Showing 183001 words to 186000 words out of 304445 words

Chapter 62 - Royal Politics Book 1 Complete Hausa Novel

Ramlat   

07 Nov 2025

72

yana nazari kafin ya ce mata. "Shi kenan xan shiga fada yau in sha Allah!" Yana da wani aiki da yake da muhimmanci amma haka ya tsallake ya fita ya tafi gida.
Ina main parlour ina karyawa domin yau anan nake son karyawa, kuma ba wani abu ba ne shi nake son gani don ya fita ina kitchen ban ganshi. Ina zaune ina kallon cartoon me suna Wish, amma kunnuwana yana waje, dirin motar da naji yasa ni sauke ajiyar zuciya soyayyen Doya da miya nake ci sai tea da ya sha kayan kamshi. Da sallama ya shigo a zafaffe. "Good morning Bebom!" Tsayawa yayi ya kalle ni da kyau, dan durkusawa yayi ya gabana yana faɗin. "Karyawa kike?" Gyada kai nayi, kallon rigan jikina yayi yana mai kare min kallo d'aga gwiwata nayi ya sumbaci gwiwar. Na ce mishi. "But what if someone see us?" Na faɗa ina mikewa, bina yayi da idanun na wuce kitchen, rigarshi ce da ya bari a dakina, iya cinyata nayi sa'a Matanshi babu wacce ta fito, biyo ni kitchen yayi ina tsaye a gaban kitchen island ya rungume ni ta baya, murmushi nayi na juya tare da dafe kitchen island din xan zauna ya d'aga ni cak ya zaunar da ni. Gaban rigar da ban gama saka botirin ya kalla yana murmushi ya bude na ƙasar ya ce min. "Kin yi kyau a wannan rigar!" Saka kafana nayi na sarkafe shi bakiɗaya ina mai saka hannuna a wuyarshi. Murmushi yayi yana shafa baya na ce mishi. "Na gudo ne kada matanka su cinye ni danye!"
"I don't give a fuck! Duk wacce ta ganki ita taso damuwa, ban yi alkawarin tsayawa ranar girkin kowacce don haka duk inda ya min zan shiga kuma zan yi abinda nake so!"
Ya wani rungume ni da kyau yana lasar wuyana, sake shi nayi na cigaba da biye mishi. Ya ce min. "Put my d**ck back in to you, I want to watch as you slide my cook in to perfect p*ssy!" Da wani irin sauri na shiga mai da mishi wani irin martani da ban san na iya ba bakiɗaya na haukace bana ji bana gani akan shi bana kuma tsoron tab'a shi. Cizon haɓɓa na yayi, ya saka tare da bude rigar wasu abubuwan da yake min gaskiya kara gigita ni yayi, ban kai ga can ba, amma lokacin da naji hannunsa a wurin na dawo hankalina. Dariya yayi min yana jan hancina. "Matsoraciya!" Murmushi nayi ya juya bayanshi ya goya ni har cikin parlourna, ya sauke ni, sai da ya juya muna kallon juna. Kallon cikin idanun juna muka yi, dan d'ago kafaffuna nayi na kai bakina saman nashi nayi mishi kiss. Sake d'ago ni yayi sai akan idanun Nady, da sauri na dirka tare da boye jikina a jikinshi. "Mr Prince ko zaka zo ne?" Ba musu ya sauke ni,ya tsaya kallona yana dariya. Ni kuwa kunyar haka yasa na ce mishi. "Ni kan jeka!" Na faɗa ina kwasa da gudu cikin dakin yadda nake gudun bawan Allah nan ya biyo ni, ai kuwa yana zuwa yayi ciki dani muka zube a gadon Allah yaso gadon mai karfi ne, da ya karye ai kuwa nan yayi ta turmusani da chakulkuli, bakiɗaya ba sai ya manta da wata Nady ba, mutumin nan ya saka ni a gbaa da wasan banza ba. Rike shi nayi ina jin yadda yake lashe lashe na ce mishi. "Ana kiranka a waje!" Jan hancina yayi yana faɗin. "Ai shi kenan!" Ya saka kai ya fita, wurin Nady ya shiga ya samu tayi wani irin laushi. "Kaba ce kome ba?" Ta fada tana shafa shi, murmushi yayi yana faɗin. "Ki je ki musu wunin tana gaishe su!" "Ok na tafi kenan!"
"Eh!" Ya fada yana kallon wayarshi, wanka yayi a ban ɗakinta nan ma yana yi.yana mita a ranshi. Haka ta ci uban kwalliya,.ta fito tana min murmushi a raina na san akwai wani abu, bai gaya min gidanmu zata ba, wurin karfe sha daya ya shirya shi da faruq suka fita sai lokacin ya kalle ni da kyau babu wasa a fuskarshi don Ijlal ta tafi gidansu ya ce min. "Nady tana gidanku!" "Akan me?" Na tambaye shi kamar zan yi kuka, shafa gefen fuskana yayi yana faɗin.."Ni na tura ta babu dad'i ke na rantse ba zaki ba." "Sai dai idan akan magana matsalarta ta gama cin mutuncina." Janyo ni yayi ya saka bakinshi akan nawa, duk yadda naso na raba bakinmu amma yaki, kuka ba fashe da shi ina kuka har jikina yana rawa. "Sorry in sha Allah babu abinda zai faru, nasan bata kyauta ba amma ba zata kara ba!" "Da yake matanka ne ai shan bakinsu kake ni da yake ka tsane ni!" Shirin da yayi ya fara cirewa. "Ni ban ce maka ka sake wanka ba, ni dai na gaya maka ne yadda ka tsane ni su baka tsane su haka ba!" OMG ban san maganar zata saka shi aikata wasu abubuwan ba, sai da mutumin nan ya saka ni jin kunyar kaina da kaina, domin abinda yake min saura kaɗan na kurma ihu, amma ina a ranar na san ina da wata irin halitta fitar da ruwa, ga sabaya da abubuwan da nake ta zubawa cikina, kalli a yayi yana shage fuskarshi ya ce min. "Zainab baya ga buge miki baki ban tab'a saka hannu a jikinki ba,ki godewa Allah domin kowaccenku ina kokari akanta amma baku gani, gani kuke kamar nafi son wasu akanku, su suna ganin ina tsoronki, ke kina ganin kamar nafi sonsu ai dukkanku mata ne!" Ya fada yana tsotsar habbana!" Ban san lokacin da na yi ta sauke ajiyar zuciya. Tashi yayi ya shiga ban daki yayi wanka sannan ya gyara jikinshi ya ce min. "Shirya na ajiye ki wurin Mai Babbar daki jibi gidan nan zai amshi bakin kannena wunin sallah na gaya miki ne dai ki sani domin ko su basu sani ba sun dai gaya min suna son zuwa ne! Ba matsala a ce su zo" "eh!" Na faɗa ina d'aga musu kai. Wanka na shiga nayi, cikin wata golden boyel na shirya. Na zauna na kafa dauri sannan na dauko lafayya shima golden na saka takalmi da jaka fari, a hankali na fito ras, sannan na nufi dakinsa bayan nayi light makeup, yana ganina ya mike tare da zuwa ya rungume ni. "Kin ji kyau fa, don ma iyakarki wurin mai babbar daki, sannan zan kai ki unguwar Malamai amma sai an jima da yamma!" Gyada kai nayi sannan muka fito yana rike da hannuna, har wurin motar ya bude min baya na shiga Faruq yana gaba na gaishe shi ya amsa, har muka isa cikin gidan ba kowa sai bayi gaisuwa suka yi ta yi, da wani sauri na wuce shi ya dawo da ni kusa da shi. Matse min hannu yayi ya ce min.."ki kula!" Jikinshi ne ya bashi kamar ana kallonshi, d'ago kai yayi ya hango inuwar mace kamar a jikin window, cigaba da tafiyar yayi bai kara kallon wurin ba, da sallama muka shiga parlourn har ya shigo sai ya dawo ya kwashe takalmar ya shigo da shi parlour inda idanunshi yana kai. Zama yayi tuni na wuce turakar mai Babbar daki, ina zuwa na zube akan gwiwarshi, cike da wani irin kunya ina murmushi na ce mishi. "Barka dai Mai Babbar daki, an tashi lafiya ya aka yi ji da jama'a, sannu." Shafa addu'a tayi tana murmushi nima d'aga hannu nayi na shafa addu'ar ta ce min. "Tare kuke? Sannu ya jikin naki?" Shiru nayi ina tunanin yaushe nayi rashin lafiya? "Ya ce min baki da lafiya!" "Nama na ci ya b'ata min ciki,.shine ban samu zuwa ba jiya!" "Ayya sannu ya jikin naki?" "Da sauki sosai!" Na cigaba da wasa da bakin lafayyar, tashi tayi muka fito parlourn, zama tayi tana faɗin. "Ka shiga fadar!" "Ummi ina jin wani yanayi na musamman a gidan nan duk lokacin da na shigo cikin nan!" Murmushi tayi ya ce mishi. "Sai ka cigaba da addu'a!" Mikewa yayi ya ce mata. "Zan tafi fada!" Kallona yayi ya ce min. " Ba rakiya ne?" Kunya yasa na kasa tashi, "shi kenan ai!" Ya saka kai zai fita, ta min alama da na bishi, haka na biyu shi tsakanin kofar fita da shiga ya tsaya, ina zuwa ya fisgo ni ya rungume ni, yana sumsunar kayana. "Ki taya ni da addu'a!" "In sha Allah!" Ba daga ina sumbatar bakinshi. Haka muka rabu yana tafiya mai babbar daki ta kira mai lalle aka zo aka fara yarfa min. "Na so tura miki ita har gida na ce bari na bar shi!" Murmushi nayi ya cigaba da addu'o'inta,.aka yarfa min hannu da kafa,.yayi bala'in kyau gashi kamar a kwace hannun.

FADA
Aikuwa basu tab'a tsammanin zuwansa ba....
[7/26, 10:02 Safiya] Ramlat Manga41: 61
FADA
Babu wanda ya kawo Faris zai zo. Lokacin da shiga kallon kujeran da yake zama yayi yana kallon Sarki Rilwanu. Kafin ya nufi inda Ahmad yake ya ce mishi. "Bani wuri kai ka je can!" Kallonshi duk sauran manya suke, shima Ahmad Rilwani Yayari kallon Ubansa yayi yana jiran karin bayani. "Bani wuri nace!" Ya kara fada a hankali. Ba musu ya tashi shi kuma faruq ya kade mishi wurin ya zauna a hankali. Shiru yayi yana kallon mutanen Fadar da kowa ya sha jinin jikinsa ya ce. "Faruq files!" Mika mishi files din yayi ya ajiye a cinyarsa. Yayi murmushi kafin ya ce. "Na ji an sauke hakimai da suka gana da Mai Babbar daki shekaranjiya? Har mutane goma dagatai goma! Bayan an san cewa ahalinsu sun bada gudunmawa a cikin masarautar nan, laifin me suka aikata? A cikin wanda aka sauke Har da waziri da galadima."

"Kai Salmanu kake ko waye?" Inji Alhaji Yakubu Yayari shima dan gidan yayari ne domin zuriar yayari amma su gefensu na bayi ne. "Da Yayan gidan Yayari nake magana ba yaran bayin Zuriar Yayari ba, ka ga wannan files ɗin. Ina da copy guda goma sha biyar koda kuwa gidana zata kama da wuta ina da copy a Zurich da kuma Canada da nan US na tura can a ajiye min su, magana nake akan mai yasa aka sauke su?"
"Idan kana da karfi sai ka matse mutane su gaya maka!" Inji Ahmad Yayari ya taso, kifa mishi mari faruq yayi tare da saka mishi sandar da yake yawo da ita a hannunsa. "Maganar manya ce ba a bukatar yan kwaikwayo a cikinsa." D'ago kai tsaye Faris yayi ya kalli Ahmad Rilwani Yayari ya ce mishi. "Zan baku awa 72 ku dawo da su kan matsayinsu. Idan haka bai faru ba. Wannan files tana dauke da wasu abubuwan da idan suka fito zasu tarwatsa Ahalin Yayari bakiɗaya!" Yana gama fadar haka ya mike zai fita, har ya isa bakin Kofar Sarki Rilwani Yayari ya ce mishi.."Kai waye da zaka fadi abinda kake so?" Juyawa yayi ya kalle shi da kyau sannan ya isa gabanshi ya ce mishi. "Ni Salmanu Faris, da ga Attahiru Usman Shehu Yayari!" Wani irin sarawa kanshi yayi ya isa gaban Sarki Rilwani Yayari ya ce mishi. "Ni ne nan Sarki Shago shugaban rundunar sarakunan Zanzabira, d'a ga Ilu da Magajiyar Zanzabira. Ka fahimci ni kujeran nan na barka ne a kai ka sake na fusata!" Dafe kanshi yayi jini na zuba ta hancinsa da kunnensa, Faruq ya rike shi. "Na rantse da Allah da ya halicci mutanen farko kada ku tashe ni a barci domin sai na dame ka." Yana gama fadar haka ya zube a jikin Faruq, mikewa members na cikin masarautar suka yi, tare da zagaye Faris da Faruq. Domin is about 400yrs years old babu wnada ya tab'a acting strong a cikin ahalin masarautar, a lokacin da aka fito dashi Sarkin bayi da ya kasance dattijo. Ya d'aga kanshi sama, yana faɗin. "Tabbas tarihi yayi gaskiya domin ga alamun tauraron sarki shago nan da rana tsaka!" Kafin wani lokaci garin ya dauki wani irin yanayi na damina, shi kuma an wuce da shi cikin gidan, guguwa ce mai karfin gaske ta mamaye ilahirin birnin yayi duhu.

Muna zaune aka shigo da shi, a sume ina cin abinci ne fa mai babbar daki tana bani labarin kuruciyarsa, ban san lokacin da nayi watsi da abincin ba. Na nufe shi ina mai kallon Faruq. "Mai ya same shi?" Na tambaye shi, "Gashi nan dai daga magana sai ga jini a hancinsa da kunnensa!" Salatin da Mai Babbar daki take na iya fahimtar inda ta ce. "Muhammadur Rasulullah Sallallahu alaihi Wasallama!" Daga nan ban san me ya faru ba nima na kifa akan shi, ai sai dakin ya sake daukewa da Addu'a, aka dauke mu zuwa asibitinsa. Kusan a daki ɗaya aka saka mu, an samu na farfaɗo shine dai har lokacin bai farka ba, abin ya dami abokan aikinsa. Na farka wurin karfe biyar na yamma yan gidanmu, ba kowa a dakin ni daya ne don haka na sauka a gadon da nake na nufi gadonshi na kama hannunsa, tare da fashewa da kuka. Kuka nake ina jin kamar zai tafi ya bar ni. Yadda nake kukan yasa bakiɗaya dakin ya dauka. A waje Abba ne da Mai Babbar daki suke rige-rigen shigowa saboda yadda nake kuka. "Mamana ya haka?" "Abba kace ya tashi don Allah!" "Ai zai tashi kin ji!" Na kifa kaina a kirjinsa ina wani irin kuka. Bakiɗaya sai da na saka jikinsu yayi sanyi zuwa Mai Babbar daki tayi ta rungume ni. "Ya isa zai tashi amma kece kwarin gwiwarshi. Ki saka a ranki ke ce zaki iya taimakawa wurin tashinsa, kuka ba zai miki magani ba!" Haka na dinga gyada mata kai kamar kadangariya, abun sallah ta shimfida min na shiga ban daki nayi alola sannan na gabatar da sallah, kusan rabin addu'ar Allah ya bashi lafiya yasa zakkar jiki ne, addu'a wasu ma ban san na iya su ba, har dare ban saka wani abu a bakina ba sai da Mai Babbar daki ta ce daularh ta kawo min kunu, Nady ma tazo amma ganin halin da nake ciki sai ta shiga taya ni kuka, Mai Babbar daki ta rufeta da fada da cewa. "Kina kuka ke da ya dace ki zama mai kwarin gwiwa sai ki taya ta, taya zaki biye mata kina kuka? Gaskiya idan ba zaku zo ku mishi addu'a ba kada ku fara zuwa kuna kuka." Shiru tayi tana kuma rarrsshina, har nayi shiru. Koda dare yayi saka mu a gaba Mai Babbar daki tayi nayi tsalle nace mata. "Ni ba zan tafi ba wallahi!" Na kara girgiza kai ina ƙoƙarin nufar kofar riko hannuna Abba yayi ya ce min."Ki bita ku je gida Allah zai bashi lafiya!" Ba yadda na iya ne amma ni dai bana son na bita, haka muka isa gidan ina kuka don koda muka iso gidan cewa nayi."a'a ni ba zan sauka a wurin ki xan zauna." Na fi amince da na zauna wurin Mai Babbar daki sama da kowa domin ita ko ba kome zan ji good news a wurinta. Kallona Nady tayi ta ce min. "Ki zo babu abinda zai same shi." Kifa kaina nayi a cinyarta dole Nady ta kyale ni musamman da Mai Babbar daki ta ce mata. "Kylae ta muje gidan da ita!" Haka suka shiga cikin gidan, bayan mun bar kofar gidan na cigaba da kuka, bata hana ni ba har muka isa gidan. "Zainab!" D'ago jajjayen idanuna nayi ina kallonta. "Kin ga zamu shiga cikin gida, kowa zai so ya ga meye rauninki. Mijinki shine rauninki Please for sake of Allah ki hadiye kukan nan anan kin ji!" Gyada mata kai nayi, amma na kasa hadiye kukan, har muka isa cikin gidan sai mata jajje ake tana amsawa a kai, ban tab'a ganin Jarumar mace irin Mai Babbar daki ba, mace ce da bata san karaya ko tsoro ba, a tsaye take akan al'amarin da yake gabanta. Haka yasa ba zaka tab'a gano rauninta ba, mace ce da za a iya kiranta kallabi a tsakanin rawuna domin zuciyarta ba irin na kowa ba ne, sam babu gajiya ko kasala. Sai da tayi da gaske na sha tea, tana zaune ta saka ni a gaba sai nasiha take min akan na zama mace mai kamar maza, ganin har lokacin kuka nake ta ce min. "Kina kuka ni kuma waye zan yiwa kukan? Ko kin zata bana cikin damuwa ne? Ki tausayawa kanki ki tausaya mishi da mutanen da suka iya boye hawayensu!" Tana fadar haka na kalleta idanunta yayi jajjur kamar runshi, murmushi tayi ta ce min. "Ban hana ki kuka ba, ina tsoron kukanki kada ya zama rauninki."ta fada tana cin abinci a hankali, d'ago kai tayi ganin nayi shiru ta Yar dariya irin na manya ta ce min. "Gashi nan kin zabge kamar wacce tayi amai da gudawa!" Ban iya ce mata uffan ba. "Na gaya miki wani lokacin ita soyayyar uwa unconditional love ne, tana sonta kamar ranta, amma tana iya kokarin boye kanta da zuciyarta saboda kada wannan raunin da soyayyar su janyo a tab'a gobensu!" Daga haka ta cigaba da cin abincin. Sai yanzu nake Bala'in jin tausayinta. "Kuma kin kasa yin kuka?" Dariya tayi sosai tana shan ruwa. "Kuka dai? Kin manta wacece ni ne? Ni ce Sarauniyar zanzabira bakiɗaya, ni uwa ce a zanzabira ba iya Mijinki na haifa ba, duk wnada ya yi kuka sai naji kukan nan a zuciyata don haka kuka ba nawa ba ne!" Gyada mata kai nayi ina mamakin yadda take da kwarin gwiwa da zuciya mai kyau. "A dutyn da na daukawa kaina zamana matar sarki Attahiru sannan Sarauniyar garin zanzabira bakiɗaya nayi alƙawarin tsayawa da ƙafana, nayi alƙawarin danne kukana da kawa zucina saboda kada na zama rauni ga al'ummata, idan har akan gaskiya na tura shi in sha Allah zai tashi idan akwai son rai a cikin al'amarin Allah ya amshe shi." "Mai Babbar daki!" Na kira


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login