Showing 210001 words to 213000 words out of 304445 words
yana yawo a jikina domin tunda Yeemar ta kawo nake sha sai yau nake jin wani irin yanayi. "Bestie gaya min ya karfin maganin Maman Hidaya and khairat yake?" Make ni tayi tana faɗin. "Da alamu jikinki yana gaya miki!" (Ga masu buƙatar number Maman Hidaya and khairat ga kaya nan masu inganci da gyaran aure, +234 913 045 1691 ku tuntube number Nan zaku same ta) tayi dariya tana faɗin. "Kayan na da kyau shi yasa nima na rike ta gam, and ki kula da abinci, idan ya zo yau ku fita shan iska mana da dare ya rage zafin ƙishirwan da kuke ji, shima." "Ke ni ba yar iska ba ce don bani da daraja sai na bi shi gobe ya juya min baya, look Yeemar ba zan shi ba. Ina son kaina da yanayina i wanna be a classy lady! Ina son na zama mace da namiji zai na bibiya a idanun Matansa ba wai na zama wacce zata na bibiyar shi, ina kishin yadda matansa suke binsa na fito da sabon tsari yadda koda zan bishi a oza room ne ba a gaban Matanshi ba." "Allah ya taimaki Fulani Babba!" Har da jinjina min da hannu,make hannun nayi muna cikin hira Jakadiya Iyaami ta ke sanar da shigowar Uwar magajin zanzabira. Wato Ijlal, kallon juna muka yi ni da Yeemar.."kin ji ba? Ita fa ce Uwar magajin zanzabira, kin ga dole a girmama ta." Murmushi nayi nace mata. "Ba wanda ya san maci tuwo sai miya ya ƙare, don haka ki bar saurin aiki da abinda kunnenki ya ji, ki jira abinda idanunki ya gani. Wacce ta dace da zama uwar Magaji Nadiyyah Jamil Chiroma ce duk da ina kishi da ita amma ina addu'a Allah ya bata cikin d'a namiji wanda zata amsa Uwae magaji!"
"Ke fa?" Tab'e baki nayi ina faɗin. "Ke ga shi tunda kika yi cikin kina narkewa kamar ruwa zaki ce ni fa. Ni duk abinda zai bani wahala tow ina avoid dinsa." Rike baki yayi tana dariya. Ina jin muryanta tana ta kisisina a parlourn Mai Babbar daki, Yeemar ta fito dauke da cup ina bin bayanta. Dauke kai nayi ina wucewa Mai Babbar daki ta ce min. "Fulani Babba, ga kanwarki ta zo gaishe ki!" Kallon juna muka yi tana wani irin murmushi da bai kai zuci ba, nima murmushin nayi mata, haka kawai naji raina bai amince da ita ba yadda take murmushin tare da cewa. "Magajin zanzabira yana gaida Fulani Babba!" "Allah ya mishi albarka Fulani Babba tana gaishe ta domin nafi yarda da ita ce akan shine...... (Nasan nan wurin babu yadda za ayi rabuwar arziki domin kowa yana cike da kishin dan uwansa bari muga ko My Zeey ta girma🤣😂 troublemaker 🤣)
*08130269641*
[7/26, 10:02 Safiya] Ramlat Manga41: 69
Cikin jin kunya na ce mata. "Tare da shi muka zo bari na mishi magana ya shigo ku gaisa." "Masha Allah, ki ce da mai martaba kuke tafe. Je ki shigo da shi." Haka na fito har lokacin tana tsaye, wurin Maluma na wuce suna ta magana a cikin gurmama juna na ce mishi. "Zo muje ka gaida Ummana!" Na riko hannunshi muka fito, wani zai ce me yasa nake damuwa da Umma bayan Maluma tana nan, Umma bata ki ni ba, Umma bata tab'a fushi da ni ba. Amma Maluma da ta haife ni ta kasa shaidana nan gaba idan wani abu ya taso Maluma tana iya juya min baya kun ga bani da laifin don ban shiga lamarinta ba.
A wajen muka samu Iram,kamar kuka take. Kara rike hannun juna muka yi ya janyo ni jikinshi. "Do you know i love you!" "Yes I know!" Na furta ina murmushi, kuma nasan tana jinmu. Haka muka wuce wurin Umma, ai kuwa tayi ta hidima da mu kafin muka yi mata sallama zuwa wurin Mommy Turai. Tana ganinsa ta mike ta rasa yadda zata zauna. "Baby je ki wurin Maluma zata baki sako ki jira Ni, sannan ki cewa Iram ta zo in ji ni!" "Tow Yallabai!" Na fito na same ta kamar gunki ta kame kyam. "Ki shiga Yallabai yana miki magana a cikin parlour Mommy Turai!" Na wuce wurin Maluma, ina shiga parlourn na zauna kamar bakuwa. "Me kike so?" D'ago kai nayi na girgixa mata ina faɗin. "Babu!" " Ki duba kitchen cabinets akwai kayan kwadayinki na saya miki!" "Na gode sosai amma na koshi wallahi!" Abba ne ya shigo shi da Umma, "yarinyar kirki je ki dauka kin ji!" "Umma!" "Je ki ɗauka!" Tashi nayi na shiga kitchen din, kuka ya zo min.."ai na gaya muku haka da kuka yi ba shi zai saka ta ji dadi ba, ku daina yanke mata hukuncin bayan kun san halinta, haka Allah ya halicce ta ba zaku iya sauya ta ba, amma kuke abu kamar baku sani ba, taurin kai ne da ita ba rashin sanin darajar kai ba, sannan kun gaza gane yadda zaku lallabata ba, mai na mata? Amma ni da kawarta idan da zamu ce Zainab kada yi kaza kaza zaki yi zata ji mu, amma kun kasa yarda da ita."
A hankali na fito naji Umma tayi shiru na zauna a gabanta, ina ci ina kuka. Domin yanzu babu abinda nake son yi sama da kukan. Haka na gaji na daina.
--
"Nasan shirunki na kuma san maganarki, target dinki akan Malam Junaid da yaransa maza ne, ni kuma target dina akanki ne da Danki daya da kike bala'in so, saboda shi ne kaɗai bai zama ɗan iska ba. Shima kuma yana gab da lalacewa, tunda nasan kome hatta cacar da yake yi yana amsar kudin Matata na sani. Ita wannan da kika saka idanun akan ta ai ta jima da lalacewa. Wadannan dai kawayenki da kike bin bayan fage kina lalata musu Yara, sun koya mata kome, idan da zata same ki zata yi kome da ke." Gyara zama yayi da kyau. "Videon Zainab da kika sake. Ni ba iya na yarki zan sake ba, zan tabbatar da Malam Junaid yayi hannun riga da ke kafin na sake kome, idan baki fita hanyar Matata ba, zan aikata kome domin sunana da na matata ya fito ras. Hmm!" Ya mike yana kokarin barin parlourn. "Ranar shida ga watan Disamba na wancan shekarar, idan baki manta ba Dracula bride! Yes she is my bride kika kara shiga gonata, ba iya ke ba Alhaji Nafi'u da karen farautarshi sai na turmushe ku, idan kina ganin karya ne Bismillah zero emotion nake ban san kawa zuci ba amma nasan yadda nake kula da ƙwaƙwalwar mutane. Ni ba likitan zuciya ba ce Ni ƙwaƙwalwa nake so na ganta bude, bayan nan na kara jin wani motsinki ni da ku 5&6!"
Ware idanun tayi tana mamakin daman yasan kome? Lallai aiki ja mugun burinta akan Ikhlas bai cika ba, ya ce mata. "Daga yau har zuwa ranar da zan dawo gare ki, ki fito min da kudina ko kuma duniya tasan
Wacece ke!"daga haka ya fita a hankalinsa kwance. "Mommy ban fahimci me yake nufi ba?" Iram ta tambaye ta cikin tashin hankali da damuwa. "Kyale shi!" Ta fada tana barin parlourn. Ya dawo parlourn ya samu ina ta ciye-ciye, kafin na tura ina faɗin. "Na koshi!" Na kwashe na kai kitchen na wanke hannuna, ina goge bakina da tissue ya ce musu. "Zamu tafi, dama sallama muka zo yi!" "Ubangiji ya tsare ya dawo da ku lafiya. Allah ya baku zaman lafiya." "Allahummah Amin!" Ya fada bayan ya d'ago ni na tashi tsaye.."Muje!" Ya fada yana jan hannuna kwace hannun nayi ina kallonshi. "Ok ina jiranki!" Ya fita abubuwan da Umma da Maluma suka hada min nayi ta godiya, na fita Ga yayuna ban hadu da kowa ba. Haka muka bar gidan, kusan tare da shi muka hada kayan bayan mun koma, bai bar gidan nan ba sai da ya nemi saka ni kuka, na fara ƙoƙarin kiran Mai babbar daki shine ya fita da guntun jarabarshi, ya koma gida.
Yau kuma tun kiran sallah farko Mai Babbar daki take min nasiha, akan hakuri nayi hakuri na kauda kaina akan wasu abubuwan, sannan kayan Maman Hidaya and khairat da ya labta min cikin wani jaka. Ta ce na kula da kaina da mijina kada nayi wasa da abinci naci sosai na kula da tsaftar jikina. Haka yasa na dauki karatunta. Kasancewar nan muna fuskantar damina ce. Inda zamu suna fuskantar yanayin hunturu ne jacket babba ta mika min lokacin da ya shigo shida Faruq suka dauki babban akwatina. Ya durkusa a gabanta tayi ta mishi addu'a da Fatan nasara da dacewa. Sannan muka bar gidan bayan ta mana addu'a sosai. Sannan muka nufi airport, a babbar motar da ta dauke mu, kallon Nady nayi da take faɗin. "Fulani anya kin shirya zuwa Scotland kuwa?" Murmushi nayi na ce mata. "Ayya mai babbar daki ta bani jacket!" "Allah ya so ki!" Ta kalli Ijlal, da take cike tana batsewa ta ce mata. "Uwar Magaji!" Wato da ta wani lailayo ashar, yana gefena ya juya ya zuba mata idanun. Zuciyarshi yana wani irin zafi. "Ka wuce damu titin Sultan Shehu Yayari road!" "Don Allah ka yi hakuri!" Ta shiga bashi hakuri amma ya zuciya baya jin zai iya daukar renin hankalin Ijlal. Har kofar gidan Kawunsa Yariman Gabas ya kaita cikin gidan ganinmu da sassafe Hajiya Mardiya ta hade rai. Bai ce kome ba ya mika mata duk wani abu da ya dace a lokacin ya juya ya bar gidan, tun daga nan na fahimci darajar Nadiyyah daban yake a ransa. Muna isa Airport ta kalle shi tana murmushi. "Na ce a kawo ta, kayi hakuri!" Zuba mata idanun yayi bai ce mata uffan ba, ashe ya ji haushi ne, yana zaune Mai Babbar daki ta kira, mika min wayar yayi nima nayi sororo. Dauka Nady tayi ta ce mata. "Yana ban daki!" "Ki ce kada ya sake ya bar garin nan ba tare da ita ba!" "Mai Babbar daki na ce a kawo ta!" hmm ta ce sannan ta kashe wayar mika min wayar tayi bayan kamar minti goma da wani abu dai gata don har ana duba kayanmu. Kallo daya yayi mata ya cigaba da zama, kafin aka fara kiran fasinjojin jirgi Faruq ya karbi kayanta. Sannan aka wuce da shi muka shiga cikin jirgin. Zan iya cewa ina ganin fushinsa amma na yau daban ne, haka muka shiga jirgin Adis Ababa. Karfe uku na yamma muka isa, dole zamu jira jirgin london, da ace ta lagos muka bi zamu samu dicret, amma sai ka bi ta Zanzabira.
Masauki faruq ya nima mana domin sai dare zamu bar kasar. Aikuwa bayan mun yi sallah mun huta. Ina kwance na gaji ya buga kofar. Tashi nayi na bude mishi. Ya tsaya jikin kofar yana kallona. "Na zo na miki tausa?" "A'a" na fada da sauri, shigowa yayi tare da rufe kofar ya jingina da shi. "Do you miss me?" "A'a!" Na faɗa da sauri, "but I'm miss you!" "Ta yiwu kai ne kake jin haka amma ni!" Cabko ni yayi na kalle shi da wani irin tsoro. "Yaya Fitsari nake ji!" Dariya ce ta so kwace masa ya haɗe rai. "Muje ki yi a gabana!" "A'a zan yi na fito!" Na faɗa ina shiga ban dakin, haka nayi can yaji shiru ya buga kofar, kamar munafuka na fito ina zare idanu. "Kwana zaki a ban dakin?" Girgiza nayi ina jin wani kwalla yana cika min idanu. Haka ya dauke ni cak, zuwa ban dakin ya sakar mana ruwa yana mai janyo ni jikinshi. "Bari mu yi wanka mai hujja!" Allah na tuba idan haka aure yake wasu matan suke bawa mazan banza kansu, Amma Allah ya isa ni da kwamitin matan da muka san darajar kanmu mun yi Allah ya isa bamu yafe, domin babu abinda yafi kamun kai daraja.
Rike hannunsa nayi da yake kokarin cusawa cikin rigana na ce mishi. "Sarkin dud duniya ai wallahi." Bakinshi na ji a kan nawa da sauri na cire ina ƙoƙarin so na gudu ya saka hannunsa dukka biyu a kuguna. Zan iya cewa wannan shine mafarin kome da kome domin daga nan ban san me yayi min ba, muka shiga cinye juna. Har zuwa waje, cikin hikima da wayo ya raba ni da kayan jikina. Da sauri na fara ƙoƙarin kwace kaina domin na cire kayan ba ne, wani Yare ne na na musamman yadda yake yamutsani da jagwalgwla ni yasa ni fita hayacina, wani irin buga kofar aka yi ya tsaya cak daga abinda yake ya mike yana maida kayanshi, a tunaninsa Faruq ne amma kuma yasan Faruq ba zai zo mishi ba, kai ko masu kula da masaukin ne bude kofar yayi ya ganta kikyam da uban ciki kamar kwarya. Ranshi a wani irin yanayi ya zuba mata idanun. "Dama!" Komawa yayi ciki ya banko mata kofar dakin a fuskartar. Tsamo -tsamo ta yi kamar an watsa mata ruwa amma saboda bakin kishi ta gagara barin kofar ita fa babu dalilin da zata d'aga mishi kafa akan Ikhlas bata kaunar ikhlas ta san daɗin namiji gara ta lalace ta zama yar iska. Da aurenta tayi ta bin maza da mata shine burinta. Sake buga kofar tayi shi kuwa Gogan cire haushin yayi ya shige abinsa, ya a zuwa ya biyo ni muka shige cikin bargo mai tashi, a hankali yake bina yana ba wani a head mai daɗi da nutsuwa wnada yasa na manta da akwai wani abu, duk wani lungu da sako na jikina bi yake yana sumbata tare da kashe shi da kauna. Hmmm wasu abubuwan ba zan iya fada ba, amma daga lokacin da ya shiga niman mafita zare idanu nayi tare da ture shi,.ya mai da ni, cikin rarrashi ya fara niman hanya ji nayi kamar numfashina zai bar jikina saboda wurin ya koma ya manne tas kamar wani abu bai tab'a haɗa mu ba, na wani fashe da kuka jikina har yana rawa, ba kamar na farko ba amma shima fa ya sha fama kafin ya wuce, yana wucewa daga ni har shi muka sake ajiyar zuciya lokaci guda, na k'amk'ame shi idanuna a rufe hawaye na wanke min fuska. Iskar bakinshi yake hura min har na ji sassauci daga abinda yake faruwa a tsakaninmu, daga nan kuma ya shiga bina a hankali, anan zan iya cewa na fahimci wani abu a tare da wannan yanayin sanyi sanyi zafi-zafi, ina makale da shi hawaye bai bar zuba ba, ga wani irin gajiya da nayi domin kafaffuna kamar zasu tsage, cinyata zuwa bayana kuwa ba a magana. A hankali nake kuka ina girgiza kai. Sai da ya jima sosai kamar ba zai kyale ni ba, kafin ya janye jikinshi daga gare ni yana mai janyo ni, ya daura ni a kirjinshi. Wannan shine mafarin farin cikina da shi, leka fuskata yayi yana murmushi. "Kin gaji ko?" Juyar mishi da kai nayi na cigaba da kuka, a hankali barci yayi gaba da ni. Wurin karfe shida ya tashe ni, a hankali na tattare duvet din na daure a jikina zan sauka, ya riko ni tare da cire duvet din ya dauke ni cak zuwa ban daki. Ruwan da ya tara min, na zaunar da ni a cikin, cizon lips dina nayi hawaye na zuba min.. a hankali yayi ta gasa min jikin har ya gama min na yi alola na fito nayi sallah. Tare da shi, ya ce min. "Ki haɗa kayanki domin fita zamu yi!" Gyad'a kai nayi ina ƙoƙarin tashi ya zauna da ni ya haɗa kayan tas. Farfesun kaza ya kawo min ya zare kashin ya mika min na fara sha a hankali ina kallonshi, sai da na sha rabi sosai sannan na ajiye kwano na ci namar tas domin yunwa nake ji, mika min caffeceino yayi, yana shafa kaina shima na sha. "Idan aka yi irin wannan rayuwar, ana son mace ta kara cin abinci, kada ki kara barci baki saka wani abu a cikinki ba, kin ji ko?" Gyada kai nayi ya shafa fuskana, ya riko hannuna yana dauke da jakata muka fita. "Scotland akwai sanyi sosai, domin suna lokacin sanyi ne ki rike jacket da kyau da kuma handglove!" Gyada mishi kai nayi, har muka isa Airport, muka shiga jirgi uwar Magaji tana nan cike kamar an hura mata iska. Ni da Nady da shi muna zaune sun saka ni a tsakiya, ita kuma tana can gefenshi kusa da Faruq, a hankali muka fara tafiya na dauki jarida yana karantawa, Ni kuma na lumshe idanuna, janyo kaina yayi ya daura a kafad'arshi,, anan ma barci ne yayi gaba da ni, domin har lokacin jikina a matuƙar mace yake.
Mun yi tafiyar awa biyu aka kawo mana abinci, yarinyar nan kamar koran yunwa ta amsa tayi ta cusawa, donut da meat pie ya dauka min, Nady burger da sandwich. Sai juice ita kuwa babu abinda bata dauka ba, har tana amsar kari. Zuba mata idanun yayi yana mamakin yadda take kunyata shi. Ya ce min. "Yan mata !" Ya kai hannu shi cikin marana. "I hope na ajiye wani abu anan?" Buge hannunshi nayi na tura bakina gaba, kama bakin yayi yana faɗin."sau nawa nake gaya miki bana son ana tura min wannan bakin sai na hukunta shi." "Allah sai ya saka min yadda a kake shiga hakkina domin girkina ne ka shiga kuka ci amanata." Ta fada tana ajiye abincin da yake Hannunta alamar ranta ya b'aci. A hankali na mike tare da tambayar daya daga cikin masu kula da fasinjojin, bana daki ta nuna. Ina tashi na bar wurin. Haka na yi fitsari na yi tsarki da ruwan dumi ban yi tsammanin zan samu ba, sai na gani a jikin pampon, ina gamawa na wanke hannuna ina kallon madubi na gyara fuskana na fito, sai da gabana ya fadi, wani irin juyowa yayi ya shiga kisss dina har muka koma cikin ban dakin ya rufe kofar.