Showing 69001 words to 72000 words out of 304445 words
bukatarshi taki biya shi kuma yaki kyaleta, gashi a kunnensa aka shiga sallah asuba, har aka fito yana abu ɗaya d'agota yayi ya zaunar da ita akan cinyarsa yana mata wani irin yanayin da ta kasa jurewa ta fara ihu, wannan lokacin yasan akwai abinda yake so shine, ya nutsu ya kuma samu nutsuwarshi, amma ina sai da yayi da gaske, amma ba wai don ya gamsu ba. A wannan lokacin ya fara fahimtar ashe akwai buƙatar da dole sai ka ji irinsa. Koda a ban daki wanka yayi amma Hajiya tace ba zata kwanta ba, haka ya shirya yayi Sallah a gidan, ita kuwa Nady ɗakinta ta gudu, tana shiga ban daki wanka tayi ta fito ya kwanta sai barci don ta gaji sosai.
Bar iya kwanciya ba, ya fito kitchen lemon tsami ya nime da gishiri ya sha, sannan ya duba firji ya dauki kankara ya saka a cikin towel ya nufi dakinsa da shi, yana shiga ya kwanta ya fara danna kankaran a maransa, a hankali yake jin abin yana sake shi, imagine din abinda ya faru yake domin bai kawo zai ganta ko a mafarkinsa ba. Bai fito ba sai karfe tara na safe.
Yana zaune a parlournshi, na fito sanye da hijab har kasa. Fita xan yi amma tunda na ganshi sai na kasa fita. Yana karanta jarida ne amma yaki d'ago kai ya min magana ni kuma saniteria pad nake so, domin da asuban nan na fara ganin bakona, sannan wani abin akwai ciwon ciki da zuwan jini me yawan gaske. Haka yasa na cire uku a sayo min guda uku, da zo dai nagan shi zaune yana karanta jarida, ni kuma ina tsoron kada ya ce min me xan yi yasa na tsaya. Turo kofar parlourn aka yi, wannan mutumin ne. Ban san lokacin da nace mishi. "Don Allah a wajen fada akwai shago ne?" Kallonshi yayi kafin ya sunkuyar da kai ya ce min. "Eh akwai plaza a gaban shagon kina son wani abu ne?" Gyada kai nayi na ce mishi. "Don Allah ba zan samu wani ko almajiri ne na aike shi ba " "kawo aikan!" Ya ce min. Mika mishi bakin leda nayi da kuɗin. "Na dukka zaka sayo min, don Allah ka duba min maganin nan akwai shi a ciki, Please kayi sauri ina so ne da gaggawa!" "Tow in sha Allah!" Na juya na koma, "ke dawo nan." Inji Matarshi tana fitowa daga dakinsu. "Shi sa'anki ne?" Ciwon maran da nake fama da shi yasa naki kulata. "Nady ki hada min abin karyawa!" Ya fada yana cigaba da karanta jaridar ikon Allah har lokacin mutumin bai tafi ba. "Don Allah dan uwa ka tafi ka ji!" "In sha Allah, yar uwa." Ya fada yana kallon wannan me shegen girman kan tsiya. Huce su nayi na koma dakina na kwanta a parlourn rub da ciki, ni kadai yasan azabar da nake sha.
"Bani!" Ya mika mishi hannu, mika mishi ledar yayi, budewa yayi ya ga ledar always, sai abin magani. Juyawa yayi yana kallon kofar. A ranshi ya ce *wannan maganin zasu cutar da lafiyarta bata sani ba* "muje ka kai ni!" Ya fada yana ajiye jaridar tare suka fita, shi da kansa ya rubuta mata magani pain killer, sai na zazzaɓi da kuma katon jakar always suka nufi gida. " Ka ajiye ni a gida." A hankali ya isa kofar gabas ya tsaya ya fita yana me nufar cikin gidan, sai gaishe shi ake. Bangaren mai babbar daki yayi ya zauna cikin nutsuwa. "Barka da asuba!" Amsa mishi tayi. Shiru ne ya ratsa dakin kafin ya gyara zama ya ce mata. "Ina son a nima min wata karamar yarinyar a cikin bayin gidan nan, wacce zata taya Zainab aiki!" Wani irin kallo tayi mishi. "Ban gane ba!" Kai tsaye ya ce mata. "Bata da lafiya ne?" A rikice ta ce mishi. "Wani irin rashin lafiya? Yaushe aka yi bikin da zata fara rashin lafiya?" Ikon Allah yake gani yadda take maganar ya kara daure mishi kai.
"Bata da lafiya na ce." Ya fada a hankali, ganin yadda ya d'agota yasa ta share bata ce kome ba, Allah ya gani bata fatan hada zuri'a da Ikhlas don haka ta dauki waya ta kira Iyaami, can sai gata nan tana shigowa ta gaishe shi sannan ga juya ga Mai babbar daki. "Barka da safiya baya mai goya marayu me uban ma an goya, ina jin ki "
"A nimawa yar gidan Junaid wata yarinyar ta na taya ta aiki. Bata da lafiya" inji Mai Babbar daki, "Masha Allah, ikon Allah rabo kenan, Allah ya ingan..." "Shi bane, ciwo ne kawai ba shi bane!" Inji Mai Babbar daki da zafinta yadda take fada a zafaffe zai saka ka fahimci ranta a b'ace yake. "Allah ya huci zuciyarki, akwai yar gidan Sabuwa Wildat tana nan sai a kaita can." Mikewa yayi ya ce musu. "Zan tafi!" Ya fada yana barin dakin, da takaici mai babbar daki ta raka shi. "Iyaami ki tabbatar yarinyar ta saka idanu akan yar gidan Junaid, idan ta fahimci ciki ne tayi maza ta gaya miki, wallahi ko zan mutu ba zan tab'a barin ya haɗa jini da Junaidu ba."
"In sha Allah ba zamu hada ba wallahi ai ruwa ba sa'an kwando ba ne. " Inji Iyaami. Fita tayi sai gata da wata yarinya da bata wuce shekaru goma sha biyar ba, ta zauna a gaban mai babbar daki, ta gaya mata kome da yadda zata fahimci ciki ne, sannan ta sallame ta, ta gaya mata zuwa dare ta zo ta gaya mata ko ciki ne tunda ta lura da shi jarababbe ba zai iya hakuri ya dauki fansa ba ya je ya zura jiki ya yi mata ciki.
Lokacin da suka dawo ciwon cikin ya ci karfina, ya zo ya same ni ina ta kakarin amai ne, gashi ina jin kamar zan mutu don azaba, kallona yayi ya ga ina son son tashi amma na kasa sai juyi nake a cikin amai, ni kaɗai nasan azabar da nake sha, to me yasa da baya min haka? "Tashi ga magani!" Ina ban iya cewa kome ba, haka yayi ta fama da ni, karshe jakan always din ya kai dakina, yana tsaye a kaina ya gagara taimaka min da kome can ya nufi waje ya kawo min ruwan zafi ina sha da magani nayi amansa, tunawa yayi yana da alluran pain killer, a dakinsa ya sa shi juyawa ya fita. Can sai gashi d'ago ni yayi ya kai ni dakina, ya cire min Hijab din jikina kayan barci ne riga da wando, wandon cinyata, rigar iya cikina. Babu bra a jikina. Kayan me tsantsi ne, haka yasa kana iya hango yanayin jikina. A hankali ya fasa bakin kwalbar alluran sannan ya juyar dani, ya janye gefen bom-bom dina ya soka min alluran, sannan ya kai hannunsa ya lailaya, kafin ya ja wandon ya rufe. Ni dai ina kwance amma ni kaɗai nasan azabar ciwon da nake ji, har barci yake ni. Tsayawa yayi yana son gani da gaske abinda ya gani a mafarki akwai shi ko shaidan ne ya kawo mishi rud'ani,.kallon cinyar yake daga kasa har zuwa sama, juyin da nayi yasa yayi maza ya dauke kai, rigana yayi sama ina me rike cikina da hannun dama. Kasa kasa ya ke kallon boons din ya gani, ko sun yi kama da wanda ya gani amma ina yadda na juya nayi rub da ciki yasa shi tab'e baki yana me juyawa ya bar dakin.
Lokacin da ya fito daga dakin ya ga Iyaami da Yarinyar. "Allah baka nasara, sadauki ga yarinyar nan." Kallon yarinyar yayi sama-sama ya wuce. "Ke tashi ki fara aikinki, ban da rashin ji ki kula ban da hayaniya." "Tow Iya!" Yarinyar ta fada, sannan ta mike tana me kallon parlourn wurin aman ta kalla, kafin ta fito tana kallon daya kofar da yake gaban wanda ta fito, a hankali ta tura kofar ta shiga. Tsintsiya da mopping stick ta dauka sannan ta wuce wurin pampo din kitchen din ta saka wani karamin bawo blue ta debi ruwa. Sannan ta fito zuwa dakin ta fara gyara wurin aman kafin ya ta share ko ina ta goge tas. Shigowa Parlourn yayi ya zauna yana kallonta, har ta gama aikin ta koma bakin kofar ta zauna. Kallon agogon hannunsa yayi. Wayarshi ce tayi ƙara ya dauka. "Na'am Ummina!" "Kazo!" "To" ya ce yana mikewa dakin ya shiga ya ganta a dunkule, gyara mata kwanciya yayi ya shiga ban dakinta kome tas ba kamar na Nady kome yana zaune a inda yaƙe. Ruwan dumi ya diba a wani gora sannan ya dauki karamin towel dinta ya jika da ruwan dumin kafin ya nad'e goran, yana zuwa ya dauko wani towel ya daura mata shi sannan ya saka goran a tsakanin maranta zuwa cibiyarta, idanunsa ne ya sauka akan dan gashin da ya ɗan firfito a tsakanin maran zuwa kasa, kamar wasu grass, sai suka yiwa wurin kyau da wani duhu na daban, ya saba ganin Nady kome an kwashe wannan sai ya bashi sha'awa kuma yadda wurin yake da duhu ya kara burge shi,a hankali yake mulmula goran har zuwa kasa yadda ta ja ajiyar zuciya ya kara saukar mishi da tsigar jikinsa, a hankali ya zare hannunsa, sakamakon ganin yadda fuskartar ya wani iri kamar zata yi kuka. Har da tura bakinta.
Wayarshi ce ta sake kara, ya duba Ummina, tashi yayi ya bar gadon ya ja mata bargo ya rufe. Har zai fita kamar wanda shaida ya ingiza shi ya kara komawa ya ja bargon ya kalli gaban rigar da abin suke tsaye kyam kamar suna zaginsa. A hankali ya kai hannu ya fara ɓalle botir din rigar. "Ni bana so! Ka bari!" Ya fada a magagin barci, cire hannunsa yayi yana mamakin yadda aka yi tasan yana bude mata riga. Ko tana da supernatural ne?
Fita yayi ya ja mata kofa ya tsaya a gaban yarinyar ya ce mata. "Ki kula da ita!" Daga haka ya fita, tana faɗin. "Tow!" Yana fita yarinyar ta sake daukar wayarta ta kira layin. "Ranki ya dade ya fito gashi a hanya!" Kashe wayar tayi tana kallon kofar.
Lokacin da suka isa gidan shi da Faruq, sun sami me babbar daki ta cika suntum, wani irin kallo take mishi, ganin yadda dakin aka taru ya sa shi yayi wani haɗe rai, ya zauna yana me dauke kansa yana kallon waje. Faruq da yake tsaye ya ce musu. "Ko zaku fita ne?" Ba musu suka juya suka fita, minti goma da futarsu shima Faruq ya fita. "Salmanu Faris! Ka bani mamaki, ciki ka yiwa yarinyar da Ubanta yayi sanadin kashe Mahaifinka?" Cizon lips dinsa yayi cikin takaici, yana kallon kasa. "Ni da kai sai da na gaya maka kada ka rab'i yarinyar amma ka ki jin maganata Salmanun Faris me kake so nayi maka? Tsaya ma ban yarda kai ne kayi cikin nan ba,.ina da labarin yarinyar nan duk tafi dubai ta b'ata kafin aurenku." Da sauri ya d'ago kai yana kallonta. "Na gaya maka matukar cikin ne a jikin yarinyar sai ka sake ta duba duka yaushe aka yi auren ko sati uku ba ayi ba har ta fara laulayi?" Yadda take ta masifa da jaraba bai d'ago ya ce mata ba ciki bane kuma bai hana ta yin jidalin ta ba, har ta gama ya mike zai fita. "Ka gaya maka matukar cikin ne sai ka sake ta."
"Allah sarki Abba!" Abinda ya iya furtawa kenan,.yana jin wani irin d'aci a ransa na rashin mahaifinsa sai yanzu yake jin mutuwar na dukarshi. Itama shiru tayi tana kallonshi, "Ni ban maka adalci ba ko?" Girgixa kai yayi a hankali ya ce mata.."Ita din zabin Abba ne, ki bani zabinki kema sai ki samu nutsuwa da kwanciyar." Shiru tayi tana nazarin abinda ya fada. "Kana nufin idan na zab'a maka matar da zaka zauna da ita ba matsala?" "In sha Allah!" Ya fada yana kallon ƙasa, "amma sake yin maganar aure nan kusa ba zai zama magana ba?" Shiru yayi ya kyaleta, ai yasan za ayi haka da yake yana son karawa borno masu ya ce mata, "ko ɗaya!" Ya furta a bakinsa yana kallon agogon hannunsa. "Shi kenan Allah ya maka albarka!"
Daga haka ta sallame shi, yana fitowa kanshi yana sara mishi.
***
Hajiya Turai.
Yadda take kallon Iram tana kuka yana bala'in mata ciwo, gashi ta kasa yin kome akanta. "Me kike so nayi? Na gaya miki ki yi hakuri amma kike kuka me zan miki?" Ya fada da karfi don ta fara jin haushin Iram ɗin. "Ni dai shi nake so!" "Baki da hankali yau kwana uku kenan ina niman Lucky ban same shi ba ki ce ayi auren ba shi yake da videon da zamu lalata aurenta ba ne?"
"Lallai kun zama mugayen mutane, ke kika ce ba yarda da auren Iram da zabin Abba ba, ya basu yar da ta mishi biyayya ku ce baku yarda ba sai na gayawa Abba wallahi tunda baku jin magana kun zama azzalumai." Inji Tauhid! "Ibrahim wa Mommy kake gayawa magana?" Iram ta hayayako mishi. "Mtseew sai me? Mahaifinmu ya ciyar da mu halal amma ita sai da ta sirka mu da haram, kudin da nake kashewa kike kashewa kin san daga ina yake fitowa? Ita ta sani amma baki damu ba, da yake mugaye ne ku kun saka wacce bata san daku ba a gaba, Allah yasa garin niman abinda kuke so ku hadu da masifa yadda zaku wulakanta kamar ƙare!" Ya zube a kujeran parlourn ya kama barci. Sharrin kwaya kenan, "kyale dan iska kwaya ya sha!" Inji Mommy Turai, ta shiga rarrashin Iram sannan ta ce zata yi shawara da kawarta na amana." Daki ta wuce ta bar Iram a wurin, ta kira kawarta Laraba yar mutane Falgore. Nan suka shiga hira kafin suka kawo batun Ikhlas da kome Mommy Turai ta gaya mata,.dariya tayi ta ce mata. "Idan kin samu lokaci ki zo da ita Iram din sannan ki zo min da abinda zan fada miki." Nan suka cigaba da hiran ta gaya mata abinda take so ta zo da shi. Haka tayi ta godiya tana kara mata godiya.
Alhaji Nafi'u.
Kallon Malam Junaid yake kafin ya ce mishi.."Duk wani abin da yake tsakaninmu zai kare, sannan ka gaya min me kake so nayi idan ma ta kama kujeran Salmanu Faris ne xan bashi abin sa, sannan Yaran Saddam xan sake musu hannun jarin Ubansu. Amma ni ma alfarma daya zaka min."
Ya fada yana kallon Malam Junaid da yake kallonshi bakinsa a sake ya ce mishi. "Ka saka Salmanu Faris ya sake Zainab, zan baka kome ni ma aurenta nake son yi wallahi an tabbatar min ita ɗaya ce zata min sanadin zama shugaban kasa." Dariya Malam Junaid ya fara yana kallonsa. Tabbas hasashenshi yayi gaskiya, a cikin Yaransa Zainab kaɗai yayi mata binciken ilimin falak akanta, shima abinda ya saka yayi mata, lokacin da za a haifeta Maluma tayi fama da jinya sosai, a lokacin kamar zata yi hauka ita dai tace tana barci ta ji ana kiranta, da ta farka ta ga wata mata a kanta daga lokacin ta fara jinya, shine ya dauke ta ya kaita Maradi a can ya hadu da Malam Judda ya gaya mishi, ai an so a haukatata ne saboda cikin jikinta wanda yake da tauraron ƙaddara mai karfi tauraron ƙaddara yana iya bawa yaron ikon zama shugaban al'umma ko ya zama sarki, wannan ciwon da take fama da shi wasu kungiyoyin asiri ne suka fita farautar mai wannan tauraron shine ta fada, a cikin na kusa da shi ne suka san da haka shine suka mata turen. Sannan abin cikin yana bukatar kariya na musamman. Tun daga lokacin Malam Junaid yake kaf-kaf da Ikhlas yake kuma fatan ta samu wanda zai kare rayuwarta. Gyara zama yayi ya ce mishi. "Ai na jima da sanin cewa Ikhlas kame nima! Ni ba zan tab'a sakawa Salmanun Faris ya sake ta ba, tun daga ranar da Attahiru ya ce yana niman iri a gidana na yanke Zainab ce, sannan nayi alƙawarin ko bana raye ita din abar mallakarshi ce yayi iko da ita. A lokacin da yaso Salmanu Faris ya dawo gida yaki, ka gaya mishi halin da nake ciki duk da ban gaya mishi wacece Zainab ba. Sai dai ya bukaci na bashi Zainab domin baya bukatar hada iri da jininka, wato Sharifa Iram, wacce yar kanwar ce n a bashi Zainab, a daren da zaku sauke shi na bashi labarin Ilimin Falak din Ikhlas ya san zai mutu, nima kuma ina a jikina zan mutu, sai dai ka sani Zainab ta shiga hannun da ba zaka tab'a iya tab'awa ba. Na san zan mutu ko yau ko gobe, ko an jima amma Salmanu da Zainab ba zasu tab'a rabuwa ba in sha Allah!"
Cikin fushi Alhaji Nafi'u ya ce mishi. "Idan kuma na kashe shi fa?" Dariya Malam Junaid yayi ya ce mishi. "Ka tab'a tunanin Salmanu Faris zai rayu? Ko ka tab'a kawowa a ranka zai dawo gida." A hankali Malam Junaid ya mike ya nufi gaban Alhaji Nafi'u. "Ba Salmanun Faris ba, hatta ginshikin gidan sarautar Yayari ba zaka iya tabawa ba, balle tsillin gashin kan Salmanu Faris." Dariya ya sake yana faɗin. "A baya tsoronka nake ji, amma ganin Salmanu Faris ya bani kwarin gwiwa, auren shi da Zainab ya kara min yarda da cewa Allah ya tsaya mana." Daga haka ya juya ya bar shi a nan tsaye.
**
Wurin karfe uku na farka, a hankali na bude idanuna ina dafe marana da naji yayi min nauyi, jin abu a tsakanin wandona yasa ni tashi zubur. Ciro goran nayi ina zare idanu. "Waye ya saka min wannan abin? Anya lafiya?" Ina jin dan ciwon kaɗan kaɗan, ga pad din jikina da ya jike jagwab. A hankali na sauka daga gadon, na nufi ban daki wanka nayi na gyara jikina, sannan