Showing 192001 words to 195000 words out of 438336 words

Chapter 65 - Tsutsar Nama Book 1 Hausa Novel Complete

13 Dec 2024

2233

aiki nasan ni nayi sa”.
“Haba hajjajuna relax mana. Mike faruwa irin wannan ɓaɓatu haka ko shaƙar numfashi bakiyi?”.
“Ba dole nayi ɓaɓatu ba. Yaron nan fa yau ma gashi can ya tsallake abincin can bai ciba. Sai ma shirin barin gidan yake”.
“Ita yarinyar tana ina?”
“Mtsoww, oho ma shegiya, ban dai ga ta fito ba daga bedroom ɗin nasa”.
“Fantastic! Ai muna da sauran hope kenan”.
“Ta yaya muke da wani sauran Hope bayan na faɗa miki yama fita a gidan, shegen kamar wani ɗan fashi yayi shigar baƙaƙen kaya yan koransa biye da shi. Wlhy sai nayi maganin shima wancan shegen ɗan masu aikatau ɗin Hayatu yake koma wa oho mas”.
Dariya Rubayya tayi da ga can, tare da faɗin, “Ai abin naki da yawa Hajiyata. Yanzu dai kwantar min da hankalinki. Zuwa zakiyi ki kafa ki tsare ta ko wane hali kada yarinyar tabar sashen nan. Ina kuma turaren daya baki”.
“Mtsoww ke ni ajiye wani batun turare har yanzu banyi ba. Banda rainin wayo taya za'ace saka turare a wuta zai sa wanda ke nesa da gida dawowa koda ba'a Nigeria yake ba”.
“Humm. Aike kinji matsalata da ke gardama. Ke dai ki gwada mana kiga idan bai yi miki abinda yace ɗin ba sai ki faɗi koma minene yazo ranki. Amma dan ALLAH ki kwantar da hankalinki kiyi komai yanda ya kamata daga nan har zuwa safiya idan komai bai farun ba sai musan matakin ɗauka.”
Badan zancen ya shigi Hajiya Mammah ba tayi duk abinda Rubayyan ta faɗa. Dan sashen Maash taje ta kunna turaren wuta. Yana fara hayaƙi tai kiran sunansa, “Awwab duk rintsi ka kwana a gida yau. Kayima yarinyar nan fyaɗe. Ka mata kaca-kaca, fata-fata, yaga-yaga. Kona minti ɗaya kada kaji tausayinta Awwab, karka raga mata”. Ta ƙare maganar tana kokkora hayaƙin da hannu tako wace kusurwa. Sai da ta tabbatar tayi duk yanda malamin yace sannan tayi murmushi da fatan dacewa ta fice.

Koda ta koma sashen nata ba kwanciyar tayi ba. Dakon zaman jiran dawowar Maash tayi tacan balcony ɗin sashenta na upstairs. Duk yanda take jin barci har gyangyaɗi na ɗibarta bata tashi ba a wajen har sai da su Maash suka dawo wajen 1-30. Jitai kamar ta daka tsalle taita ihu dan daɗi. Tana ganin ya shige ciki shi jaɗai ta ƙara sauke ajiyar zuciya. Da alama ɗan koran nashi y sauka a gida kenan. Cikin sauri ta sauka downstairs. Kai tsaye ta can baya ta zagaya cikin garden. Dan windows ɗin Maash na bedroom duk tacan baya suke. Tako ci Sa'a bai rufe ba. Sai dai gaba ɗaya labulolin a sake suke. Cikin dabara ta ɗan janye tana leƙen bedroom ɗin. Maash ta hango yana lulluɓa ma mace blanket, sai da tayi tsamm da ranta ta tabbatar da Samraah ɗince. Jitai kamar ta kurma ihu dan daɗi, amma sai ta kanne, tadai gyara tsaiwa domin ganin yaya wasan zai kaya..
Komai daya faru tun daga ciwon Maash har zuwa hawansa saman gadon akan idanunta ne. Maash na gab da cimma burinsa taji abu yabi takan ƙafarta, firgitar da tayi da jin kamar motse-motsen mutane da gittawarsu ya sata barin wajen cikin rawar jiki. Wannan shine ya hanata ganin ƙarshen faruwar komai. Amma da tabbas taso komai-da-komai sai ta ɗauka a wayarta dan tana son tayi komai da shaida. Amma ko'a yanzu ɗin ma wanda ta ɗauka ya wadatar da ita...

Hummmm 😒


❤️💕❤️

Hannunsa dake saman lips ɗina na ture, tare da yunƙurawa zan tashi ina faɗin, “To ka tashi min a jiki mana”
A yanayin ƙara shaƙewar muryar tasa dake seizing ya ɗan sake ƙanƙance min idanunsa cikin tsakkiyar nawa, sai kuma ya shiga hura min iskar bakinsa a hankali, babu shiri na lumshe nawa idanun ina haɗiyar numfashi. Cigaba yay da hura min iskar ta saman wuyana har a cikin kunne na, gaba ɗaya naji kamar numfashina zai ɗauke. Bam ma san na sake ƙanƙamesa ba. Sautin fitar murmushinsa naji, tare da fara min magana cikin raɗa a kunnen nawa. “Ba abinda nake ma ƴan hotels ɗin kike buƙata ba kema?”.
Sosai na waro idanuna da suka gama cika taf da hawaye ina ƙoƙarin ture kansa. Amma ko gezau, cike da shagwaɓar da ban san tazo min ba na ce, “Ni yaushe nace, kada kamun sharri. Dan ALLAH ka matsa Ummie nake dafa ma abu a kitchen fa”.
“Kin san da Ummien ai kika kawo kanki nan”.
“Na kawo kaina fa? Wlhy Hajiya Mammah ce ta aiko ni kai kuma dan mungunta ka ɗaureni, ƙilama cocaine ka shaƙa min dan nayi barci.”
Bai amsa min ba, sai wani lumshe idanunsa da yay yana matse fuska alamar da abinda ke damunsa. Gabana ne ya faɗi, saboda tunawa da zancen Mama Balki akan yanayin ciwon da yake shiga akan Ummie, sai nai tunanin ko dan na ambaci sunanta ne. Cikin suɓutar baki na ce, “Baka da lafiya ne?”. Na faɗa cikin rawar murya hawaye na rige-rigen sakko min a guje.
Maimakon amsa min sai ya wani lumshe idanunsa da matso da fuskarsa kan tawa sosai. Idanuna na runtse da sauri ina ƙanƙame jikina tare da kauda fuskar tawa gefe. Sai kawai naji saukar numfashinsa akan wuyana zuwa ƙasan wuyan nawa da cikin kunnen yana shinshinata ta.
“Na shiga uku, dan ALLAH Awwab ka rufa min asiri, wai minene haka kake yi kamar wani mage”. Na faɗa cikin zaburowa a ɗan sauran ƙarfin daya rage min. Gocewa yay daga rankwafowar da yay ya koma gefena. Da alama tanƙwaɓar hannunsa da nayi ne. A zatona na kuɓuta, sai kawai jinai ya yaye bargon gaba ɗaya ya rungumeni tsam a cikin jikinsa har ina numfashi da ƙyar. Cikin kunne ya raɗa min, “Idan na rufa miki asiri ni wazai rufe nawa Samr!”.
Yanda ya ambaci sunan nawa da wani irin salon cire wasalin kowacce harafi yasa jinina yamutsawa gaba ɗaya. Kuka na sake fashe masa da shi. Ina mai jujjuya kaina dake kwance a ƙirjinsa. “Dan ALLAH Awwab ka bari zan cutu”.
“Zan fiki cutuwa idan nayi hakan”.
“Wai dan ALLAH kai baka da tausayi ne? Baka da.....”
“Nace bana son surutu”. Ya faɗa cikin muryar data sake firgita ni, yana sake ƙanƙameni. Ɗif naga hasken cikin gadon ya koma duhu. Mutsu-mutsu na farayi na son ƙwatar kai amma yamin riƙon da ban isa aikata hakan ba. Sai kawai na buɗe baki na fasa masa ƙara. “Gayyato wani nan bazai hana ni karɓar HALAL ɗina ba, dan ina da taurin kai, idan har nace ZANYI, to sai NAYI Samrh” ya ƙare maganar da rufe min baki da nasa. Daga haka bai sake bani wata dama ba koda ta shaƙar numfashi ne cikin sauƙi. Gaba ɗaya ya canja daga wancan Maash ɗin zuwa wanda ban taɓa gani ba. Tunda nake a rayuwata ban taɓa tunanin akwai makamancin irin wannan tashin hankalin na kana ji kana gani ba sai yau. Sam baya jin roƙo, baya jin magiya. Saima sake tabbatar min da shi ɗin mayuncin zaki ne da in ya ɓalle abinda ya fito nema kawai yake farauta. Tun ina iya banbancewa har komai ya ƙwace min daga gangar jiki zuwa fitar numfashi....

🌿🌿🌿🌿🌿

Matsanancin firgicin da muka shiga na ganin wanda yasa aka satomu bazai musaltu ba. Dan kuwa ba kowa bane face Maash. Duk da sau ɗaya na taɓa ganinsa a rayuwata hakan bai hanani gane sa ba. Roƙonsa muka dinga yi da magiya amma ko sau ɗaya bai ɗaga kai ya kallemu ba. Sai da ya mula dan kansa kusan mintuna ashirin sannan ya furta, “Su wanene ku?”.
Kasa fahimtar tambayar tasa mukayi, sai da yaronsa ya daka mana tsawa sannan na bada amsa ina nuna Aunty. Nace wannan Yayata ce ni kuma ƙanwatarta ce”.
Shiru bai sake tanka mana ba. Sai yaronsa ne ya tura mana tab da hoto a jiki, cikin tsawa ya ce, “Miye haɗinku da wannan yarinyar?”.
Hoton muka kalla, ba kowa bace face budurwar Mansoor. Kasa bashi amsa mukayi, sai da Maash ɗin da bai sake tankawa ba ya jawo bindiga ya nuna mu batare da yayi magana ba shima. Atake jikinmu ya fara ɓari, kallan kallo muka fara, kafin tuni bakin Aunty ya buɗe ta shiga zayyano bayani akan alaƙarmu da Samraah. Har takai aya babu wanda ya tanka a cikinsu har tsawon wasu mintuna. Miƙewa Maash dako kallonmu bai sake yi ba yayi, sai da yaje tsakkiyar falon batare da ya juyo ba ya furta, “Ka basu Account details su saka min kuɗina. Ka kuma faɗa musu tun kafin na sakasu nadama su janye abinda suke shirin ƙullawa. Ciki harda auren yarinyar wa ɗansu, idan kuma sukayi taurin kai, su kuka da kansu. Dan sai na sakasu dana sani”.
Da ga haka yay ficewarsa batare daya sake ko waiwayo mu ba. Muna ji muna gani muna hawaye yay kiran waya aka kwashe kuɗaɗensu dake account ɗin aunty da wanda ke hannuna. Sannan ya sake tabbatar mana da musan mi mukeyi kafin lokaci ya ƙure mana. Dan Maash baya magana biyu. Akoda yaushe zamu iya ganin jami'an tsaro da ƴan jarida har gidajenmu...

Bayan an dawo damu a inda aka ɗauke mu bamu nema shagon tela ba muka dawo gida a hargitse. Shawara muka shiga ƙullawa, dan ko kaɗan bamuga imani a cikin idanun Maash ɗin nan ba. Dan haka muka shawarar tsaida batun auren Mansoor da Samraah, ta hanyar zuwa gidansu muka sami iyayenta maza mukayi rashin mutunci. Aunty harda marin wan mahaifin yarinyar. Wannan shine ya fusata su sukai alƙawari har abada bazasu haɗa zuri'a damu ba. Mu kuma sauraresu a yau sai sun ɗaurama ƴarsu aure da miji gangariya..........✍️



_Masoya ina ƙara gaya muku kada ku bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR ta 2024 babu ku. Dan wannan karon komai fa na musamman ne. Sabuwar Shekara, sabon zubi da babu irinsa._


_GUDA DAYA:400_
_BIYU:700_
_UKU:900_
_HUDU: 1200_

_BANK NAME:KEYSTONE_

_BANK ACC NO:6019473875_

_ACC NAME:MUSAA ABDULLAH SAFIYAH_

_ATURA SHEDA ZUWA;09166221261_

__
_IDAN KATI NE KUMA MTN/VTU A BIYA DA TURA SHEDA ZUWA GA:09134848107_

_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din*_

*09033181070*

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*


_MARABA DA LALE GA MASOYAN ZAFAFA BIYAR💖💯💖ALLAH YA KARA ARZIKI... ZAFAFA BIYAR NAKU NE💃_




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu 😭🙏_*


*_Typing📲_*








*_🐛TSUTSAR NAMA....!!🐛_*
_(Itama nama ce)_




_𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏 𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍 𝒄𝒆🤙🏻_



_𝑩𝒐𝒐𝒌 𝒕𝒘𝒐_
_𝑷𝒂𝒈𝒆 𝒇𝒊𝒇𝒕𝒚 𝒇𝒐𝒖𝒓_


.......Iyakar galabaita Samraah ta kai ƙololuwa a hannun Maash ta yanda a shi karan kansa bai san aika-aikar daya aikata ba sakamakon abinda ke aiki a jikinsa. Duk da yaso binta a nutse a farko, sai dai tsafi gaskiyar mai shi, sannan ƙaddara ta rigayi fata. Tuni komai ya ƙwace masa. Tun yana iya jiyo kuka da magiya da roƙon da Samraah ke masa har ya daina ji da gane komai sai abinda ya saka gaba. Burinsa kawai ya cimma manufarsa ko zai samu sassauci da rangwamen wutar masifar dake ruruwa a jikinsa.
Koda ya cimma inda yake fatan kaiwar sai komai ya sake ƙwace masa. Wani irin fitinannen ciwon kai mai azaba yay masa dirar mikiya. Bai sake gane ainahin halin da yake cikiba, da kuma jefa yarinyar mutane da tuni numfashinta ya rabu da gangar jikinta sai da gari ya waye gangaran. Zafin rana da haskenta suka dallare masa idanu. Da ƙyar ya iya buɗesu kuwa. Ganin hasken ranar ne muraran ya saka zuciyarsa motsawa da ƙarfi, saurin kallon ƙaramin agogon dake a bed side drawer ɗinsa yayi. 7:2am. “Ya subahanallah”. Ya faɗa yana yunƙurawa gaba ɗayansa zaune. Tashin hankalin tuna baiyi fa ko sallar asuba ba ya sashi zabura ya sauka a gadon batare da hankalinsa ya kai kan Samraah da har yanzu ke a sume ba. Cak ya tsaya yana kallon jikinsa, sai kuma ya kalla gadon da sauri zuciyarsa na tsitstsinkewa. Ji yay gaba ɗaya ƙafafunsa na neman kasa ɗaukarsa, dan take komai daya faru a daren na jiya ya shiga dawo masa dalla-dalla. Wani irin tashi tsigar jikinsa ta farayi, cikin rawar hannu ya kai hannun nasa saman blanket ɗin kusan rabin jikinta ke a cikinsa. Janyewa yay a hankali zuciyarsa na cigaba da bugawa tamkar zata fito ta bakinsa. Da wani irin sauri ya saki blanket ɗin yay baya yana waro gaba ɗaya manyan idanunsa kalar na maguna waje. Blue ɗin tsakkiyarsu ya sake fitowa raɗam. “Innalillahi wa'inna-ilaihi raji'un” ya shiga ambata. Sai kuma ya tura hannunsa cikin sumar kansa ya hargitseta tare da maidata gaba yay kuma baya da ita yana furzar da wani irin zazzafar huci.
Rasa ma abinda ya dace yayi yay, sai da zuciyarsa ta sake ayyana masa (sallah) sannan ya zabura bathroom bayan ya sake jan blanket ɗin ya rufamata. Wanka yake amma maƙoshinsa sai kai-kawo yake. Ji yake tamkar ƙirjinsa zai fashe. Gaba ɗaya hannayensa ya tura cikin gashin kansa da ruwa ke jiƙawa. Da ƙarfi ya ƙwala kiran sunansa jikinsa na wata irin karkarwa. “Awwabbbbbb!! Are you mad?!”.
Da gaske zuciyar ƴan maza ta motsa, dan a take idanunsa gaba ɗaya suka gama juyewa. Wani irin jiri ya fara yawo kansa. Tako ina jijiyoyin jikinsa sun bayyana kansu fiye da yanda gashin jikinsa ke a mimmiƙe. Ji yake kamar yayta dukan kasan ko zai samu sassaucin abinda yake ji. Sai dai babu dama. Dole ya gaggauta yin wanka ya fito. Sallar da zuciyarsa keta sake jaddada masa ya fara gabatarwa. Gara yayi ko zai dawo a hayyacinsa ya fuskanci mike damunsa. Koda ya idar sai ya kasa motsi. Yana zaune kawai a saman sallayar ya zubama guri ɗaya idanu, sai Adams apple ɗinsa ne ke wani irin kai-kawo da sauri-sauri. Ga idanunsa gaba ɗaya sun gama juyewa. Yafi mintuna goma a wajen kafin yay jarumtar miƙewa. Kai tsaye gadon ya nufa, ya kai zaune ta gefen kanta da ɗaukar goran ruwa dake a bed side drawer ya zuba a hannunsa kaɗan sannan ya shafa mata a fuska. Shiru bata motsa ba, dole ya sake yin haka, sai da yay sau uku kafin ta zabura. Sai kuma ta ƙwalla ƙara gaba ɗayanta ta faɗa jikinsa ta ƙanƙamesa. Sai rawa jikin nata yake kaf-kaf-kaf abin tausayi. Da farko kasa ko motsi yayi, sai kuma a hankali ya kai duka hannayensa biyu a saman bayanta ya manneta a jikin nashi da ƙyau, tare da lumshe idanunsa sambatunta mai cike da roƙo da magiya da neman agaji na ratsa masa cikin kunne.
Sunfi mintuna biyar a hakan kafin ya buɗe idanunsa a hankali. Da ƙyar ya iya buɗe lips ɗinsa cikin wata iriyar muryar da baka isa fassara yanayin da yake a ciki ba ya furta, “Stop crying”.
Zabura Samraah tayi, sai kuma ta fincike jikinta gaba ɗaya dake karkarwa. Da alama jin muryar tasa ne ya firgitata. Wani irin fisga numfashinta ya shigayi, ta dinga jan jikinta dake rawa baya daga nasa da ƙyar tana jujjuya kai. Hawaye kam ai gaba ɗaya sun gama wanke fiskarta har zuwa saman wuyanta. Sai kawai ta tafi zata zube gaba ɗayanta alamar numfashin nata ya jaa. Da sauri ya riƙota ta faɗo jikinsa. Tare da yin cak ya zubama fiskarta data gama dagulewa firgitattun idanunsa kawai. Tsahon mintuna biyu ya jasu yuuuu kamar zai lunshe sai kuma ya buɗe. Kwantar da ita yay a hankali, tare da jan blanket ɗin ya sake rufa mata a jiki. Bathroom ya nufa bisa umarnin shawarar da zuciyarsa ke bashi. Sai dai me, yana tsaka da haɗa ruwan ɗumi ya ji hayaniya. Tsai yay da ransa alamar saurare, ji yay hayaniyar na sake matsoshi, jin tabbas a sashensa ne fa ya sashi miƙewa tsaye sosai. Sai dai kafin yayi wani yunƙuri yaji saukar muryar Hajiya Mammah a tsakkiyar kunensa tabbacin ta shigo ne har cikin bedroom ɗin nasa.
Yanda take ƙwala kiran sunansa a haukace ne ya sashi buɗe ƙofar ya fito a nutsensa. Fitowar tasa dai-dai da buga wani uban tsalle da tayi tana zabga salati. Sai kuma ta shiga nuna Samraah dake a saman gado. “Na shiga uku ni Nafi, Awwab mi zan gani haka? Wacece wannan a gadonka? Miya kawo mace ɗakinka a irin wannan lokacin kai da ba aure ba!! Mu'azz! Mu'azz!!”. Ta shiga ƙwala kiran sunan Paah.
Sai lokacin ne Maash yay wani irin datse haƙoran ɓacin rai yana watsa mata wani irin shegen kallon takaici, a zafafe ya nufi ƙofar da ake ƙoƙarin buɗewa ya dinkare. Itama a kausashe cike da gizago yay mata nuni da ƙofar yana faɗin, “Ki fita anan”.
“Anƙi a fitan dan ubanka, yanzu Awwab kamana adalci kenan. Yarinyar mutane kai ma fyaɗe!! Shiyyasa tun dare muke nemanta amma ko sama ko ƙasa a gidan nan. Kashemu kake son kayi? Can ga rundunar ƴan sanda nan da farar safiya sunzo kamaka, ashe kana anan kana aika-aika kuma”.
Zaka rantse bai jima mitake faɗa ba, dan ƙoƙarin sakama ƙofar key kawai yake yi, ga shi tacan baya kuma Paah nata bugawa

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login