Showing 276001 words to 279000 words out of 304445 words
troublemaker ce, sai Allah ya taimaka shagon da yake har da shi aka bude kuma wannan shine na biyu a Zanzabira, haka ya jagoranci budewa tare da manyan brand na mayuka da hoda, abu daya yayi ya ce bai yarda na shiga idar ba, sai dai kamfanin Huda suka bukaci ayi musu tallar Eyeshadow da hodarsu amma mutumin nan ya ki sai da kyar na roke shi ya bari na saka idanuna da Eyeshadow, kamar ya rufe ni da duka, haka muka yi ta nazarin wanda zai yi ba sai ga Ilham ba, ana gobe suna, ta shigo muka gaisa ina ta aikin magana da kamfanin dogayen rigunar Ethiopia, ta zauna tana kallona a hankali take wasa da dan kwalin abayarta, ta sha Makeup musamman Eyeshadow dinta wanda aka mata smoke din. "Ikhla...Fulani Babba!" Bata hankalina nayi na ce mata. "Na'am ina jinki!" "Dama nayi magana da Ummana akan tallar nan shi ne na gayawa Aunty Bilqis itama ta ce na gaya miki ai wurin ba na Yaya bane naki ne!" Gyara zamana nayi na yi facing dinta na ce mata. "Ko kin zo ki lalata min wahalar da na sha ne?" Girgiza kai tayi tana faɗin. "A'a wallahi na zo akan kaina ne ina son ki dauke ni a collaboration dinki da Huda ne Please? Don Allah kin ga tunda na gama makaranta result din bai yi kyau ba, Ummana ta ce ba zan koma ba. Madadin haka shine nazo ko zan samu damar tsayawa a wani wurin tunda bai zama dole ka samu aiki kusa ba! Sannan idan na ce a wani wurin ne, kin san yadda irin wannan abin yake da hatsari kuwa? Wasu sai sun lalata tarbiyyarka kafin su dauke ka."
Shiru nayi ina kallon kasa, gaskiya ta fada don shima ya gaya min haka ya ce na nimo wacce zata yi min Lateefa Elmustapha kuwa ta ce tana da wani contract da wasu kamfani ba zata yi na huda ba, murmushi nayi nace mata. "Zan yi magana da yayunki maza da mata abinda suka ce shi kenan!" "Na gode sosai, amma don Allah ki ce na daina rawan kai don Ya Salim ba zai yarda ba!" Murmushi nayi nace mata. "Zamu magana da shi!" Haka na gaya mata sannan ta tafi ranar suna ba laifi ashe Madam ta shirya walima a Zanzabira hotel. Ban sani ba domin tayi invite din kowa, amma ni ban sani ba. Haka bangarena danginsa suka taru a wurina, Batun rad'a suna kawai na je na rab'a sunan Babyn kafin nace sunan yarinyar da za a kirata da shi bakiɗaya wurin suka ce Princess. Naso da Mai Babbar daki aka sawa sunan amma sai na ce musu ba kome. Ana gamawa na bada abinda nayi niyya sannan na dawo. A hanyar fita a gidan Ijlal take kallona tana dariya ta matso tana faɗin. "Baki yi mamakin wahalar da kika sha ya tashi a banza ba ne?" Girgixa kai nayi na ce mata. "A'a bai tashi a banza ba, kawai abu daya zan tuna miki shine, yaushe Amiratul Zaitunah zata fara zama? Haka bai gaya miki cewa cutar ƙwaƙwalwa take fama da shi ba? Sorry zaki fahimci yadda rayuwar take amma gaki ga yar zamu ga waye aikinsa ya tashi a banza!"
Na barta nan na nufi gidan, a can muka cigaba da hidimar suna, wurin karfe uku aka zo aka tsara min kwalliya shiga uku nayi, yadda bata so na ga babyn haka nima ban shiga ba, sai kirari aka min dawisu uwar ado, an gaida sarauniyar kwalliyar Zanzabira, haka yasa kowa ya kalle ni sai ya kara. Haka aka yi karamar walima, a harabar gidana kamar tayi hauka, da dare ina sallah ya shigo ya ajiye min kayansa yayi wanka. Sannan ya fita na dauki man gyara fuska da na saya mishi na shafa mishi na kara gyara mishi. "Ya baki shirya ba?" "Shirin me?" "Walimar da ta shirya na suna!" Mamaki ne ya kashe ni na ce mishi. "Dama kun shirya suna ne?" "Kina nufin bata baki kati ba?" A hankali na sake shi ina murmushi da ya kasa boye damuwar da yake raina, jikina yana wani irin rawa na ce. "Abin har ya kai haka Yaya? Yaya abin har ya kai haka? Kenan kowa aka gayyata ban da ni? Yaya mai nayi haka da zafi? Yaya nima ka min ciki na haihuwa su bar min gori!" Na fada da wani irin kuka ina durkusawa kasa, d'ago ni yayi ina jin yana shafa bayana tare da bani hakuri kuka nake da karfi ina jin kamar Nadiya ta caka min wuka ta baya ne. Shi kanshi ranshi ya b'aci sosai, don haka ya d'aga waya ya ce mata. "Kin bawa Zainab katinta kuwa?" "Wai na manta wallahi ka gaya mata idan zata zo sai dai iya wurin mutane hamsin ne, babu kari wallahi tayi hakuri!" "Ok nayi cancel din walimar idan kuma aka yi a bakin aurenki!" D'ago kai nayi xan yi magana ya saka min hannu a bakina, kashe wayar yayi ya kira Faruq. "Ina son flight zuwa Lagos har da kai kafin nan da minti talatin nake son mu bar garin nan!" Kuka na sake saka mishi ina rokonsa don Allah kada yayi haka kada ya b'ata mata ranar farin ciki, amma ina ya rigada ya yanke hukunci, haka ya saka ni a gaba ya haɗa mana kaya, lokacin da faruq ya kira shi ya gama kome akwai jirgin abuja. Haka muka fito daga ni har shi da yake yan gidanmu sun zo amma da la'asar suka tafi. Ashe kiran babanta tayi ta gaya mishi a wannan karon ya kira shi kuma ya gaya mishi idan zata yi bikin ta zo gidanshi amma ya sallame ta wallahi ta fita daga Zanzabira ta sani ta bar aurensa kenan, a daren muka bar garin, ko kafin mu shiga jirgi mai babbar daki ta kira shi abinda ya fadawa Baban Nadiyyah shi ya gaya mata, haka muka bar garin Ilham ta turo min text da cewa. *My best Queen a kingdom din zanzabira! Kina kamshi ina binkin ki da humra sa mata gudu, yau kin nuna musu kece Fulani Babba mai murd'a kambi yadda ranta yake so, Allah yasa ko dawo mana da yan shida kai yan tara ma, i wish you all the best, kada a manta da batun aikina*
Bilqis ta turo min da nata itama, kafin jirgin ya tashi ce min. *Turmin tsakar gida, shaluguden mahassada, kin yi naki kin yi na mai karamin karfi, sannu Fulani Babba Uwar Hassan da Hussaini, Mamar Gambo! A dawo lafiya* kifa kaina nayi na kashe wayar na fashe da kuka. Idan nace banyi miss Yarana ba, a yadda naji ance a tarihin masarautar ba a tab'a haihuwar yan biyu ba, tun labarin Sarki Hassan magajin sarki Shago na Zanzabira, ba a kuma ba sai a kaina. Lokacin da nayi barin ace sai da aka ga masarautar yayi wani irin haske lokacin da labarin ya fito nayi bari, haka ya haɗa yaran ya musu sallah shi da wasu daga cikin mutane, musamman mazan ance su kana ganinsu kamar kalangaru, macen ce bata cika sosai ba domin kamar kwado take, Mai Babbar daki ta ce min zama yayi a gabanta yana kuka sosai, da dukkanin zuciyarshi yake son Yaran, haka yasa kaf dangin Yayari suka fara sona, domin ba wanda ya haifi ko yan biyu sai gashi na bude kofa da yan uku, wani soyayyar sai ka rasa wani abu kake samunshi.
A daren da suka bar garin kuka take tana ihu, Dangin Ubanta wasu na.zugata Hajiya Altine ta masu tas ta ce mata. "Ni da ke nace ko bani na ta kika ce zaki bata da kanki, ashe wanda ya maka alkhairi zaka iya binsa da sharri haka, kina bin zugar yarinyar da tazo ta same ku, wallahi kin bani mamaki, gobe in sha Allah zan wuce Jos ba zan iya wannan haukar ba gashi nan sun kai ki sun baro an hana ki bikin da kika shirya idan ta je mai zata rage ki da shi?" Kakarta daga can LA ta mata ba dad'i, domin ta gaywa Uwarta ta goyi bayan Salmanu Faris, kai abin ba dad'i haka yasa take ji kamar ta musu.
Kowa ya juya mata baya, kiri-kiri kowa ya bi bayan Ikhlas, kada ku manta a wannan zaman da aka yi da sunan da kome yan uwanta da suka zo suna haka suke shiga wurin Ikhlas su yi abinda suke yi kome babu me ce musu don me, idan aka gama abincinta zasu zo su ce nasu bai isa ba haka zata saka Wildat ta basu ba karamin alkahairi ta musu ba, haka yasa wasu cikin yan uwanta suka ga laifinta da bekenta da abinda tayi, Ijlal da ta ji abinda ya faru sai gata tazo zata karawa borno masu ai kuwa suka mata caaa, sai ga shi ta fita suna juya kan Nadiyyah. "Wannan yarinyar kike daukar maganarta wallahi kin ji kunya gashi ita da bata tsare miki kome ba kowa sonta yake.." "Umma Nana, sai ranar da aka ciro yarinyar na ga yadda yake son Yarinyar nan, da ya dauko Yarinyar nan bai zo gaban kowa ita ya kawowa Yarinyar, wallahi daga yadda yake ji da ita zaki fahimci tasan ciwon kanta, sannan ga kaunar da dangi suke mata, kafin mu iso yarinyar nan tana asibiti ita da mijin Amma wannan yar iska wai yar wannan yarinyar ta zugata saboda ya kara faɗin wurinsa da na ita Zainab, kin ga ko yadda take nuna mata a lokacin jinyarta yanzu ko a jikinta to ta mata gori sai ce ita ɗaya ce mai gindin haihuwa tow gashi ita ta kai ki ta baro, wawuya katuwa da ita ba wayo!" Haka suka mata tas haka abincin aka dawo da shi aka yi ta tura sako an fasa walimar, sai a lokacin wata sister dinta ta ce Mata. "Kun ga page din Salmanu Faris Ashe ya daura bude mall din da ya budewa Matarshi." Haka suka yi ta kallo suna yawa wurin, wata ta ce musu. "Ku ga yadda yake kallonta, wallahi gaye nan baya biye how he look Fulani!" Tashi tayi ta bar musu parlourn, suka ta bada labarin alkhairin Ikhlas!
**
A lokacin da muka isa lagos, zazzaɓi ya rufe ni da ciwon kai, kirjina zafi akwai. Haka muka wuce hotel din, ba karamin wahala na sha ba, a daren ya saka min ruwa da alluran barci. Haka muka kwana hannunsa cikin nawa. Yazo ya kamata a gefena yana kallona. Tausayi da soyayya da yake ji a kanta ba kaɗan ba ne. Kalamanta na dazun yake tunowa.. *Yaya ka min cikin nan nima! Nima na haihu!* Wani irin sonta ke huda zuciyarshi da duk wani lungu da sako na zuciyarshi. A hankali barci yayi gaba da shi. Idan ya ce akwai wata mace bayan waɗannan matan uku a rayuwarshi yayi karya! Mai Babbar daki, mahaifiyarshi, Zainab Matarshi wacce ta bashi kone har da rayuwarta, sai Amirah Zaitunah, yana sonsu kamar rayuwarsa haka yake jin su.....
*08130269641*
[7/26, 10:02 Safiya] Ramlat Manga41: 91
Asuban fari na bude idanuna da suke matuƙar gajiye. Ganinshi nayi a gefena, na ji wani irin tausayinsa irin yanayin nan da ba zaka tab'a mantawa ba a rayuwarka. A hankali na zare jikina naga har da cannular. Ban daki na nufa nayi alola sannan na fito karar cida (wato tsawa) da rugugi, yasa ni lumshe idanuna na bude a hankali iska tana kad'a labulen da yake dakin hotel din mai number dari da sha biyu, abin sallah na shimfida na duba wayarshi na shiga apps din da yake amfani da shi wurin kallon gabar, a hankali na hango wani text message kamar na buɗe sai na fasa na duba abinda na ke nima, na bude sannan na ajiye mishi wayarshi. Idan na fara bude wayarshi na rushe duk wata katanga da yarda da juna, kuma number ba ta matansa ba ne which mean akwai wacce take bibiyarshi kenan, ajiye batun kowa nayi na mika lamarina ga Allah, ai babu wanda yake badawa bayanshi. Sannan ba zane ko rawa suka fini ba, Allah yana sane da ni ya basu. So ba xan d'aga hankalina saboda so ba. Don haka na shiga kai kukana inda za a share min hawaye.
Lokacin da aka shiga sallah daga can nesa, na ga ya farka tare da duba ni. Gyaran murya na yi mishi, ya wuce ban daki shima yayi alola a lokacin an fara ruwa mai karfin gaske. Garin yayi wani irin tsit. Haka ya jamu sallah asuba. Bayan mun idar na matso gefenshi na ƙwantar da kaina ina addu'a. Hannunsa cikin nawa har gari ya fara haske amma ana ruwa sosai. Murmushi yayi yana kallona d'ago kai nayi ina kallonshi. Sumbatar goshina yayi yana faɗin. "Good Morning beauty!" Lumshe idanuna nayi na motsa bakina, sumbatar bakina yayi ya dauko ni cak, zuwa gadon. Bani da karfin da xan biye mishi. Abu daya na sani na daura kaina a kirjinshi na rufe idanuna. Yayi yadda yake so yayi dani sannan ya rungume ni, a yau ban tarbe shi da farin ciki na, ban mishi abinda nake mishi ba, na bar shi yayi kome iya shi. Shafa kaina yayi yana faɗin. "Nasan kina cikin damuwa ne amma ai ba haka kike ba!" A hankali kuka ya zo min na ce mishi."kana ganin xan samu ciki nima a wannan yin da muka yi?" Sake rungume ni yayi yana faɗin. "Waye ya gaya miki cewa ko a yanzu zamu samu ciki? Me yasa kike son sauka a wacce na sani? Ina addininki yake ne? Please kada mu yi haka da ke kin ji!"
Kuka na saka mishi wiwi, ina kara rike shi na ce mishi. "Wancan ranar me yasa ka yi dalilin da narasa Yarana? Me yasa ka min abinda ya sa na razana na rasa Yarana? Ina cewa da suna nan da yanzu babu me kallona ya min gori? Me nayi muku kuke min haka?" Matse ni yayi a kirjinshi yana shafa bayana, yadda nake kukan yasa shi rarrashina har na shiru, ban yarda na kara kuka ba, sai ta shi da nayi ba bar shi a dakin na shiga nayi wanka, yana shiga ina fitowa dawo da ni yayi ya zuba min idanu. "Kina ganin haka shine mafita? Hmm!" Ya dawo da ni ban dakin, ashe abinda ya min a daki da kauna, domin wani hauka min da yayi da rough sex ya sani jin kamar ana rugurguza min gabana da katon ƙarfe, abin da bai tab'a min ba irin wannan mahaukacin tarayyar, haka na ji kafaffuna kamar ba zasu dauke ni ba, nayi kasa ya janyo ni ya haɗa ni da bango Ya cigaba da kirbata kamar ya samu Sakwara, na sha wahala domin sai da na ji kamar ya ji min ciwo a jikina, kafin ya sake min ruwan dumi a jikina ya cika bown wanka da ruwa ya dauke ni cak ya saka ni a ciki. Dakyar nake bude idanuna, haka ya fito ya bar ni a cikin ruwan. Sai da na ji na tsani ma bude idona a ban dakin, wanka nayi na fito, sanye yake da brown kaftani trousers wanda yake sheki har wani daukar idanu yake, sai farin riga na wani material na maza sol da shi, ban tab'a ganin an hada brown Da fari ya bada set mai kyau ba, sai shi, gado na koma na kwanta tare da jan bargo na rufe kaina. Alluran Paracetamol ya min sannan ya koma gefe ya cigaba da shirinsa, wayarshi ya dauka ina jin yana tsaki. Kiran wayar aka yi kamar ba zai dauka ba ya sai kuma ya d'ago. can akayi ta magana kafin ya ce mata. "Na gaya miki ni ina da matar da ta ishe ni, baki da abinda zaki burge ni da shi, sannan da kike turo min Nude ɗinki an gaya miki burge ni suka yi, ki rufawa kanki asiri kafin na turawa Mamanki abinda kike turowa ko brother ɗinki tunda na fahimci kin fi tsoronsa." Kashe wayar yayi ya ja tsaki, a hankali wayar dakin ya dauka zai kira a kawo abincin karyawa sai yaji alamar ina barci, fita yayi daga dakin wani abu mai muhimmanci ya kawo shi Lagos, don haka kai tsaye babban office din Navy na kasa yake nan badagrid, ya nufa shi da Faruq lokacin da suka wuce inda ake tsare da mutumin da ake zargi da shi a cikin mutuwar Abdullahi, ya aka kawo shi yana kallon mutumin ya dauke kai ya cigaba da kallon Babban commander din wurin ya ce mishi.."Doctor gashi nan!" Murmushi yayi ya ce mishi. "Yaki magana a gabanku sai ni ne zai magana a gabana?" "Zaka saka shi yayi magana dolensa don Ubansa!" Murmushi yayi yana faɗin. " Zai yi ba zo mu tafi Faruq!" Har zasu fita ba tare da kowa ya ankara da Salmanu Faris ba, ya soka mishi allura a gefen wuyarshi da sokawra da juyewa duk basu wuce second uku ba, ya zare yana faɗin.."gyara min kujera Faruq!" Ya koma ya zauna yana kallon mutumin da yake ihu. Da shure shure. "Doctor ya haka?" Kallonshi yayi yana nuna mishi mutumin da ya fara kakari. "Zai mutu ba?" " Zai mutu ba!" Faruq ya ba shi amsa, sannan ya kara da cewa.."Zai yi magana idan zuciyarshi ta nemi bugawa! Domin yadda alluran take tana hautsina ƙwaƙwalwar mutum ne kafin ta farga ya fara jin wani irin bugun zuciya, zai yi magana yanzu!" "Goma, Tara. Takwas, bakwai, Shida, biyar, huɗu, uku!"
"Zan faɗa! Gwaska baya kasar nan tun ranar da ya kashe dan uwanka ya gudu tabbas har da ni a cikinsu. Don Allah ka kyale ni ina da iyali?" "Shi da kuka kashe an ce maka bai iyali ne? Kun kashe shi da sabon dansu mai kwanaki arba'in da wani abu sai na kyale ka? Ka ji