Showing 84001 words to 87000 words out of 304445 words
yafa mayafi na wuce shi, kamshin turarensa ANUM_PERFUME SCENT, ya daki hancinsa domin a wurin Maman Anum nake sayan madaran turare da turaren kaya, babu karya kayanta akwai kyau. Haka na zuba mata a wasu warmer masu kyau na jera a cikin wani basket, kiran Faruq yayi ya ce mishi. "Ko zaka kaiwa Ummina!" "Ok!" Ya amsa ya fita, nima nawa na juye na wuce parlourn na zauna ina ci ina kallon tv, kunun ma rabin kofi na samu. Ina zaune a wurin har karfe sha daya, shigowa yayi ya kalle ni. "Ko zasu sami na rana ne?" Tura baki nayi don Allah ya gani ko a gida bana son aikin girki fita min yake a kai. "Shi kenan! Ki barshi Ijlal zata yi!" Tuni na sake fuska na ce. "Good!" Eh good mana abinda na fahimta so yake ya ce na bari Ijlal tayi amma bai fada ba shine zai zo ina hutawa zai saka ni wani aikin, ni fa bana son aikin wahala, shi yasa ban mayar da kaina foodie ba.
Ban san ya aka yi ba, sai dai dan karsashin da na gani a idanun Abdullahi da su Salim wallahi duk ban ganshi ba domin karfe uku ta gama abincin da ka turo mata har bayi uku su tayata, ina wurin shan iska na ga sun fito. Hango ni Salim yayi yana rike baki ya tawo. "Yanzu don Allah haka zamu yi dake, mun kwaso yunwarmu sai mu kare a cin abincin rabi ya dahu rabi ya danye, murmushi nayi nace mishi. "Kai ana yabon girkin Amarya, baka da kwanon gobe. Ai da wannan abincin gara girkin Mr Brandy!" Ya fada yana watsa hannunsa. "Next time zan maka dan wake da denderun kaza!" "Ai gobe zan tafi ma na ci na matata haba jama'a." Ya tafi yana mita, zan iya cewa Maluma da Umma sun yi ƙoƙarin wurin koya min girki, murmushi nayi a raina na ce. "Ta zata girki sauki ne da shi kamar yadda zata ce mijinta ya kwana a wurina!"
Da dare dan wake na jefa, na ci da mai da yaji na sha hot chocolate, sannan na kwanta. Washi gari kuwa indomie na tafasa na ci, da rana nayi sakwara da miyar egusi, sai pepper meat. Doyar ma Faruq ya sayo min don wulakanci iya shi na zuba mishi, ya kai har parlourn da suke zaune na mika mishi wani ƙaramin basket n ace mishi. " Naka ne!" Na juya abina.
Kasa budewa yayi ya bi ni da kallo yana faɗin. " Na gode!" Ya kalli Boss dinsa ya ce mishi. "Zan tafi gida!" Kallon da yayi mishi ya dauke kai yasa shi nutsuwa, ya fita a tow ba zai zauna su cinye tare ba, gara dai ya ci abincin Amaryanshi mai daɗi....
*Dan Adam butulu yau Faruq ya butulcewa Boss dinsa saboda abinci🖕🏻🤣😂🤥*
My book isn't Free
*Account Details:*
*5921536136*
*RAMLAT MANGA ABDULRAHMAN*
*Moniepoint MFB*
08130269641
[7/26, 10:02 Safiya] Ramlat Manga41: Ranar Monday na shirya zan tafi makaranta, itama yarinyar nan ta shirya cikin kayan alfarma zata fita bayan Mijinta yana jinya. Yadda ta kalle ni yasa ni dauke
kai. "Jinin Mallam da Mallama, haka za a ganni da mijina." Dauke kai nayi na cigaba da tafiya na bude kofar, a hankali na fito daga cikin gidan, tafiya ce mai nisa kafin na isa wajen Fada, amma da yake nasa raina ba zan kara shiga motar gidan ba yasa na cigaba da tafiya, wayata ce tayi kara na ɗauka. Ban tsaya duba number ba. "Ina jin yunwa!" Ya fada min, cak na tsaya ina me cizon lips dina, na ce mishi. "Ina Matarka? Yanzu nayi a ce wani abu gaskiya ka saka Matarka kada ka ja min bakin jini!" "Ki dawo ki bani abinci right now!" Ina tsaye kamar ba zan juya ba sai kuma na koma ina jin haushi kamar zuciyata zata buga. Haka na dawo yana tsaye a waje, wato ni ce ya rena ita kuma tana tsaye tana ganina ta fara murmushi ta juya wurin motar. Yadda ya nad'e hannu a kirjinsa. Kin kallonshi nayi na nufi bangarena, ina isa na fara ƙoƙarin hada mishi tofikwa, na dama mishi na zuba a wani flast ina sauri, har na gama na kai mishi parlourn na ajiye na kara daukar jakata zan fita. "Abincin rana!" "Kawai ka ce na kada na tafi makaranta na zauna na yi hidima da kai da matarka!" Na faɗa ina dauke kai, shiru yayi ganin yadda na yi maganar kamar da fushi yasa shi cewa. "You can go!" Juyawa nayi ya ce min. "Ki dauki motar can!" Murmushi nayi na ce mishi. "Na gode, but no need!" Na fita da sauri.
Bana gida kuma ban san me ya faru ba, amma ina dawowa na samu Nadiyyah ta dawo ko ba kome naji wani karamin nutsuwa a raina, a parlourn muka hadu ita da kawayenta, kallo daya nayi musu tunda nayi sallama basu amsa ba na wuce abina. "Diyyah ita ce kishiyarki ta biyu?" "Kin manta da wacce muka yi faɗa a radio station ne?" "Haba she look familiar, amma ya suke da Mijinki?" "No ita da shi basu kaunar juna." "Basu kaunar juna suke rayuwa gida ɗaya!" "Eh mana ai idan na gaya miki irin kiyayyar da take gani a wurin wancan old hag din can Allah kaɗai ya sani, sai yanzu na fahimci dalilin da yarinyar take musu rashin mutunci, tunda ina zaman lafiya ta sa shi ya kara aure wai don ya haihu.."
Gyara zama daya tayi tana faɗin. "Ke me yasa ba zaki haihuwa ba?" "Ina son Faris amma ni na saka aka rufe min mahaifina saboda jikina!" "Amma ke dai yar iska ce, ki tafi maza a bude idan kika sake wancan yarinyar da aka aura mishi ta fara haihuwa sai kin kade har buzunki, sai kina abu kamar baki tab'a zaman class ba, taya zaki je a rufe miki mahaifa? Tow wallahi ko haihuwa kika yi sai kin ga yadda danginsa zasu haukace akan Yaranki, balle kuma look at you, oyibo pepper dalla ki je a cire." Haka suka yi ta tsara yadda zata haihu, bayan tafiyarsu ya zama gidan babu kowa, shinkafa da miya sai salat wanda na tawo da shi. Wanka na je nayi ina fitowa kitchen na ganshi tsaye yana saka abincin a flat. Wayata ce tayi ƙara na saka a kunnena. "Hello Abba!" "Na'am Uwata!, dazun kin kira bana kusa." "Abba maganar motar ne har yanzu Abba!" Na faɗa a dame, ina me isa gabanshi na rike flat dinsa raina a b'ace, na ce. "Abba zan kira ka bari na sauke abu akan gas!" Na kashe wayar ja fauce abincin. "Don Allah ka rufa min asiri, ka kyale ni na zauna lafiya a gidan nan, girka ba ni ke da hurumin baka ba, don Allah ka daina janyo min magana!" Na fisge abincin har yana zuwa, na ajiye sannan na rab'a gefenshi na zuba nawa ma fito, don masifa bai hakura ba abincin ya karasa gyarawa sannan ya fito dauke da abincin da tamarind juice din da nayi, ya wuce Main parlour dinsa, yana cikik ci sai ga Ijlal wacce take ta aikin girki. "My prince!" Maganar bakinta ne ya yanke. A fusace ta juya tana me nufar bangarenta, zuciya ce ta kwashe ta, ta fito tare da nufar bangarena, ina cin abinci ina kallon Cartoon. Ta shigo a fusace, "wallahi sai kin gaya min me kika yiwa mijina yaki cin abincina?" Kallo daya nayi mata, sai na cigaba da cin abincin ban kara kulata ba, a haukace tayo kaina yo ni tuwon kasa nake ciki da zan kyaleta. "Kul ki fara abinda zaki ci raba ba, Mijinki ki tambaye shi a ina ya sato abinci ba hauka zaki min ba, and so kada ki kara shigo min part dina tunda ban taka naki ba, respect yourself."
"Ke har kin san da haka? Wacce bata san darajar mijinta da uwarsa ba." "Eh tunda kin san da haka kin ga ya daina bina kamar jela da son Mijinki nake wallahi kin yi kad'an ya auro ki, balle har ki fara min hauka dalla fita min a daki!" Yadda na daka mata tsawa yasa ta fita jiki a mace, "wallahi sai na gayawa Mai Babbar daki!" Shiru nayi na cigaba da cin abincina, tana fita sai rashin mutunci take. Ban kulata ba.
Ban san yadda suka shirya da Nady ba, amma namiji bai da kunya,.yana shiryawa Nady yanayin gidan ya sauya. Dole ya so Nady dole ya kaunaci Nady, domin idan a harkan bariki ne Nady makira ce, ni tun sau daya da na tab'a ganinsu, ban kara kuskuren abinda zai hada ni da su ba. Ranar da ta Ijlal ta cika sati daya ya hada mu a main parlour, ina kallon tv ya kirani na je,.yadda ya haɗa mu bakiɗaya yasa ni kamewa a kujeran me zaman mutum daya ina kallon wayata. Ban san me yake faɗa ba, amma kuma ya taso ya fisge wayar hannuna ya cigaba da cewa. "Idan na cire Nady da muka yi auren soyayya, dukkan biyun nan Zabin iyayena, sannan ban yarda da wata cikinku bata sona ba, ni dai da nake zaune da ku ina sonku ina kaunarku saboda ina son iyayena kuma ina kaunarsu, duk abinda ya fito a hannunsu abar so da kauna ce." Sai da yayi maganar nan yana kallona, baya ya gama maganar ya ce ya bamu damar raba kwanakin. Mikewa nayi na nufi hanyar koridonmu. "Me haka yake nufi?" "Su raba a tsakaninsu, ni ba yar zama ba ce." Na yi ta fita ta, na barsu aka rasa wacce zata zaɓi abinda ya dace, Ijlal ta ce mishi. "Kana bakwai za ayiwa kowacce!" Mamakin yadda take zakalkwalewa yasa shi kallon Nady ta ce mishi. "Kwana uku!" "Kwana biyu biyu zan muku." Daga haka ya bar su anan, ina kwance a parlourn ya shigo ya tsaya a kaina. "Tashi ki zauna."yadda yayi maganar yasa ni tashi na zauna ina kauda kaina. "Meye nufinki?" "Biyayya nake yi!" Na faɗa mishi a takaice. "Ok an raba kwanaki biyu biyu!" "Ka haɗa musu ka basu bana bukata." "Kina kishi ne?" Ware idanu nayi na sake dariya. "Allah ya min tsari da kishinka, kut kishi." Na kama dariya ina kallonshi wai kishi. Haka ya fita ganin na saka shi a gaba ina dariya, Nady ce ta kwana a wurinsa, an kwana ana cinye juna da lashe-lashe wanda yasa bakiɗaya suka hana Ijlal barci, ta kuma kullace su a ranta sai ta rama. Haka suka gama kwanaki biyu nan, Mr Brandy yana zuwa yayi girkin tunda Nady tana nan, ranar girkin Ijlal tun safe ake ta faman gyara gidan da kamshin turare. Sai girki da tasa Mr Brandy yayi aka gyara table din abinci.
Karfe biyar na dawo makaranta, a lokacin na hango inda yake ta gyarawa ashe keji yake yi yasa wani dan karamin cube babyn zaki,yana tsaye akan zakin, idanuna suka sauka akan wata mota mai kyau. "Barka da dawowa!" " Yawwa Barka dai. " "Na kawo cefane dazun. " Iko na gode!" Faruq yana da kirki yadda yake min alkhairi Allah kaɗai zai biya shi. Na wuce ciki shaƙar hayakin da nayi yasa ni tari, sosai fa dukkansu biyu suka shigo, tari nake har ina dafe kaina, "wani irin turaren wuta ne haka?" Ya fada yana buga min baya, dakyar na samu na wuce daki kirjina har yana makaki, ai ranar kusan kwana nayi a zaune, ga ciwon kai da kirjina. Duk dama tun kafin na shaki hayakin na tashi da wani irin zazzabi wannan nayi ta daurewa, har gari ya waye na tafi makaranta, ina dawowa na shaki hayakin turaren wuta.
Bayan nayi sallah asuba, na koma na kwanta barci me nauyi ya dauke ni. Amma na turawa Yeemar sakon bani da lafiya, don iskanci ta dawo da sakon. *Da alamu Prince Salmanun Ya d'aga kafar yarinya sama ya bata big Bom!* _Yar iska ki ce Yazid ya kai sadaki a daura muku aure kafin iskanci ya ja ki, ki bashi hadin kai a mota_ dariya ta turo min, har da emoji, kashe wayar nayi na kwanta. Duk da barci nake ji amma kuma Allah na tuba ban san me yasa ban yi barcin cikin jin dadi ba, domin ban san me ke faruwa ba, na ta wani irin zazzaɓi ne a safiyar har wurin karfe daya na rana ina kwance.
Da safe ya tashi fuskanshi a matuƙar haɗe, ba zaka ce ya tab'a dariya ba shi ba yaro ba ne, infact shi likita ne da yanzu haka yake aiki a cikin asibitin mahaukata, daga aikin ƙwaƙwalwa zuwa yiwa Mahaukata jinya duk yasan aikinsa ne, sannan ba zai manta ba a wannan ɓangaren har Mahaukata mata suna haihuwa a hannunsa, mu'amalarshi da Nady ya fara sanin ita din ba cikakkiyar budurwa ba ce, wani abun da ya kara mishi hakurin zama da ita yadda bata boye mishi ta tab'a alaka da wani Bature har ta bashi kanta ba, wannan yasa har kwanan gobe baya zarginsa amma ita wannan yar yarinyar, wai ta iya drama har da kuka da ihu ita, ya kusance ta a matsayin budurwa, bayan ko ba a gaya mishi aikin da aka yi mata a wurin ba yasan wurin an yi aiki akwai banbanci tsakanin mace budurwa da wacce ta tab'a mu'amala da namiji. Lumshe idanu yayi lokacin da ya shiga ban daki yayi wanka, abin da ya kara bashi mamaki yadda ta bashi hadin kai har take taya shi da wasu abubuwan yasa shi zuba mata idanun. Bakiɗaya sai ya rena mata, sai yaji ya rena mata wayo, ya ji baya kaunar dukkan abinda zai hada shi da ita. Sannan bai ga wani dalilin da zata yi ta pretending da haka, amma sai ya share ta yayi tafiyarsa aiki domin akwai wani aiki da zai yi, wanda booking aka yi kusan wata uku kenan, sannan ya saka hannu ya zaɓi mai da kanshi international Doctor da yake tsakanin jahohin Nigeria, lokacin da ya shirya cikin kayan aiki, Ya fito Faruq ya amshi jakar,kallon motar yai don yasan zuwa yanzu an gaya mata motartta ta iso. Kallonshi Faruq yayi ya ce mishi. "Hanyar su bata fito ba!" Shiga motarsu yayi suka fita, yadda ya bar motar suka tafi aiki haka ya dawo sai na Nady ce babu alamar bata dawo ba, "Yarinyar nan!" Ya faɗa, kallon Sarkin kofa. Fita Faruq yayi ya tambaye shi Ikhlas ta fita, ya ce mishi bata fita ba. Yana zuwa ya gaya mishi da sassarfa ya nufi bangarenta sai da ya shiga cikin gidan ya ga mutane a cike ana ta hidima, bai amsa gaisuwarsu ba ya wuce abinsa zuwa dakin Ikhlas, yana shiga ya ga parlourn babu al'amar an yi abinda aka saba. Dakin ya shiga yaji shashekar kukanta.
Yana shiga ya same ni ina juyi a gadon, wutar dakin ya kunna a lokacin ya hango yadda nake kuka da juyi duk idanuna a rufe, zuwa yayi ya tab'a goshina ya ji da sanyi haka jikina duk babu zazzaɓi. "Zaianb!" Bude idanun nayi sai kuma na rufe, haka zai kira ni amma zan bude idanu kuma zan rufe da sauri ya dauke ni, zuwa waje bai bi ta kansu ba, ya wuce da ni asibiti. Ba laifi an karɓe ni tare da min karin ruwan, sannan aka cigaba da kula da ni, kwana muka yi da shi. Haka Matanshi suka yi ta kiranshi, yana kin daukar kiran.
Da safe na barka, a lokacin Mai Babbar daki ta kira shi, yadda ya dauka yana kallon yadda na bude idanuna akanshi. Wannan shine karo na uku da yake zama a gefena, a duk lokacin da wani abu ya same ni shi zan fara gani, amma haka ai ba wani abu bane da zai dame ni. Lumshe idanuna nayi na fara ƙoƙarin tashi yana waya ne amma haka ya makale wayar a kunnensa, ya d'ago ni, yana me saka min takalmina yana faɗin. "Na sani, amma kowacce idan bata da lafiya hakkina ne na kula da su. Zan yi tafiya na sati biyu dole zata zo wurin ki ta zauna domin daren yau xan tafi kano!" Yadda yake maganar sai ya baka tausayi domin wani irin mutum ne mai kokari da adalci, mutum da yake iya mai da kome ba kome ba, haka ya wuce ban daki ya hada min ruwa. "Ummina matata ce, idan na barwa iyayenta kula da ita bani da ikon tsayawa a matsayin Mijinta. Amma idan na tsaya nayi aikina ita kanta zata gamsu ni namiji ne, Ummina yarinyar nan da su sauran matan wacece na tauyewa hakki? Su suna sona suke zaune da ni, ita fa biyayya take biyayyar ba iya Mahaifinta ba har da mai Martaba tana mishi biyayya. Don Allah ki yi hakuri." Ya fada a hankali, yana rike da hannuna har ban dakin, saka wayar yayi a handfree, ya tsaya yana cire min rigar jikina, kare kirjina nayi da hannun da yake da alluran. Dogon wandon jikina ya saka hannu zai cire na rike hannunshi da sauri ashe na bar mishi kwaryan kindirmon a buɗe, idanunsa ne suka sauka a can, yayi ta mamakin abinda ya gani. Da wanda ya tab'a gani. Da sauri na kara kai hannun kirjina shi kuma ya zamar da wando kasa. "Kana ji na kuwa?" Da sauri ya dawo hayacinsa ya dauki wayar ya fita, ajiyar zuciya na sauke na cigaba da wanka, ina gamawa kamar ya sani sai gashi, daidai ina daure da towel, hade rai nayi na rab'a gefenshi zan wuce. Haka ya biyo ni da kayan hannunsa ya rufe kofar ya jingina, ni kuwa na juya mishi baya na saka kayana dauki hijab na fara sallah, yana jin kabbara ta ya juyo sai da na sauke sallah jiya kafin na yi na asuban yau na cigaba da