Showing 99001 words to 102000 words out of 304445 words
ba zan saka ya sake ki ba, idan kika iya zama lafiya ba fada zan saka ya sake ki kin ji!" Kaina a kasa na rike kayan jikina na ce mata. "Idan ya sake ni, Maluma zata yi fushi da ni, idan ka zauna da shi zan cutar da zuciyata. Sannan kin ce idan na zauna lafiya zaki saka ya rabu da ni. Tow ya zan yi da Maluma?" Mai Babbar daki dariya tayi tana hango wauta a idanunta. "Kuma haka ne ko?" Ta tambaye ni da wayo, "Eh!" Na faɗa ina wasa da yatsuna. "Shi kenan ni zan wanke ki." Da sauri na kalleta, gyada kai tayi tana me janye kallonta a gare ni. "Ki tafi dakina ki kwana." "Tow!" Na wuce dakin da nake na dauki wayata, sannan na wuce ɗakinta, na kwanta.
Tashi tayi tana kallon ƙasa, bata son Ikhlas amma saboda danta dole ta kula da yarinyar, Akwai Baffanta da yake zaune a garin Farar kasa, duk da ya girma sosai amma Malami ne, yana daga cikin mutanen da suka gaya mata Salmanu Faris zai dawo kada ta saka damuwa a ranta, sannan ba zasu iya cutar da ita da Yaranta ba, sai dai idan guba suka basu a cikin abinci amma ban da dai mutum ko aljan, lokacin da aka sace shi wasu nata cewa an yi mishi kurciya ne, amma shi ya gaya mata, basu mishi kurciya ba, sace shi suka yi, suka fitar da shi. Sannan ya gaya mata zai dawo, kada ta nuna batarshi ya dame ta domin zai shafi rayuwar Yaran gabanta, sannan kada ta fasa abinda ta saba, koda ya dawo ta gaya mishi ya ce mata. Ta cigaba da sadaka ita sadaka maganin masifa ce, a cikin sadaka akwai tarin albarka, da aka zo maganar auren yadda ta hauka ce yana daga cikin wanda ya bata shawarar ta amince, ya gaya mata cewa. Salmanu wata ne, ita yarinyar hasken rana ce ba zasu jitu ba. Duk yadda zaki zo haka zasu kasance. Amma kuma akwai tarin albarka a tare da zaman nasu, haka al'amarin yake, wannan yasa ta yi hakuri. Ko lokacin da Ikhlas bata da lafiya ta gaya mishi sau biyu aka kawo rubutu da hayaki, ya gaya mata in sha Allah babu abinda zai kara faruwa, sai dai ya bata wani shawara da yasa tayi sanyi akan lamarin ita kanta bata san me yasa tayi sanyi akan lamarin ba, amma haka yana da nasaba da kalamansa a gare ta.
----
Washi gari.
Bayan sallah azhar ta saka aka raka ni har gida, na samu an gyara min bangarena. Sannan dafa mana abinci na zuba aka kai mata, nima na zauna na ci na sha magani na fito a harabar gidan, ina tuna abinda ta ce min. "Bance ki zauna lafiya a mai dake sakarya ba, kin fahimta? Na ce ki zauna lafiya ne don shi Mijinku ya samu nutsuwa." Sosa kai nayi ina bibiyar online, sakon da aka turo min yasa ni bi. *Hi Rose* tsoro ne ya kama ni, domin kamar Dracula. Hadiye yawun bakina nayi ina kokarin kashe Whatsp. *Don't try it! Ki tsaya na ganki nayi kewarki* idanuna ne suka cika da kwalla. Sakamakon turo min da videon da ya rubuta a kasar shi. *You Are my prey!* Bude videon nayi, a wannan dakin hotel din ne dai yadda yake min zane a kirjina zuwa cikina. Fita nayi a cikin video. _Mai nayi maka?_ alert din kudi na gani sun shigo min wayata. Kafin ya turo min wasu video yayi ya ce min. *I like you! And ki bude videon da kike tsoron kada yayi Spread out!* A hankali na bude videon lucky ne, mutumin Mommy Turai. An kama shi ana gana mishi azaba. Sako ya turo min. *Stepmother dinki, manta da wannan naji baki da lafiya, yi min hotonki na ga yadda kika rame?" _Ni ba yar iska ba ce_ *gaskiya na yarda ke ba yar iska ba ce, amma kin san me nayi da gangan jikinki? Ki min video ina jiran ki!* Hoton jan emoji ya tura min tare da da cewa. *Ina jiranki! Ko na zo yau na kwana da ke* _over my death body, gara na mutu da na bawa Fasiki irinka kaina da hotona, look idan kaso ka sake videon ba zai dame ni, amma na baka kaina na zama useless kenan_ na yi blocking dinsa na cigaba da hidimar gabana. Gajiya nayi da zaman wajen na mike zan shiga cikin gidan, sai ga Nadiyyah har zan shige ta danna min horn, dawowa nayi da baya, ta fito daga motar sanye da abaya a jikinta, tsayawa tayi ta gyara gashin gaban goshinta, ta karaso inda nake, "kiyi a hankali da mai babbar daki, duk yadda zata yi approaching ɗinki, ki gane who you are." Wuce ni zata yi sai ta ce min. "Yawwa naji an ce iyayen malaman addini ne!" Ta dawo gabana, lashe bakinta tai da alamu Maganar da zata yi is too hard, sai kuma ta juya zata tafi na ce mata. "Kina da matsala ne?" Juyowa tayi for while kafin ta ce. "Ina son haihuwa ne da Prince! No matter how much I can risk my life into!" Shiru nayi juyawa tayi wurin Sarkin kofa ta ce min. "That Man told me about your father! Shi yayi min recommended dinki akan." "Babana baya nan ya tafi wani course Sudan, idan ya dawo zan gaya mishi amma kafin nan ki gayawa Mijinki!" Hade rai tayi tana faɗin. "Wannan ya zama sirri a tsakaninmu, ban gaya miki haka ba don ki min gori wata rana amma, na san!" D'ago idanunta masu kama da na mage ta kalle ni, "but i hate you!" Ya faɗa tana me bangaje ni, dariya ta bani domin bata boye abinda bai mata ba, muka wuce bangaren mu,
Ina zaune a kafte sai ga Nadiyyah, daga ita sai wata riga iya cikinta ya rufe sai gajeren wando iya bom dinta ya rufe tana waya. "Gata nan!" Ta mika min wayar. "Mijinki ya ce he want chop food!" Daga yadda take maganar kawai nasan kalmar batsa ce. "Me zaka ci?" "Ke nake son ci!" Ya fada can ƙasar muryanshi, juyawa tayi ta fita tana murmushi. "Baby come back home!" Ta fada da karfi tana dariya, "Na'am me kace?" "Ai nasan kin ji ke nake son ci," "nayi kama da abinci ne?!" "Eh tow ba mamaki ta wani gefen!" "Wrong number ka kira i think!" Na kashe wayar, sake kira yayi abinda na gani a sunan shi ya bani mamaki dama Nadiyyah haka take? Mr Big D" dauka nayi a gajiye na ce mishi. "Me kake so don Allah?" "Ke gobe ina hanya? Ummina ta ce kina gida ko?" "Hm!" "Ki min abinci zan zo da baki." "Mata biyu kake da shi mai yasa ba zaka tambaye su ba." "Tunda ba zaki yi ba shi kenan zan, turawa Maluma ta min sai a karbu kafin nazo!" "Lallai fa uwata ce zata maka girki bayan ga matanka a gidan nan, gaskiya ba zata yi ba haka kawai." "Ina ruwanki idan ke Mamarki ce, ni kuma Surukata ce kuma maluma tace lokacin kafin a haife ki!" "Koma me nene Maluma ba zata maka girki ba, wani irin girki kake so!" Sautin murmushinsa naji na harari wayar. "Tuwon dawa, miyar auki sai ki kara da wasu abubuwan, amma ni nafi son na dawan, ina da bako daga spain amma dan Alhaji Mamman Abba yayari, Walid Mamman A Yayari! Sai kuma wasu turawa biyu Mr Brandy zai ji da su. Please a gyara min main parlour na a kula da kome na bar miki kome a hannunki." Shiru nayi kafin na ce mishi. "Zan duba na gani!" Ajiyar zuciya ya sauke ya ce min. "Kin san sun cinye min abinda kika min nan tare da Faruq, Gayen nan ya kwaso min su suka cinye, ina jin yunwa don tunda na zo shi nake ci da madara, amma faruq dasu Walid sun cinye min!" Yadda yake maganar sai ya karya min zuciya. "Kai fa ba Yaro ba ne me yasa kake abu kamar Yaro?" Murmushi yayi ya ce min. "I touch your heart ne?" "A'a kawai i pity for you!" Dariya mara sauti yayi kafin ya ce min. "Zainab daga ke sai Nadiyyah ne zuciyata ta yarda ba zaku iya cutar da ni ba." "Akan me yasa kace haka? Bayan ni ba." "Eh nasan baki sona amma zuciyarki bata kai irin wannan matakin ba. Sannan nasan babu kowa a bayanki, Nady har a yanzu bibiyarta ake domin ta juya min baya. Kin san ita budurwan daya daga cikin tsofin gwamnatin kasar Amurka ce, tana da kuɗi da kome amma she choose me akan kome, duk macen da zata bar irin wannan duniyar don kai, gaya min me ya dace na mata.?" "Ka biyata alkhairin da ta maka!" Shiru yayi na ce mishi. "Zan kai mata wayarta?" Na faɗa a gajiye domin na gaji da maganarshi. "Hmm yayi kyau amma ki adana min abinda zan hada da shi idan nazo cinye ki."
Datse kiran nayi don na gaji da batsar shi. Furza da iskar bakina nayi tare da nufar bangaren Nady, tana waya da wata wayar da alama da mutanenta take waya domin yadda take magana akan kuɗi na fahimci haka, wayar hannunta da take waya bai kai wannan kudi ba, ajiye mata wayar nayi zan fita ta ce min. "Kun gama magana da shi?" Gira na d'aga mata na fita, "bitch!" Ta fada tana cigaba da wayarta. Juyawa nayi na kalleta kafin nayi mata alamar fuck you! Na fita a parlourn, "hey!" Ta kira ni da karfi, banza na bawa ajiyar ta, ihu tayi ta kurmawa ita ta ji wurin. Washi gari haka na tashi da aiki, don tun da muka gama waya da shi na kira Umma, ina son garin dawa, ta ce min yaushe zan yi amfani da shi, cizon lips dina nayi nace mata, zai zo ne. Ta ce min za a kawo min karfe goma na safe. Don haka ina tashi na fara aikin ba ji ba gani, wurin karfe sha daya aka kawo min dawar tayi kyau sosai. Lokacin na ci karfin aikina, tun asuba nake abu daya bakiɗaya gidan ya dauki wani irin kamshi, ina cikin aiki na ji Mr Brandy ya min magana, fita nayi na amshi seafood din da yayi da wasu kayansu na cimmar turawa, sannan na koma kitchen na cigaba da aikin karfe biyu na rana na gama nayi parkage din na mai babbar daki na fita wurin Sarkin kofa na ce mishi. "Ka iya mota?" Sai yayi dariya ya ce min. "Yata na ja mota amma yanzu na daina." Mika mishi key nayi nace mishi. "Ga na mai babbar daki kai mata don Allah." "Habawa ba sai kin roke ni ba kawo!" Na mika mishi sannan na jira ya dauki motar ya fita, ban koma cikin gidan ba, na zauna sai da ya dawo ya mika min key na shige cikin gidan. Wanka nayi na gyara jikina kafin na koma kitchen din na kwashe tuwon na yi malmalar nai a leda sannan na zuba kankara a cikin ruwan kunun ayar na maida firj, dama zobo na fara yi, sannan na rufe kitchen din da key haka kawai jikina yana bani akwai wani abu, sallah nayi na cigaba da karatun, waya aka min ban san number waye ba, na dauka. "Assalamualaikum!" "Abinci ne haka?" Inji Mai Babbar daki, sosa kaina nayi ina mai cizon lips dina. "Ba yawa!" "Allah ya bada lada!"ta fada tana me kashe wayar, ƙarar an tab'a kofar kitchen din naji, na tashi zaune tare da nufar waje, na sami Ijlal a bakin kofar tana dambe da kofar yaki budewa, harde hannu nayi a kirji ina kallonta. Nayi kamar ban fahimci me take yi ba, na ce mata. "Wannan ba kitchen dinki bane, na Zainab Junaid Gobir ce!" Tsaki tayi tare da juyawa zata fita na ce mata. "Wannan ya zama last warning!" juyowa tayi kamar zata buge ni. "Kin san ba tuwon kasa nake ci ba? Sannan ba zai yiwu na zuba miki idanu ba, so You can leave!" "Wawuya wacce bata san kanta ba." "Eh har da haka, rashin sanin kan yasa nake abinda zai tab'a min suna." Na faɗa ina mai cigaba da tsayuwa a wurin. "Yar gadon asiri!" "Duk dai na yarda duk abinda zaki ce daya ne, ba zan fasa gaya miki ba mace kucaka bata bori!" "Kin ji kunya!" Dariya ta bani da ta fadi haka "kunyar uwar me? " "Eh na wacce miji bai tab'a kwanciya da ita ba!" Ta fada dariya ne ya kwace min, na kalleta kafin na jinjina kai nace mata. "Eh kuma haka ne, sai dai ni nafi karfin na ji kunya tunda abin nan da kike amsa bai saka kin sauya ba, sannan kullum cikin shi kike babu abinda ya banbanta ki da ni,.tunda na iya rike kwalar Mijinki babu matsala ko ta abinci zan iya hana shi baki abinda yake baki." Ihunta yayi daidai da shigowarsa, Faruq yana biyo bayan shi. Kallonshi nayi tare da sake dariya, abu daya na kalla na ga akan me ake fada akanshi. Kawai na kwashe da dariya na koma dakina, ina jin ihun Nady da take yi tana rungume shi, zama nayi ina kara dariya sosai har ina rike cikina domin kuwa abinda ta faɗa min. Dole nayi dariya ina dariya ya shigo parlourn kallonshi nayi, sai kuma na kwashe da dariya nayi, shima murmushi yayi ya tako har gabana ya zauna yana kallon yadda nake dariya, "What's up?" Ya tambaye ni, kara dariya nayi na ce mishi. "Matarka ce take cewa na ji kunya tunda bana zuwa dakinka!" Cizon lips dinsa yayi me haɗe rai. "Shine abin dariya?" Girgiza kai nayi tare da cewa. "Na ga dai dole nayi dariya!" Na kara fada ina dariya. "Ya kamata ki ji kunyar haka." "Over my death body!" Na faɗa ina mikewa tare da niman tashi daga kujeran, dawo da ni yayi tare da cewa. "Are You out of your mind?" "Tow ai gaya maka gaskiya nayi, why zan zauna ina murmushi da wani scar a raina bayan na san cewa I'm just lie, bayan nasan bana jin feel akanka? Mu gayawa juna gaskiya." Fisgo ni da tare da hada fuskana da nashi, ya fara ƙoƙarin hada bakina da na shi, ture shi nayi tare da faduwa a can gefe guda, ina nishi. "What are you fuck doing to me?" Tasowa yayi tare da nufo ni, yadda ya iso kaina yasa baki kaina yana min wani irin juyi, mikewa nayi zan wuce yayi wani irin fisgo ni tare da rungume ni. "Ka kyale ni?" "Don did you know!" Shiru yayi yana mai kura min idanu saboda yadda na gantsara mishi cizo....
08130269641
*Account Details:*
*5921536136*
*RAMLAT MANGA ABDULRAHMAN*
*Moniepoint MFB*
My book isn't Free! 500N
[7/26, 10:02 Safiya] Ramlat Manga41: Yadda yake kallona ne ya kashe min jiki, a hankali hawaye yake zuba min. "Tow sake min hannu." Ya fada yana janyo ni jikinshi, tare da daura kaina a kirjinshi, yana bubuga bayana. "Bakina suna zuwa bari nayi yi wanka na shirya." Ya fada bayan ya janye daga jikina, fita yayi daga dakin ya hango Ijlal tana barin bangaren da gudu, alamar tana makale kenan. Zubewa nayi a kasa inda ya barni na fara kuka, na rasa kukan me nake yi. Can dai na ja jikina zuwa ban daki, wanka kayi da alola sannan na fito na zauna a bakin gadon, nayi shiru ina son sanin me yake damuna? Daurewa nayi na mike tare da bude drower na dauko kayan sawata, na saka ina cikin saka bra kenan kamar wanda aka cillo shi, a razane na juya rike da bra ɗin, sake baki yayi yana kallona nima shi nake kallo. "Ba sawa zaki yi?" Ya tambaye ni a wani irin rud'e, ban san lokacin da na danna ihu tare da nufar ban daki ba, dariya abin ya bashi yana mai bin bayana da idanu, ni kaina sai lokacin na gane irin abinda na aikata, fashewa da kuka nayi tare da boye fuskana. Tsayawa yayi a bakin kofar ya buga yana faɗin. "Please bakin suna hanya bari na kai su wurin Mai Babbar daki su gaisa, ki gyara min table kafin su iso!" Buga kofar nayi da karfi ina ihu, shi kan ina ruwanshi, fita yayi yana dariya.
A can dakin Ijlal bin ta dakin yayi don da ya fito dazun bai shiga ba, yanzu da ya shiga, tana ganinshi ta birkice. "Nifa !" "Don ina aurenki sai ki rena ni?" Ya tambaye ta yana cizon lips dinsa, haka ya zame mishi kusan dabi'arshi ce. Gyada kai yayi kafin ya ce mata. "Ita da kike mata labe ta fiki domin ta san ciwon kanta, yarinyar karama dake sai rashin mutunci da rashin kunya zaki gaya min inda na fara wasa da ke." Ya fita daga cikin ɗakinta, leka ta yayi ya gaya mata cewa. "Zan dauko Paul da Walid da Mariano!" "Da gaske?" "Zan miki wasa ne?" Ya juya ta fita, can kuwa ta cab'a kwalliya.
Sai da nayi la'asar sannan na fito, na fara gyara table din, Nady tana zaune a parlourn, sai naji na samu nutsuwa da zamanta a wurin ina gamawa na juyawa zuwa dakina, bayan kamar minti goma na ji ihun Ijlal. Kamar ba zan fito ba dai ihun yaki karewa, fitowa nayi naga meke faruwa. Nady ce take ta marinta "me ya faru?" Na tambaye su amma babu wacce ta bani amsa, dakyar na shiga tsakiyarsu. "Wannan Yarinyar ta samu mutum kashe shi zata yi, bata da imani!" Ta fada tana yarfe hannu, itama Ijlal ɗin ɗakinta ta wuce, bayan ta sha mari. Da yake sun sakani a duhu zama nayi a wurin don Nady itama ta bar parlour ina zaune a wurin naji dirin motarsu, da sauri na dauko abin turaren wuta na saka a parlourn, don na fahimci sake bude wani sabon