Showing 63001 words to 66000 words out of 304445 words
tun kafin auren da ya turo min sako da boyayyen number ya ce min. _Aure akan aure sai na ji da wanda ya aure ki_ ban kara jin shi ba asalima na tsinci kaina da daina jin tsoronsa. Akan me? Ban ga dalili ba, sai dai abu daya da na kasa fahimta shine me yasa yake loda min kudi a cikin account dina, kudi ne da suka fara bani tsoro kullum kwanar duniya zai turo min, bani mantawa bayan na dawo gida lokacin da na fadi a makaranta, ya turo min sako tsakiyar dare ya ce min. _Ki daina tsorona! Ba zan tab'a cutar dake ba kuma ba zan bari a cutar da ke ba, ina kallonki kamar a gabana kike yawo." Wannan yasa na daina tsoron shi kuma na ji a raina zan iya tsayawa da kafata domin akwai wanda ya tsaya min.
---
Daf da kiran sallah Magariba, dokin da yake kai ya fara wani irin tsalle, sosai fa babban burin dokin ta maka shi da kasa ta ja shi, sai dai kamar wanda ya san dokin zata hauka ce, ya shiga shafa shi ai kamar ya hura masa wuta, ya kama wani irin tsalle da karfi tare da dungurawa, wanda yayi daidai da shima ya dirko kan dokin, ya fada can yana ajiyar zuciya. Ba karamin tashin hankali aka shiga ba da sauri aka shiga kawo mishi a gaji, shi kuwa dokin wani irin minmikewa tayi kafin ya sake wani irin ihu daga nan shi kenan ya mutu, haka muka nufi cikin gidan, nan muka shigo gida, a raina nace da gaskiyar Hajja da tace Allah yasa a tashi lafiya babu wani shunku ashe tasan wani abu zai iya faruwa ne,.kai gidan sarauta ko jidali. Ni fa ba zan zauna ba, haka kawai a kashe ni da raina a tow gidan nan basu da lissafi ko ɗaya.
Bayan anyi sallah isha, aka wuce da ni dakin Mai Babbar daki ta bani kyaututtukan alfarma tare da faɗin. "Tunda Faris ya dawo bai hadu da wata fitina ba sai yau da ake kilisa, tow Allah ya kyauta!" Ya furta. Kanwar Hajja wato Hajiya Munari ta ce mata. "Kowa ya kwana lafiya, don bai hada shirgi da masu abu da abinsu bane, ni na kokawa rayuwar da aka cilla wacce bata ji ba bata gani ba, amma ai lamarin ko a gidan talaka aka ce kai jagora ne sai an maka bita da kulli balle kuma wanda gaba ake mishi mafarkin wani ne wata rana, Allah ya dawo da mu cin shinkafa da hanji na sunan Hassan da Hussaini."
"Amin Ya Allah!" Suka fada, magana Hajiya Munari ta gaya mata amma ta share kamar bai dame ta ba, amma ranta ya motsa domin ta fadi maganar da ya tunzira zuciyarta. Don haka ta saka aka kira mata Faris ta ce ta zo maza.
Ni kuwa bayan an shiga da ni dakunan sauran matan kai tsaye aka wuce da ni gidan aurena..
Bayan ya shigo ya zauna yana kallon yadda take haɗe rai, komawa gefe yayi yana kallon ƙasa."Yaushe zaka sake yarinyar nan?" "Ummina akan me zan sake ta?" Ya tambaye ta yana kara sauke kanshi kasa. "Saboda bana kaunarta, akwai yar kanwar kawata nake so ka je ka nemi aurenta."
Taya zai fahimtar da ita, yasan abinda take gudu don haka ya gyara zaman shi ya ce mata. "Bakya ganin za ace kin hanani na yiwa Abba biyayya? Idan sauran yan dakin ne Abba ya zab'a musu mata da sauri zasu amsa suna godiya."
"Shi kenan, amma don Allah kada ka kulata idan ta gaji ta fara bin maza sai a kore ta."
"Subhanillahi, Ummina ina da kanne mata da maza, bana son na dauki hakkin yar kowa har ya dawo kan Future kids dina! Ko kan yan uwana da Yarana, sannan ina tsoron Ubangiji ya shiga cikin lamarin." Sai kuma tayi shiru tana kallon ƙasa, a hankali ya shiga mata nasiha a fakaice tare da cewa kada ta damu akan shi da Ikhlas tunda mai Martaba ne ya zab'a mishi ba zasu nadama ba, ya san yayi haka ne don wata rana su yi alfahari da ita. Haka bai mata dad'i ba don bata jin zata yi alfahari da Ikhlas.
Har yan raka amarya suka dawo yana gabanta yana rarrashinta, shigowa Ijlah tare da Ilham yasa shi d'ago kai ta ce mishi. "Ita ce yarinyar!" Dauke kai yayi yana kallon Mai Babbar daki ya ce mata. "Duk abunda kika.ce na so matukar zai burge ki ya saki farin ciki zan amince da shi." Yadda yake gaya mata kalamai masu dad'i haka yasa tayi laushi gefe guda mamakin yadda suke nunawa suna son Nady yake bashi mamaki, domin yasan yadda suke yiwa Nadiyyah kamar zasu kwanta tabi ta kansu, haka yasa yake ƙara bata hakuri gashi nan kiri-kiri zata juyawa Nady baya.
Haka yayi ta fama da ita har sha biyu saura lokacin Nady ta gama cika tana batsewa, sannan ya tashi zai tafi ta kira Ijlah wai ta raka shi. "A'a ta zauna ni da Faruq ne!" Ya juya ya fita abinsa....
Drama Mai Babbar daki
*ina mata yan gayu ina mata yan yayi! Tow ku matso nesa ta zo kusa collaboration Tangaza_Perfume tare da Anum∆Luxury Perfume sun zo muku da kayan kamshi gida da na jiki kai ba iya nan ba hatta turaren kaya irinsu.*
Mamoul all colors are back in stock. Mamoul turaren turara kaya. Ga kamshi ga kama kaya da gida. Available in;
MAMAOUL MADINA,
MAMAOUL MARYAM,
MAMOUL BADAR &
MAMAOUL SABAYA. Each one 3500
*New Drop!*
*Nassem Oil – 100ml*
Rich, elegant & long-lasting.
This premium fragrance oil is everything your collection needs — and it’s only *₦8,000!*
*Luxury in a bottle.*
| Own Your Scent, Own the Room*
*Mosuf 50ml Body Spray*
Smooth. Fresh. Long-lasting.
Only *₦5000!*
✨💥
Smell amazing, every single day.
*DM to order!*
*Storm for Him & Her – ₦4,500* each
Fresh, fierce, and made to turn heads.
Whether it’s *Storm for Him* or *Storm for Her*, you’re getting bold confidence in a bottle — just *₦4,500!*
A perfect 50ml to carry your essence wherever you go. Subtle. Powerful. Unforgettable.
Now available: ₦2,300 per piece | ₦27,600 per dozen.
Available Just DM
08130269641
Top_notch season 4 ROYAL POLITICS is not free, pay N500 to get a complete access to the book.
*Marubutan TopNotch Writers sun sake zuwa muku da sabon labarai masu ƙayatarwa a tafiyarsu ta Season Four:*
*MAI_DAMBU kuwa ta faso muku ne da labarin da ya haɗa da Sarauta, Siyasa da kuma Soyayya, duka a littafin ROYAL POLITICS: An yanka ta tashi.*
*AZIZAT kuma ta tattaro muku rikitacciyar soyayya ne da ya hawo jirgin JayKay ya dira a Kitchen ɗin Ziyada. CHEF ZEEY: Love in the Kitchen*
*Account Details:*
*5921536136*
*RAMLAT MANGA ABDULRAHMAN*
*Moniepoint MFB*
*POSTING*
*Ɗaya: 500*
*Biyu: 1000*
*Uku: 1500*
*DOCUMENT (da zaran an gama posting zai koma)*
*Ɗaya: 1k*
*Biyu: 2k*
*Uku: 3k*
domin tura shaidar biya ko Ƙarin bayani, ku tuntuɓi:
*08130269641*
Ko
*08137311900*
Ko kuma
*09063467258*
[7/26, 10:02 Safiya] Ramlat Manga41: Wai ta raka shi? Shi Yaro ne? Ko shi makaho ne, ban da Uwa waye zai maka haka wai ta raka shi fa? Abin kara bashi mamaki yayi salon yarinyar ta rena shi. A gajiye yake likis koda ya isa gidan ya samu Nady a parlourn. "Dama nasan wata rana dole ka ci amanata, yarinyar." "Kin ga na gaji barci nake ji!" Ya furta yana me nufar part dinsa. Ban da Nady da hauka yarinyar da tana tare da ita a gidan taya zai yi wani abu daga me babbar daki zuwa Nady haukata shi suke son so yi gaji. Yana shiga dakinsa ya rufe kofar don ma kada ta shigo.
Ikhlas
Ina zaune kamar mayya naji ana dukar kofar dakina, na ga shegen da zai saka na fito ina zan iya hauka. Sannan ban san me take dauke da shi ba yadda take dukar kofar tana zagina, kawai sai naji kamar na san muryan don haka na leko ta window na kalleta cike da mamaki wato mijin matar nan na aura. "Ke!" Na ce mata ina jin window. "Wai ashe Mijinki na aura? Da ban yi niyyar zama ba amma tunda na ganki, dole ma na zauna da Mijinki kut?" Na faɗa ina mata dariyar renin hankali. "Sai na kashe ki, na rantse sai na ga bayanki!" Yadda take dukar kofar zaka ɗauka karya kofar zata yi. "Idan kin so kada na wayi gari a gidan nan, miji kuma yanzu na fara zama da shi, sai na koya miki hankali kafin na bar gidan nan!"
Ina gama tsokanarta na kashe wutar parlour na koma dakin na rufe kofar na cire kayana, na saka na barci sannan na kwanta, ina kwanciya da yake akwai barci a idanuna ban san lokacin da barci ya dauke ni ba, duk da kafin nayi barci ina jin kamar ana magana a kofar ko mijinta ne ya zo oho ni dai barci ya dauke ni ban kuma san me ya faru ba.
***
Safa da marwa Hajiya Turai take, tana nazarin wayar da suka yi da Yayanta akan lallai ta kashe auren Ikhlas shi kuma zai mata abinda bata tab'a tsammanin ko mafarkinsa ba, haka yasa take kallon Iram da tazo tana kuka itama. "Mummy ina sonshi!" "Ko kina sonshi dole mu san yadda zamu magance matsalar da take gabanmu."
"Mommy tace ba zata tab'a rabuwa da shi ba." Iram ta fada tana kuka, domin bata tab'a kawowa Iram auren Mutum irin Salmanu Faris ba, ita a nata nazarin yadda take ba mamaki Uwais din ne zai aureta, yadda ta mace akanshi sai aka yi rashin dace kome ya faru. Haka tayi ta kuka karshe ta mike zata. "Ina zaki?" "Babu!" Ta fada tana kallon Uwar. Wayar Iram din ne yayi haske. Dubawa tayi ta ga S. "Mommy bari na amshi sako yanzu nan!" "Tow." Kawai ta ce mata, kanta yayi zafi sannan akwai mutane a gidan, yan biki. Wurin pampo ta nufa ta wanke fuskarta. A lokacin wayarta ta sake haske. Da sauri ta gyara zaman hijab dinta.
Kasancewar lokacin sanyi kowa na daki babu mutane a waje don anyi bikin a yanayin sanyi ne. Wurin wata mota ta nufa a dan gaba da gidansu. Kafin ta isa aka bude mata kofar, tana zuwa ta faɗa. "Iram me yasa kike bani wahala ne?" Kamar zata yi kuka ta ce mata. "Ni ban baki wahala ba Aunty Saimah, tsoron Mommy kada ta gano alakarmu ne tayi fushi da ni and!" "And What?" Saimah ta fada tana tsareta da idanu. "Muje gidan bakina!" "Dare yayi kada ta nime ni." Murmushi tayi tana faɗin. "Tura mata sakon zaki kwana a wurin bakin yan biki!" "Zata min faɗa!" "Bani account dinta na tura mata kudi sai ki gaya mata saurayi ne ya baki, bayan kun gama hira kika kwana wurin Maluma." Cikin tsoro ta girgiza kanta. "Nasan halin Mommy wallahi fada zata yi." Shiru Saimah tayi ta ce mata. "Ok je ki sai da safe!" "Aunty!" "Please out!" Saimah ta daka mata tsawa. "Shi kenan bari na gayawa Tauhid ya jera pillow a gadona sannan ya rufe dakina ya rike key ɗin!" Tsaki tayi tare a kauda kanta har suka bar unguwar. "Da girmana da mutuncina kina bani ciwon kai ina da beauty wacce tafi ki kome amma kike bani ciwon kai." Kamar yadda ta fada haka ya turawa Tauhid sakon ya ce ba zai yi ba sai ta biya shi, a take ta tura mishi kudi me yawan gaske. Tafi, sannan suka nufi gidan.
Tunda suka shiga gidan tayi parking, aka bude mata kofar suka shiga cikin gidan rike da hannun Juna. A parlour suka zube Saimah tana rike da hannunta. Sumbatar hannun tayi tana murmushi, "yau zaki kwana anan dina!" Saimah ta fada tana matso da ita jikinta. "Iram na jima ina son mu kasance tare, sannan ba iya ke ba hatta yar Uwarki, naso na had'a ku tare nasan akwai abu dayawa a tattare da ku." Shiru tayi tana jin salon da, janyota tayi ta shiga jikinta, wato ta zauna a tsakiyar Saimah hannu tasa ya cire mata Hijab tana faɗin. "Me kike so ki gaya min?" "Salmanu Faris!" A hankali ta kai bakinta wuyar Iram. "Shi namiji ne mai zaki ji a jikinsa?" "Ina sonshi a haka!" Murmushi tayi tana kai hannunta cikin rigarta tana mata wani irin salo me jan hankali.. wasa wasa anan suka fada masha'a wanda duk rabin abinda suke ita Faris ne a gabanta, sai da suka sheke ayarsu, a kwance jikin juna suka kwana. Washi gari aka mai da Iram gida, yadda ta shiga gidan ba zaka ɗauka ba a gidan ta kwana ba,domin wurin biyar na asuba ta dawo, ana shiga sallah asuba, tayi wuf ta shige cikin gidan, inda Tauhid yake ajiye mata key ta dauka ta nufi bangarensu, ɗakinta ta shiga tayi wanka kafin tayi Allah ta kwanta.
*
Washi gari.
Tsakani da Allah babu wnada ya ce min na fito naci abinci, kuma ba ayi min wata alamar da zan samu abinci ba ko an jiye min, sai da na gaji da zama har sha biyu na rana na fito cikin riga da zani na atamfa, a hankali na biyo koridon da aka kawo ni ta hanyar na fita main parlour din, yana zaune shi da ita, tana ganina ta mike tare da fara min hauka. "Ba nace miki bana son Magana ba!" Ko inda suke ban kalla ba, wurin karyawa na nufa inda naga sun ci abinci sun yi kaca-kaca da wurin, juyawa nayi na nufi kitchen din. "Ke wannan kitchen din ba naki ba ne!" Kamar kurma haka na zama ban kulata ba. "Nady!" "Ka daina hanani maganar sai naci Uwar yarinyar nan!" "Sai dai muci uwar juna!" Na faɗa ina wuce ta, "kana ji tana zagina!" Ta fada da karfi kamar zata dake shi. Tab'e baki nayi na bar su dan gaba da dakina ne na.lura da kitchen, shiga nayi na bar kofar a buɗe, kayan abinci kamar yadda Aunty Shukrah ta fada akwai kome, haka na fara aiki domin gas din ma ta gaya min anyi refill dinsa aka saka min, don haka na kunna na fara dafa shayi me kayan hadi, sannan na duba indomie da kwai na soya, sannan na jera, na fito zuwa parlourna, na zauna na fara ci, shigowa yayi da sallama. Bakina cike da abinci na amsa mishi. "Babu wani abin bukata?" Sai da na kurbi shayi nace mishi. "Babu!" Na cigaba da cin abincina. "Akwai Chef Brandy shi yake girki!"
"Ba a koya min cin abincin katon arne ba! Kuma da kuke ci Allah ya kiyaye lafiyarku da rayuwarku." Na tura lomata da gayya na cika cokali don ya ce ba zai iya zama da ni ba,sai na ga ya fita abinsa. "Ni dai Allah ya gani bana son auren nan ka sake ni wallahi." Cak ya tsaya sai kuma ya fita. "Na gaya maka bana sonka ka sake ni dole ne auren?" Na faɗa da karfi kuma san yaji, amma bai juya ba hawaye ne ya zubo min.
Abinda ban sani ba ashe an kawo abinci, mugunta irin nashi da Matarshi suka hana ni. Tunda na sha tea da soyayyen indomi ban nime abinci ba, sai yamma likis. Na shiga kitchen na fara ƙoƙarin niman abinda zan ci, naga zai bata min lokaci garan bikin na diba na nufi parlourna, ina zaune aka yi sallama. Bayan na gama ci na zauna ina duba wayata. "Amin waalaikumunsalam!" Na amsa musu. Matarshi ce da kannensa mata, suka shigo kallo daya nayi musu jikina ya bani ba arziki ya kawo su ba. Ban ce musu kome ba, suka zauna suna kallon kowani kusurwa na parlourn, kafin suka sauke idanunsu a kaina da na mike zan fita zuwa kitchen yadda basu ce min uwaki ba nima ban ce musu uwasu ba, katon tire na ciko da kayan biki. Na ajiye musu sai na koma na kawo musu ruwa da drinks na nime wuri na zauna. Daura daya nayi akan ɗaya. Ina kallon wayata, "ke baki da tarbiyya ne?" "A inda aka koya muku anan aka koya min!" Da mamaki suke kallona, "amma ke yar iskar ina ce?" "Tunda nake ban tab'a iskanci ba, hala ko jiya da na kwana a bayan dan uwanku na fara iskanci!" Na faɗa ina zare idanu. "Kyale ta Khadijah ba laifinta ba ne Abba da ya bada wasiyyar a aure ta shine yayi kuskure bai sani ba. Amma da yana raye da ya tura shegiya gidan Munafikin malamin tsubun gabansa!"
"Eh na gode da ya kasance a haka, Ubana dai bai tab'a kashe dansa da ranshi ba ya zabi sama da fadi akan dansa!" Na faɗa daidai ya d'aga labulen parlourn, "Ke don Ubanki me kike nufi!" Daya daga cikin Yan matan ta mike zata yo kaina. "Kun zo ne ku tadda min hankali ne?" Shiru suka yi karshe suka dauki Yaransu. "Ku dauka ku ci daga gidan Malam Junaid ku ci kada yunwa ta kashe jinin sarauta!" Na faɗa ina dariyar cusa haushi. Fita suka yi Ilham ta ja tiren ta watsar da shi a kasa. "Oh dai bani na kar zomon ba, wasu sai dai a kira su da yaran tsigaggen sarki...!" "Bumm." Ya buge min bakina wanda sai da naji kamar har da harshena ya buge. D'ago kai nayi da niyyar rashin mutunci, muna had'a idanu naji yayi min wani irin kwarjini,.fashewa da kuka nayi na koma na zauna. "Me nayi maka zaka fasa min baki? Allah ya isa ban yafe ba, na fada bana sonka ka rabu da ni." "Baki san hanyar wurin Abbanki ba ne? Ni ban damu ba ki zage ni ki min rashin kunya ba ki gabana, amma daga lokacin da na kuma jin labarin kin tab'a min iyaye ko dangina sai na yanke harshenki "
"Kai baka jin lokacin da suka zage ni ne?"
"Ban ji ba amma naji ke lokacin da kika zagi mahaifina, idan baki san abu ba ki daina harba maganarki ko ina!" Daga haka ya fita ya bar ni ina ta kuka a parlourn naci kuka na godewa Allah. Da dare da kanshi yazo ina kwance ya ce min. "Ina son ganinki!" Yadda ya saka kai