Showing 24001 words to 27000 words out of 304445 words

Chapter 9 - Royal Politics Book 1 Complete Hausa Novel

Ramlat   

07 Nov 2025

33

domin har ta tambaye ni sauran ragowar nawa!" Kuma an yi haka, gyara zama tayi kafin ta ce min. "Tow yanzu naji baya ni, amma kin san kakarki nan ban da jan masifa babu abinda take yi, shi kenan zaki iya tafiya." Na mike zan tafi har na kai bakin kofar ta ce min. "Ikhlas idan yau Iram tayi wani abu , ba zaki iya sadaukar mata da kanki a matsayin wacce tai laifin ba?" Da sauri na juya ina kallonta. "Ban gane ba?" "Kada ki damu na shirya muku tafiya zuwa Dubai ke da ita, idan aka samu kome ya lafa ga passport dinki nan, shine dalilin kiranki." Cikin farin ciki na juya gare ta, na je zan amsa ta ce min. "Anya kina kaunar Iram kuwa?" Ganin zata b'ata min lokaci na fauce na fita da gudu." Juyawa Iram tayi ta bita da idanu hawaye na zuba mata. "Mommy don Allah ban da iram!" "Na ce miki zan mata wani abu ne? Laifinki zata ɗauka shi kenan!" Kiranta aka yi a waya ta dauka."alhamdulillahii! Saimah na gode sosai, idan kome ya shigo hannu shima mijin ba zai gagara ba, ita yarinyar bata san yadda rayuwarmu yake ba, amma kin tabbatar shima yana cikin member na Royal family Yayari ko?" Can dai aka yi magana. "Ok amma shi kenan ina niman information din halin da mai Martaba yake ciki ne, domin kin san maganar auren Iram da shi, don ma yarinyar bata jin magana ta je garin Shashanci ta dauko min magana, sai na zo kawai."

Ajiyar zuciya ta sauke tana hararan Iram,kafin ta ce mata. "Ki fara shiri tun yanzu domin zubar da dan iskan cikin zan yi." Matse hawayenta tayi itama bata san yadda aka yi ta samu cikin ba, abu daya ta sani wata rana ita Mommy sun fita da ita, unguwa ta barta a mota ta ce ta jirata, daga nan ta kwanta wani saurayi ya buga mata kofa tana budewa ya shaka mata abu, daga nan bata san me ya faru ba, sai da Mommyn ta dawo ta tashe ta, ta ce mata barcin me take yi ita bata san me ya faru ba, amma ta ji V dinta yana mata ciwo, koda suka dawo tayi wanka ta ga kamar an jimata ciwo, tsoron haka yasa ta shiru tunda bata da hujja. Tashi tayi zuwa dakinta da yake cikin part din Mommy Turai ta kwanta, tana jin kwalla na zuba mata. Hajiya Turai na shiga dakin. Wayarta ta dauka ta shiga kiran wani layi, ana dauka ta ce mata. "Amma Hajiya Layla ke yar iska ce ko? Ke tsinanniya ce ko? Taya zaki sayar min da y'a ciki ne da ita fa?" "Ikon Allah tow ya kike son nayi? Wannan abin babu wanda yasan za ayi mistake a kai, sannan kudin da aka biya ba a tab'a biyan wata Y'a mace da shi ba, kin ga Turai ki san yadda zaki yi a kawo ta a cire cikin mu da muke niman wanda zai bada dan tayi ayi wani aiki da shi balle kuma kina da mai shi."
"Ba haka ba ne mutuncin yarinyata ce bana son ya zube." "Shegiya ashe yarki mutum ce Yara nawa kika kawo aka sayar da budurcinsu? Yara nawa kika raba da nasu don kin rasa na yarki yanzu ya batun Ikhlas wallahi na kwadaitu da yarinyar nan, kome bata ya min." Tab'e baki tayi tana faɗin.."hauka kike amma? Yarinyar da nake da yakinin Junaidu jikata yake da ruwan rubutu, ni dai kisan yadda zaki yi zan shirya tafiya dasu Dubai idan kina da hali mu hadu a can. Domin ina son na kaucewa Iram auren da zai kakaba mata." "Tow shi kenan." Ajiyar zuciya Hajiya Turai ta sauke tana lissafin yadda zata bar kasar da Ikhlas ba tare da ta samu matsala da Junaid ba.
..
Lokacin da na isa wurin Maluma Abba yana kokarin fita tsayar da shi nayi na ce mishi. "Abba ka ga Mommy Turai ta biya min umara." Amsa yayi ya juya yana kallona, da tuhuma. "Rokonta kika yi?" "A'a Abba ai babu kyau roko ni ban roke ta ba, ita tayi niyya wai zamu je hutu can ni da Iram." "Ba zaki ba." Ya fada kai tsaye, "Abba me yasa? Abba haka lokacin da ta biya mana Umara ka hanani tafiya yau ma ka hanani tafiya don baka sona..." Tass Maluma ta mare ni. Umma ta ce mata. "Karawa ja'ira, yar banza mai Idanu a tsakarka. Baki zuwa ke yanzu sai Turai ta biya miki Umara ki je yar banza mara kirki!" "Gara dai ku mata fada akan me zaki mari takwarata."

Wucewa Part din Mommy Turai Abba yayi ya cilla mata kayanta, "Kada ki sake ki saka min Yarana a haukarki." Murmushi tayi tana faɗin.."Zuwa fa zata yi ta ga Dubai daga nan ta taya yar Uwarta zaban kayan daki shine zaka hana ta." Shiru yayi kafin ya ce mata.."kin yi niyyar ayi auren ne?" "Niyya kai! Mai zai hana tunda na fahimci akwai abinda kake bukatar karewa akan Iram na fahimci haka ne yadda ka damu da ayi auren Iram din shi yasa nake ganin gara ayi auren ban san wani iftila'i bane zai iya fado mata." Shiru yayi kafin ya ce mata. "Akwai wani abu da na jima ina son na fad'a miki, sai dai ban san yadda zaki dauka ba, sai dai na barwa Allah kome."
Daga haka ya bar parlourn hararansa tayi tana faɗin. "Babu shakka wannan dalilin yasa Ya Nafi'u yasa ni kara saka maka idanun akan auren Iram wato akwai abu a kasa zaka sani."

***
Late Alhaji Saddam Resident.

Za a iya kiran unguwa da millionaires Quarters domin iya shi da na kusa da shi suke unguwar, Uwaisa da Usama ne a parlourn tana kallon tv. "Har yanzu baka ce min kome akan Junaid ba?" Inji Hajiya Atikah. "Nana Malam bai ce min kome akan Ikhlas ba, asalima yaki amsar bukatar niman auren Ikhlas ne." Shiru parlourn ya dauka kafin Usama ya ce musu. "Nana Malam yaki haka ne domin , yana bawa Uwais Auren za a ce yayi haka ne don rufe bakin kowa, shi ciki da gaskiya wuka baya huda ta." Kallonshi suke ya kara zama da kyau ya ce mata.." Ana yawan ganinshi tare da wani likitan ƙwaƙwalwa da yake zaune a cikin Fada, amma babu wanda yasan alakarsu. Sannan jiya ban gaya muku ba, an kira ni akan jirgin dakon kayansu Abba an same shi, yanzu haka suna hanya nace su bar zancen sai ya iso, sannan nayi ƙoƙarin turawa Malam sakon har mun yi magana da shi."
Sake baki suka yi suna kallonshi. "Usama me yasa ka aikata haka?" Suka tambaye shi lokaci guda.."saboda Malam Junaid bai kashe Abba ba, kuma har abada ba zai kashe Abba ba." Kamar su rufe shi da duka suke kallonshi. "Amma baka da imani idan kayan suka sake salwanta fa?" "Ba iya shi b a rayuwarsa zai saka a hatsari ya kare kayan, idan har kayan suka iso, in sha Allah zan tsaya kai da fata wurin wanke shi." "Idan kayan basu iso ba fa?" "Ni zan shiga gaba wurin maka shi a kotu." Ya fada tana barin parlourn domin ya gaji da surutunsu.

"Har yanzu nima ban yarda da Malam Junaid zai kashe Abbanku ba, amma mutum zai iya aikata kome domin duniya." Ta fada tana share kwalla da yake zubo mata.
***
Salmanu Faris.
Curfew da aka saka na kwana biyu ya hana, Nady fita sai dai zaman chat. Ga gogan ya ki bata fuska, kusan yawo take tsirara a cikin gidan, ganin abun da take ysa shi dakata da Faruq zuwa gidan. Domin kamar wata akuya haka take babu ruwanta.
Yana aiki ne akan laptop, murmushi yayi kafin ya dauki wayarshi. Sakawa yayi a kunnen. "Ka duba email!" Daga haka ya ajiye, daura kafarshi yayi akan daya yana kallon sakon da yake samu, murmushi me ce ta kara kwace mishi kamar dariya. Mika yayi yana hamma, ya mike yau sunday. Kitchen ya shiga ya bude firji ya dauko madara, ya dauko mug ya zuba madaran ya saka a cikin microwave ya saka daidai lokacin zai yi zafi ya kalli agogon hannunsa. Shigowa ta yi tana sanye wata bikini ta daura wata wrap gown dress.


Abinda ya tsaya ya gani a tare da ita , wato wig bayan tana da gashinta me yawan gaske. Sai nail da ta saka zako-zako, kyamarta ya sake cika shi juya kai yayi ya cigaba da abinda yake yi, kamar bai san tana kitchen din ba, idan aka shiga bangaren muskilanci ko shariya shi oga ne mai cin gashin kansa, idan ba a wurin aiki ba, bawan Allah nan magana ba zai tab'a yin ta ba, rab'a gefenta yayi ya bude ya dauki madaran tare da kashewa, tsayawa tayi a gabanshi. "Idan ka gaji da ni ka sake ni mana." Wani matsiyacin kallo yayi mata tare da watsar da ita gefe ya rab'a gefenta ya wuce abinsa. Da gudu ta juya ta rungume shi tana faɗin. "Kayi hakuri ba zan kara ba, don Allah kayi hakuri na yi laifi." Janyota yayi gabanshi, ya zuba mata idanun kafin ya ce mata. "Ke !" Kome yayi tuna sai yayi shiru kafin ya wuce ya barta yana tsaye. "Baby I need don Allah ka bani hakkina mana....(Jarababbiya 🥺😼)
Bononza bononza matan kwarai masoya gyaran sunan kunada lbr sallah promo kuwa wanda mayan mata wada sukashahara tawajen bada magani tazomuku d promo datakeyi duk shekara nakayan dahu hjy kisaya kihada dakanki inamasuso cicibin da nakayan cikin dana tsuka yanka 9 dana bindi saniya to gamagani kisaya kihuwa kema kiji me akeji ne 🤙 lahiya yazo kemakizama tauraruwa agidanki 🥰 dakudinki kalilan promo 1 cicibin magani promo 5k ,,7k
2 bindin saniya 8k 10k
3 natsuka yanka 9 3500 2500
4 nakayan ciki 3k 2k
5 nakaza 4k noml 6k
7 nasoya koyi 1000 2k
8 nasawa kowani kalan cukudin magani shikuma 3500 yadaukan abudayauwa ummu rayan inagodiya m zee 🫶
Kar ayibake don sallah akayi wanan saukin

Top_notch season 4 ROYAL POLITICS is not free, pay N500 to get a complete access to the book.



*Marubutan TopNotch Writers sun sake zuwa muku da sabon labarai masu ƙayatarwa a tafiyarsu ta Season Four:*



*MAI_DAMBU kuwa ta faso muku ne da labarin da ya haɗa da Sarauta, Siyasa da kuma Soyayya, duka a littafin ROYAL POLITICS: An yanka ta tashi.*

*AZIZAT kuma ta tattaro muku rikitacciyar soyayya ne da ya hawo jirgin JayKay ya dira a Kitchen ɗin Ziyada. CHEF ZEEY: Love in the Kitchen*

*Account Details:*
*5921536136*
*RAMLAT MANGA ABDULRAHMAN*
*Moniepoint MFB*

*POSTING*
*Ɗaya: 500*
*Biyu: 1000*
*Uku: 1500*

*DOCUMENT (da zaran an gama posting zai koma)*
*Ɗaya: 1k*
*Biyu: 2k*
*Uku: 3k*

domin tura shaidar biya ko Ƙarin bayani, ku tuntuɓi:
*08130269641*
Ko
*08137311900*
Ko kuma
*09063467258*
[7/26, 10:02 Safiya] Ramlat Manga41: ROYAL POLITICS 🔥
_An yanka ta tashi_
Ramlat A Manga
Mai_Dambu
TOP-NOTCH SEASON 4
Sadaukarwa ga Auntyna RUKAYYA GOMBE 🥰 🤩 😍

08
Confusion
Lumshe idanu yayi a hankali ya bude, rungume shi tayi tana goga hannunta a kirjinshi. "Please hakkina, wallahi kamar nayi hauka na saka an gyara min jikina." Idan ya ce zai yi magana ba mamaki har da mangare ta sai yayi amma idan yayi shiru shi ɗaya zai na konewa a cikinsa. Ba zai manta ba, lokacin da Mai Martaba ya kawo mishi ziyara sai da ya ce mishi. "Ina sonka da aure amma ban ji dadin auren mace irin wannan Nadiyyah ba, gidan da ka fito gida ne da ake bukatar kamilar mace domin next king a tare da kai, ba laifi bane aurenta amma ka saka a ranka ni Attahiru Shehu Yayari na zab'a maka macen da zata iya kome dominka Yarinya karama da zaka ji dadin kuruciyarta. Ita wannan ba ka isa ka tankwara ta ba, amma ka samu Yarinya karama zaka juyata zaka kuma yi mata yadda kake so ba tare da ta damu ba, domin tasan hakkin Allah. Wannan kuwa akan bukatarta na rayuwar duniya hatta makota sai sun ji ku." Bai manta ba a lokacin ya ce mishi. "Abba kayi hakuri ka daina maganar wani aurena da Nady!" Gyara zama Mai Martaba yayi yana faɗin. "Saboda me?" Sunkuyar da kai yayi yana mai dunkule hannunsa. "Har yau ina son Mahaifiyarka, domin ita ce matar rufin asiri, sauran mata ukun da suke bayanta kowacce buƙatar karin auren ne da wasu dalilai suka saka nake tare da su, har aka hada zuria son mace da bukatar mace a rayuwar d'a namijin kamar ado ce mai zaman kanta, ban ce ka rabu da ita ba amma ka sani ita macen da zata waye dayawa hatsarin da yake tattare da ita yafi kome yawa. Mahaifinta yana da Capital din da muke bukata amma ita din bata da Capital da muke bukata. Ka cigaba da yadda kake ni na ajiye maka nawa matar da zaka gode min ko bayan raina ne."

Janye Nadiyyah yayi daga bayansa, ya dawo da ita gabanshi. "Babe!" Hannunsa ya kai bakinta. "Shii!" "Please Baby fuck me from here to any corner of this house, zan dauka zan yi biyayya, please Baby am a your sex doll!" Ta fada tare da zamewa kasa tana mai kama belt din wandon shi ta fara budewa tare da sumbatar gaban wandon. Duk yadda yaso ya nuna mata fushi yake da ita akan abinda tayi mishi ya kasa domin wannan bangaren bai da ja Nady tasan weakpoint dinsa duk fushi da zai yi da ita tasan yadda zata shawo kanshi. A hankali ta fito abinda Malam ya hana faɗa, ta wani ware idanu tana hadiye yawun bakinta, ba zata ce ga irin kewar da tayi na shi ba, da sauri ta sumbaci abin tare da d'agowa ta ce mishi. "Kayi hakuri!" Ta tura bakinta, kofin hannunsa ya sake domin har cikin ranshi ya ji irin cabkar da tayi mishi tattara gashin kanta yayi ya rike yana kara tura kanta. Tare da tura mata kome bakinta, tun daga tsaye har suka zauna, haka suke abu daya kamar yadda ta roka yayi fuck dinta daga kusurwa zuwa kowacce kusurwa na gidan, Faris bai kyaketa ba sai da ya lura bata iya tsayawa da kafarta, kara danna kanta yayi bayan ya murde hannunta, ta bayanta ya cigaba da pleasure kanshi da abinda yake ganin shine maganinta. "Prince ka bar ni haka, na gaji." Zuba mata mari yayi a mazauananta yana kara kashe arna. Bakiɗaya yaji duniyar ta mishi fari shi kanshi ya matukar yi kewarta. Sai da aka kira sallah ya d'agota tare da rungume ta, hannunsa dukka biyu a saman kirjinta yana matsa su, kanshi a wuyarta yana sauke wani boyayen ajiyar zuciya, wanda ita kaɗai take jin sautin me hade da bugun zuciyarshi, a hankali ya janye yana me gyara zaman wandonsa ya saka shirt dinsa ya saka ya barta nan kwance a kujeran parlournta. Bangarenshi ya wuce ya haɗa ruwan zafi ya shiga cikin ya kwanta. Akan Nady yasan mace kuma wani abin da ya saka yake son zama da ita shine tana jure duk wata buƙatar shi, nutsewa yayi cikin ruwan, yasan duk macen da zata aure shi ta zauna da shi bayan Nady ne, sannan koda zata zauna da shi zai matukar wahala ta jure jarabarshi.
Shiru yayi cikin ruwan kafin ya mike yayi wanka sannan ya haɗa da alola ya fito, kananan kaya ya saka ya gyara gashin kansa, sannan ya shafe jikinsa da ture. Kafin ya dauki face mask ya saka, ya nufi massalaci. Ana idar da sallah ya nufi cikin gidan. Wato kofar gabas yana shiga ya samu gidan cike da bayi. Duk sun durkusa suna ta rantsuwa basu suka dauka ba. Ilham tana tsaye wani dogari ya saka mata lema akanta. "Sarkin gida ba zaka hukunta su ba ne?" Hango Salmanu Faris yasa suka zube. Kallonta Sarkin gida yayi da son jin baasi. "Allah ya baka nasara, dan kunnen gimbiya Ilham aka dauka sun ki fitar da shi." Kura mata idanun yayi yaga ita kanta jikinta rawa yaƙe don shi ba me shiga harkan kowa ba ne. "Nawa ne kudin?" Ya tambaye ta a hankali, da sauri ta d'ago kai ta ce. "Na'am Ya Faris!" Sarkin gida ne ya kara maimaita mata kudin dan kunnen. "Mai Martaba ya kawo min zuwanshi California!" Ta fada kamar zata yi kuka. Ya tuna lokacin da suka shiga kasuwar zamani ya ce yana son ya sayawa Auta dan kunne ne, domin ta kusan cika 19 zai bata a matsayin gift dinsa. "Ki kawo min gida na irinsa " "Allah ya baka nasara in sha Allah zata kawo!" Sarkin gida ya fada yana sunkuyar da kanshi. "Su koma bakin aikinsu!" Ya fada yana kallonsu. "Allah ya saka da alkhairi, Ubangiji ya daura ka akan makiyanka. Allah Ta'ala ya jibanci alamarinka, Ubangiji ya mkaa katangar karfe da makiya, In sha Allah nasara da sa'a takace. Za a ja da kai a barka Garnakaki namijin dutse." "Allahumma Amin, Yarima Salmanu Faris ya amsa Addu'arki, Iyami" inji Sarkin Gida, Wucewa yayi ya ya fito Ilham, da sauri ta bi shi har bangaren Mai Babbar daki. Da sallama suka shiga, parlourn abinci Mai Babbar daki take ƙoƙarin ci ganinsu tare da Ilham yasa ta zuba mishi idanu. Zama yayi tare da gaishe ta. "Da fatan an wuni lafiya!" Dauke kai tayi daga gare shi ta cigaba da zuba abincin, yau ta hana bayinta yi mata hidima ne. "Alhamdulillahi, ya gidan da Daughter Nadiyyah!" Hadiye yawun takaici yayi ya ce mata. "Tana lafiya." Daga haka bai kara magana ba itama Mai Babbar daki abincinta ta fara ci. Juyawa yayi ga Ilham ya ce mata. "Kin ci abinci?" Da sauri ta d'ago kai tana jin kwalla yana cika mata idanu ta girgiza kai. Matsawa yayi ya dauki flat ya zuba mata, sannan ya tura mata. Murmushi Mai Babbar daki tayi yana daga cikin abinda yasa take


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login