Showing 246001 words to 249000 words out of 355604 words

Chapter 83 - Triplets Book 2 Hausa Novel Complete

10 Dec 2024

2751

ya fara zuba masu abinci, ko kayan jikinsa bai rage ba saboda ya lura babynsa na jin yunwa, idan bai bata abinci ta ci ta ƙoshi ba, ba zai sami kwanciyar hankali ba.

Sosai ta ci abinci dan da gaske ta ji yunwa, bayan ta ƙoshi ne shima ya ci nasa, sai da ya ƙoshi sannan ya fara duba kayan, ita kuma ta tattare masu wajen, ta ɗibi kayan abincin zuwa Palo.

Lokacin da ta kai kwanikan ta dawo ta isko shi ya fitar da wani kwali ya ajiye a gefe, sannan ya mai da sauran kayan.

Gefensa ta zo zata zauna, miƙa mata kwalin ya yi yana faɗin "Saka wa mijinki wannan in gani tukun nan" to ta amsa da shi tare da karɓa ta ɗaura saman gado ta nufi toilet, yana zaune yana jin yadda ta sakarwa kanta ruwa tana wanka.

Wayarsa ya ciro ya fara kallon hotunan Jellynsa wani gun ya yi murmushi, wani kuma idonsa ya ciko da kwalla, kwata-kwata ya mance da zancen zai turawa Ahmad hoton.

Yana a haka har ta fito ɗaure da towel a kirjinta, zuba mata ido ya yi yana kallonta, gaban mirror sa ta zauna, sai da ta gama shafe jikinta da Lotions nasa masu kyau da kamshi da tsada, sannan ta fesa perfume nasa, sai kallonta yake yi ta tafi da imaninsa, tunani ya fara yi anya zai iya hakura ya barta ta kara girma kuwa? Ko dai ya buɗe kayansa a daren nan ne?. Sai tunani kala kala yake yi bawan Allah.

Bayan ta gama ta zo ta ɗauki kwalin kayan da ya bata ta buɗe, wani riga ne wadda ake cewa baby komai ya yi ready, domin duk namijin da ya kalli mace da wannan riga, matukar yana da lafiya to dole ya buƙaci chaskale. Ɗaga rigar ta yi tana kare mashi kallo, dogone har kasa, amma net ne, sai wani pant karami, babu bra ba komai, ana ganin tula-tula tsirarar su.

Haka ta kwance towel ɗin jikinta ta sanya wannan riga da pant ɗin a gabansa, dan haka ya nuna mata, kuma bata ɗauka yin hakan ma wani abun bane, dan ɗazun ma shi ya sanya mata kayan mai gaba ɗaya, sai kallonta yake yana ji kamar ya ɓare kayarsa a daren yau ɗin nan, dan ya karaya, yana ji ba zai iya hakuri har ta kara girma ba, yana buƙatar kayarsa.

Bayan ta gama sawa ne ta ce "Daddy ai wannan rigar gara kawai mutun bai saka kaya ba".
Miƙewa yayi tare da manna mata kisa a goshi ya nufi toilet yana faɗin "Ki hau gado ki kwanta ki jira ni ina zuwa". Kamar dai ko da yaushe to ta ce mashi, toilet ya shige ita kuma ta haye bed abinta ta ja bargo ta rufe jikinta zuwa wuyarta.

After 45mins ya fito ɗaure da towel a kugunsa, a lokacin kuma har barci ya yi awon gaba da ita, bai lura da ta yi barci ba, shiryawa ya yi cikin nasa kayan barcin sannan ya haye bed ɗin, sai tashin kamshi yake yi.

Kusa da ita ya kwanta tare da shigewa cikin bargon shima yana kare mata kallo, baya gajiya da kallonta ko kaɗan, ko da yaushe ji yake tamkar a lokacin ya fara ganinta, ya ɗan ɗauki mintoci yana kallon yadda take sauke numfashi a hankali hankali ka fin yasa hannu wajen switch ya kashe wutar ɗakin.

Yana kashe wutar wayarsa ta fara kara, yana dubawa sai ya ga Abbi ne, ko bai ɗaga ba ya san Aunty ce, da yake shi ma ɗan yi ne, sai ya yi picking call ɗin, ai kuwa hasashen shi gaskiya ne ita ce, yana ɗauka ta ce "Hello yaya Maik ina wuni?" Lafiya ya amsa mata da shi.

"Yaya Maik ina Ayla? ka saketa ta dawo mana dare ya yi". Hannu yakai yana shafa face nata kafin ya ce "Wai ke Sadiya dole dole sai kin sa mutun yin maganar da bata dace bane? Ina ruwan ki da Ni? Allah idan baki fita harka ta ni da matata ba sai na yi maganin ki, ta dawo wajen mijinta ne, ko kina da magana ne?" Cikin sauri ta ce "E mana ina da magana, Allah idan baka sako ƴar kanwata ta dawo ba ina zuwa yanzu in ɗauki abata." Abinma dariya ya bashi wai har da cewa zata zo ta ɗauki abarta, da yake ya iya tsiya sai ya ɗan taɓa kumatun matar tasa tare da kai mata wayar kusa da ita dan ita ce ma zata bawa Aunty amsa shi kalamansa sun yi wa Aunty girma, kanta zai fashe idan ta ji.

Ai kuwa yana taɓata, can kasa kasa cikin magagin barci ta ce "Daddy ka bari mana" hannu ya kai saman nipple nata ya ɗan matsa da karfi, da ɗan karfi ta furta "Wash daddy da zafi fa" ta kai karshen maganar tare da waro idanunta tana turo ɗan baki tana magana kasa kasa, akan da zafi ya daina, tun zafin ɗazun bai sake ta ba, ai ba shi ya sallami Aunty ba, ita ta sallami kanta, bai ma san time da ta katse kiran ba, dan tun da babynsa ta fara wash da zafi ya ɗaura wayar saman bedside drawer ya fara murzar kayansa dama kamar jira yake yi.

Idonta cike da barci ta fara biye mashi suna yi har barcin nata ya watse gaba ɗaya, daga nan suka shiga murjan juna da kyau da kyau.

A wannan karon ma, ya yi ƙoƙarin shiga ta, kuma da gaske, sai dai kukan da ta sa mashi da karfi ne yasa ya dakata bai shi ga ba, ya fasa dan yana yi mata kallon yarinya sosai, idan ya shigeta sai ta sha bakar azaba ba kaɗan ba, duk da cewa ita ma mummyn Jelly lolacin da ya aureta 15 years take da shi a duniya, sai dai shi ma lokacin bai wani girma ba 20 years yake da shi, kuma a ranar da ya aureta aka kai mashi ita, a ranar ya buɗe kayansa, amma bata yi mashi kuka kamar na Ayla ba, ita Ayla ƙoƙarin shiga mawai ya yi ta fasa wannan kuka ina ga kuma an yi mai gaba ɗaya? To ba za dai mu haɗa ta da mummyn Jelly ba, dan lokacin mummy'n Jelly da shi da mummyn Jelly kusan shekarun nasu ɗaya, ita kuma Ayla 16 years ne da ita, shi kuma 38 to 39 akwai banbanci.

Haka ya hakura ya kyaleta, amma sun yi wasa sosai wadda ya sanya shi samun natsuwa, ya samu kwanciyar hankali, baya son abin da zai sanya matarsa kuka ko da sunan wasa, baya son abin da zai sa ta fara tsoron sa, shiyasa yake binta a hankali yake fara koya mata soyayya kala kala, dan ta san daɗin shi ta yadda ba zata iya yin fushi da shi ba ko da ya mata mai kankanta, so yake ya sa ta mace akansa yadda ko barci ba zata iya yi ba sai tana gefensa, ya kuma yi sa'a ya kware wajen yin hakan, shiyasa yanzu tun ba'a je ko'ina ba, tana son kwanciya a jikinsa sosai, bata son abinda zai raba su, yanzu ma haka tana kwace ne a saman kirjinsa, ya rungumeta sosai yana sauke numfashi a hankali.

Bayan wasu ƴan mintuna, sai ya ɗauketa zuwa toilet suka yi wanka, ya kashe hasken wutar toilet ɗin, sai ya kunna hasken wayarsa, dan yana son su yi wanka tare, idan ta ganshi haka kuma yasan zata razana sosai, shiyasa ya kashe wutar ya kunna na wayarsa, ita ma wayar a can gefe ya ajiyeta yadda hasken ba zai haska su sosai ba.

Da yake ɗan soyayya ne ajin farko, acikin baff na wankan ma bai kyale ta ba, haka ya jawota jikinsa ya murji iya son ransa kafin ya kyaleta su yi wanka suka fita. Amma dai tasha kuka har idanunta suka yi ja sosai, saboda tula tulan ta sun sha murza da tsotsa har kan nipple ɗin suka yi ja.

Shi ya fara shiryawa cikin wasu kayan barcin kafin ya zo ya sanya mata nata, ɗaya daga cikin wadda suka sawo.

Rungume da ita a kirjinsa suka kwanta, yana shafa bayanta a hankali tare da gaya mata zafafan kalamai a cikin kunnenta har barci ya yi awon gaba da ita.

Shi kuma ya ɗan jima yana tunanin yadda zai ɓareta a ledarta, ta yadda ba zai yi mata ciwo sosai ba, baya son abin da zai sa ta ji ba daɗi ko kaɗan, yana matuƙar kaunar ya ga tana farinciki, dan ta sha bakar wahala na rayuwa, ya kamata yanzu ta huta, dan ma tana da tawakkali ne, da wata ce da mawuyacin abune a sameta daidai haka.

Ya jima a haka kafin shima barci ta yi awon gaba da shi rungume da ita a kirjinsa kamar wani ya ce zai kwace mashi ita.

A ɓangaren Nawid kuwa, wato gidan ABBO.

Yana komawa gida kai tsaye ɗakin Ummi ya wuce, nan ya isko Hajiya Batula da Ummi suna yi wa Jelly magana, da alama nasiha suke yi mata.

Da sallama ɗauke a bakinsa ya shigo cikin ɗakin, da fara'a dukkansu suka amsa Mashi, saman bedside drawer ya zauna tare da gaida su, nan ma da fara'a suka amsa.

Dawo da kallonsa kan Jelly ya yi, cike da kulawa ya ce "Baby kinga yadda kika yi kyau kuwa? Wow mummy Abla muna godiya sosai da gyara mani amarya ta" miƙewa Ummi ta yi ta fice abinta, ita ma mummy Abla miƙewa ta yi tana murmushi ta fita.

Kasa ya yi sosai da murya ya ce "Baby ki yi wa yaya Nawid naki magana mana? Ko dai kina fushi da ni ne?" Ɗago wayannan idanun nata ta yi, lokaci guda sai ya ga yau ta mashi kama da Imran sosai, abin ya bashi mamaki, an mata dilka da sauransu, da ta yi kyau over sai tsantsan kamaninsu da Imran ya fito, jini ba wasa ba.

Da mamaki ya ce "Baby yau kin yi mani kama da wani aminina Prof, bari ma na kira shi na gaya mashi, yau kanwata kuma matata ta yi kama da shi, ba dan ina kishi ba da na tura mashi hoton ki ai, amma ba zan iya ba, duk da shima yana da matar sa, amma ta ɓace a Kano nemanta muke yi, kusan kullun sai munje Kano amma shiru".

Ita dai ko sannu bata ce mashi ba, da alama yau bata jin yin magana ko kaɗan.

Waya ya ciro ya fara kiran layin Imran, sai dai bai ɗaga ba, a lokacin da kiran ya shigo ya bar wayar a saman bedside drawer ya shiga wanka dan ya shirya ya yi barci, lokacin da ya fito kuma kiran ya jima da katsewa, ya ma mance ya sanya kayan barcinsa kawai ya yi kwanciyarsa.

Shi kuma Nawid ganin ba'a ɗauki kiran bane yasa ya ajiye wayar yana tunanin ko dai prof ya yi barci ne.

Matsowa kusa da ita ya yi tare da riƙo hannuayenta ya fara magana kasa kasa, "Baby yau ba zaki yi wa mijinki magana bane? Ko baki so na ne?". Kwace hannunta ta fara yi first kafin ta ce "Yaya Nawid wani sabon munafurci kake shiryawa kenan?".

Zaro ido ya yi yana mamakin kalaman ta, munafurci kuma, ya maimai ta tambayar.

"E mana munafurci, kana tunanin ban ji abin da kace ranar bane?" Ta faɗa tana mashi kallon sama da kasa, yau babu shirme a maganarta, iya gaskiya take faɗe, duk da cewa dama kullun gaskiyar take faɗe, to da shirme a maganganunta shiyasa basa ɗaukarsu akan gaskiya ce, amma yau clear take magana, kamar yadda kowa yake yi, babu shirme babu shagwaɓa.

"Baby me na faɗa ranar kuma ni Nawid?". Ɗaure fuskar nan sosai tayi, ance gado ba karanbani ba, abubuwa da dama ta ga ji babanta, ciki harda tsare gida idan ta yi niyya, da kuma faɗa idan ka taɓota, tana da zafi da kaifin harshe idan ka shiga harkarta, amma akwai shagwaɓa na bugawa a jarida tare da sangarta.

"Kana tunanin ban ji me ka ce bane? To bari ka ji na ji komai, nanar fa ina ji kana waya, kana faɗe cewa zaka yi soyayyar karya dani ta yadda zaka sa wancan kwarton ya dai na kulani, wato da gaske kasan da cewa shi kwarto ne, amma saboda zalinci shine kaki ka dakatar da shi daga abin da yake yi mani ko? Ni na sani har yanzu ba so na kake yi ba, domin na sani cewa duk wanda bai soka da safe ba, da rana ya zo ya ce yana son ka to karya yake yi, kai da bakinka ka faɗi wannan kalmar ranar, ko shima kana tunanin ban ji bane? To idan haka kake tunani ka makara, na ji, kuma kai baka so ni da safe ba, da farkoma agaban kowa da kowa ka ce baka so na, ko ka mance ne? To idan ka mance na tuna maka, ka ce baka sona baka son ganina, ni mahaukaciya ce, to ni mahaukaciya ce dan haka ka rabu da ni, ka koma wajen wadda ba mahaukaciya ba, ka koma wajen wadda kake so, idan ba haka ba, wlh sai na yi maka abin da baka taɓa za to ba". Ta kai karshen maganar tare da miƙe wa ta fice daga cikin ɗakin.

Mutuwar zaune ya yi tunani ya fara yi, baby ta samu sauki ne? Kenan ta dawo cikin hayyacin ta? Dan wannan maganganun nata ba su yi kama da mara lafiya ba, sun fi kama da cikakken mutun mai lafiya, to me yake shirin faruwa ne?.

Jiki ba kwari ya miƙe ya nufi ɗakinsa, can cikin kasan zuciyarsa, wani bala'in kaunar ta ne yake ta so mashi, lokaci guda ya kamu da azababben sonta (Ni kuwa nace ba dai lokaci guda ba, tsohon tsumine ya tashi, dama ka jima a ciki, kawai dai kasa ruwan ido a gaba ne yasa baka fahimci hakan ba)

Yau da kyar ya yi wanka ya yi shirin barci ya kwanta, ko da ya kwanta barci ya ki zuwa har wuraren karfe uku na dare, da kyar barci ya yi awon gaba da shi.

A ɓangaren Rimsha kuwa wato gidan Lion.

Sai asubar ta farka, barci ya yi daɗj, wanka ta yi tare da ɗauro alkawala, raƙatainil fajir ta fara yi kafin ta yi sallar asuba, bayan ta idar ta zauna karatun Al Qur'ani mai girma tare da askar, ta nutsa cikin karatun da take yi sai ji tayi daga bayanta ance kin ɓata, kin tsallake aya ɗaya.

Da sauri ta juya, Malika ce ke zaune mata saman bed nata tana murmushi, yau ta zo mata da doguwar riga pink color saɓanin na baya.

"Malika ke ce?" Gyaɗa mata kai ta yi alamar e "Shine tun ranar baki sake dawowa ba, me yasa?" Ta tambaya tana rufe Al Qur'ani dake a wayarta, tana fita daga cikin App ɗin.

Kara faɗaɗa murmushinta Malika ta yi kafin ta ce "Na dawo mana, an gaya maki na taɓa yin nisa dake daidai da minti goma ne? Idan kina tunanin haka to ki daina".

Gyara zamanta ta yi suna fuskantar juna ta ce "To ya ni bana ganin ki? Tun fa ranar lokacin a ilorin ban sake ganinki ba, ina kika shiga?".

"Kai Rimsha akwai ki da yawan tambaya, idan an gaya maki kuma sai ki tsorata". Murmushin ta yi har sai da dimple nata suka lotsa sannan ta ce "A'a Malika yanzu ai na san wace ce ke, to ba zan tsorata ba, kawai ki gaya mani".

Miƙewa ta yi ta dawo kusa da ita saman daddumar ta zauna tare da riƙo hannayenta kafin ta fara magana nutse

"E kamar yadda na gaya maki ban taɓa nisa dake daidai da awa guda ba, kullun ina tare dake, amma bari na baki misali, ranar da Ayla ta daki wannan Jami'u ɗin, ai kin san ba karfin ta bane, domin bata da karfin da kuma kwarin gwiwa tare da dakiyar zuciyar da zata iya bugawa wani ɗan adam wannan katako, ba zata iya yi mashi duka ɗaya ya suma ba, to wannan ranar ma ni ce na shiga jikin Ayla, kin tsorata da ni ne, shiyasa bana bayyana maki kai na, abu na biyu wadda ya faru jiya, ba Akila ta kira Imran dan ra'ayin kanta ba, ni na saka ta yin hakan, domin tana kuka ta rikice tunanin kiran Imran bai zo mata ba, kamar yadda kema tunanin bai zo maki ba, ga waya a hannunki amma baki iya kiranshi ba, abu na uku kuma na ban dariya da mamaki, shine ba fuskar ki maman su Imran ke gani ba, fuskata na ainahi take gani shiyasa bata ganinki, ni nake bata tsoro shiyasa bata son ki, ni kuma na yi mata haka ne saboda wani dalili wadda nan gaba kaɗan zaki san shi, yanzu dai ya masoyin naki? Bani labarinsa duk da cewa nasan komai, amma ina son jin labari daga bakin ki, amma fa gaskiya yana da kyau sosai, jiya a wajen pharmacy nan na ganshi, wow dole ki mace akansa, ni lokacin a Ilorin da kike ta maganarsa ban ɗauka haka yake ba, sai jiya na mashi kallon tsab, ranar da kika kai mashi ruwa yana azumin nan ma, randa ya zo kenan, na so ganin face nasa, amma da yake yana duƙe ban sami gani ba, yanzu dai bani labari, kin san ina son labari sosai". Ta kai karshen maganar tana dariya kasa kasa.

Shiru Rimsha ta yi tana al'ajabin wannan abun, abin ya ɗaure mata kai, wato dai duk in da take Malika na wannan wajen? Kai amma gaskiya Malika tana da kirki sosai.

"Tunanin me kike yi Queen of beauty A'A? Kin fa san shima Ahmad ɗin ni na sanya shi ya bi wannan hanyar ba dan ya so ba, ni na shiga jikinsa na sanya shi ya ji tausayinku, bayan ya ji tausayinku sosai ne sai na fita na koma gefe ina kallonku".

Nisawa ta yi kafin ta fara magana "Malika ina godiya sosai gaskiya, kuma ina mai baki hakuri akan ihun da na yi maki ranar" "Wayyo Rimsha kada ki damu yanzu dai ki kulawa Saif da kanki fa, ai dan ma ba zan iya shiga cikin jikinsa bane, da na sanya shi ya yi maki kiss kamar yadda kika yi mafarki ranar". Zaro ido Rimsha ta yi tana faɗin "A ina kuma kika ji na


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login