Showing 249001 words to 252000 words out of 304445 words
"Zan miki aikinki ba wai don kin bani wannan jakin jikin naki bane, i like na ga yadda Babanmu yake shiga damuwa ne idan wani abu ya sami Ikhlas, na ji kina mata iskanci akan yarki har da cewa ta mata asiri." Ciro wayarka tayi a inda yaƙe. Ta nuna mata videon yadda suka kwakule juna. "Idanunki ya fita kanta, idan na ji ko na gani. Hmmm yarki ita ce target dina. Ina son Yar uwata amma bana jin zan bari wani ya cutar da ita kamar yadda xan cutar da ita kika.aikata haka Mai Babbar daki zan turawa wannan videon ba zan sake duniya ta gani ba don martabar al'adun masarautarsu amma da Mijinki zasu ga yadda kike goga gabanki a nawa! Shegiya ki sha wani abu yarki ta sha nonon domin na shanye sai fata!" Ta tsalleke Ijlal ta fita abinta, ita ko a barikin ma bata da sa'a balle a gidan aurenta. Kuka ta fashe da shi amma da ta tuna cewa dole Ikhlas ta bar mata mijin sai kukan ya kare, ta yi wanka ta bawa yarinayr nono tana sha tana amai har dai tayi gyatsa ta shirya suka bar gidan.
***
Satin mu kusan biyu muka fara shirin dawowa gida, ya gayawa Abba zamu dawo a tura wasu su je ayi min gyara, sannan ya gayawa Mai Babbar daki, haka aka hada da Wildat da wasu bayi aka shiga aka min gyara gidanmu ma aka hada da wasu suka zo aka min gyara. Gidan kura yayi aka share aka goge, ranar da zamu koma kuma daga gidanmu aka kawo mana abinci, karfe uku na yamma na muka iso lafiya lau, nayi kiba nayi kyau dani. Cikin gida muka fara sauka muka gaida yan gidan sannan muka wuce gidanmu, an gyara Wildat ta saka min turaren wuta ko ina yayi kyau sai kamshi. Haka na wuce kitchen na duba abin da babu na ciro takarda da biro na rubuta na bashi ya duba ya ajiye sannan na shiga nayi sallah kamar yadda na ji yana fada idan ta tafi zai tsaya sai dare zai dawo shi yasa ya ci abincin ni kuma na tsaya na kara gyara dakina, kaya na cire na shiga wanka har na gama lafiya lau, sai da na tashi zai fita cikin abin wanka har na sako ƙafana sai ji nayi kamar an murde min kafar tare da buga min gabana da abin wankan, ji nayi kamar numfashina zai bar jikina, na sake salati da karfi, tare da komawa cikin abin wankar a zauna dabas. Kafin wani lokaci ba sai na fara jin kamar gabana ana hura min iska ba. Wanda ya ja min dole na jingina da baya ina jin wani irin ciwo da azaba, kafin wani lokaci gabana da cinyoyina sun yi wani irin jan ruwa take suka yi jajjur kamar an watsa min ruwan zafi. Kasa motsi nayi ina kwance a wurin har La'asar ban iya motsi ba da zaran na d'aga ko da hannuna ne zai ji kamar har wurin na taba. Ina ji ina gani salolin nan suka wuce min, haka nayi ta kuka a ban daki. Har karfe bakwai. "Fulani Babba!" Cikin kuka da disashen murya na ce mishi. "Na'am!" Bude kofar yayi ya ganni a kwance.."Innalillahi wainnalihir rajoun!" Ya fada da karfi, tare da saka hannu ya dauke ni cak, kuka na saka mishi saboda azabar da nake ji, kwantar da ni yayi ya ciro min kayana a cikin jakar. Ya ciro min doguwar riga ya saka min tare da yafa min yayi waje da ni, a faruq yana ganinsa ya bude motar ya kwantar da ni, muka nufi asibiti, wato Ni daya nasan irin azabar da na ke sha lokacin da muka isa aka amshe ni, Doctor Munirah aka kira a daren ita kanta abin ya bata tsoro, ta same shi tana gaya mishi bata tab'a ganin ciwo irin haka ba, sannan ta kira manyanta ta musu bayani suka ce babu irin wannan ciwon dole aka tura lamarin zuwa lab duk abinda za a yi anyi babu kome, don haka suka ta zuba min alluran da yana awa uku zai sake ni, haka ya kira Mai Babbar daki ya gaya mata, sannan ya kira Abba ya gaya mishi muna asibiti sai sun zo su ga an ware min kafa ba halin daya ya samu ɗaya.
Har zuwa lokacin babu wanda ya ji labarin abinda ya faru, domin sun bar abin a tsakanin iyaye da mu kanmu, abin mamaki a cikin kwana biyu na zabge kamar bani ba haka yasa aka fara tunanin dawo da ni gida domin duk abinda za ayi a yau da nake da kwana uku ba a ga kome ba haka yasa aka dawo da ni gidanmu, Hajja tana ganina ta rike baki ganin yadda nake ko tafiya bana yi. "Ikon Allah wannan ai sai dai ku nimo magarya da tazargaje, ku dafa da lalle a dafa mata mu gani kafin nan karanta mata falaki da nasi da ayatul kursiyu, sai bata tana sha tana wanka da shi, mu ga abinda hali zai yi."
Iram bata san ina gidan ba, sai da dare da ta dawo yawo ta ji Hajja tana bada labarin a waya taji, shigowa tayi tana faɗin. "Me ya samu g**din zinari har ya koro ki kenan, Allah sarki namiji ba amana daga ka fara ciwo zai nad'e ka ya kawo ka gida!" Ina fama da kaina bata ita nake ba. Haka ta gama yanka min bakar magana ta wuce abinta. Tana zuwa bangarensu ta gayawa Mamanta sannan ta kira Ijlal ya gaya mata, wacce take shirin yin tafiya ita da Hajiya Mardiya. Hajiya Turai kuwa har da murna tazo tana ta dariya murmushi Maluma tayi ta ce mata. "Ba shi ya so a kawo ta ba, mune muke ganin ya dace ta zo gida, Alhamdulillahi duk abinda Ubangiji yayi mai kyau ne ni a haka ma arziki ne domin bata saka ni kuka ko tana shirin saka ni kuka ba."
Muna magani ana kuma min sauka, ana bani rubutu ga wani sabulun da aka hada min mai babbar daki ta kawo min ana wanke min wurin da yayi gyambo har da ruwa me yauki yake zuba. Idan Maluma tana wankewa kuka nake har na fita hayacina.
--- A bangaren Ijlal yau bakin cikin da ta ji na kai Ikhlas ba kadan ba, haka suka bar garin da sunan zuwa wani kauye da suke da bishiyar roba, haka kuma suka bar garin bata gayawa mijinta ba. Balle yasan me zai ce mata wani abu ko kada ta tafi ko ta tafi. Haka suka bazama niman duniya , ko halin da Yarta take ciki bata ganin kawai damuwarta Ikhlas ita ce ta hanata farin ciki ta hanata sakewa da mijinta, duk abinda zata yi don nisanta Ikhlas da Faris sai tayi koda zata yi yawo tsirara ne, tayi alkawarin sai ta ga bayan Ikhlas, ko yanzu ko an jima da ita take zancen wannan shine alƙawarinta ne wannan ba zata karya kanta ba, sai ta gaya bayanta. Da wannan tayi ta cika alkawarin ganin ta datse alakar Ikhlas da mijinta.
*08130269641*
[7/26, 10:02 Safiya] Ramlat Manga41: 82
Sau dayawa kada ka zalunci mutumin da ya yarda da Allah inda Ijlal ta samu matsala kenan, gani take duk abinda take Ikhlas itama tana yi sannan tana bin malamai ko iyayenta kusan abinda Uwar goyanta ta daurata akai kenan. Ai su Ikhlas ba haka suke zaune ba itama iyayenta suna tsaye kanta da irin zuciyarsu, duk wani abinda zai janyo hankalin mijin yarta Maluma bata wasa da shi, domin tunda ta fuskanci matsayin Yarta tow ta daina wasa da duk wani abun da ya shafe ta, ita ɗaya ce mace cikin yayu maza taya zata barta kara zube. Wannan abun yasa ake ganin haka.
Wannan ciwon ba a tashi sanin alkadarinsa ba, sai da Tarasulu tazo. Tana shiga gidan ta ce musu. "Ni kan kun fara cin namar dawa ne?" Kallonta Hajja tayi tana faɗin. "Dadi da ke tsiya a ina zamu samu namar dawa anan!" "Gaskiya naji warin namar damatsiri, kuma nasan haka kawai babu me kawo shi? Kun san illarsa kuwa gashi kamar da warin fatar maciji da nake ji!" Ta fada tana sake baza hancinta. "Tarasulu kada ki hanani barci don Allah a ina zamu samu irin wannan abin?"
Can ta ce mata.."da gaske waye yake jinya a gidan nan?" "Takwarata!" "Ayya muje na ganta!" Haka suka nufi kofar maluma. Sai da Tarasulu ta toshe hancinta. Tana shiga ta sake salati. "Kashe yarinyar zaku yi? Wannan ai azaba ce akan azaba maza ku fito da ita waje wanda yayi wannan aikin lallai shaidani ne na karshe, maza a kira min Awwalu nasan yau ba shiga daji ba" ta ciro wayarta daga lalitarta, ta mikawa Umma. Suka yi Sa'a kuwa an same shi ta ce maza ya zo tana son ganinsa, bayan minti talatin kuwa sai gashi kafin ya zo nan ta mishi kira ya kai sau goma. Ai kuwa sai faɗa take ta yi, kafin ya iso ya fara duba ni. Fita yayi bai dawo ba sai bayan la'asar sannan ya bada abinda za ayi min a dafa wasu saiwa ya ce a dafa min da gadali, ayi ta zuba min ina zama da wanke ciwon sai mai da ya haɗa da manshanu ya ce ina shafawa a wurin.
Sai wani garin magani da aka bani xan na sha a kunu, shi kenan Umma ta bashi 30k Tarasulu tayi ta fada Hajja kuwa tana faɗin. "Amshi abinka, ai ba yanke kudin kayi ba ra'ayi aka yi aka ba, mu dai Allah yasa ta samu lafiya. " "Amin Ya Allah?" Yayi kasa da kai ya ce musu. "Ta auna arziki domin yadda aka so abin shi ne gabanta ya lalace sai ya kare a gefe, da ace ya samu gabanta har ga Allah sai dai ayi hakuri kashin Maciji gamsheka aka hada da fatar damatsiri da wasu ciyawa masu guda wanda ko tab'a mutum suka yi a daji sai ya ji a jikinshi. Amma Alhamdulillahi tunda an auna arziki ba samu wani babban tashin hankali ba ne, za a iya kula da ita." Abubuwa dayawa sai to a ina na samu wannan ciwon? Haka dai aka fara min jinya.
***
Nadiyyah
Bai boye mata halin da Ikhlas ta ke ciki ba, amma bai gaya mata asalin ciwon ba ya dai ce mata bata da lafiya, haka yasa ta fara shirin dawowa da cikinta da ya kusan shiga wata shida. Duk wanda ya ganta sai ya jinjjna mata domin cikin yayi girma ba laifi kamar ba cikin fari ba.
Haka suka ta shiri iyayenta suna tsaye akan labarinta, daga LA aka dauko mai kula da ita na musamman da mata duk wani abu.
Kwanansu hudu da dawowa Itama Nadiyya ta dawo Zanzabira, sai da ta huta sosai sannan bayan sallah isha suka shiga gaida Mai Babbar daki, ta so ganin Ikhlas ya hanata, shi tun akan Ijlal yake shakkar lamarin Ikhlas idan bata so ba yanzu dai ta fara share shi, shi kuma a duniyar shi ya tsani ta share shi tsoron fushin ta yake ji, haka tayi ta naci yana ki, itama dai da tazo ba wani abin arziki ake damu a wurinta ba, domin tafi babu.
Kwana biyu idan ya kira Ijlal zai ji ya yarshi take amma wayar bata shiga, haka yasa shi kiran Kawunsa ko suna lafiya ya ce ai tana gidan kakaninta da Matarshi ya basu hutu, shiru yayi kafin ya ce mishi. "Shi kenan dama ina kiranta bana jin labarinsu Amirah ne!" "Nima jiya Amrah take gaya min bata samu Uwarta a wayarta har Ijlal ɗin."
"Tow Allah yasa lafiya!" "Tow sai dai muce Allah ya kyauta!" Haka suka rabu, kowa da abinda yake damunsa. Washi gari ya sake kiran layin Ijlal shiru, sai ya share bai kara bin kanta ba, shi yanzu babban addu'arshi Nady ta haifi cikin jikinta lafiya, yafi mishi kome dad'i.
Ranar da suka cika kwanaki biyar dama kullum yana zuwa ya duba Ikhlas da dare, yau ya shirya ya tafi, ya samu tana zaune ba kamar kullum da tana kwance ba.
Murmushi nayi mishi ina mai mika mishi hannuna. "Sannu ya jikin naki?" "Da sauki ai!" "Allah ya baki lafiya!" "Amin Ya Allah!" Na daura kaina a kafad'arshi na ce mishi. "Ya kake jin labarinsu Amirah?" Sauke numfashi yayi ya kara rike hannuna da kyau. "Yau kwanaki biyar kenan ina niman wayar Mamarta baya shiga ban san meke faruwa ba?" Sake baki nayi cikin mamaki na ce mishi. "Yanzu ayi haka a matsayinka na wakilin al'umma ka ajiye niman Matarka na tsawon kwanaki har haka? Haba me yasa baka damuwa da lamarin Ijlal ne?" Damke hannuna yayi yana murza zoben ya ce min. "Thank you Zainab amma nayi ƙoƙarina akan yarinyar nan akan me ba zata gaya min zata yi tafiya ba." Kwantar da kaina nayi ina faɗin. "Kayi hakuri kai uba ne kuma shugaba, sannan kuma jagoran talakawansa don Allah kada kayi fushi da ita!" Shafa kaina yayi yana faɗin. " Yanzu dai Nady tana gida!" Murmushi nayi na ce mishi. "Shine ka barta ita ɗaya!" "Tazo da mai kula da ita, babu kome" fura da nono Hajja ta kawo mishi sai Kilishi da aka kawo mishi ta zuba mishi, ya amsa yana sha yana mata hira sosai suke hira da yake an maida ni ɗakinta. "Takwara na surka miki ruwan?" "Eh Hajjana!" A cikin kwana biyu fa gaban ya fashe bakiɗaya ya zazzago da ruwan ciwon bakiɗaya, sai na ji kamar an cire min duk wata masifa da yake cikin ciwon. A hankali nake takawa yanzu babu ciwo sai dai wurin ne yadda yake min ba dad'i, haka na shiga ruwan na gasa kaina sannan na fito na sha na haɗin yana kallona ya ce min. "Ki yi hakuri duk saboda ni ne!" Dariya nayi na rike hannunsa na ce mishi. "Kada ka damu ba don kai ba ne jarabawa ce, kuma Haƙa Allah ya so ya ganni, Alhamdulillahi idan abin ya same ni baka ganin nan da nan Allah yake kawo mafita ba, haka yana nufin idan Allah ya jarabce ni baya son ya ga na wahala, Alhamdulillahi wallahi Allah yana sona da rahama shi yasa yana jarabtatta zaka ga ya kawo min mafita, nayi imani da Allah ban yi kome da Allah zai kawo min mafita ba, abu daya ba sani na yarda shine yake yi ba kuma meye bayan shi, Alhamdulillahi na godewa Allah akan lamarina!"
Sumbtar wuyana yayi yana faɗin. "Wannan tawakkalin yasa nake ji da ace kece ko Nady kuka haifi Amirah tow ba zan tab'a jin tsoron kada ta rasa kulawar da ya dace." Jan hancinsa nayi ina murmushi na ce mishi. "Itama zata kula da ita ka ɗauka fadar haka!" Shi kadai yasan yadda yake ji, idan ya ce zai rabu da Ijlal tow ya Amirah zata kasance? Wacece zata kula da ita bayan Mahaifiyarta? Kaf duniya babu mai iya kula da Yaro sama da uwarsa, ya sani ko rabuwa da ita yayi baya tunanin zai daurawa wata mace dawainiyya, gara ya hakura da ita, ko don albarkacin yarinyar, amma batun kara wani haihuwar baya tunanin zai kara nan kusa shi yasa tana dawowa zai kaita a saka mata tsarin Iyali domin idan ba nutsuwa tayi akan Amrah ba, baya jin zai kara hada wani jini da ita, Amirah ita ce ƙaddaransu. "Tunanin me kake yi?" Na tambaye shi, yake yayi yana sosa kai ya ce min. "Ni ban yi wani tunani ba." Murmushi nayi na ce mishi. "Ba damuwa ai rai da rayuwa ba za a hana bawa yayi tunanin yau dinsa ko gobensa ba!" Yadda nayi maganar sai yayi yana rayawa a ransa da ace Amiratul Zaitunah da yar Ikhlas yasan da ya ga karfin imani da hakuri, bata da yawan magana ko wani son kyale-kyale amma mace ce da tarbiyya da sanin ya kamata ya wanke ta, yasan da zai bata Amirah ta rike mishi ba zata ki ba sai dai Uwar Amiratul Zaitunah ta ce bata yarda ba, koda kuwa duniya zata hadu akanta ne kuwa. Numfashi ya fesar na ce mishi. "Meke damunka ne mijina?" Ajiyar zuciya ya sauke kafin ya labarta min abinda yake ranshi, kamar na kwashe da dariya sai na fasa, na ce mishi. "Ayya ko na amsa zan dawo da ita domin Mahaifiyarta ba zata bari ba, kada mu fara abinda ba zai yiwu ba." Gyada kai yayi, da na kowa ne bawa na mai shi inji Hajja haka kawai ya dauko min yar ya bani uwar ta saka ni a gaba da fitina bayan wanda na ke ciki, Allah ya rufa min asiri ba mai aikata inda na xan dawo da wuri ba, Ijlal ko bala'in. Mun jima a tare kafin yayi min sallama ya bar gidan, wasa gaske babu labarin Ijlal da uwar goyonta.
***
Abinda ya faru kuwa, a lokacin da suke isa kauyen sai da aka gaya musu matuƙar mugun abu saka kullo tow su juya domin ka saka mugun abu a cikin dajin zaka rasa hanyar gida, sun zata karya ce kada a musu rufa ido sun samu bishiyar roban suka saka abinda zasu saka sannan suka bar dajin sai suka kasa samun hanya yau ne gobe ne, abu dai ya kama wuri ɗaya suke yawo, ana haka suka hadu da yan fashin daji, tashin hankalin da suka shiga yasa suka dimauce Jini ya tsinkewa Ijlal wacce take danasanin tab'a Ikhlas tunda ta fara wannan yunkurin har yau bata tab'a nasara ba, idan ma tayi nasara baya daukar lokaci ya lalace me zata