Showing 363001 words to 366000 words out of 438336 words
a misali nace ina sonshi wlhy sai kin rabu da ni har abada. Dan sam abun babu mutunci a ciki babu tarbiyya. A lokacin dariya kawai nai miki amma naji zafi har ƙasan raina. Na kuma fahimci aikine a gabana tuƙuru kenan. Daga ranar ban sake miki maganar ba har aka sha bikinki da Mu'azz. Nayi farin ciki matuƙa jin zaku bar ƙasar ne, a ganina damace agareni. Hakanne kuwa yasa kuna wucewa banyi ƙasa a gwiwa ba na fara aikama babanki sakwanin wasiƙu ta hanyoyi da dama. Amma bai taɓa amsa min ba. Ganin wankin hula zai kaini dare lokaci na wucewa na sameshi har office na fayyace masa sirrin zuciyata cikin roƙo da kuka. Ganin yanda ya shagala a kallona sai na ɗauka zai tausaya min. Amma ina gamawa ya balbaleni da masifa ta inda yake shiga bata nan yake fita ba. Sai da yay mun tass da tabbatar min ai ko aure yake buƙatar yi bazai auri ƴar cikinsa ba, ƴar cikin tasa ma ƙawar ƴarsa da itama yakema kallon ƴa. Ya nuna min nama cire wannan tunanin daga zuciyata har abada kada na sake dawo da shi. Shi kallona yake dai-dai da Ummu-Hidaya, zai kuma cigaba da mun irin wannan kallone har abada. Dan haka idan inaso na shirya na koma makaranta, na kuma zaɓi kowacce nake so zai biya min............✍️
_Masoya ina ƙara gaya muku kada ku bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR ta 2024 babu ku. Dan wannan karon komai fa na musamman ne. Sabuwar Shekara, sabon zubi da babu irinsa._
_GUDA DAYA:400_
_BIYU:700_
_UKU:900_
_HUDU: 1200_
_BANK NAME:KEYSTONE_
_BANK ACC NO:6019473875_
_ACC NAME:MUSAA ABDULLAH SAFIYAH_
_ATURA SHEDA ZUWA;09166221261_
__
_IDAN KATI NE KUMA MTN/VTU A BIYA DA TURA SHEDA ZUWA GA:09134848107_
_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din*_
*09033181070*
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
_MARABA DA LALE GA MASOYAN ZAFAFA BIYAR💖💯💖ALLAH YA KARA ARZIKI... ZAFAFA BIYAR NAKU NE💃_
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu 😭🙏_*
*_Typing📲_*
*_🐛TSUTSAR NAMA....!!🐛_*
_(Itama nama ce)_
_𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏 𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍 𝒄𝒆🤙🏻_
_𝑩𝒐𝒐𝒌 𝒕𝒉𝒓𝒆𝒆_
_𝑷𝒂𝒈𝒆 𝒆𝒊𝒈𝒉𝒕𝒚-𝒆𝒊𝒈𝒉𝒕_
......Ba wannan nake buƙata ba, dan haka na baro office ɗin cikin ɓacin rai. A tsakanin har jiyya na kwanta kusan na wata biyu. Da ƙyar aka samo kaina na dawo dai-dai. Na ɗauka nisantarsa da nayi zai canja komai, sai dai sam ba haka bane komai ma kamar ƙaruwar yake yi. Dan haka na yanke hukunci zuwa nace masan zan koma makarantar ko hakan zai sa ya koma fuskanta ta. Nayi mamakin daya amsan da hannu biyu ya kuma kaini makarantar yay min komai, sai zuciyata ta sake ƙarfafani akan zan iya shawo kansa wataran. Haka na cigaba da karatu ina cigaba da bibiyar rayuwarsa har kika dawo. Dawowarki taso canja wasu abubuwan dan na sake samu kusanci da shi fiye da sanda baƙya nan, na kuma sake fito masa da har lokacin ina kan bakana ya taimaka min ko bazai aureni ba yay tarayya da ni koda sau ɗaya ne. Amma sai ya karta min rashin mutuncin da yafi na farko, ya saka drivern sa yamun kora irin ta kare. Suka wulaƙantani mafi munin wulaƙanci da banyi zato daga garesa ba. Da yake so na gaskiya zuciyar take masa banyi fushi ba ko yanke mu'amula da ke har kika buɗen asibiti. A zatona lokacin kin mallaka min asibitin ne, wataran zaki mallaka min takardu matsayin nawa. Dan haka na ɗan ragema kaina damuwa akan mahaifinki. An kai matsayar da kika shawarceni da sake komawa karatu, ban musa miki ba na amsa da hannu biyu na tafi wata ƙasa karatu, ban kumayi wasa ba nayi karatun na dawo, abin farin ciki da kika fara tabbatar min da shi shine faɗaɗa asibiti, na takaici shine kawo wasu ma'aikatan matsayin wanda zamu haɗu mu kula wai da shi. Ni a lokacin zuciyata ta gama bani wannan asibiti mallakina ne, ba wai shugabancinsa nake buƙata ba. Ga soyayyar mahaifinki da maimakon raguwa kullum sake faɗi take a raina duk da inada masoyana gwargwado amma naƙi bama kowa muhimmanci. Anyi bikin buɗe asibiti a daren na bankama mahaifinki ƙwaya na kuma je garesa batare da kun sani ba kasancewar kuma duk barci na sakaku a gidan saboda anan na kwana wajenki. Sai da ya fara sakin jiki mukai nisa ga abinda nake matuƙar buƙata a garesa kawai ya tureni kamar wanda ya tuna wani abu. Ya jefeni da maganganu masu matuƙar zafi da ciwo, amma na danne na duka ina roƙonsa ko sau ɗaya ne ya taimakeni amma mutumin nan ya hankaɗoni waje bayan ya shashsheƙa min maruka da tabbatar min ya min mafi munin tsana a rayuwarsa. Ya kuma bani lokaci nayi gaggawar fita a rayuwarki gaba ɗaya idan ba hakaba zanga matakin da zai ɗauka a kaina. Na nuna masa kada yay wannan gangancin ni mai sonshi ce ta gaskiya, har tayin kashesa an kawo min ban amsa ba kuma wanda ke jikinsa ne daya yarda da shi. Amma sai ya nuna ƙarya nake yana sake wankeni mafi munin wanki ya sake saka Drivern sa a daren ya bar gidan da ni.
Wannan zafin da ciwon yasa a washe gari na samu Adams da batun amsar tayinsa. Dan na fahimci bazan samu abinda nake so ba, to kuwa kema da yake komai domin ke sai kin rasa shi gwara ace bana ganinsa a duniyar gaba ɗaya. Wannan ne dalilin dunƙulewar mu da Adams, duk da ban wani saki jiki da shi ba shima sosai. Na kuma amshi umarnin iyayena akan mijin da duka zaɓa min duk da bana jin sonshi bamma taɓa ganinsa ba. Na kuma amshi tayin abokina da muka haɗu a karatuna mai suna Marcel. Na fara masa safarar yara mata kaɗan-kaɗan daga ƙauye mu, sai kuma yazo da buƙatar neman ƙoda. A tsakanin ne babanki yay accident, zan ma iya cewa da ƙodarsa muka fara a wajen treatment. Bayan mutuwarsa dil ɗina da Adams ya ƙare dan haka na buƙaci shere ɗina dan lokacin idanuna sun fara buɗewa da kuɗi. Amma sai ya sake kwaɗaita min batunki da kuma yanda kukayi da shi. Banyi mamaki ba dan ni nasan kina da taurin kai, zama ki iya faɗa masa abinda yafi hakan. Ko musu banyi ba da wannan sabon dil na amsa kuwa, mukai cinikin Shere ɗina akan zamuyi 60-40 muka fara aiki. Sai dai a tsakanin anyi aurena da Sabilu, mukai zaman shekara biyu da shi ya rasu. A randa kikai sumar farko na shock ɗin da kika shiga kan batun Mu'azz da budurwarsa ni na fara miki allura. Shi kuma ya bizne asirin daya amso akan ki tun daga ƙasar Togo. Daga baya kulawar da ɗanki ke baki ya nema wargaza mana aiki, dan duk wanda yasan Awwab tun yana yaro hatsabibin kansa ne. Shi kansa Adams ɗin wlhy yana jin shakkarsa da wasi-wasin karfa wataran ya zame maka ƙayar kifi. Dan akwai lokacin da yay niyyar ya kashesa na dai lallaɓashi akan koba komai zai mana amfani, dan yafi Fahad ƙarfin zuciya. Haka dai ya barshi badan yaso ba. Sai dai mun sake hanyar maidosa tafin hannunmu shima, muka saka ƙiyayya tsakaninku, hakama tsakaninsa da ɗan uwansa. Ni kuma na zama matar Mu'azz saboda aikinmu ya tafi yanda ya kamata, tunda mijina ya mutu na gama takaba. Sannu a hankali abubuwa suka kankama, maganar Adams ta fara tabbata, dan kuwa Awwab ya koma juya dukiyar, duk inda zai shiga ya fita ya sani akan kasuwanci. Har yama fi mahaifinki da ke zafin nama, ga shi da nasibi komai ya taɓa kafin wani lokaci ya zama kuɗaɗe. Tun muna ɗaukar abun ƙarami sai muka fahimci babbane fa, dan dukiya nata hanƙoro da bunƙasa. A tsakanin mukai tunanin warware asirin kanki domin gwadaki ko kin saduda ne, Adamu yazo da malaminsa na Togo, wanda shine yay ainahin asirin dama matsayin mai magani. Ya warware asiri a zuwan magani ya baki, kowa nata farin ciki lafiya ta samu gareki, yayinda mu kuma muke ta shirin kammala dil ɗin mu. Abin mamaki abin tsoro, koda bayan samun lafiyarki Adamu ya tunkareki sai gadararki tafi ta farko, kamar ma an ƙaro miki izza ne. Dan maimakon ki risina ƙaimi aka ƙara kunna miki. Kin saka ɗanki yin katafaren company a garin kano. Kin kuma fara wannan katafaren gidan dake a jerin gidaje na farko da ake alfahari da su a garin Lagos. A babbar anguwa irin wannan. Hakan ya sake haukatamu, dan mun sake tabbatar ba ƙananun kuɗi kika mallaka ba. Hankalinmu ya tashi, mun kuma fahimci idan fa har lafiyarki ta ɗore tofa mu wankin hula ne zai kaimu dare ne. Dan mun gano shirye-shiryen da kike akan Adams saboda shi kaɗai kika sani. Bamuyi ƙasa a gwiwa ba kuwa muka garzaya Togo, muka sake sabunta aiki, muka kuma canama mai maganin wajen zama dan mun san zaku nemeshi. Hakan kuwa akayi, kun nemeshin kamar yanda mukai zairgi, rashin samunsa kuma ya ɗaga muku hankali matuƙa. Ko'a kwalar rigarmu mukam. Bayan kun gama bige-bigen neman maganin asibiti da mutumin, dan babu kalar kai-kawon da baku sha ba daga baya dai kuka haƙora da tunanin mutumin ya mutu ne ma. Bayan shuɗewar watanni Awwab ya ƙarasa gina gidan nan, ɗakkoki ku dawo nan yasa abubuwa suka ɗan fara mana nisa. Dan sai dai kawai nazo sau ɗaya a rana da doctors ɗin ta damu sukema aiki kawai mu dubaki. Dan haka dole muka sake sabon lale musamman daya zama zuwa lokacin shi Awwab ya gama yarda da sakin jiki da ni, ta ɓangaren kakansa ma babu matsala. Shine ya masa magana da nuna masa muhimmancin dawowarmu kusa da su saboda al'amarinki. Da farko yaso ɗan tirjewa, sai daga baya kuma miya gani oho masa ya dai amince. Mun dawo Mansion, Nafisa ta dawo, Mama ma ta dawo, hakama Abdullahi da iyalansa, wannan duk cikin burin kakanku ne daman. Dan haka bai taɓa damuwa ba game da hakan duk da bashine yace duk sauran su dawo ba, saboda ya miki alƙawarin dama sai zuri'arsa sun zama suna kwance ya bautar da ɗanki wajen nemo musu suci su hutama ransu. Shi kansa baida aiki sai yawon bin ƙasashe yana hutawarsa duk da tsufar nan nashi da kike gani matsiyacin. Da kike maganar na auri Mu'azz ban taɓa sonshi ba. Ina zaune da shine kawai dan cika manufa..
Duk da a farko-farkon aure zuciyata ta fara karaya, amma bawai na miƙa wuya bane, soyayya ta gaskiya har yau har gobe mahaifinki kawai nake ma ita Ummu-Hidaya. Tabbas tako ina Mu'azz baida daɗin zama. Dan ko matan da yake bi a waje bawai suna jin daɗin mu'amula da shi bane saboda bai ɗauki mace da wata daraja ba. Kawai dai idan akace kuɗi to ƙarshen zance kenan. Suma kuɗin sukema biyayya. Shiko bin matansa mujarrabu ne a garesa ko nace hakkinki, dan akwai lokutan da sam baya so saboda tsoron Awwab da yake ji. Dan zan iya ce miki wannan ma shine dalilin fara shirina da Awwab, tun da ya gano halayyar sa sai ya fara tausaya min, dan ya fahimci nima bawai zaman daɗi nake da shi ba. Sosai shirinmu na tafiya yanda ya kamata, sai dai maganar buɗe Companyn Kano ne ya fara hargitsa mana lissafi. Dan na kula Adamu sam baya ƙaunar hakan a ransa da gaba ɗayan rayuwarsa. Ga kuma Awwab ɗin ya nuna masa taurin kai a bisa umarninki. Ban fahimci abinda yake jima tsoron ba sai da matashiyar budurwa ƴar jarida mara tsoro ta saka Awwab magana a karo na farko na rayuwarsa.........✍️
_Masoya ina ƙara gaya muku kada ku bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR ta 2024 babu ku. Dan wannan karon komai fa na musamman ne. Sabuwar Shekara, sabon zubi da babu irinsa._
_GUDA DAYA:400_
_BIYU:700_
_UKU:900_
_HUDU: 1200_
_BANK NAME:KEYSTONE_
_BANK ACC NO:6019473875_
_ACC NAME:MUSAA ABDULLAH SAFIYAH_
_ATURA SHEDA ZUWA;09166221261_
__
_IDAN KATI NE KUMA MTN/VTU A BIYA DA TURA SHEDA ZUWA GA:09134848107_
_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din*_
*09033181070*
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
_MARABA DA LALE GA MASOYAN ZAFAFA BIYAR💖💯💖ALLAH YA KARA ARZIKI... ZAFAFA BIYAR NAKU NE💃_
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu 😭🙏_*
*_Typing📲_*
*_🐛TSUTSAR NAMA....!!🐛_*
_(Itama nama ce)_
_𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏 𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍 𝒄𝒆🤙🏻_
_𝑩𝒐𝒐𝒌 𝒕𝒉𝒓𝒆𝒆_
_𝑷𝒂𝒈𝒆 𝒆𝒊𝒈𝒉𝒕𝒚-𝒏𝒊𝒏𝒆_
*_Wai ni Balki ina duk masoyan Bilyn Abdull ɗin nan dake a manhajar Instagram da TikTok ne?🤔? Kai jama'a gaskiya da kunya ace account na Bilyn Abdull a Instagram da TikTok iya kar fallowers ɗin kenan🥲😣. Ina masoyan facebook ɗin nan dana WhatsApp, Please a fito mana ai fallowing ɗina. Accounts ne na Bussines ko bazaki/zaka saya ba zakaga abinda ya burgeka ko kalarka ka nema a inda kake. Maza ku garzayo BILYN ABDULL ONLINE SHOPPING kodan kashe kwarkwatar idanunku ku more kallo iya kallonku da kaya ƴan yayi cikin farashi mai sauƙi da rahusa. Muna bada sari, muna adashen gata, muna sai da ɗai-ɗai. Ka gani su burgeka, ka saka ka birge mai kallonka sai Bilyn Abdull online shopping. Bari muga akwai ƙaunar kodai-kodai....😉🫣. Ga link nan naga accounts ɗin nan biyu kamar zasu fashe da fallowers 😘😘😘😍😍👍🏻👇🏻_*.
*_BILYN-ABDULL ONLINE SHOPPING_* _Duniyar cancaɗa ado da kwalliyar birgewa. Kar ku bari ayi babu ku😘😘😘._
*_My account on TikTok_*
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram_*
I'm on Instagram as @balkissaibrahimmusa. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
_Ina masu son zuwa ganin likita ko yawon buɗe ido ƙasar Egypt?. To ku garzayo munada hanya mai sauƙi ta sama muku sauƙin tafiya cikin ƙa'ida da bin dokar ƙasa. Katafi anan cikin aminci, ka dawo kuma cikin aminci. Wajen kwananka a can zamu tanada, asibitin da zakaga likita duk zamu tsaya maka da tsayawar UBANGIJI. Hakama yawon hutawa zamu zame maka jagora. Kai ko hanyar zuwa domin sayo kaya duk muna da ita. Kai dai kawai kazo garemu kaga aiki da cikawa da iznin ALLAH. 09032345899. A nememu tanan ga masu buƙata, dan ALLAH serious bama son latsi ko wasa dan ba wasan muka fito ba 😂😍👍🏻._
......Koni na tsorita, dan duk wanda yasan Awwab yasan baya yarda yay hira da ƴan jarida. Hakan kuma nada nasaba da al'amarin ki, idan har kikaga yayi magana da yan jarida akan abinda ya shafi Bussines ne a kuma filin bussines ɗin kawai. Amma a wannan gaɓar bayan wani kallo da yama yarinyar irin wanda mu kammu shaida ne bayama mace irinsa koma ace bai yaɓa ba kai tsaye ya amshi gayyatarta. Hankali tashe nai kiran Adamu na tura masa faifan video ɗin dan yanata yawo, shine ma latest topic a wannan satin gaba ɗaya. Shima hankalin nashi tashi yayi, dan a ranar ya baro India zuwa Nigeria. Ko gida bai shigo ba daga airport yay Kano. Ba wannan bane kaɗai ya ɗaga mana hankali, akwai yaron Adamu mai suna Commondo dake masa dukkan ayyuka na sharri, kasancewar a gidan nan munada masu naɗar mana bayanai tako ina hatta Fahad dake ƙasar waje sai muka haɗa Awwab da wani yaron Commondo ɗin mai suna Jaga, Jaga irin mutanen nan ne masu wayo matuƙa. Ta duk yanda zasu shiga jikinka ka amince da su ya sani, dan haka duk rashin yarda irin ta Awwab sai da Jaga ya zama makusancinsa, muna murnar zamu samu nasara akan Awwab ta dalilin Jaga na jikinsa sai wasan ya canja, wasu halaye na Awwab suka rinjayi Jaga ya fara daina kawo mana bayanan komai akan duk motsin Awwab, idan ma muka takura sai ya dage mana akan shi bai samo komai ba. Dan haka muka fara sanya masa alamar tambaya. Commondo ya saka aka masa bincike akan al'amarinsa. Sai ko gashi an gano masa Jaga ya koma tsagin Awwab ne. Ya saka ko aka sato masa shi, dan kawai mun yanke shawarar a kashesa. Haka ɗin kuwa akayi, Ni da Commondo mukaje da Jaga har Kano a halin suma cikin companyn da Awwab zai buɗe a ranar buɗe Companyn, zan iya cewa ma har aka fara taron muna a cikin companyn a gabana da kansa ya caka ma Jaga wuƙa. Motsi da mukaji yasa muka shiga maɓoyarmu cikin ɗakin tarkacen machines da suka ajiye. Tacan muka fice dama mun tanadama kammu hanya ta dalilin sabon informer ɗin mu. Muka bar Jaga na shire-shiren mutuwa, mun kuma tabbatar kafin asan da shi ya mutu, idan aka ga gawar kuma a cikin companyn aiki ya tashi, dan dole ne Awwab ya shiga bala'i maganar fara aikin company ya tsaya, a shiga kai-kawon bincike mukuma muyi amfani da wannan damar mu cika burinmu dan mun fahimci abinda muke bibiyarfa sun nuna saura tsinka. Sai dai kuma me, har dare babu wani labari akan al'amarin, har jami'an tsaro mukai ma shune sukazo mana da batun babu wani abu daya faru makamancin wanda muke zargi, sai ma neman ɗora mana wani abu suke daban muka dai sha da ƙyar, ga kuma batun yarinyar nan dole Adamu ya shigo Nigeria. Koda ya isa Kano a can ya samemu, sai dai iya bincike bamu gane komai ba akan al'amarin yarinyar, hakama Jaga bincikenmu ya tabbatar mana ya mutu, Awwab ya saka an fidda gawa ta yanda babu wanda zai iya samun kafar zarginsa. Bamu so haka ba, amma ba komai ai akwai wata damar, koba komai kuma mun kawar da Jaga ɗin dake neman tona mana asiri. Mun cigaba da harkar gabanmu hankali kwance. Sai kuma shigowar yarinyar nan matsayin ƴar aiki ya sake wargaje lissafinmu. Kada kuyi mamakin da ban gane ta ba, saboda a wancan karon bawani kallo na mata sosai ba, akwai kuma facemask a fuskarta eyeglasses, hakama lokacin da tayi hira da Adamu da shi kansa Awwab ɗin ni ban wani maida hankali a kammaninta ba saboda zuciyata ba'anan take ba kuma lokacin ma dai da gilashi. Tabbas Samraah ta wargaza mana komai. Dan yarinyar nan kamar an karanta mata daki-daki ta dinga tafiyar da al'amuran har zuwa wannan gaɓar. Tabbas you are smart, I love you”. Taƙare maganar tana wani kashewa Samraah ido cike da salo...
Harara na watsa mata cikin takaici na ce, “Ni kuma Kinga na tsaneki. Tsana mafi munin tsana da nake