ta kamar mahaukaciya ce, ta hanyar haukatata da mahaukacin jima'i, wanda haka ya samu asali ne daga gare ta, shi ba haka yake ba, amma ita fa? Feminists ce da tasha duniya da gogewa, irin matan nan ne da suka yi bala'in gogewa da duniya.

Tun tana iya kokarinta na boye abinda yake mata, sai gashi tana ihu tana jan kome ta rike tana rokonshi da ya barta haka. Tasan ta tab'a shi a duniya babu abinda ya tsana kamar ka zubar mishi da mutunci a gaban yan aikin gidanshi. Mutum ne mai mutunci da kima, har kwanan gobe babu wnada ya tab'a mishi ko tsawa, balle kuma ayi musu da shi kowa kiyayye ranshi yake da abinda zai fusata Salmanu Faris Garnakaki Garkon namijin gaske. Salmanun yasan halin Nadiyyah, duk haukar da zata mishi matukar ba tanan ya rarrasheta ba tow wallahi babu zaman lafiya, sannan tayi mishi halaccin da ba zai tab'a mantawa da ita ba, ita din tamkar daya cikin duhu ce. Domin kuwa ta so shi tun bata san waye shi ba, bata damu da kome na shi ba. Sau tari idan ta ga abu ya mata kyau ba tare da shawara da shi ba. Zata mishi a lokacin da yake tsaka da kaɗaici ita ce ta zame mishi kawa, budurwa danginsa. Shi yasa baya iya fushi da ita.

***
Pavilla

Alhaji Nafi'u
Zaune yake yana shan whisky a hankali yana kallon, matar da take gefenshi. "Kin tab'a haihuwa kuwa?" Gyada kai tayi yana kallonta daga sama har kasa. Jinjina kai yayi yana juya ruwan whisky din."Har Yara nawa?" A da can yan mata yake bi, amma tun wata yarinyar da ta kusan tona mishi asiri karshe ya daina hulda da yan mata ko zawarawa. Yanzu ya fi gane matan aure daga gidan mijinta sai wurinsa.

Yarinyar da take gabanshi matar aure ce Yarinyarta daya, amma da yake jikinta me kyau ne ba zaka ce ta tab'a haihuwa ba. Sai da ya sha whisky sosai, sannan ya dauko kwalbar codein ya mika mata bayan ya jefa mata wata kwaya ya ce mata. "Ina da tsari, bana mu'amala da mace sai da kariya, sannan zan tura ki asibiti a miki gwaji a kuma saka miki robon ana daukar ciki, ki sani idan wani yasan alakata dake zaki ji labarin ya sauya." "In sha Allah Alhaji ba zaka tab'a ji ba." "Abu biyu nake yi da mace idan na gama da can, zan koma bayanki! Amma shi kudinsa yafi yawa shi kowani awa daya miliyan daya ne, shi kuma dutsen fintopia fasa shi dubu dari biyar ne yayi miki duk bayan awa daya!" "Alhaji awa uku idan nayi a baya da dutsen fintopia zan samu nawa kenan?" Murmushi yayi ya dauki wata tsumma ja ya shimfid'a a gadon...... (Innalillahi wainnalihir rajoun Wanna zamanin abinda yake faruwa kenan?)
#Oummuwaddah
#Top-notch
#Paidbook
*ina mata yan gayu ina mata yan yayi! Tow ku matso nesa ta zo kusa collaboration Tangaza_Perfume tare da Anum∆Luxury Perfume sun zo muku da kayan kamshi gida da na jiki kai ba iya nan ba hatta turaren kaya irinsu.*
Mamoul all colors are back in stock. Mamoul turaren turara kaya. Ga kamshi ga kama kaya da gida. Available in;
MAMAOUL MADINA,
MAMAOUL MARYAM,
MAMOUL BADAR &
MAMAOUL SABAYA. Each one 3500

*New Drop!*
*Nassem Oil – 100ml*
Rich, elegant & long-lasting.
This premium fragrance oil is everything your collection needs — and it’s only *₦8,000!*

*Luxury in a bottle.*
| Own Your Scent, Own the Room*

*Mosuf 50ml Body Spray*
Smooth. Fresh. Long-lasting.
Only *₦5000!*
✨💥
Smell amazing, every single day.
*DM to order!*

*Storm for Him & Her – ₦4,500* each
Fresh, fierce, and made to turn heads.
Whether it’s *Storm for Him* or *Storm for Her*, you’re getting bold confidence in a bottle — just *₦4,500!*

A perfect 50ml to carry your essence wherever you go. Subtle. Powerful. Unforgettable.
Now available: ₦2,300 per piece | ₦27,600 per dozen.
Available Just DM
08130269641

Top_notch season 4 ROYAL POLITICS is not free, pay N500 to get a complete access to the book.


*Marubutan TopNotch Writers sun sake zuwa muku da sabon labarai masu ƙayatarwa a tafiyarsu ta Season Four:*


*MAI_DAMBU kuwa ta faso muku ne da labarin da ya haɗa da Sarauta, Siyasa da kuma Soyayya, duka a littafin ROYAL POLITICS: An yanka ta tashi.*

*AZIZAT kuma ta tattaro muku rikitacciyar soyayya ne da ya hawo jirgin JayKay ya dira a Kitchen ɗin Ziyada. CHEF ZEEY: Love in the Kitchen*

*Account Details:*
*5921536136*
*RAMLAT MANGA ABDULRAHMAN*
*Moniepoint MFB*

*POSTING*
*Ɗaya: 500*
*Biyu: 1000*
*Uku: 1500*

*DOCUMENT (da zaran an gama posting zai koma)*
*Ɗaya: 1k*
*Biyu: 2k*
*Uku: 3k*

domin tura shaidar biya ko Ƙarin bayani, ku tuntuɓi:
*08130269641*
Ko
*08137311900*
Ko kuma
*09063467258*
[7/26, 10:02 Safiya] Ramlat Manga41: SAS Yayari

Gyara kwanciyarta tai a jikinshi tana me jin kaunarshi a ranta, lumshe idanu tayi ta shaki kamshin turarensa da yake ƙara haukata mata lissafinta ta ce mishi. "Kamin alƙawarin babu abinda zai tab'a had'aku, kai ban yarda ka haihu da ita ba balle har wani abu ya shiga tsakaninku Please idan kayi min haka ba ruwana da aurenka da ita tunda hoto ce ni kuma xan zame maka baiwa ga duk wata bukatarka!"
Murmushi irinta gogaggen likitan ƙwaƙwalwa da suka girma cikin gogewa da iya tafiyar da sha'anin mahaukata da masu hankali ya kashe mata idanu, wato idan ana niman Dr romance aka samu Salman magana ya kare.
"Na ji ke yaushe zaki haihuwa?" Gabanta ne ya fadi. Tashi tayi daga jikinsa "My prince ya batu haihuwa?" "Ok baki shirya haihuwa ba?" "No mu yi Adopted Yaro mana ko yarinya?" Kallon renin hankali ya mata domin yasan abinda take kokarin binnewa ba mai yiwuwa ba ce. "Baka ce kome ba?" "Hmm me zance?" "Ka ce kayi alƙawarin babu abinda zai haɗaka da ita!" "Ok!"
Tashi tayi zaune tana kallonshi na wani lokaci, kafin ta ce mishi. "Okay kawai?" Jan mayafin da suke rufe yayi ya gyara kwanciyarshi yana kallon agogon da yake gefen gadon ya wani haɗe rai ya ce mata. "Wani abu ne?" "Amma My!" Lumshe idanu yayi bai kara magana ba, haka yasa tayi shiru da abinda take son faɗa, ido daya ya buɗe. "Hm!" Ya ce mata, "Dama ina shirya mana tafiya zuwa ne, amma yanzu na fasa." Da wani irin sauri ta matso gare shi. Daidai yana sauka a gadon sakamakon kiran sallah da ake ya nufi bandaki, kamar mahaukaciya haka ta bishi ban daki. "Please akan me?" "Ina da abubuwa dayawa a gabana!" "Like how?" Bude pampo yayi ruwa ya fara sauka a jikinshi, sai da yayi wanka da alola tsaf ya fito ya shirya cikin wata menless fara sol, ya fito yana me nufar waje. Wurin motarshi ya nufa, budewa Faruq yayi da sauri ya zo ya bude mishi gaba, yana shiga ya ce mishi. "Massalaci ko?" "Toh Allah ya baka nasara." Tunda suka nufi massalaci babu wanda yayi magana a cikinsu, asalima kallon cikin gidan masarautar yake, yana nazarin kalaman Sheikh Junaid Gobir. Ya ce mishi. "Daga wannan gabbar zan iya ce maka, keep your friends and your enemies closer." Lashe baki yayi yana kallon kofar masallacin da ya samu damar fitar daga motar. "Wancan mara mutuncin tsohon ya iso kenan?" Inji Faruq. "Wa kenan?" "Sir Kamar baka fahimci waye ba? Tow da Alhaji Nafi'u nake!" Gyada kai yayi yana me shiga cikin masallacin a nutse.
Bayan an idar da sallah azhar, suka fito takalminsa zai saka ya ji an dafa kafad'arshi. Juyawa yayi a hankali, "Me yasa baka jin magana?" Kallon hannun Alhaji Nafi'u yayi kafin ya kalli fuskarsa. Ya kara nutsu idanunshi cikin na Alhaji Nafi'u. "Wato halinka na nan baka sauya ba? Bar min wannan kallon!" Murmushi yayi mishi a sanyayye cikin girmamawa ya ce mishi. "Afwa Abba ban fahimci me kake nufi ba?" "Me yasa ka auri yar gidan Junaid? Bayan duk abinda ya faru ka gani kuma, Junaid yana da wata manufa da ya aura maka ita? Kada ka manta masarauta irin Zanzabira yana bukatar mace irin Matarka ce Nadiyyah Chiroma ka manta matsayin Ubanta ne? Junaid makiyanka ne, kada kayi wasa da shiga lamarinshi."

"Zan kula!" Ya furta a hankali, yana kallon kasa. "Ina son na gaya maka ba fa kome ake fada a kai ba, ba kuma kome ake magana a kai ba, idan da hali ka sake mishi yarshi ta haka ne zai fahimci ainihin kuskuren da ya aikata Junaid ya ci amanarmu, ya ci amanar Mahaifinka ya ci ta Alhaji Saddam ya ci tawa, sai kuma ka wayi gari da shi zaka hada hanya? Gaskiya ka bani mamaki." "Yanzu me kake so?" "Ka sake Yarinyar!" "A tsarin gidan da na fito ana sake mace ce idan aka kamata da laifi mai muni taya xan sake ta bayan bata aikata kome ba? Abba ayi tunani dai." "Kuma haka ne, yawwa kayi hakuri na zo lokacin rasuwar Attahiru amma bamu samu haɗuwa ba.?" "Ba kom" ya mai da mishi kamar yadda yayi maganar cikin sigar renin hankali.Alhaji Nafi'u ya ce"Allah sarki Allah ya mishi rahama." matuƙar gajiye. "Amin Ya Allah!" Burin shi ya kyale shi ya bar wurin, amma ya ce mishi. "Zaka yi kilisa ne?" Wato hawan dokin da angwaye suke yi, shiru Faris yayi kafin ya ce mishi. "A'a " ya fada a takaice domin baya da ra'ayin hawan doki, gyara tsayuwa Alhaji Nafi'u yayi ya ce mishi. "Tabbas zaka yi hawan aure, haka zai saka san kai je Hakimin Fara ƙasa, Walin Zanzabira, sanin "a'a bana so!" Ya fada yana mamakin Alhaji Nafi'u da ya dage sai yayi hawan kilisa. "Tow Allah ya kai mu gobe san mu san abin yi idan bani da lokaci haka za a hakura" "Amin Ya Allah ko kai fa" ya fada kamar ya bar zancen sai kuma da ya ga Faris din zai cigaba da tafiya ya ce mishi "Hmm dama nace baka da sha'awar mulki ne?" Girgiza kai yayi ya ce mishi. "Haifata aka yi a cikin gidan amma rayuwata bakiɗaya, nayi ta ne a waje can can can, bana sha'awar mulki gaskiya aikina na likitan ƙwaƙwalwa yafi min dad'i."

"Kace dama kai likitan mahaukata ne?" Inji Alhaji Nafi'u, "eh har da wasu masu hankalin ina duba su!" "Papa!" Murmushi Alhaji Nafi'u yayi ya juya ga inda aka kira shi. Yayiwa Yaron alama da hannu yazo. Fita yayi a cikin motar, sanye yake da wata riga mara hannu wato armless gabanta a bude, sai wandon da yake jikinshi iya gwiwa ce wandon, daga wuyarshi har kirjinsa tattoo ne, "ina son ka gaisa da My Son Salmanun Faris." Mikawa Salman hannu yayi, a hankali ya mika mishi hannu babu musu. A take yaji haurawan jininsa, wanda ya wuce kima da alamu yana shan kwayoyi kenan bayan wiwi. Idanunsa ya kalla ya ga yadda suke jirkice. "Papa zan tafi gidan gona!" Ya zare hannunsa daga na Faris. "Akwai shagali kenan?" Gyada kai yayi ya juya yana busa hayaki. "Eh!" "Tow A dawo lafiya." Sannan ya juya ga Salman ya ce mishi. "Khalifa kenan!" Bai ce kome ba lallai akwai matsala ya furta a kasar ranshi. "Idan ka samu lokaci zan kiraka domin dole ka maye gurbin Mahaifinka." "Abba ni bana so! Sannan ba gashi Baba Rilwanu yana Kai ba." Inji Faris. "Haka zaka amsa idan baka amsa ba waye zai amsa? Kayi tunani da kyau zan kira ka!" Ya wuce ya bar shi a tsaye yana kallon motar har ta bar massalacin. Bayan tafiyarshi Na'ibin massalacin ya musu sallama. "Ranka shi dade, an kama Malam Junaid fa!" "Yaushe?" "Bayan mun bar gidan." "Me yayi?" "Wancan tsohon kwanon yasa aka kama shi." Shiru yayi yana mamakin wato don ya kama Malam Junaid shine ya tawo ya ji ko zai masa maganar Malam Junaid. Girgiza kai yayi, kafin ya kalli Faruq. "Na'ibi ka je kawai!" Faruq ya faɗa. Komawa gefen Faris yayi ya ce mishi. "IG zan yiwa magana ko waye?" Kallon motarsu yayi kafin ya


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login