Showing 273001 words to 276000 words out of 355604 words
daidai, sai ta yi yunkurin damkar wuyar jehan ta daketa, ai kuwa Jehan bata bata wannan damarba zullewa ta yi tare da kwashe kafafunta sai ga Zinariya a kasa ta zube.
Cikin fushi ta miƙe ta nufi waje tana faɗin "Ki jirani ina zuwa". Guntun tsaki Jehan ta ja kafin ta ce "Sai kin zo ɗin, ina jiranki, fita ɗakin nan ne babu wace zata sake fita dan wani ɗan iska banza ya zo ganinta, wlh idan kuka yi wasa duk sai mun dafa ruwan zafi mu saluɓe fatar jikin duk ɗan iskan da ya zo gidan nan yayi gigin tunkarar mu da sunan ya zo biyan buƙatarsa, ba dai muna da cattle na dafa ruwan zafi a nan ba, to ku jira ku ga sabon ta'addancin ƴan mata, ƴan iskan kawai, ai karyar iskanci kuke yi, wlh duk ƴan gidan nan sai na hure masu kunne na yi masu wa'azi su farka mu haɗa karfi da karfe muci uban ku dan ubanku. Tana magana tana huci, haka ta koma bakin gado ta zauna tana jiran Zinariyar ta dawo, yau ashirye take ta ci uban duk wanda ya kawo mata wargi.
(TO FAH BABBAR MAGANA JEHAN DAI TA ƊEBO DA ZAFI, TAYI ABU CIKIN FUSHI, NI DAI NA HAƊA KAYANA ZUWA GIDAN ABBI DAN JIN YA AKE CIKI, WATA KILA KAFIN MU DAWO ZINARIYA TA DAWO MUGA SHOW TSAKANINTA DA D.P.O. TA MAMAN YASMIN.)
💖GIDAN ABBI💖
A ɓangaren Akila, duk ta gama ruɗar da Irfan, bawan Allah ya kasa hakuri miƙewa ya yi ya zura jallabiya a jikinsa sannan ya nufo kofar fita.
Yana fita bai tsaya ko'ina ba sai cikin gida, waya na makale a kunnensa yana karɓar sakon kalamai nata tare da shagwaɓa kala kala, a palo ya isko Abbi, Aunty, Imran, da kuma Rimsha da take cin abinci Imran ya tasa ta a gaba.
Bai wani bi ta kansu ba ya wuce ya haura sama, da kallo Abbi ya bishi kawai, bai wani damu ba kuma bai tambaye shi ina zai je ba.
Bai yi sallama ba kawai ya faɗa ɗakin, Aafia da Hanan suna zaune a ta bakin gado suna hira, ita kuma Akilar ta bawa kofar shigowa baya tana rungume da pillow a kirjinta, ga waya na makale a kunnenta yayin da hannunta ɗaya ke a jikin headboard na gadon tana wasa da yatsunta, sai hira take zuba mashi.
Da hannu ya nunawa su Aafia hanyar fita daga cikin ɗakin ba tare da ya yi magana ba, ba musu suka fice da sauri.
A hankali ya tako zuwa bakin gadon, cikin dabara ya haye saman bed ɗin tare da matsowa kusa da ita, bata taɓa zaton zai zo ba, sai zuba mashi shagwaɓa take yi, jin ya yi shiru baya magana ya sa ta kara shagwaɓe murya ta ce "Yaya Irfan shine ka barni ina ta magana ka yi shiru ko? To wlh na yi fushi kuma ba zan ci abincin dare ba, ba zan sake kula ka ba". Tana magana tana turɓune fuska irin na shagwaɓa
Zuba mata ido kawai ya yi yana kare mata kallo ya kasa magana, ba abin da yake kallo sai kyakkyawar sajenta dake kwance a gefen lallausan kumatunta, yana ɗan kawar da idanunsa karaf sai kan breast nata da yake tana kwance wuyar rigar tata ta ɗan yi kasa, hakan kuma ya yi daidai da juyowanta dan ta duba wayar ta gani ko ya katse kiran ne tun da ta ji shiru.
Karaf suka yi ido huɗu, ba ƙaramin tsorata ta yi ba, a zafafe ta wage baki zata yi mashi ihu dan a tunaninta aljanine, cikin sauri ya sanya hannunsa ya rufe mata baki yana girgiza mata kai.
Dafe kirjinta ta yi tare da fara ruwan hawaye dan har ga Allah ta tsorata sosai, a hankali ya zame hannun nasa daga bakin nata, kasa kasa ya ce "Sorry, am so so sorry".
Kuka ta sa mashi tana bubbuga kafa a saman gadon, hannu ya kai ya fara goge mata hawaye yana faɗin "Tuba nake yi my heartbeat, ba zan kara ba".
Turo baki ta yi tare da zuro kafarunta kasa zata sauƙa daga gadon, da sauri ya riƙota yana faɗin "Ina kuma zaki je? Ba nace na tuba ba?".
Kara shagwaɓe murya ta yi ta ce "Ni ka sake ni mun ɓata da kai ai, tun da zaka zo ka tsorata ba abin da na yi maka".
"Haba matar Mijinta, yanzu fa kika gama ce mani ke jarumace ko dai kin mance ne?".
Wani irin kallon soyayya ta yi mashi wadda ya sanya shi sauƙe nauyayyar ajiyar zuciya, juya fararen idanunta tayi tare da turo baki kamar biro ta kara narke murya ta ce "Yaya Irfan Allah ba zan kyaleka ba, sai na rama".
"Kai heartbeat ki rufa mani asiri, yanzu ma baki ce zaki rama ba ma ya na kare dake bare kuma kin ce zaki rama, ai sai ki haukatar da mijin naki".
Saboda iya shege irin nata sai ta sanya hannu ta rufe fuskarta ta na faɗin "Yaya Irfan ni kunya nake ji idan kana zancen mijin nan, ni ka daina bana so, idan ba haka ba Allah kuka zan yi maka".
Akila ta gama tafiya da imaninsa, bawan Allah bai taɓa yin soyayya ba sai akan ta, ya so Ayla sosai amma ba su yi soyayya ba, abun da bai saba ba sai ya ke jin sa a wata duniya ta musamman, ga shi kuma ya yi sa'a ya haɗu da kwararriya a fagen soyayya, ta kware sosai, idan tana magana ma har wani lanƙwasa magana take yi kamar dai Hajiya Batula da mijinta, kamar yadda take gaya maku Hajiya Batula take yi, ita ma yanzu haka take yi wa Irfan, ko kiran sunan sa zata yi sai ta wani lanƙwasa sunan ta sanya mashi salo na musamman, hakan ba ƙaramin kara rikita shi yake yi ba, shiyasa ya fito ya zo domin yaga yadda take maganar nan da idanunsa dan ya tabbatar da cewa ita ɗin ce ba wata ba.
Sai dai fa, akwaita da bala'in kunya sosai da sosai, amma fa kunyar ba asalin kunya da kuka sani bane, wannan shi ake kira da kunyar rashin kunya, domin da gangan take cewa tana jin kunyar domin ta kara haukata masoyin nata, da gangan take rufe ido ta rinƙa ce mashi bata so tana jin kunya dan ya kara narke mata, mafiya yawancin maza suna son hakan, kaso 80 cikin ɗarinsu suna son irin hakan, sai macen da ta iya fahimtar sune zata gane hakan, ita Akila da yake ta yi degree a fagen soyayya duk ta gama sanin lagon maza, hakan yasa take yi wa Irfan wannan tsiya wai tana jin kunya.
"Heartbeat kina kara mani soyayyarki sosai a cikin zuciyata".
"Yaya Irfan na ce maka Allah kunyar maganar nan nake ji fa, wai ba zaka daina yi mani ba?" Ta faɗa tana kara rufe fuskarta da hannunta sosai.
Riƙo hannayen nata ya yi ya buɗe fustar tata yana faɗin "To waye ne yanzu ya gama ce mani zai bani abincin dare a baki?".
Ƙoƙarin tashi ta yi dan ta gudu, wai kunya take ji, riƙota sosai ya yi ya dawo da ita ya zaunar yana faɗin "Eyeee wato a awaya ba'a jin kunya har da cewa za'a bani abinci a baki, shine yanzu kuma gani ido da ido a maimaƙon a zubamani kalamai masu daɗi da suka fi na waya shine zaki gudu ko?".
Kawar da kallonta gefe ta yi ba tare da ta yi magana ba,
"Au ba zaki yi wa mijin naki magana bane?".
Shiru ta yi mashi taki yin magana, hancinta ya ɗan ja tare da sakin hannayen nata ya diro kasa daga saman gadon ya koma saman bedside drawer ya zauna yana faɗin "To juyo mu yi magana kin ji gimbiyata? Heartbeat namu gaba ɗaya".
Ba musu ta juyo suna fuskantar juna sai dai taki yarda ta haɗa idanu da shi, kasa take kallo abinta.
Hira ya fara janta da shi dan ta saki jiki su zuba soyayya son ransu.
A ɓangaren Akil kuwa sosai suke murjan juna shida Umaisha a cikin mota, duk ta kiɗima shi ya fita a hayyacinsa, bashi da wata buƙata da ya wuce ya ji shi a cikin jikinta, Akil irin jarababbun mazan nan ne na ƙin karawa.
Shi ma daddyn Jelly romancing nata ya yi sosai amma bai kai ga shigarta ba, saboda ya yi wa kansa alkawarin sai ta kara girma, sosai ta rinƙa yi mashi kuka akan breast nata suna yi mata ciwo, duk bakinsu ya yi ja sun sha murza.
Rarrashinta ya fara yi yana bata hakuri akan ba zai kara ba, rungume shi ta yi tana faɗin "Daddyna ina son duk wani abin da kake so, amma wannan yana yi mani zafi ne sosai".
Runtse idanunsa ya yi dan baya son su haɗa ido, kasa kasa da kyar ya ce "Baby anya zaki iya ɗaukar ciki kuwa? Gaskiya kin cika ragwanta sosai" ya kai karshen maganar tare da sauƙa daga kanta ya koma gefe ya kwanta yana kara jawota jikinsa.
"Daddy dama ina son in tambaye ka". Jinjina mata kai ya yi alamar yana jinta domin ba zai iya cigaba da yin magana ba.
"Daddy na na ji ance idan mutun ya yi aure ne yake samun ciki ya haihu, tom nikuma naga har yanzu ban sami cikin ba kuma ban haihu ba, ina son kuma na haifi baby Nima".
A hankali ya waro wayan nan dara daran idanun nasa wadda suka sauya launi akan face nata, da kyar ya iya fara magana "Baby kina son Haihuwa ne?" Gyaɗa mashi kai ta yi alamar e.
Jinjina mata kai ya yi kafin ya ce "Zaki haihu In Sha Allah amma sai kin kara girma, yanzu ba zaki iya ɗauka na bama bare kuma baby". Shiru ta yi tana nazarin kalamansa,
Me yake nufi da ba zata iya ɗaukar shi ba, kamar zata sake yin magana sai kuma ta fasa ta kwantar da kanta a saman kirjinsa tana sauƙe numfashi a hankali hankali.
After some hours da basu biyu ba.
A'A SALAHUDDEEN ne ya kira Imran a waya akan ya shigo garin Kaduna, address ɗin gidan Abbi Imran ya tura mashi kana ya zo nan ya same su, baafi minti 20 ba sai ga shi ya zo, a lokacin kuma su Akil duk sun dawo palo, shima Irfan ya sauƙo tare da Akilar, sai wani ɓoye fuska na rashin kunya take yi, dan ma kada ya takura mata sai ta gudu kusa da Abbi ta zauna, ita ma Umaisha kusa da Abbi ta zauna, Aafia kuma kusa da Aunty while ita kuma Hanan tana kusa da Rimsha dake zaune a gefensu Imran, shi ma Irfan ɗin kujerar kusa da Imran ɗin ya zauna, sai hira suke yi ko wani masoyi yana satar kallon masoyiyar sa, a haka A'A ya iso ya same su.
Da yake bai san su Abbi a fuska ba sai dai a bakin daddyn Jelly yake jin sunan su, sai bai gane su ba, lokacin kuma daddyn Jelly sun yi barci rungume da juna shi da amaryarsa a part nasu. A takaice A'A bai san cewa Imran ɗan yayan daddyn Jelly bane, a family'n daddyn Jelly gaba ɗaya daddyn kawai AA ya sani domin idan baku mance ba kun dai san yadda zumuncin su yake, ba wani zuwa gidan yan uwa suke yi ba, shima A'A ba mazauni bane bare ace watara zai haɗu da Imran a Kano, sunan su Abbi ma sanadiyyar ɓatar Jelly A'A ya sa ni, daya kiran daddy sai yake gaya mashi cewa yana Kaduna gidan Abbi ga shi ga shi abin da ya faru da Jelly, to kun dai ji rashin zumuncin su.
Gaisheda Abbi da Aunty A'A ya fara yi kafin nan su gaisa da Imran, Irfan, Akil, bayan sun gama ne su Aafia suka ɗaga mashi gaisuwa.
Cike da fara'a ya amsa tare da tambayarsu ko suna lafiya, da lafiya suka amsa mashi, Rimsha ce kawai bata gaishe shi ba, Imran ya sha ruwan mamakin me yasa bata gaishe da A'A ba, Allah sarki baiwar Allah basu san cewa tana can duniyar tunani bane, hasalima bata san da shigowar Ahmad ɗin ba, buƙatar ta kawai ta sami hanyar da zata kuɓutar da Ayla.
Taɓa ta Imran ya yi yana faɗin "Rimsha tunanin me kike yi ne haka?" Wata iriyar firgita ta yi wadda sai da kowa na wajen ya ɗan tsorata.
Imran, Abbi, Akil, A'A, har suna haɗa baki wajen tambayarta ko lafiya, ta kasa magana sai dai kawai suka ga hawaye ya fara bin kuncinta, Subhanallah suka furta suna haɗa baki.
Imran ne ya fara jawota jikinsa yana faɗin "Rimsha lafiya? Me ya faru? Me akayi maki". Cike da tashin hankali A'A ya miƙe ya kariso wajen suka haɗu suna rarrashin ta tare da tambayar menene yake faruwa, ta kasa magana sai kara karfin gudun kukan nata take yi, Aunty Abbi duk kowa ya yo kanta suna rarrashinta amma ta ki yin shiru kuma ta ƙi yin magana, abin ya ɗaure masu kai.
Da yake Akil yana da basira ga ilimi sai ya yi amfani da hakan ya ce "Yaya Imran ku kyaleta ina ga abin da yake damunta bai shafi namiji ya sani bane, kasan ance ciwon ƴa mace na ƴa mace ce to dan haka ku kyaleta ta keɓe da Aunty ko kuma Heartbeat tun da ita ce kawarta sai ta gaya mata abin da yake damunta, idan abune wanda ya kamata mu sani sai a gaya mana, idan kuma bai kamata ba sai su rufe kayansu tare da bata shawari mai kyau, na san Aunty ba zata bata shawara na banza ba".
Abbine ya amsa da "E gaskiya Akil kana da gaskiya ina ga hakan za'ayi "
Girgiza kai Imran ya yi yana faɗin "No babu wani abin da Rimsha zata iya gayawa Akila wadda ba zata iya gaya mani ba, dan haka ina zuwa ku bamu five minutes" ya kai karshen maganar tare da miƙewa ya riƙo hannunta suka fita waje, cikin sauri A'A ya yi yunkurin bin bayansu, Irfan ne ya riƙoshi tare da ce mashi "Cool down bro, idan ka je zata iya kin faɗa mashi menene yake damunta, dan haka ka yi hakuri, yanzu zasu dawo ai".
Zama A'A ya yi saman sof tare da buga uban tagumi zuciyarsa na yi mashi zafi, to menene yake damun masoyiyar tasa? Ya tambayi kansa a cikin zuciyarsa.
Imran kuwa yana fita bai tsaya ko'ina ba sai wajen motarsa, buɗe gidan baya na motar ya yi ya shigar da ita sannan shima ya shiga ta ɗayar ɓangaren.
A nutse ya fara tambayarta menene yake damunta, cikin kuka ta ce mashi babu komai, girgiza kai ya yi tare da sake tambayarta a karo na biyu, nan ma babu komai ta ce mashi, ya sake tambayarta a karo na uku, shima ta ce mashi babu komai, ransa a ɓace yasa hannu zai buɗe kofar motar ya fita.
Cikin sauri ta riƙo hannayen nasa tana faɗin "Yaya Imran dan Allah kayi hakuri zan gaya maka". Juyowa ya yi suna fuskantar juna ya ce "To faɗi ina jinki".
Nisawa ta yi tare da fara ba shi labarin duk yadda suke yi da Malika bata ɓoye mashi ba, sai dai cikin hikima ta sakaya maganar.
Duk da sakayawa da ta yi ya fahimtar sai dai bai yarda da zancen ba, idan baku mance ba daga Imran har Akil manyan malamaine, akwai ilimin addini sosai, sai dai Akil ya ma fi Imran ɗin ilimi addinin sosai, har cikin zuciyarsa bai yarda da zancen boka ba haka ita ma Malika bai yarda da zancen ta ba, ga shi kuma Malika ta tafi ta cewa Rimsha sai gobe zata zo bare kuma Rimsha ta kira ta domin ta tabbatarwa da Imran gaskiya take faɗa.
Goge mata hawaye kawai ya yi tare da ce mata zai gayawa daddy, ya yi mata haka ne dan ta yi shiru amma ba wai dan ya ɗauki abin serious ba, hasalima suna fita daga cikin motar ya watsar da maganar suka koma cikin gida.
Suna shiga cikin palo A'A ya miƙe yana tambayar me yake damunta ko bata da lafiya ne. Shiru Imran ya ɗan yi kafin ya ce "E cikin ta yake yi mata ciwo, amma ba komai ku yi hakuri kun san yarinya ce kuma bata saba da gidan nan ba shiyasa ta fara kukan ciwon cikin".
Tsab Akil ya gane ba gaskiya Imran yake faɗe ba domin yayiwa yayan nasa farin sani, ko bai ga idanunsa ba ya yi karya sai ya gane, da kallo ɗaya ya yi wa Rimsha kuma ya fahimci tabbas tana cikin damuwa sosai dan haka sai ya kudura a ransa cewa sai ya tambaye ta me yake damunta anjuma da daddare.
Zama suka yi suka cigaba da hira, sai lallaɓa ta suke yi, har da su Abbi ma, A'A kam baa magana ya fi kowa lallaɓata, da ta yi motsi zai tambayeta lafiya, daga karshe dai kwanciya ta yi a saman cinyar Imran tana sauƙe ajiyar zuciya har barci ya yi awon gaba da ita.
Hirar duniya suka fara yi har aka kira sallar mangariba ba, a tare mazan suka fita zawa masallacin, a hankali Imran ya kwantar mata da kanta a saman sofa ya bi bayansu zuwa masallaci, matan kuma gaba ɗaya suka wuce sama dan yin alwala su yi Sallah.....
NIKUMA NA HAƊA KAYANA SAI GOBE IDAN MAI DUKKA YA KAI MU
💖💖TRIPLETS💖💖
E73-74💖
Hirar duniya suka fara yi har aka kira sallar mangariba ba, a tare mazan suka fita zawa masallacin, a hankali Imran ya kwantar mata da kanta a saman sofa ya bi bayansu zuwa masallacin, matan kuma gaba ɗaya suka wuce sama dan yin alwala su yi Sallah.
Bayan sun yi sallah sun dawo ne, A'A ya buƙaci yana son keɓewa da Rimsha su yi magana dan zai wuce Abuja a daren nan, alokacin kuma ita ma ta tashi har ta yi sallah abinta, suna zaune a palo suna ƴar hira da su Aunty, amma ita hankalin ta na akan Ayla ce.
Imran bai hana A'A ba kuma bai taka mashi birki ba, da kansa ya kama hannun Rimsha suka fito waje, saboda yana son ta rabu da kowa lafiya, domin ɗan adam ba'a shaidar sa, musamman akan abin da yake so, to ba'a yi mashi shaida ta ɓangaren zuciya.
Sun ɗauki minti talatin a tsaye bayan e da a'a ba wani abin da take ce