Showing 210001 words to 213000 words out of 355604 words

Chapter 71 - Triplets Book 2 Hausa Novel Complete

10 Dec 2024

2737

je wajen mamanta, wani wawan mari ya sakar mata a kumatunta tare da janta da karfi suka nufi wajen ɗakunansu.

Kankame maman Zahrau Aafia ta yi tana kuka kamar ran ta zai fita, ga shi yau kwata-kwata ba su basu abinci bama, yunwa kamar zai kashe su, ita ma maman Zahraun a wannan gaɓar duk taurin zuciyar ta sai da ta yi wa Hanan kwalla, dan tasan lalata mata rayuwa za su yi.

Da gudu maman Hanan ta kuma tashi ta yi kansu dan ba zata iya bari a tafi mata da Hanan ɗin ta tana ji tana gani ba.

Kankame Hanan ɗin ta yi tana kuka sosai kamar ba zata rayu ba, har wani kwazura maƙoshin ta yake yi saboda kukan da take yi.

Gaba ɗaya wayan da aka kama da suke ganin meke faruwa ba wanda bai yi wa Hanan kuka ba, domin yarinya ce karama, kuma idan suka tashi yi ma mace fyaɗe ba ruwansu da budurwa ce ko matar aure, shigar karfi suke yi mata, lokacin da suka yi wa Zahrau fyaɗe yarinyar nan Allah ne kawai ya kaddara zata rayu, amma ba don haka ba, taci bakar wuya, tana suma tana farfaɗowa, ba wanda ya yi tunanin zata kawo yanzu bata mutu ba, kuma tun da suka yi mata fyaɗen bata sake samun lafiya ba, kullun tana cikin ciwo baiwar Allah, Allah ne kaɗai yasan me yake damun ta, domin ba likitan da zai dubata, sai gayyar paracetamol da suke ɗura mata idan jikin nata ya tsananta.

Da karfi ɗan bandits ɗin nan ya hankaɗe maman Hanan ɗin ta sake faɗuwa kasa, duk da haka bata daddara ba, uwa ba wasa ba, sake miƙewa ta yi ta kankame yarta, tana faɗin "Ku sakar mun ita, ku yi wa uwarku da ubanku ku sakar mani ita, ba zan haɗa ku da Allah ba domin baku san shi ba, da kun san shi ba za ku yi abin da kuke yin nan ba, da iyayen ku zan haɗa ku dan sukam kun san su, to dan dajarar iyayenku ku sakar mani yarinya ta, kada ku yi mata wani abin, ni ku yi mani duk abin da kuke so, amma ita ku sake ta".

Buba ne ya fito daga cikin ɗakin nasa, rai a matukar ɓace ya sanya bindiga ya harbi maman Hanan a kirji, ji kake dam ya fasa mata kirji, nan take ta zube kasa gawa, ihu Hanan ta kurma daidai lokacin da numfashinta ya ɗauke ta sume a wajen.

Duka jama'ar dake a wajen wayan da suka kama ihu suka fara kurmawa, sun ga tashin hankali iya ganin idon su, Aafia kam tuni ta sume saboda tsananin tashin hankali, ita kuma Rufee wannan ihun nasu ya yi sanadiyar farfaɗowar ta daga doguwar sumar da ta yi.

Babu imani ba tausayi ɗan bindigar nan ya fara jan Hanan dake sume a kasa zuwa ɗakin nasu, Sani na kwance a ciki yana jiran akawota dan a hannu yake, ta suman ma ba za su kyaleta ba.

Ita kuma maman Hanan biyu daga cikin yan bindigar ne suka ja gawarta izuwa wani waje daga can gefe in da suke tara gawarwaki wayan da suka kashe, a nan suka jibgeta a wajen. Idan Allah yasa yan uwanta sun kawo kuɗi da wuri, su sami damar ɗaukar gawar, idan kuma basu kawo da wuri ma har namar jikinta ya daddage to Shikenan.


INNALILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJIUN WANNAN MASIFA DA ME TA YI KAMA?, YA ALLAH KA KAWO MANA ƊAUKI, Sai mun haɗu gobe idan mai dukka ya kai mu, a gidan Su Akil dan jin yadda zai yi idan ya ji A'afia bata gidan Abbi, na barku lafiya😭😭


💖💖TRIPLETS💖💖


E 57-58



*Idan kun samu typing error amin afuwa 👏 keyboard ɗin tana bani matsala sosai kwana biyun nan, to na yau ma ya fi tsananta, sai na danna A sai ya koma B😭*


💔😭DEDICATE TO ALL JAMES FANS💪



🔥GIDAN ABBA🔥



AKIL & UMAISHA💘

Yana fita daga part ɗin Imran kai tsaye cikin gida ya nufa. Kwance saman gado ya iskota tana ta kuka kamar me.

Hayewa saman gadon ya yi yana faɗin "Wife lafiya me ya faru me?" Kin yi mashi magana ta yi, ta cigaba da kukanta abinta.

Ɗagota ya yi tare da mannata da kirjinsa yana faɗin "Haba Wife me ya yi zafi haka?" Har lokacin kin magana ta yi, hannu ya kai zai goge mata hawaye, cikin rashin sa'arta da wawtarta ta buge mashi hannun, wai bata son ya goge mata hawayen, ai kuwa rai a matukar ɓace ta sauke ta daga jikinsa, har da hankaɗa ta ya yi, a fusace ya ce "Ni zaki bugewa hannu?!" Girgiza mashi kai ta yi tana faɗin "A'a ka yi hakuri"

Rai a ɓace ya sauƙo daga gadon ya nufi hanyar fita daga cikin ɗakin. "Yaya Akil dan girman Allah ka tsaya ka ji". Kin tsayawa ya yi ya fice daga ɗakin, da gudu ta sauƙo kasa daga gadon ta bi bayansa, yana ƙoƙarin fita daga palon ita kuma ta fito daga cikin bedroom ɗin.

Ganin ya yi mata nisa kuma ko ta mashi magana ba zai tsaya ba, sai ta faɗi kasa tare da kurma ihu kamar wadda ta faɗi da gaske ta ji ciwo, ai kuwa cikin sauri ya juyo.

Ganinta a kasa yasa ya dawo da sauri yana faɗin "Wife me ya faru? Me ya same ki?"

(Kaɗan ka gani in dai kaidin mata ne🤣)

Kara sautin kukan nata ta yi, cikin shagwaɓa ta ce "Yaya Akil kafata tana yi mani zafi sosai" da sauri ya kai hannunsa kan kafar nata yana shafawa yana faɗin "Sorry Wife bari na ɗauke ki muje ciki sai na duba maki ko?" Jinjina mashi kai ta yi tana wani turo baki, shikuma ya rikice ya ɗauka da gaske ne, (uhmm mu da muka san maganin ku.)

Cak ya ɗauketa suka wuce cikin ɗaki, saman gado ya kwantar da ita tare da cire mata gaba ɗaya kayan jikinta, ya rage daga ita sai pant and bra kawai, sai sannu yake ce mata, ita kuma sai kara narkewa take yi tana wani turo baki tana jinjina mashi kai, goganku fa ya rikice, ba shiri ya fara mammatsa mata kafar tata, sai wani wash take cewa kamar da gaske.

Idan ta ce wash sai ya ɗago ya ce mata "Sorry my wife da zafi ko?" A shagwaɓe take ɗaga mashi kai alamar e, daga karshe har hura mata kafar da bakinsa ya koma yi, daga ta cikin zuciyarta sai dariya take yi mashi, daga waje kuma sai kara narke fuska take yi.

Tun yana mammatsa mata iya kafafunta har ya fara haurowa sama izuwa cinyoyin ta, daga nan fa labari ta sauya, shima ya fara ramawa, idan ya zo cinyoyinta a maimakon ya matsasu kamar yadda yake matsa kafafun a'a sai ya kama shafasu a hankali hankali yana wani sauke ajiyar zuciya, ita kuma sai kara narkewa take yi dan tasan ba abin da zai yi mata, sai dai su yi wasa kawai kamar kullun.

Daga ƙarshe dai kwanciya ya yi ta bayanta tare da ɓalle bra ɗin tata ya fara wasa da breast ɗin ta, ba ɓata lokaci ita ma ta juyo ta fara mai da mashi da martani, nan take suka manne juna, ya fara tsotsarta ta ko'ina, yana yi tana mai da mashi da martani, dan a cewar ta ba abin da zai yi mata.

Cikin dabara ya zame pant ɗin tata, haka ya shammace ta sai dai ta ji ya shige ta abinsa, kuka ta fara yi mashi tana bubbuga shi akan ya kyaleta da zafi, ta riga ta tsorata da na farko, so haka take jin na biyun ma da zafi.

Shi kuwa bai saurareta ba aikinsa kawai yake yi, sai da ya fanshe wuyar da ta bashi na tsawon lokaci tana hana shi kanta, sau uku ya yi abinsa, ta yi kuka har ta godewa Allah daga karshe ta hakura.

Sai bayan ya sami natsuwa ne ya shiga rarrashinta kuma, kin kula shi ta yi tana kumbure-kumbure, bakin sa ya ɗaura saman nipple ɗin ta ya fara sha yana matsa ɗayar yana yi mata murmushi, dukan wasa ta kai mashi a baya tana faɗin "Ni ka sake mani kayana".

Cire bakin sa ya yi yana faɗin "Kayan ki ko nawa ni da yarana?" Hannu ta sake ɗagawa zata kai mashi duka, ai kuwa ya yi maza ya jawota ta faɗa saman jikinsa.

"Wife yau kin biya ni sosai, naji matukar daɗi kuma nayi farinciki, Allah ya yi maki Albarka yasa na jefa kwallo a raga, mu samu baby's kyawawa kamarki, to yanzu ki shirya gobe muje a wanke maki kan naki, amiki kunshin kema, dan kin sani farinciki kema dole na saki" .

Shiru ta yi zantukan Akila suna dawo mata a ƙwaƙwalwarta in da take ce mata, "Aunty Umaisha wlh na karanta a book ɗin Princess Teema da za ta yi next wadda bata saki ba ma ni kaɗai ta bamawa, wlh ta rubuta a cikin duk macen da bata bawa namiji chaskale to ba zai rinƙa yi mata abin da take so ba, amma idan kina gyara kanki kina bashi chaskalewa Allah tsab zai yi maki abu, kuma musamman idan kika samu miji mai bala'in sha'awa, to tanan zaki yi amfani ki more shi, ki san hannunki da kyau, Allah tsab zaki juya shi, ke akwai abubuwa da dama acikin book ɗin sai ta fara sakin shi zan tura maki ki karanta zaki gane, ni dai dan Allah ki kula mani da yaya Akil na kamar Auta jannat da kuma Jahiz na book ɗin Princess Teema, ke anzuba abubuwa sosai hmmm" duka Umaisha ta kai mata tana faɗin "Ke heartbeat kin zama yar iska daga karanta book" "Ba dole ba, ai ina tausayawa saurayin da zan riƙe a masoyi na, wlh ya banu, ni ai wannan sabon littafi na Princess ya gama dani, amma taki bani book 2 na karanta, wlh Princess ta ce idan mijinki ya yi kwana biyu bai sami chaskalen nan ba to haka kawai zaki ga yana jin haushin ki, sai ki rasa me kika yi mashi, idan kin tambaye shi sai ya ce maki babu, da zarar kin mashi abu kaɗan sai faɗa, ke koma baki yi mashi komai ba sai ya jangwalo kaɗar dan kuyi, saboda yana jin haushi, amma da kin bashi ko bai nuna maki yana jin daɗi ba, zaki ga ranshi fes ba faɗa ba komai, kuma karin wani haske in dai baki gyara to gara ma kada ki bashi, dan idan kin bashi haushin ki zai kara ji".

Maganganun ne kawai ke dawo mata a cikin ƙwaƙwalwarta, ta yarda da zancen Akila ga shi nan yanzu duk bala'in kishin nasa daga samun chaskalen ya ce ta shirya da ita za'a tafi saloon da gyaran jiki, gaskiya dole na koma Akila ta kara mani wani lecture, ko kuma nima na tafi wajen Aunty princess ta bani book ɗin.

Tayi nisa cikin tunanin da take yi bata ankara ba, kawai sai ji tayi ya sureta zuwa toilet.

Sai zumuɗi yake yi, farinciki a cike fal ransa, da kansa ya yi mata wanka, farincikin da yake a ciki ko ranar farko bai shiga ciki haka ba. Bawan Allah ya ja tsawon lokaci yana gwauro kuma ga shi da mata a gida.

Bayan sun yi wanka da kansa ya shiryata cikin kayan barci, suka yi sallah a tare, dan anriga anyi Sallah a masallaci.

Bayan sun kammala ne suka ci abincin da Akila ta kawo masu, yau tsabar tarairaiya a baki ya bata, murnar sa ba zai misaltuba.

Bayan sun gama komai ya kwantar da ita a gado ne ya ce mata yana zuwa, fita ya yi zuwa palo ya kira Abbi a waya akan maganar Aafia, nan Abbi yake sanar mashi ai bata nan gidan, shi ma sanar da Abbi ya yi akan bata nan bata dawo ba, sosai suka shiga tashin hankalin musamman ma da Akil ya ce yau kwananta uku bata gidansu, shi a tunaninsa ai ta koma ne, shi kuma Abbi ya ce ai tun ranar da ta tafi taya Umaisha kwana bata dawo ba, Innalillahi wa Inna ilaihir rajiun nan fa hankalinsu ya yi mugun tashi suka fara kiran yan uwa su ji ko akwai wanda ya ganta.

Kowa ce masu yake rabon sa da ita tun kwana uku da suka wuce, cikin ɗaki Akil ya koma ya ce da Umaisha ta yi barci yana zuwa, ko da ta tambaye shi lafiya, sai ya ce mata ba komai zai je ne su yi hira da Abba yana kiran shi, to ta amsa mashi da shi tare da jan bargo ta lulluɓu, kiss ya manna mata a goshi sannan ya fita da sauri.

Kai tsaye motarsa ya je ya shiga zuwa gidan Abbi, a harabar gida ya same su sun yi cirko-cirko suna jiransa, ga Irfan da daddyn Jelly, Ayla da Aunty, ita kam Hajiya Hadizatu tana kwance tana barci abinta, bata ma san me ake ciki ba, kuma Abbi bai ma san da tana cikin gidan ba, da yamma ta fito ta dafa abin da take son ci ta koma ɗakin da ta ce shine nata, daga nan kuma bata sake fitowa ba.

A cikin wannan dare suka fara neman Aafia, sun je gidan su Rufee nan Maman ta ke gaya masu ai ita ma kwana uku kenan bata dawo gidan, hankalin su idan ya yi dubu to ya tashi a wannan rana, sun ga tashin hankali ba Jelly kuma yanzu ba A'afia kuma dukkansu yan mata bala'in ya musu yawa.

A ɓangaren ita kuma Aafia lokacin da Sani ya tashi da niyar ya yi amfani da Hanan da ya ga fuskarta sai ya ce ai ba ita yake son a kawo mashi ba, wancan rainon madara yake so, wato Aafia, haka wannan ɗan bandit ɗin ya dawo da Hanan ya ɗauka mashi Aafia da ita ma take a sume.

Babu Imani ba tausayi ya lalata Aafia, ya yi amfani da ita, bakin azaban da ta jine yasa ta farfaɗo daga sukan da tayi, kuka ta fara yi tana ƙokarin turesa daga jikinta, saboda mugunta yawu ya tofa mata a fuska tare da taintsinka mata maruka wadda ya saka ta natsuwa dole.

Ba karamin wahala ta ci ba, daga karshe bayan ya gama sai buba ma ya zo wai yana son kwanciya da ita, da kyar Sani ya hana shi domin tana zubar da jini over, yana da matukar wahala ma ta rayu, a haka suka jata zuwa ɗakinsu suka kwantar da ita, jininta zuba yake yadda kasan bada ga jikin mutum jinin ke zuba ba, da alama ya ji mata ciwo matuka, saboda ya afka mata ba da son ta ba, ta kame jikinta ya yi mata shigar karfi shiyasa.

A ɓangaren ita kuma Rufee kafarta har ya fara yin wani irin ruwa fari, ya sunduma sumtun kai kace balabalo aka hura sai aka cusa a cikin su, haka suka zama, ita ma ta ci bakar azaba, banda hawaye ba wani abin da ke zuba daga face nata.

Idan muka koma ɓangaren bokan ta kuwa, Tabbas ya kwance aikin da ya yi wa Abbi amma da ya zo yi wa daddyn Jelly sai taki yuwa, daddy'n Jelly ya fi karfinsa, aikin ba zai kama shi ba saboda karfin askar da yake yi, idan akayi aikin to zata iya faɗawa ne a kan wanda yake tare da shi, ma'ana makusancinsa,

(waye kuke tunani kenan?)

haka bokan ya yi aikin daddy'n jelly ɗin sannan ya ɗauko Aiki akan Akil, nan yaga ikon Allah domin duk aljanin da ya gayawa sunan Akil ya nuna mashi hotonsa sai ya ce da ya yi wannan aiki gara bokan ya kashe shi, domin Akil ba zai kamu ba, gidan su Akil ma ya fi karfin su shiga, ko kusa da gidan ba su isa su je ba domin akwai uban nin su a iskanci a gidan, da bokan ya ce to su tsaya idan Akil ɗin ya fito sai su aiwatar da aikin, nan suka ce ba zai yi wu ba, na farko Akil yana da karfin addu'a a tattare da shi, domin babban alaramma ne, na biyu kuma Akil jinin Umaiya ce, babu wani ɗan iska farurin aljani da ya isa aduniyar nan ya kawo wa jinin Umaiya wani wargi, ita kanta Umaiya bata san menene a tattare da su ɗin ba, har ga Allah bata sani ba, ita dai gata nan ne kawai.

A ɓangaren su Akil kuwa sun sha wahala wajen neman Aafia a daren nan, daga karshe dai suka hakura kowa ya wuce gida da nufi gobe zasu shigar da kara da duk abin da ya dace, duk wannan abin da ake yi, Akila, Rimsha, Imran, Hajiya Hadizatu, duk basu san meke faruwa ba, suna can ɗakin su.

A takaice dai kamar yadda su Akil suka ga rana haka suka ga dare. Washegari tun safe karfe 6 ya fice daga gidan suka dasa daga in da suka tsaya.

A WASHINGTON DC KUWA.

After 2 hours.

Michael ya dawo daidai dan shi bai ci bakar wuyar da uncle Hosain ya ci ba, hakan yasa ya yi saurin dawowa daidai, kuma ya samu kulawar manyan likitoci sosai da sosai.

Cikin part nasa ya miƙe ya shiga ya bar Musharraf kwance a saman bed nasa yana barcin wahala bawan Allah, ya farfaɗo sai Dr ɗin suka yi mashi alluran barci dan ya sami hutu.

Da yake karatu na a ran Michael sosai, sai ya wuce part nasa ya yi wanka ya sake saka kananan kaya ya fito izuwa wajen da suke karatu da daddy, da yake daddy bai san me ya faru ba sai bai wani tambayi Michael me ya faru ba bai zo da wuri ba.

Karatu kawai suka fara yi kuma yana fahimtar sosai, a nan ne daddy ya ce ya kamata suna yi suna practical, to Michael ya ce dan shi ji yake yi komai ma zai iya, kwakwalwarsa zata iya ɗauka.

Tga daddy yasa ya kawo mashi monitor lizard dan su gwada tiyatar ciki a kansa, daidai lokacin kuma su Jay suka dawo daga yawon da suka tafi, kai tsaye wajen da daddy ke karantar da Michael ɗin suka nufa, wato wajen basket ball ɗin Michael ɗin.

Gaba ɗayansu tsayawa suka yi suna son ganin


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login