Showing 261001 words to 264000 words out of 355604 words
ma bata san wace ce ita ba, lallai ba abanza Allah ya jarabci jelly da kaunar shi ba ita ma, Allah ne kaɗai yasan dalilin da ya sanya ya sakawa Jelly sha'awar gudu ta bar gida dan kada ayi auren nan, Allah mai hikima mai iko.
Ya jima yana tunani shessheƙar kukan da Imran yake yi ne ya dawo da shi daga duniyar tunanin da ya faɗa, cikin sauri ya kariso wajen tare da rungumar shi yana ɗan bubbuga mashi baya a hankali yana rarrashinsa.
Irfan da Akila kuwa suna can gefe suna zuba hirarsu, while su Akil kuwa suna tsakar Palo shi da Umaisha yana bata abinci a baki tana zuba mashi shagwaɓa, Abbi kuwa ya haye saman table Aunty tana serving nasu shi da Aafia.
A ɓangaren su Rimsha kuwa, sun ɗan warware suna hira kenan Hanan ta fito daga toilet ɗaure da towel a kirjinta.
"Rimsha kece?" Shine abin da Hanan ta faɗa tana zaro ido, da sauri Rimsha ta miƙe tana faɗin "Hanan ke ce kuma a nan? Ina su yaya Yusuf da yaya Sadiq?".
Nan take fuskanta ya sauya jin an ambaci Yusuf da kuma Sadiq, ta tuna da gida ta kuma tuna mamanta, hawaye ta fara yi tare da tsugunnawa a wajen.
Da sauri Rimsha da Ayla suka kariso wajen suka fara rarrashinta.
Da kyar suka samu ta yi shiru, bayan ta yi shiru Rimsha ta tambayi me dalilin yin kuka, nan take ta bata labarin abin da ya faru da mutuwar mamanta da yadda akayi ta zo gidan.
Sosai Rimsha ta tausaya mata ta kuma bata hakuri.
Bayan wasu ƴan muntuna Hanan ta gama shirinta cikin doguwar rigar Aafia sannan ta yi masu sallama ta fice waje izuwa Palo wajen su Abbi.
Tana fita suka dasa hirarsu, Rimsha tana son ta kwatanta gayawa Ayla wannan magana amma ta kasa, kuma abin da ya sanya ma bata karfafa akan ta faɗa wa Ayla ɗin ba, ta san cewa ba wani abin da Ayla zata iya yi, hasalima ba zata fahimceta ba, tun da ba wani ilimi take da shi ba, ko da ma tana da ilimi ai ba zata je ta ce da daddyn Jelly ya kwanta da ita ba. Wannan maganar shi ya kamata a gayamawa, sai dai ba hanyar yin hakan.
Sai fara'a Ayla take yi tana gayawa Rimsha yadda take son mijinta, ita kuwa Rimsha banda to da a'a sai wani magana kuma ta ɗan yi murmushi, banda hakan ba wani abin da take bin Ayla da shi.
Shi kuwa daddyn Jelly da kyar ya iya rarrashin Imran suka dawo cikin Palo, bayan sun je ɗakin daddy ya wanke face nasa kenan.
Saman dining table suka haye, Aunty ta zuba masu abinci, da kyar Imran yake iya taunar abincin, ba dan kada ya ce ba zai ci abinci ba daddyn Jelly ya ɓata rai da ya cire hannunsa, shi kuma daddy yana son cewa a kira mashi matarsa ta zo ta ci abinci, amma ya kasa faɗa saboda Imran, baya son wani abin kuma ya jefa Imran ɗin cikin damuwa, hakan yasa ya hakura ya daure suka ci abincin a haka.
Bayan sun kammala daddy ya miƙe ya ce da Akil ya zo waje su yi magana, sai tsokanansu Aunty take yi daddyn Jelly na bata amsa har suka fita.
Suna fita daddy ya gayawa Akil ya kamata ya daina duk wani kulawa da yake bawa Umaisha a nan har sai sun koma gida, idan ba haka ba kuma to yana iya sawa su rasa Imran, sosai Akil ya ji tausayin ɗan uwansa, kuma har ga Allah bai kawo a ransa cewa hakan zai iya haifarwa da Imran ɗin matsala ba, a yanzu shima ya san zafin so, dan yana bala'in kaunar Umaisharsa, da abaya ne yake ganin kamar hauka kawai Imran yake yi, yanzu kuma ya gane cewa ba hauka bace, so na iya sanya mutun ya yi abin da ma bai san ya yi ba.
Bayan sun gama magana da Akil ya wuce ya samu Irfan da Akila, sai hira suke yi suna dariya.
"Akila wuce cikin gida Kinji?" Cewar daddy, kasa ta yi da kanta tare da wucewa da sauri. Bayan ta tafi daddy ya gaya mashi cewa kada ya rinƙa nuna soyayyar Akila a fili har sai Imran ya tafi, sunkuyar da kai kasa ya yi yana faɗin "Bappa bafa soyayya muke yi ba".
Wucewa daddy ya yi yana faɗin "Kai dai ka sani, ni kaga tafiya ta".
Murmushin Irfan ya yi tare da bin bayansa shima ya dawo cikin gida.
Saman table ya hango Akila ta zauna tana cin abinci, karisawa wajen ya yi shima ya zauna tare da fara magana ƙasa ƙasa "Heartbeat baki ce komai ba". Irfan kenan, shi kuma daddy'n jelly yana shigowa saman sofa ya zauna suka cigaba da hira shi da Aunty da Abbi. Su Umaisha kuma a lokacin sun wuce sama.
Kasa da kai Akila ta yi tana faɗin "Yaya Irfan ai ban san me zan ce bane". Ɗaukar spoon ya yi ya fara cin abincin dake a cikin plate ɗin nata kafin ya ce "To in gaya maki abin da zaki ce ne?" Girgiza mashi kai ta yi alamar a'a.
"A'a kuma heartbeat?" Gera ta ɗaga mashi alamar e, tana murmushi, su Abbi kam kamar ba su san da zaman su a saman table ɗin ba, hirar su kawai suke yi.
Ɗan leƙo face nata ya yi yana faɗin "To shikenan ki ce wani abin ko kuma na gayawa Abbi kawai a ɗaura mana aure Friday mai zuwan nan" ajiye spoon ɗin hannunta ta yi ta miƙe da sauri ta haye sama tana murmushi, binta da kallo ya yi yana ƴar dariya shima, duk abin da suke yi Aunty na kallonsu, shi kuma Irfan ya mance ma da su Abbi a palon.
Akil kuwa an takura mashi yana son shan love kamar yadda ya saba, amma yau ba hali, domin wani abin ba zai yi wu ya yi shi a gaban Abbi ba, duk da yake bappansa amma ai uba ya wuci wasa, shi ya haifi Umaisha ɗin komin yaya akwai kunya.
Akila kuwa tana hayewa sama ta fara duba wani ɗaki su Rimsha suke ciki, sai da ta buɗe ɗakuna biyu ana uku ne ta gane su, da gudu ta shiga ɗakin tare da faɗa wa saman bed tana dariya.
Suna ƙoƙarin tambayarta ko lafiya sai ga Umaisha da Aafia da Hanan da suka fito daga ɗakin Aunty suma sun shigo.
Miƙewa Akila ta yi ta rungumo Aafia tana dariya kamar zautaciya. Rumgumeta Umaisha ma ta yi tana faɗin "Aunty Akila gaya mani me kuke kullawa da yaya Irfan? Naga yau har da dariya ya yi, shida kwata-kwata baya dariya, kullun zakiga face nasa a ɗaure, wlh tun ɗazun na tsaya a window ɗakin Aunty ina kallon ku".
Hararar ta Aafia ta yi kafin ta ce "Wato har ta zama Aunty Akila kenan saboda gulma, ke Umaisha wlh ni bansan ma a wani mataki zan ajiyeki ba"
Umaisha na ƙoƙarin yin magana wayarta dake a hannunta ya fara ringing, tana dubawa sai taga my life, cikin sauri ta yi picking tare da kara wayar a kunnen ta tana faɗin "Yaya Akil har ka fara kewata ko?".
Daga ɗayar ɓangaren daddy'n jelly ya ce "Bawa auntynki wayar". Wani irin kunya Umaisha ta ji ya kamata jin voice ɗin bappanta ne ba mijinta ba.
Cikin sanyin jiki ta miƙawa Ayla wayar, karɓa Ayla ta yi tare da karawa a kunnenta ta ce "Hello".
Wani nauyayyar ajiyar zuciya ya sauke kafin ya ce "Baby zamu je masallaci an kira sallar la'asar, kafin na dawo ki kawo mani abinci ɗaki na kuma ki zauna ki jirani, amma kafin nan ki yi Sallah tukun nan". Kamar dai kullun to ta amsa mashi da shi, sannan ya katse kiran ya bi bayan su Akil da tuni sun riga da sun wuce masallaci, shiyasa ma su Umaisha suka dawo cikin ɗaki kenan, Aunty ta ce je ta ce masu su je su yi Sallah ga su Abbi can za su tafi masallaci.
A yanzu Aafia ta zama so silent kamar ba ita ba, kuma da alama har yanzu aikin da Rufee ta yi mata yana jikinta, da yake dai Rufeen bata nan ne bare ta bata command sai hakan yasa ba zaka gane akwai sihirin a jikinta ba.
Zama suka yi a saman bed ɗin suka fara hira, Hanan ne ta fara miƙewa ta ce bari ta yi sallah dama da alwalanta, cikin sauri Rimsha da Ayla suka miƙe a tare suma dan su je su yi alwala su yi Sallah, A'afia da Akila kuwa kwanciya suka yi wai basu Sallah yau, ita kuma Umaisha waje ta fice zuwa wani ɗakin da ta yi alwala tun da su Rimsha sun shiga cikin wannan toilet ɗin, daga Umaisha har Aafia ba wacce ta nemi Ommu a cikinsu, da alama ma sun mance da ita.
Umaisha tana fita kai tsaye wajen Aunty ta nufa, har kasa ta je ta duƙa ta bata hakuri tare da neman ta yafe masu duk abubuwan da suka yi mata abaya, a lokacin Aunty ta ɗauro alwala zata fara Sallah kenan, da fara'a akan face nata ta ce ta yafe masu ba komai, godiya sosai Umaisha ta yi mata sannan ta wuce cikin toilet na ɗakin auntyn ta yo alwala a cikin kafin ta dawo wajen su Rimsha suka yi sallah.
After 30min. Bayan sun idar da sallah meƙewa Ayla ta yi ta nufi kofar fita tana faɗin "Rimsha ina zuwa daddy ya ce na kai mashi abinci ɗakinsa" ta kai karshen maganar tare da ficewa daga ɗakin.
Cigaba da hurarsu suka yi suna dariya. Wayar Akila dake a gefenta ne ya fara kara, tana dubawa sai taga yaya Irfan, ɗauka tayi tare da karawa a kunnenta tana faɗin "Hello yaya Irfan". Kasa kunne su Aafia da Umaisha suka yi dan su ji me yaya Irfan zai ce wa Akila, kullun sai ɗaure masu fuska da basu umarnin ya iya, yau kuma har da dariya suka ga yana yi wa Akila, dole su kasa kunne dan su ji ko me yake gudana.
Daga ɗayan ɓangaren ya ce "Hello Heartbeat kin ki cin abinci ko?" Girgiza mashi kai ta yi tana faɗin "A'a yaya Irfan na ƙoshi ne.." katse ta ya yi da cewa "Ban yarda ba, maza ki fito ki ci abinci ko kuma na kawo maki har ɗakin na zauna na yi gadinki sai kin ci kin ƙoshi ko kuma na yi maki ɗure".
Hannu Umaisha da Aafia suka sanya suka rufe bakinsu suna mamaki, wato dama yaya Irfan ya iya magana da lallaɓa mutun haka, har da wani cewa in yi gadin ki sai kin ci kin ƙoshi, kai wato mu yake yi wa jan ido kenan? Aafia ke wannan tunani a cikin zuciyarta, ita kam Umaisha ma ta kasa yin tunanin ma, jin abin take yi tamkar mafarki.
Akila kuwa shagwaɓe murya ta yi tamkar zata yi kuka ta ce "Allah yaya Irfan na ƙoshi ne" "To me yasa kike ƙoshi bayan kuma alokacin kika fara cin abincin?" Shiru ta ɗan yi kafin ta ce "Yaya Irfan ba kai ne kasa na ƙoshi ba, ka zo ka gaya mani maganar da ta sanya naji na ƙoshi, maganar ce ta cika mani ciki na".
"Da gaske maganar ce ta ƙosar dake?" Ya yi maganar yana gyara kwanciyarsa a saman bed nasa, dan tun da suka dawo masallaci ya wuce bedroom nasa, kuma dama shi ma'aboci zama a ɗaki ne.
"Da gaske fa yaya Irfan maganar ce ta cika mani ciki" ta yi maganar a shagwaɓe sosai, dama ita ba baya ba wajen iya shagwaɓa, ga iya saurin kuka kamar me, tana yi tana turo baki, dama kuma ga ɗan bakin nata irin nasa sak.
"Anya heartbeat ranar da aka ɗaura mana aure zaki iya cin abinci kuwa?" Kukan shagwaɓa ta sa mashi tana faɗin "Yaya Irfan ka daina zancen nan mana, ni Allah zan maka kukan gaske".
Sake baki su Umaisha suka yi suna kallon ikon Allah, Akila tafi karfin su, ita ma Rimsha yau taga iya shege wajen Akila, yadda take zuba shagwaɓa kamar yarinya karama, a ɓangaren Irfan kuwa, duk ta rikita bawan Allah, sai wani kankame pillow a kirjinsa yake yi yana juyi shi kaɗai a saman bed, ya ƙanƙame waya a kunne kamar ita ya ƙanƙame.
A ɓangaren su Akil kuwa, da suka dawo masallaci a palo suka zauna, da Abbi, Akil, Imran, sai Aunty, shi ma daddyn Jelly ya wuce part nasu ya ce masu yana zuwa, haka shima Irfan ɗakinsa ya wuce dan ya je ya yi waya da Akilar.
Ita kuwa Ayla tana shiga bedroom ɗin daddyn nata, ta ajiye kayan abincin a saman carpet sannan ta cire hijabin jikinta da suka yi sallah tare da zama gefen bed hannunta ruƙe da hijabin tana jiran daddynta, lokacin daddyn nata bai kai ga dawowa masallaci ba kenan.
Da zamanta bai fi minti biyar ba sai ga shi ya shigo bakinsa ɗauke da sallama, kasa ta yi da kanta tana amsa mashi sallamar.
Karisowa cikin ɗakin ya yi tare da rage kayan jikinsa, ya rage daga shi sai shot da singlet.
Saman carpet ɗin ya zauna tare da zuba abincin a plate ya ce "Maza sauƙo ki ci, ni na ci nawa kece daman zan bamawa, yau Rimsha ta zo an mance da daddy ko?"
Daga saman gadon ta zamo ta faɗo jikinsa tana dariya. "E mana baby, Rimsha ta zo an mance da miji" yana magana yana shafa kanta tare da matsar da plate ɗin abincin dan kada ta zubar ko ta ɓata jikinta.
"Daddy Allah ban mance da kai ba, ina hira da Rimsha ma kai nake tunani wlh".
Wani irin daɗi ya ji tare da riƙota sosai a jikinsa yana faɗin "Baby kina rikita daddy da kalamanki Allah kuwa".
"Daddy da gaske nake faɗa maka ba wasa ba" ta faɗa tana shafa bayansa, kara natseta sosai ya yi a jikinsa yana faɗin "Babyn daddy sarkin son jiki, kina son jiki sos
Turo baki ta yi a shagwaɓe ta ce "Daddy ai jikinka kawai nake so, idan ba jikinka ba ai kaga bana kwanciya a jikin kowa ko?".
"Hakane babyn daddy, kuma hakan ba ƙaramin daɗi yake yi mani ba, ina kaunar matata saboda yadda kike bani mahimmanci na musamman, hakan yasa ma dole....." Ya kasa kai ƙarshen maganar sakamakon hannun ta da ɗaura a saman gabansa tana ƙoƙarin miƙewa, ita kanta sai da taji wani iri a jikinta saboda ta ji tabbas ta taɓa wani abin, amma sai ta basar ta gyara zamanta a saman carpet ɗin tana mirmishi ta ce "Daddy ni fa bana wani jin yunwa, ganin Rimsha yasa na ji gaba ɗaya na ƙoshi, sai dai kuma da alama Rimsha tana cikin damuwa sosai daddy, tun da ta zo bata yi mani murmushi ko sau ɗaya ba, kuma ba haka muka saba ba, tana murmushi sosai Allah daddy". Ta kai karshen maganar tamkar zata yi kuka.
Jawota jikinsa ya yi ya shiga bata hakuri tare da yi mata alƙawarin zai sanya Imran ya yi confirming me yake damun Rimsha ɗin, da haka ya rarrasheta har ta daina damuwa ta saki jikinta kamar da.
Abincin ya jawo ya fara bata abaki yana yi mata kalamai masu daɗi tare da yabonta, sai murmushi take yi har ta ci abinci sosai ba tare da ta sani ba.
Bayan ta kammala ne ya bata ruwa ta sha, tana ƙoƙarin miƙewa ta tattare kayan abinci, cikin sauri ya jawota jikinsa yana faɗin "To ai sai ki zo ki bawa daddy kuma na shi abincin ko?".
Cikin nuna koin damu ta ce "To daddy bari na zuba maka sai na baka" miƙewa ya yi da ita ajikinsa suka faɗa saman bed yana rungume da ita a kirjinsa.
Juyawa da ita ya yi ta koma saman bed ɗin shi kuma ya yi mata rumfa kirjinsa, bai san dalilin da yasa haka kawai yake yawan jin kunyarta ba, baya son suna haɗa ido, hakan yasa idan da daddare ne sai ya kashe wutar ɗakin, idan da rana ne kuma baya taɓa yarda su haɗa ido, the way aka ce sun haɗa ido to yana kasa yi mata duk wani abin da ya yi niyya, duk sai ya ji kunyarta ta kama shi.
A yanzu ma kawar da kallonsa ya yi izuwa saman wuyarta, murya kasa kasa ya ce "Rufe idanunki" ba musu ta rufe, domin bata taɓa yin musu da shi ba, komai ya ce mata to kawai take cewa, hakan yasa kuma ako da yaushe sonta yake matukar ninkuwa a cikin zuciyarsa, domin bata ce mashi a'a ba kuma ta ce mashi sai anjima, bata ce mashi ina zuwa, bata ce mashi kaɗan jira, sha yanzu magani yanzu take yi mashi, shine to, wannan to da take amsa mashi da shi, Allah ne kaɗai yasan irin farincikin da yake ji, haka zalika Allah ne kaɗai yasan irin ladar da take samu na sanya mijinta farinciki da nishaɗi, irinsu ake yi wa lakabi da matan aljanna ko kuma mace aljannar duniya ko dai mace ta gari, Allah ka sa muna daga cikinsu, kunllun burinta daddynta ya yi farinciki.
Bayan ta rufe idanunta ne ya sanya hannunsa ɗaya a saman idanun nata ya rufesu da kyau, ɗayar hannun nasa kuma saman breast nata ya ɗaura tare da fara matsa su, a hankali kuma ya matso da lips nasa saman tata tare da fara kissing nata.
Kamar yadda ya gaya mata haka ta yi, yana fara kissing nata ta fara mayar mashi da martani duk da idanun nata a rufe, bata mance kalma ɗaya daga cikin maganarsa ba, duk abin da ya ce idan ta yi mashi yana jin daɗi to tana ƙoƙarin ta yi mashi domin ya ji daɗin kamar yadda shima yake sanya ta ji daɗi.
Wani irin daɗi ya fara ji tana ratsa shi sosai, cigaba da murjan breast ɗin nata ya yi yana fitar da numfashi da sauri sauri.
Rimsha kuwa Imran ne ya zo ya sata a gaba dole ta fito ta ci abinci ba dan ta so ba
A ɓangaren su Akila kuwa, gaba ɗaya ta gama haukatar da Irfan, ta rikita bawan Allah nan, shi kaɗai a ɗaki ya zama kamar zautatce, har wani irin numfashi yake sauƙewa kamar wadda ya sami biyan buƙatarsa, ita kuwa sai kara shagwaɓe murya take yi tare da yi mashi kukan shagwaɓa, Umaisha ta ɗauki lecture har ta gaji,