Showing 168001 words to 171000 words out of 304445 words
atow sabon salo, haka kawai ka shiga hurumin da ba nawa ba, ina kwance gefen da nake kwance akwai fitilar da ta ɗan haska gadon ban kashe shi ba, ina iya hango wanda zai shigo. Na ji motsinsa da yake ya shigo yana waya, a hankali yake magana amma.daga yadda yake maganar kamar ranshi a b'ace yake, haka sai ya sani son jin gulmar, don haka na shuri takalmina na fito parlourn yana tsaye sanye da rigar barci shima kamar nawa, shi nashi fari me adon blue ni nawa milk Mai adon pink, kallo daya muka yiwa juna sai dai idanuna ta kasa jure ganinsa haka sai da ta kara d'agowa ta kalle shi. Wato rigar bai saka bottom ba, sannan ita kanta wandon ya subhanillah, wannan gayen ya haɗa kome domin wandon yadda ya sakata kamar a jikinshi na fara ganin maza sun saka wando, yadda wandon ya ɗan zauna a maranshi zuwa kugunsa da bakin wandon ya bada wani irin tattara, kai anya ba wani abu aka min ba, a'a ko dai kiss din da ya min ne da safe yake son haukata ni, b'sc sai nake ganin kome na shi kamar yafi na kowa yau din nan. Ga cibiyarshi yadda ya bayyana sai na ji kamar kaf duniya babu wani superhero irinsa. A hankali na zo wucewa amma duk da haka idanuna suna kanshi, jin shi nayi ya fisgo. Ya Salam, Ya Allah ga bawanka nan zai haukata ni. Wallahi da ya wani juyo ni a in styling romantic na fado kanshi sai ji nayi kome ya tafi wata duniya rungume ni yayi yana cigaba da wayar shi. Da alamu Maganar mai muhimmanci ne domin ya juya swahili, hura min iskar bakinshi yayi saboda yadda na kare shi da idanu. Ina kallon bakinshi wani motsi bakin yake yana fitar da words gently. Kmaar mace dama haka wasu mazan suke da yanga kamar mata ko dai maganar shi ce a waya haka? Bakinshi na ji akan hancina. Na lumshe idanuna na bude akanshi bakinsa yana kamshin mouth fresh na mint. Bude idanuna nayi a hankali ina kallon shi. "Thank you!" Ya furta idanunsa na kaina. Saka wayar yayi a cikin aljuhun gaban rigarshi, ya ce min. "Flower!" Ba sai na ji kaina yayi wani irin narkeke ba, na ji like it is only me a cikin univers din anya mutumin nan ba Jupiter yake son cillani ba, hannunsa ya kai ya d'ago kaina ya ce min. "Taya kika gano dress daya zamu yi?" Ya Allah anya ba wani ya jefe ni da asirin kauna ba? Yau daya sai na manta na tab'a furta mishi bana sonshi. What idan yayi against dina akan na tab'a ce bana sonshi da sauri na fara kokarin kwace kaina yayi min magana da wata shu'umar voice. "Relax!" Shi kenan, ai kuwa take na ji kamar wani abu ya soke ni a zuciyata har sai da na ji kamar ciwo aka ji min na shiga ƙoƙarin rike kirjina a hankali ina sunkuyawa ƙasa. Tallafo ni yayi ya ajiye ni kujeran parlourn, har lokacin ina rike da kirjina kwalla ya cika min idanu. Ruwan da na ajiye mishi a gora ya bude min ya bani da hannunsa. Jin bugun kofar parlourn da karfi yasa ni, razana tare da yin tsalle akan kujeran ruwan ya shige min hanci na fara tari kamar zan mutu, wani irin birkicewa yayi yana taping bayana da sauri da sauri, har na daina ba a daina buga kofar ba.
Idan ya ce Ijlal bata gundire shi ba yayi karya, yarinyar nan bata da mutunci bata da kunya har gara Zainab nata akan na Ijlal. Yana mikewa zai fita a fusace na riko hannunshi. "Me zaka mata? Babu amfanin rigima da ita!" Na faɗa mishi. A hankali ya janye hannunsa ya nufi kofar. "Ko don cikin jikinta yana da kyau ka mata uzuri!" Yadda na ambaci cikin jikinta sai jikinshi yayi sanyi, ya dawo ya zauna. "Ba don akan kwana anan ba ne? Ka je ka kwana a wurinta. Kuma ai bata yi karya ba yaushe muka fara kwana daki ɗaya. Babu amfanin rigima akan abu daya ka je can!"
"Babu inda zanje." Ya fada yana mai dafe kanshi da yake sara mishi lokaci guda tayi mishi ruin Abu me muhimmanci da yake son samu tuni ya manta da wani abu ya dauki tea yana sha yana jin tana buga kofar har da ihunta. Bai bude ba bai fita ba sai can wurin karfe sha daya ta koma ɗakinta.
Fita yayi ya dauko laptop dinsa, ya zo ta fara aiki ina kwance a parlourn har barci ya gaba da ni. Karfe daya da rabi ya mai dani daki domin ina bude ido ya ce min. "Kina jin fitsari ne!?" Girgiza mishi kai nayi, ya ja bargo ya gyara min sannan ya tofa min addu'a ya tashi ya shiga ban daki yayi alola, sai da yayi Sallah ya jima yana addu'a, ni nasan shi mutum ne mai yawan ibada. Ban kuma sanin kome ba sai dai jin shi ya zo ya kwanta a bayana har ya rungume ni zuwa kirjinshi. A hankali sai na narke a jikinshi kamar wata mage ga wani dumi dumi da yake fita a jikinshi mai haɗe da kamshin turarensa mai kara hargitsa min lissafi. Ɓalle botir rigarshi yayi ya juyar dani ina mai shiga cikin rigarshi. Waw na fada a raina duk da barcin da nake ji sai na ji kome ya tsaya min na nime barcin na rasa a hankali naji ina son na saka wannan rigar barcin, a hankali na zame jikina. "What?" "Kayan nan ya dame ni?" Na faɗa ina tura baki. "Kwanta dare yayi!" "Ni dai zan cire!" "A'a nace!" "Ni dai oo!" A hankali ya janye rikon da yayi min ka mike a hankali na sauke kafana kasa, kafin na tashi tsaye sannan na nufi wardrobe dina, rigar na ciro a hankali, na wuce zuwa parlourn. A hankali na watsa ruwa tare da amfani da showel gel na lady Gaga, sannan na goge jikina gashina da ruwa, na dauki rigar barcin na kalle shi da kyau sannan na saka. Yan nonuwana masu kama da na masu kirgan dangi sun kara fitowa. A hankali na kalli kaina a madubi, ruwa na sauka a kafadata yana jika rigar towel na dauka na goge gashin sannan na fito, tsayawa nayi a gaban kofar ban dakin. Ina mai dafe kofar ban dakin ina kallonshi daga kwance, ko ya lura akwai abinda nake tura mishi ne ya sashi, kunna hasken wayar hannunshi gashina da na baza shi suka rufe min fuska ya taimaka wurin boye min fuskana da kyau yadda ba zai zarge ni da wani rashin kunya ba, sannan abin da ya kara saka shi tashi zaune garin kome a zahiri ba wani a mafarki ba, tasowa yayi ya nufo ni, tare da riko hannuna ya kai ni wurin kwanciyata ya saka zauna, fita yayi ina ta mamaki can sai gashi da handry, wallahi mutumin nan yana zuwa ya jona da wuta ya shiga busar min da gashina. "Ban san me yake damunki ba, amma ya dace ki gane a abinda ya shafi lafiyar ƙwaƙwalwa da kiwon lafiyar jiki ba a buqatar tarzoma idan rai da zuciya yana b'ace, yana kallo bugun zuciya. Kin san ni likita ne nasan haka ki kwanta idan na samu nutsuwa ko an jima zan takale ki da rigima domin mu yi yaki." Yadda ya fada nan sai na ji jikina ya mutu, wato ya fahimci jaraba nake ji ko me? Wato a yau na zubarwa matan duniya darajarsu tunda na kasa jurewa na kai kaina gare shi. Dan bakara idan na kara kai kaina gare shi ku kwashe min albarka har da yan comments section, yau na tafka abin kunya tunda na kasa tsayawa a matsayina y'a mace mai class na kaiwa sikagon nan hari ya dawo min d makamai, idan ya kara zuwa min da wani batu na sake jiki da shi duk inda kuka ganni ku rufe ni da duka tunda abin ya zama haka na sauka daga muqamina, na yar kare hakkin mata masu taurin kai yau dai daya na kwafsa. Kwana ya gama ya ajiye handry din ya bude wani karamin aljuhun mirror na ya dauko min karamin bam ya kama min gashin saka-saka, sannan ya dauki hula ya saka min yana faɗin. " Da wancan kayan kika bari na fison shi." Ya faɗa yana gyara min kwanciya ta. Kasa motsi nayi domin duk lokacin da na d'ago kaina zan ji kamar ni yake kallo. A hankali ya juya min baya, a burinsa shirin da yayi sai ya gigitatta domin kuwa yadda take kallonshi yayi tab'a shi which means bata tab'a ganinsa a haka ba sai yau, amma Ijlal ta b'ata mishi show baya jin ko sha'awar mace, don ranshi yayi azabar b'aci amma ya share ya bar kome kamar bai san anyi ba, sannan ita kanta Zainab din tayi kokarin wurin dakatar da shi.
Dakyar barci ya dauko shi, sai wurin asuba za a shiga sallah ta farka, ya nufi ban dakinta yayi alola ya fito, parlournshi ya samu kaca-kaca har cikin dakinsa, jallabiyarshi ya dauka ya ce Allah ya kyauta kawai. Da zai tafi massalaci ya nufi dakin Zainab ya tashe ta ya ce mata. "Ko zaki gyara min dakina ne is messing" yadda yayi maganar na kalle shi sai na hango kamar rokona yake, gyada mishi kai nayi ina mikewa tare da yin wani jahilin mika, kafawa yan kananun boons dina idanu yayi tabbas yanzu ya hango da cewar kayan a jikinta wallahi jiya bai fahimci kome ba. "Idan na dawo zaki min tausa?" Juya idanuna nayi cikin wani irin yauki da yanga nace mishi. "A dawo lafiya!" Da sauri ya fita yana kame kanshi kada ya rasa alolanshi." A kofar gidan ya tarada Faruq yana jiranshi. Mika mishi hannu yayi suka yi sallama, sannan ya bude mishi motar ya shiga kasancewar gidan da kewayenta security ne ta ko ina, suka nufi massalaci bayan faruq ya shiga.
Bayan ya bani umarnin na gyara mishi dakinsa, sai da na fara sallah ban yi wani addu'a ba na nufi bangarenshi bayan na sauya kayan jikina zuwa riga da wandon jiya daddare sannan na fito na ga yadda aka mishi kaca-kaca da parlourn, a hankali nake gyara parlour ina tattara kome, bayan na gama na wuce dakin tas na gyara na wuce ban dakinsa na gyara shi daidai ya shigo dakin, Allah yasa da zan shigo na sauya kaya, yana shigowa naji yayi sama da ni. Sauke ajiyar zuciya nayi dazun fa kamar wata mara zuciya na amsa mishi yanzu kuma ya sake zuwa ya dauko ni, gaskiya zan taka mishi burki ai wannan keta haddin aunty Kwailaye yake yi idan shi ya manta abinda yayi tow ni daram yana zaune a raina. Jin bakinshi a dokin wuyana yasa nayi wani lakwas. Wato mutumin nan yasan kan duniya, domin lokaci guda na ji yana lasar wuyana zuwa kunnena, wani irin jumping naji zuciyata tana bugawa, take na ji na sake mutuwa ina jin Aunty J dinsa ta motsa, bakiɗaya naji wani irin shock, ban san lokacin da na dan fisge jikina ba ina jin kamar xan fad'i, ya tallafo ni, tare da juyar dani fuskana ya riko da hannunsa dukka biyu, ya lashi bakina. A hankali yana kallon yadda na lumshe idanuna. Goshina ya cigaba da sumbata, lallai ni ce munafukar kaina kuna gani lokaci guda nayi laushi na mikawa gayen nan kome, a hannun yake ƙara saukowa har bakina anan ne ya shiga min wani irin kiss da ban san cewa gwiwata zata iya cin amanata ba sai yau, domin bakiɗaya na rasa karfin da zan kwaci kaina ji nayi na tafi bakiɗaya mutumin nan ya riko ni gam, ya cigaba da bani wani irin yanayi da na kasa jurewa ban san lokacin da mara kunyar hannuna ya fara tab'a jikinshi, tare da biye mishi muna cinye bakin juna. Kut lallai ba yarda ni da jikina bani da iko da shi sai abinda Salmanu Faris yayi da ni, domin bakiɗaya sai da ya dangana da ni gadonshi, muka zube a kai muna sauke numfashi, kafin ya kalli yadda na dafe gadon da hannuna biyu, ya saka bakinshi ya fara cire min bottom din rigar jikina a hankali yana yi yana kallon yadda nake kara damke zanin gadon. Bakinshi na ji a tsakanin kirjina, ya sumbata a hankali har ina jin sanyin lips dinsa. Hannunsa ya kai dukka biyu ya sake rigar jikina ya zube a kan hannuna da yake dafe da gadon
A hankali ya kai bakinshi wuyana yana sumbata a hankali, yana kallon yadda nake yatsina fuskana, murmushi yayi ya cigaba a hankali yana kuma sauka a kasa, bakinshi naji akan Nipples dina yasa ni bude idanuna da sauri ina ƙoƙarin hana shi amma ina bakinshi ya saka ya rike yana min wani irin kallo da idanunsu da suka yi fici-fici,
08130269641
[7/26, 10:02 Safiya] Ramlat Manga41: 56
Na mutu akanshi, ashe cika baki nake akan shi ba zan iya kome ba, eh ba zan iya kome ba tunda gashi nan na kasa hana shi kome, bakiɗaya na mika mishi duk abinda ya ga zai iya gani nan. Shi kanshi bai taɓa zata cikin sauki zan bashi haɗin kai ba, daga ni har shi mun yiwa wani irin tafiya daga cikin duniyar da muke mun bazama izuwa duniyar da babu kowa sai ni da shi. Sannu a hankali ya ture ni izuwa gadon a lokacin abu daya ya rage domin daga ni har shi mun gama birkatawa juna lissafi a yadda nake mai da mishi martani yasa shima samun nutsuwa da kwanciyar hankali na amince da shi, sai dai ya min rumfa da fadaddar kirjinshi, sannan ya ja duvet na shimfidar gadon ya lullube mu, kawai muka ji wani irin “burumm” an danno cikin dakin da wani irin karfi. Daga ni har shi kasancewar mun shagala, sai da muka razana, da wani irin tashin hankali muka ture juna, na ja mayafin na rufe kirjina da ƙarfi, idanuna sun rufe tsabar tashin hankali, baa tab'a cin zarafina haka ba. Na ja duvet har kaina, shi kanshi a wani irin rud'e yake kallonta. Ta kuwa tsaya kikyam a kofar dakin, tana huci kamar zakanya. Daga ni har shi sai abin ya zame mana kamar abin kunya domin ba dad'i abin. Wani kukan kura yayi ya wanda yasaka ta yin baya da sauri amma ina ya cimmata, ban tab'a sanin haka yake idan ya fusata ba. Sai wannan abinda ta aikata domin dukarta yake kamar ya samu jaka ta ko ina ƙwallo da ita yaƙe. Kamar zai hallaka ta, amma ihun da take da maganar da take na rashin kunya da rashin d'a bai saka ya bar dukarta ba, sai da na dauki kayana na saka nazo na shiga kokarin raba su, amma ina wurgi da ni yayi yana faɗin. "B'ace min da gani!" Ihun ta ya saka nady fitowa, amma bai fasa dukarta ba, gashi a bakin kofar suke, haka yasa nayi maza na rungume shi ta baya tare da kifa kaina a bayanshi na sake wani irin kuka, da ya saka shi dole d'aga hannunshi a kanta. "Don Allah kada ka yi kisan kai, don Allah ka kyale ta, ni dai ka kyaleta." Na faɗa ina kara rungume shi, ita kuwa da ta ci duka cewa take. "Wallahi matukar ina raye ba zaka tab'a zama da Zainab ba sai ni daya duk matar da zata dauki cikinka ba zan Barka ka zauna da ita ba. Sai dai idan bana numfashi." Yadda ya kai mata duka na tare sai a kafana, kwala ihu nayi tare da rike kafana, da yake min wani irin azaba, da sauri ya manta da masifar da yake ya koma kai na. "Sannu mu ga Ni!" "Ku buɗe min kofar don Allah kada ku kashe rai!" Inji Nady da take bakin kofar. Tashi yayi ya saka kafa ya ture ta can sannan ya bude kofar wa Nady, ganin yadda nake zaune ina matsar kwalla, ga Ijlal can tana kokarin mikewa, "kashe ta zaka yi? Ko ka manta ciki ne da ita?" Ta shiga ƙoƙarin d'ago ta, a raina kuwa addu'a nake Allah yasa kada itama ta samu rabonta. "Sake ni juyar banza!" Ta fada tana tashi da kyar, don ta daku, haka ta fita tana zaginmu har shi din, dawowa kaina suka yi na fara dariya, har da rike ciki ina kallonta. "Waye ya gaya miki ana mata gwaninta?" "Ku fita min a daki kada na kara ganinku bakiɗaya!" Ya buga mana tsawa gabakidaya muka bar mishi dakin yayi tsaki, muna fitowa Nady ta ce min, "ki yi fatan Allah yasa kada ya zama madoki, domin babu amfanin namiji ya zama madoki!" A lokacin na tuna abinda ya faru, na kalleta da kyau na ce mata. "Idan ke bakya jin kunyar wani ya ganki kina tare da mijinki, ni dai da kunyata. Sannan!" Ban kai ga rufe baki ta ce min. "Yaushe kika fara son mijin har ki kwanta da shi naga dai ba wani abu ba ne a wurinki?" Sake baki nayi ina kallonta, ta gyara tsayuwarta ta cigaba da cewa. "A sanina dai ko me za yi bai dame ki ba, so kawai daga baya mu ga kina wani mishi iyayi mijin nan dai nawa ne na bar muku, so ban ga laifinta don ta ce kada ki kusanci mijinta ba, ai ke kika gaya mana bakya sonshi." Da gaske Nady take magana ko kishi ne ya sakata fadar haka. "Na lura da duk abinda za a yi matukar kina wurin sai ya nuna ke gwana ce kuma kin iya, don yana sonko ba yana nufin mu bamu da daraja ba ne,.sannan da nazo ina niman maganin matsalata ba wai na manta ke kishiya ba ce, don haka daga yau kowacce ta tsaya iya inda take tunda ko an zauna lafiya sai an nuna ke