Showing 144001 words to 147000 words out of 304445 words

Chapter 49 - Royal Politics Book 1 Complete Hausa Novel

Ramlat   

07 Nov 2025

77

nake ganin kamar ban kyautawa kaina ba, amma kuma bana jin nayi kuskuren yin haka.
Ina zaune sai ga Yeemar, tazo haka kawai nake jin tsoron na fita muka shirya cikin abaya muka fita, sayan ankon din sai yanzu na fahimci maganarshi na cewa bani da lafiya domin da nayi zirga-zirga a cikin kasuwa sai na ji kamar na tab'a wurin, yana min ciwo, haka nayi ta sauri sauri mu koma gida,koda muka koma gidan na same shi a harabar gidanmu, Na sauka a motar na bar Yeemar tana faɗin. "Dama zai zo daukar ki ne?" Tab'e baki nayi na fito a hankali domin bana son yin kazar-kazar na fama ciwon, a hankali na wuce cikin gidan, bata iya tafiya na fitowa tayi domin ganin yadda na wuce babu wnada ya kula wani a tsakaninmu. Wurinshi ta nufa. Cikin girmamawa ta gaishe shi, sau daya ya amsa mata ya cigaba da kallon kasa. "Sir mun yi maka laifi ko? Kamar Bestie ta maka laifi ko? Kayi hakuri ka yi hakuri hala baka bata izinin fita ba ta fita ko? Don Allah kayi hakuri, wallahi ban san baka amince ta fita ba, domin ta gayawa su Maluma zata fita sannan ka bata izini, nasan tunda na ganka anan jikina ya bani bata nime izininka ba, don Allah ka yi hakuri ka yafe mata, don Allah ka yafe mata ni ce na janyo haka kayi hakuri ba zata kara ba, wallahi da nasan haka ne da ban dauke ta ba." Ta fada tana shashekar kuka, murmushi yayi yana kallon yadda take daukar laifin kawarta "laifina ne da ban fara kiranka ba, in sha Allah daga yau ko bikin ba zata zo ba na yafe mata wallahi nafi son ganinku a tare sama da tazo aurena haka ma yayi min, murmushi yayi ya ce mata. "Ba kome zata zo, ita din ce bata da lafiya, amma bata fahimtar haka. Ba kome Allah ya kai mu!" Godiya tayi mishi sannan ta juya zata tafi daidai na fito dauke da kayan da Maluma da Umma suka min. "Kai da gidanku amma aka maka koran kare, kamar akan ka aka fara aure. Fisabiilillahi!" Wata Uwar harara ta watsa min, bude motar yayi ya shiga itama ta shiga motarta, kayan na kai cikin motarshi sannan na shiga na kara kawo wasu na saka. Kallon inda na ajiye motatta nayi bata nan, ina ganin Yeemar na fita na d'aga mata hannu, amma bata mayar min ba, lokacin da na shiga motar bai ce min cikanki ba nima kuma ban kula shi ba, asalima kame kaina nayi ina kallon kayan da su Maluma suka bani har da na Nady da Mai Babbar daki. Haka na cigaba da tunani, wayata na dauka muka cigaba da tafiya har mun kusan isa gida ya tsaya a wani Pharmacy ya sayi magani ina ga maganin Matarshi ce, ina kallonshi ya shiga can da ya fito suka tsaya da wani suna magana, wani mutum ne ya tsaya a gaban motarmu yana buga min glass din da nake al'amar na buɗe, daga can ya d'aga wayarshi ya turo min sako *Kada ki bude motar!* Ya cigaba magana da mutumin, wani ikon Allah mutumin bai bar wurin ba kuma shi wancan bai kyale shi ba. Ban san me ya nunawa mutumin sai ga shi ya zube akan gwiwarshi. A take sai ga wasu mutane sun zo sun tasa keyar mutumin shima na gaban Motar Kafin yayi yunkurin gudu an cabke shi. Wanann shin ya saka jikina sanyi na sake baki ina kallonshi. Shigowa yayi ya zauna ta tashi motar muka bar wurin.

"Su waye su?" Na tambaye shi amma dan renin hankali yaki min magana, har muka isa gidan, tun kafin mu isa bangarenmu, na ga kofar gidan da mutane alamar wani abu ya faru kenan, da sauri ya shiga cikin harabar gidan domin har da mai babbar daki, Kilishi da sauran Matanshi. "Me ya faru Ummi?" Rike hannunsa tayi tana faɗin. "Sarkin kofa!" Wani zabura yayi ya nufi inda aka shimfid'a, an rufe kanshi da farin zani! "Ina Faruq?" Ya tambaye su, a rayuwata wannan shine farkon ganina da gawa a inda nake, bude mayafin yayi ya ga an mishi wani irin kazamin sara, sannan aka yanke shi a wuya haka jinin ya bata ko ina da alamu binsa aka yi da gudu domin ya zagaye gidan yana niman ceton ranshi. Cizon lips dinsa yayi ya d'ago kai yana nufar cikin gidan wanda Ijlal take ciki tsoro yasa ka ta ki buɗewa,daka mata tsawa yayi ta bude tana ganinshi ta rungume shi jikinta yana wani irin rawa. "Sun kashe shi,.sun kashe shi." Rungume ta yayi yana shafa bayanta. "Ina Faruq?" Ya kara tambaya a karo na biyu, kuka ta saka tana boye fuskarta. Shafa bayanta yayi sannan ya janyeta. "Ina Faruq da motar Zainab?" "Ban sani ba!" Ta fada tana wani irin kuka, gyad'a kai yake yana kara tabbatar da kanshi Baffansa Rilwanu Yayari yana sane da kome, don haka ya kalli Mai Babbar daki ya ce mata.."ki tafi su!" "Ina zaka?" "Fada!" Ya fada kafin ya jira mai zata ce ya bar gidan, haka ta saka mu gaba zuwa cikin gidan. Yana tuka mota amma hankalinshi yana kan wayarshi. *Kuyi tracking number Faruq da zarar kun samu wani Information, ku sanar da ni.* Ya nufi Fada, kafin ya kara da tura wani sako. *Ku farauce su kada ku d'aga musu kafa they animal just hunt then!* Lokacin da ya shiga Fada ana fadanci. Bai cire takalmin shi ba ya wuce har inda kujeran da aka ajiye Ahmad Rilwani Yayari ya zauna. Mamaki yadda yau ya shigo Fada ba tare da ya turo excuse ba. "Doguwar yarinya yar kimanin shekaru sha bakwai tana karatu a kasar Scotland Uwarta Rebecca Dev, ita kuma sunanta Asiyah Rilwani Yayari, matashiya a kwalajin kiwon lafiya, wacce take karantar ɓangaren mata da kananan yara wannan shine shekarar ta, ta biyu a jami'ar. Sai Kaninta Jemal yana shekarunsa na karshe a secondry school, Uwarsu ta bukaci idan aka so a karbi yaran sai an biya Pam miliyan talatin, kwatankwacin Naira biliyan 29B kudin Nigeria, ba laifi bane kowa yana da zabin abinda yake so, yana kuma da mutane da yake son ya rayu da su. Haka Faruq yana cikin mutanen da na yarda xan bada rayuwata su rayu. Yanzu ka kira Rebecca ka ji tana hanyarta na zuwa kasuwa shin ta shiga motar taxt din ne mai kalar Yellow, sai Jemal da yake filin Basket Ball suna wasa shi da Yara, sai Asiyah Rilwani Yayari tana dab da bakin hanya ina zata yanzu?"

Yadda yayi maganar nan zaka iya hango kwarin gwiwa a cikin kalamansa, mikewa yayi yana karkad'e hannunsa. "Ka gayawa Nafi'u ya kula da Yarshi Matar kirkin da bata shiga kazantarsu ba. Yanzu haka tana filin jirgin sama na Adis Ababa! Minti talatin Faruq ya kara ban san yadda sassan jikin mutane zai kasance ba, maybe a kwashe a zani ko a tire." Ya saka hannu ya nuna musu agogon cikin fadar, sannan ya saka kai ya fita. Wani irin gumi yake zuba mishi, gida Salmanu Faris ya isa ya zauna yana kallon yadda ake gyara gidan, sannan an dauke gawar Sarkin kofa..yan sara sukan nan ne wato har an samu wanda ya basu damar shiga mishi gida..lumshe idanun yayi yana kallon kasa tunda ya fito Fada ya saita agogonshi, minti talatin na cika Faruq ya shigo gidan da motarshi, wani irin ajiyar zuciya ya sauke yana kallon Faruq ya iso har gabanshi,a matuƙar gajiye ya zube a jikin Dr Faris. Ya kasa magana. "Sun min allura ne ban san ta meye ne?" D'aga Faruq din yayi ya saka shi a mota suka bar gidan.....
#Goodnight
*Account Details:*
*08130269641"
*5921536136*
*RAMLAT MANGA ABDULRAHMAN*
*Moniepoint MFB*
My book isn't Free! 500₦
[7/26, 10:02 Safiya] Ramlat Manga41: 47.
Lokacin da suka isa asibitin, abu na farkon da aka fara yi akan Faruq shine binciko alluran da suka mishi, wannan abin ya tashi hankalin Kowa domin tab'a Faruq tankar taso da zaki daga barci ne amma basu gane ba,.yana asibitin har zuwa lokacin da aka samu sakamakon farko ya fito na sanadarin hodar iblis a cikin jininsa da wasu ƙwayoyin, shiru yayi yana nazarin sakamakon Mai Babbar da aka bashi. Murmushin gefe baki yayi yana kallon sakamakon yana tuna abinda ya faru, lokacin da ya amshi sakamakon yana cike da mamaki taya Abbansu zai samu irin wannan mugun ƙwayoyin magani yayi ta sha ba tare da yasan ma'anar su ba. Ninke takardan yayi ya kalli likitan. "Yanzu me yake bukata?" "A gaskiya yana bukatar a tacce mishi jininsa ne domin idan ba ayi haka ba kasa da awa ashirin da hudu zaku rasa shi." Faruq maraya ne ya rasa kowa na shi, a Borno amma bai sare ba yana tare shi shi kenan sai ya bari wasu su cutar da shi?"
**
Alhaji Nafi'u.

Murmushi yayi yana kallon Videon Lucky wanda ya turo mishi watannin baya ta sanadin wani abu da yake son Alhaji Nafi'u ya mishi amma kuma an samu labarin ya mutu. Tunda yake kwadayinsa bai tab'a ganin hoton da ya dauke shi kamar Hoton surar Ikhlas Junaid Gobir, rike hannunsa yayi da hannu yana jijjiga shi, bai tab'a haduwa da macen da yake son mu'amala da ita kamar Yarinyar nan ba, yana ganin yadda kake cire mata kaya ana saka mata wasu,duk da hoton bai bayyana sauran jikinta ba, Boons dinta a cikin bra suke amma ya makance da son tab'awa abinda ba ma na shi ba, wani irin kwadayin yarinyar yake ji. Da sauri da sauri yake jijiga taliyar murjinsa har ya zubar da wata ruwan jaraba sannan ya kalli daya wayar ya saka a kunne yana sauke nishi kamar rago ya ce. "Ya dai Rilwanu?" "Yaron nan ya san kome muna mishi kallon biri yana mana kallon ayaba, Salmanu ba kamar sauran al'ummar da muke raye cikinsu bane don kada ka sake shirya wani abu ka ga an samu matsala har an rasa rai." Dariya yayi yana mai faɗin. "Sai na saka shi fitsari a wandonsa don haka ka koma gefe ka zuba mana idanu idan ba zaka iya ba kada ka kara kirana ka ce na daina ban fara don na daina ba, lusari kawai."

"Ba zaka gane ba ne, amma zai zo gabanka." Inji Rilwanu Yayari ya fada kamar zai fasa ihu, kashe wayar yayi yana dariya. Ya kalli bidiyo da yake hannunsa "bari na ga yadda zan kara farmakar Salmanu Faris, domin ta haka ne kawai zan iya cin sa da yaki ba tare da ya fahimci ta yadda zan rusa shi. Kamar yadda ya tab'a min d'a a bainar nasi haka xan watsa video nan kowa ya ga wacece Matarshi, daga nan sai na kara kulla shirina da kyau!"
Don haka ya kira wani Yaronshi na musamman ya bashi umarnin yadda zai tafi da kome domin Yaron irin masu aikin yad'a labarin karyan na ne ayi washbrain din mutane da abinda ba haka ba, tunda kowa yasan mutane yanzu basu cika damuwa da son sanin gaskiya ba su dai idan za a tura musu labari an gama da su, ƙalilan ne suke biyar wasu abubuwan.
***
Ni ban san me yasa yake jin haushina ba, amma naji mai babbar daki tana fadar cewa, abin ya faru ne sanadin abinda ya faru kwanakin sallah, haka yasa koda Nady ta dawo cikin gidan ta dawo sai dare Ya dawo, lokacin da ya dawo ya amsa gaisawar kowa amma ban da ni, sai na fahimci kamar yafi jin zafina akan kowa. Anan dai ya kasa magana a abinci ma anan aka kawo mishi ya ce ba zai ci ba tea ya sha sannan ya mike tare da mu bakiɗaya, ya juya ya kalle ni sai kuma ya share muna fita, ni ba ni nayiwa Faruq kome ba amma mutumin nan ganin laifina yake don koda muka shiga gidanmu kowacce ta koma dakinta, Ijlal dakinsa ta wuce. Ta nuna tana tsoro a can ta kwana..

Ni dai barci barawo yayi gaba da ni, washi gari na tashi da aikin gyaran gidan. Da sassafe ya wurin mai Babbar daki ya amshi abin karyawa ina kitchen lokacin da ya dawo ya samu Nady ta tashi ya bata ta karya sannan ya kaiwa Ijlal nata, ni kuwa ya hana ni, nawa na girka na ci. Nima ban bi ta kanshi ba da rana da nayi girkin rana na zuba na asibitin amma ya wuce bai dauka ba, nan ma ya sayo masu. Haka na ga abincin zai lalace na saka a frijin din kitchen ban sake dafa abinci ba, sai tea na nasha da kayan da Maluma ta haɗa min, ina kwance ya shigo ya samu ina karatu. "Kina nufin ba zaki je gaida wanda aka kusan kashe shi saboda ke ba ne? Abokan zamanki kowa ya je kina zaune ga ki hamshaqiyar gimbiya!" Cikin tsiwa na murgud'a baki na ce mishi. "Ina ga saura kace ni na saka a kashe shi, shine zan san karshen kiyayya!" Na faɗa ina barin parlour ina faɗin. "Ba zan je ba idan ka ji haushi ka ja ni ka kai ni!" Na bar shi nan, ranshi ya kara b'aci, ganin da gaske ba zan je ba, ya biyo ni dakin zai min tijara nima na bude mishi nawa kalar rashin kunyar, na kuma ce ba zanje ba idan yaso ya kira ni, mara imani! Sake baki yayi yana kallon yadda nake girgiza.
"Ni kike yiwa rashin kunya?" Ban sake ya ajiye abinda yake shirin fada ba na ce mishi. "Anyi maka idan ka ji haushi ka sallame ni, sallame ni idan ka ji zafin na ki zuwa gaida Faruq!" Domin wani irin haushi nake ji da tunzira, fita yayi bai kara kula ni ba, akwai wani abu da na fahimta a tare da zaman aure da kishiyoyina shine ban san a ina suke jin labarin rigima da shi ba, domin ni da shi uwar daki muka shiga mukewa juna tijara, amma sai ga Ijlal tana min waka.
"Yar malam taki halin Malam. Daga fada da miji sai rashin kunya da rashin mutunci, yar malam mai fuska biyu!" Wannan abinda tayi min ya bala'in min zafi, na kuwa ji haushi cikin na nuna mata nasan rayuwarta ba. "Eh dadin abin bana dan malele, cikakkiyar budurwa nake mai tantanin budurci wacce mijinta bai fasa ba tukun ashe nafi wacce suke hada tsoka da tsoka kyakyawar tarbiyya fada da miji kuwa ai da sauki tunda dai har yau uku ras yana daure bai balle daya ba bare na yi bikon shi ya zo ya dawo da ni ba, wasu matan rashin aji kamar su ci g**dinsu don masifa!" Wayyo Allah tasowa tayi wai zata yi fada da ni, Nady da take jin mu ta fito tana faɗin. "Ke bana son hauka kin gaya mata, ta rama so what? Karya ne baki lesbian? Ko karya ne bai sake ko ba? Har kina da bakin zagin wata bayan kema kina da naki tabon. Ban da jaraba da ciki zaki tunkare ta, tow zo gata idan Zainab din tuwon kasa take ci, ke ba kowa ba sai shegen daukar kanki a wata banza kawai!"

"Ni ni ba banza ba ce, sai dai ku waye bai san cewa kema haihuwa kike nima har kina zuwa wurin bokan Ubanta ya baki magani!" Ban san lokacin da na wanke ta da mari ba, na kara tsayawa da kyau.."Don ubanki da yake bin yara yan talle yana kwakule su a mota naci ubanki na kwana lafiya shegiya wacce Uwarta ta mutu da cutar kanjamau, ko an gaya miki bamu da labarin mai dattin hula ne? Abinda yayi ina har Yara yan talle ya shafa musu ko na dauko miki record na hira da Yaran da ya shafawa na gaya miki. Jaka yar iska ki kara zagar min Uba sai kaci kaniyarki!" Muka barta nan, minti talatin da faruwan lamarin sai ga shi nan ya shigo tana ganinshi ta rike cikinta tana kuka da ihu. "Ikhlas da Nadiyyah suka min duka har da naushina a cikina, wayyo Allah." Ta fada tana kuka. Kasa zama yayi yana kallonta. Juyawa yayi ya koma wurin Nady, yadda yake bala'i yana kamar zai rufe ta da duka, banza ta mishi tare da ɗaukar airbon ta saka a kunnenta, tana sauraren karatun Alkur'ani.

Ni kan bai iya tsayawa bata lokacinsa a kaina ba, ya kulle ni tare da kiran Mai Babbar daki ya gaya mata abinda ta gaya mishi. Abin da ta fada mishi ya kashe mishi jiki. "Eh Nadiyyah ta gaya min ta musu rashin kunya sun mata babu dad'i, fada tsakaninka da matanka ya zama sirri, kada wata ta ji wani abu akan wata, fisabiilillahi baka kyauta min ba, taya ba zaka saka idanun akan matanka ba, kai idan ka ji dadin zama sai ka kwashe kome ka gayawa yarinya karama tana zaginsa da cin zarafin su?" "Ummina wallahi billahi azim ban tab'a labarin wata da wata ba, Ummina ni likita ne taya xan yi abinda zai shafi mutuncin rayuwata da gidana? Ummi ki fahimce ni." "Ni dai na gaya maka gaskiya ta fada sun fada mata, ta zage su sun mare ta sai me?" Shiru yayi dama abinda tayi kenan. Kanshi ya dauki wani irin zafi dole ya tattara nashi ya na shi ya bar Zanzabira zuwa Abuja da Faruq. Basu san ya bar garin ba, sai da Nady zata office ta ga kofar gidan da wasu sojoji. Ni kan dama ba fita nake ba, satinsa daya ya dawo ya bar Faruq a can, yayi kiba amma bai wani samu nutsuwa ba.

A cikin wannan yanayin aka fara bikin Yeemar, wayyo Allah dama ba shiri muke ba, na gayawa Mai Babbar daki, ta kuwa ce min ta bani izini nayi shagalim bikin kawata domin ina ganin kullum Ijlal sai ta tafi gidansu wani bin a can take kwana


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login