Showing 243001 words to 246000 words out of 438336 words

Chapter 82 - Tsutsar Nama Book 1 Hausa Novel Complete

13 Dec 2024

2237

muduka ta ce, “Wlhy yaya kamar Baba, suna kama sosai”. Ta faɗa tana sake fashewa da kuka mai ban tausayi. Gaba ɗaya muka miƙe muka rufu kanta. Yaya Musaddiq akwai son ƴan uwansa, tuni ya janye ta daga jikin Hayatu ya kamata ya zaunar a kujera, gabanta ya durƙusa cikin lallashi yake mata daɗaɗan kalamai. Sai ta fara dariya ga hawaye. Ganin haka nima na zauna a kusa da ita na shiga share mata hawayen nata. Sai ta haɗamu ta rungume, tare da miƙawa Hafizzullah hannu alamar shima yazo. Ta ɗayan gefenta ya zauna shima muka haɗe kai waje guda muka bar Mama da Hayatu ƴan kallo. Mun jima a haka kafin Mama su dinga lallashinmu. Sallar isha'i data gitta ya samu miƙewa, mazan suka fita mu kuma mukayi anan gida. Koda suka dawo sabon babin hira muka buɗe, Yaya Musaddiq da Mama nata bamu labarin Baba. Dan Hayatu fita yayi wai Maash ya kirashi akwai inda zasu je. Banyi mamaki ba, dan sukam ko aljanu haka suka gansu suka barsu saboda shegen yawonsu. Sai naji tausayin Falaq ya kamani, haka take haƙuri (kema haka zakiyi haƙurin) zuciyata ta ayyana min. Da mama ke sanarma Falaq ɗin ni matar Maash ce a yanzu wani irin ihun farin ciki ta saki tana rungumeni, koba komai ƴar uwarta ta dawo kusa da ita. Tsaff suka bata labarin yanda komai ya faru, ta dinga farin ciki da ƙorafin Hayatu ita bai sanar mata ba. Kamar wasa sai ga lokaci yaja. Dan sai da sha biyu tayi sannan Hayatu ya dawo, shine yake cewa ga Maash a waje yana jiranmu. Kuka Falaq ta sanya wai anan zamu kwana, ita bata gaji da ganinmu ba. Cikin dariya Hayatu yace, “Nikam babu ruwana Hubby, keda yayanki jeki gashi can”.
Aiko miƙewa tai tana ɗaukar mayafina, itako Mama Balki ta miƙe tana faɗin, “A'a nidai kam nayi nan”. Dariya muka sanya mata, dan muma ba son tafiyar muke ba, saboda hirar bata ishemu ba. Sai addu'a nake a zuciyata ALLAH yasa ya yarda. Kusan mintuna biyar sai gata ta dawo tana tuttura baki. Mayafina ta cire ta miƙamin tana faɗin, “Ya yarda da ƙyar su Yaya su kwana anan ɗin, amma wai ke kije lil sis...”.
Ɓata fuska nayi nima kamar zanyi kuka. Nace, “Amma baki roƙesa ba ko Aunty?”.
“ALLAH har kuka na masa. Kin san taurin kan Yayana kuwa. Idan yace a babu mai canja masa zuwa b. Cayay da ma wai idan na haihu zaki zo. Bama gobefa kenan”.
Dariya Hafizzullah ya fashe da ita, harara na balla masa da ɗaukar mayafina fuuu na nufi hanyar fita...
Shima dai Yaya Musaddiq da ke riƙe dariyarsa da Hayatu sai da suka dara, kafin su miƙe subi bayanta.
Sanda suka iso ina tsaye jikin motar ta saitin inda yake ina masa magiya amma ɗan mannin bai ko buɗe idonsa dake lumshe ba ya kallan bare ya tanka. Haushi da takaici ya sani balla masa harara na koma ta ɗayan side ɗin dan Mama ce a gaba kusa da TJ, da sauri TJ ɗin dake a waje ya buɗen ƙofar yana wani risinawa. Ko kallonsa banyi ba na shiga na zauna na juya ƙeyata. Koda su Yaya Musaddiq suka iso wajen inaji yana magana da su wai ƙanwarsa ta masa fin ƙarfi shi da baƙi ita da ƙwacesu su kwana. Ina jin yanda suke ƴar dariya da bashi haƙuri. Basu wani jimaba yace ma TJ muje Mama ta gaji. Suna min sallama ƙin kallonsu nayi, ina jiyo dariyarsu su duka ukun sai naji idanuna sun cika da ƙwalla........✍️


_Masoya ina ƙara gaya muku kada ku bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR ta 2024 babu ku. Dan wannan karon komai fa na musamman ne. Sabuwar Shekara, sabon zubi da babu irinsa._


_GUDA DAYA:400_
_BIYU:700_
_UKU:900_
_HUDU: 1200_

_BANK NAME:KEYSTONE_

_BANK ACC NO:6019473875_

_ACC NAME:MUSAA ABDULLAH SAFIYAH_

_ATURA SHEDA ZUWA;09166221261_

__
_IDAN KATI NE KUMA MTN/VTU A BIYA DA TURA SHEDA ZUWA GA:09134848107_

_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din*_

*09033181070*

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*


_MARABA DA LALE GA MASOYAN ZAFAFA BIYAR💖💯💖ALLAH YA KARA ARZIKI... ZAFAFA BIYAR NAKU NE💃_




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu 😭🙏_*


*_Typing📲_*








*_🐛TSUTSAR NAMA....!!🐛_*
_(Itama nama ce)_




_𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏 𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍 𝒄𝒆🤙🏻_



_𝑩𝒐𝒐𝒌 𝒕𝒉𝒓𝒆𝒆_
𝑷𝒂𝒈𝒆 twenty five



........Koda muka iso gidan na gama shiryama raina abinda zanyi. Dan haka ina fitowa na zabura zanyi sashen masu aiki caraf aka riƙeni. A fusace na juyo, sai dai kafin ma na samu damar cewa wani abu camak ya ɗagani a cikin hannunsa ko kunyar su Mama Balki da TJ da sauran ma'aikatan dake a harabar gidan da basu yi barci ba baiji ba. Salati na ɗauka ina wawwaro idanu na da suka cika da ƙwalla waje. Amma sai yay biris dani kamar ma baiji ba, takunsa ma yake ɗai-ɗai like bai ɗauki komai ba. Tafi mukaji da salati, da sauri na ɗaga ido na kalla saman ginin dan tanan ne ake yi. Sai ko idanun nawa suka sauka akan Hajiya Mammah dake tacan sama a balcony na upstairs. Mutsu-mutsun son sauka na farayi, amma ko alamar zai taimaka ya saukenin baiyi ba. Bai kuma nuna shi yama jita ba balle ya kalla inda take. Bai kuma direni ba sai a gaban ƙofar sashensa. Yana riƙe da hannuna ya buɗe muka shiga. Muna shiga falon na sakar masa kukan shagwaɓa ina faɗin, “Ni ka sakan min hannu wajen Ummie zani, kuma ka daina bani kunya gaban mutane”.

Hanya ya nuna min alamar naje. Yanzu kam kasa haƙuri nayi sai da na kallesa. Sai kuma na shiga ƙyaƙyƙyafta idanu. Muryata na ɗan rawa na sake ɗagowa zanyi magana yay mun alamar zipping akan bakinsa tare da sake nuna min hanya. Kamar zan fasa kuka na shiga tafiya a hankali yana biye da ni har cikin bedroom. Koda muka shigan ma sake nuni yay min ba bathroom. Nan ma sum-sum na wuce dan babu alamar wasa a tattare da shi. Gaba ɗaya a tsorace nake, idan yace abinda ya aikata zai maimaita nama san mutuwa zanyi kawai.. Wankan nayi tare da ɗauro alwala amma sai na kasa fitowa duk da bathrobe na saka. Ina tsayen ina faman ƙullawa da kwancewa kawai ya shigo shikin bayin, idanu na waro sosai na mamaki, sai ya wani lumshe min idanunsa yana nufoni, da sauri naja da baya na manne da bango, na gama sadaƙarwa kaina zai zo sai kawai ya wuce ni. Ajiyar zuciya na sauke mai nauyi tare da fita a hanzarce cike da sassarfa. Na ji daɗin ganin kayan barci daya ajiye min wando da riga masu kauri, ɗauka nayi na saka a gurguje, tare da ɗaukar mayafina na yafa. Har na kammala abinda zanyi dan ya ɗan jima a cikin bayin sai kuma gashi ya fito sanye da bathrobe fara tas shima. Idanu muka haɗa, nai saurin ɗauke kaina ina sake ɓata fuska. Shima sai yay wucewarsa kamar bai ganni ba.

Ya jima a cikin closet kafin ya fito nan ma, ina kwance kan sofa ina game da wayarsa daya ajiye a Centre table sai gashi ya fito shima cikin kayan barci sky blue da suka masa ƙyau sosai. Batare da ya kallan ba yace, “Muje”. Wani ɗan karan daɗi ne ya kamani, cike da zumuɗi na bisa dan a zatona ya barni naje can ɗin na kwana. Bare ma dana ganni a sashen Ummie ta hanyar da ban taɓa sanin yana da ita ba. Mun sami Ummie har tayi barci. Zama yay yana mata addu'a, ganin haka nima sai na zauna ina mata addu'ar. Tsahon mintuna goma sha muna a ɗakin ya fara riƙe kansa. Muƙewa yay a hankali tare da riƙo hannuna ya ce, “Lets go”. Tsoro naji yanda naga ya riƙe kan, dan haka banyi musu ba na bisa. Sai da naga zamu koma sashensa nai ƙoƙarin yin magana amma ya hanani hakan. Muna shigowa a bakin gado ya kai zaune, yana sake dafe kan nasa da hannu bibbiyu.

Tsoro ne ya kamani da tausayinsa, har bamma san naje gabansa na durƙusa ba ta tsakanin ƙafafunsa na dafa gwiwarsa ɗaya, ɗayan hannun kuma na kaisa saman nasa hannun daya dafe kai. A hankali na janye nasan muryata a raunane na ce, “Ya Awwab miya faru? Baka da lafiya ne?”.

Shiru kamar bazai kulani ba, sai kuma ya ɗago shanyayun idanunsa da launinsu ya sauya zuwa golden yana kallona. Cikin motsa lips ɗinsa kamar baya so ya furta, “My head”.

“Ciwo yake?”.

Idanunsa ya lunshe min alamar eh. Cikin damuwa nace, “Na maka kamu?”. Nan ma kan kawai ya jinjina min yana maida idanunsa ya rufe. Miƙewa nayi sosai dan na fara gajiya da durƙuson, hannunsa na janye, na ɗaura nawa a wajen na fara masa addu'a. Inayi ina kamun da tofa masa addu'ar. Har na kammala ina faɗin, “ALLAH ya ƙara lafiya”. Ya amsa min da amin akan lips ɗinsa, ƙoƙarin barin gaban nasa nake naji saukar hannunsa a saman ƙuguna. Da sauri na kallesa tsigar jikina na tashi.

“Ina zaki?”.

A raunane na ce, “Saman sofa”.

“Gadon fa?”.

“Amma....”.

“Shiiiiii!!!”.

Ya katseni tun kafin na ƙarasa faɗa. Tare da nuna min saman gadon babu wasa sam akan fuskarsa. Duk da shi dai ba banbance farin cikinsa ko damuwarsa kake dama a saman fuskar ba. Tunda akoda yaushe babu alamar fara'a a tare da shi. Sai idan shine ya so ya saki wannan munafukin murmushin nasa iya lips. Jikina har rawa yake wajen hawa gado. Idanuna kam tuni sun tara ƙwalla. Haka na kwanta ƙarshe gadon na wani naɗe jikina tamkar ƴar mage. Shiru banji ya hawo ba bai kuma tashi ba. Kaɗan na ɗan buɗe ido na kallesa. Yana zaunen har yanzu dafe da kan nasa alamar bai gama sauka ba. Jinai tausayinsa ya ƙara kamani, bamma san cikin raunin murya na furta, “Ko dai yunwa ce? Nifa duk yau banga kaci abinci ba”. Shiru baida alamar amsa min. Baima motsa a yanda yake ba har na gaji na maida idanuna na rufe. Mintuna baifi biyu ba ya hauro saman gadon, tuni zuciyata ya fara mutsu-mutsu, barema da ya kashe wutar ɗakin ya bar lamp ɗin side ɗinsa kawai itama ya maidata can ƙasa ba wani hasken kirki kasancewar muna a cikin net ne da yayma gadon rumfa gaba ɗaya. Jira kawai nake naji yamin irin na waccan ranar amma sai naji shiru baima ko matso inda nake ba. A hankali a hankali na fara samun nutsuwa har barci ya ɗan fara figata. Sai can na saki jikina sosai sannan na jisa a bayana. A ɗan firgice na farka, sai da ya riga har ya birkitoni na koma jikinsa gaba ɗayana ya rungumeni. Kasa daurewa nayi, sai da nayi magana cikin rawar murya irin ta wanda ke cikin tsoro.

“Yaya wlhy akwai ciwo”.

“Nace zanyi wani abu ne”.

Ya faɗa cikin kunnena da wata irin muryar da sai da tsigar jikina ta tashi. Ƙam na runtse idanuna ban sake cewa komai ba. Shiru har kusan mintuna biyu muna a haka kafin a hankali ya dai-daita fuskata da tashi, goshinsa a saman nawa hakama hancinsa sai lips ɗinmu sai dai su ba'a haɗe ba. Duk da a cikin duhu-duhu muke yanda idanuna ke a rufe shima nasa a rufen suke. Cikin wani irin soft and low voice ya furta, “Yanzu dai so kike ayi wani abu ko?”.

Da sauri na shiga girgiza masa kaina hawayen da nake riƙewa na zubowa da gudu.

“To mi kike so?”.

“Barci”.

Na bashi amsa har ina taune lips ɗina jikina na tsuma.

“Ni kuma bana jin barci ya za'ayi?”.

A marairaice na ce, “Ka tashi kayi salla to ko karatun Alkur'ani”.

“Uhum-uhum. Ni matata nake buƙata”.

Har cikin tsakkiyar brain sai da naji saukar furucin. Muryata na matuƙar rawa na ce, “Ya Awwab wlhy akwai ciwo. Kuma doctor tace ba...bai...war...ke...b.....” Nama kasa ƙarasawa.

“Yanzu mi kike so ayi to?”.

Da sauri na sake maimaita, “Barci”.

“Kin tabbatar?”.

Kaina na shiga jinjina masa. Da sauri-sauri.

“Tom bari na saki barcin”.

Ya faɗa acan ƙasan maƙoshi. Kafinma nace wani abu naji saukar small lips ɗinsa kan nawa. Tun ina mutsu-mutsun ruɗewa da firgici har na nutsu luff, dan wani irin salo yake min mai shagaltar da gangar jiki, cikin ƙanƙanin lokaci na gama sallamawa gaba ɗaya na batare da ni kaina nama san minake ba. Ban tashi fahimtar kuskure na ba sai da aka ɗauki wani layi daban. Duk da a yanda yau yake bina a mugun nutse, cike da tattali da kulawa bamma san sanda na sakar masa kukan azaba ba jikina na matuƙar rawa.....

❤️★❤️★❤️

Tun a balcony ɗin take faman jera manya-manyan ashariya wa Maash. Koda ta afka bedroom ɗinta gaba ɗaya ta kasa haƙuri saboda yanda zuciyarta ke mata hanƙoro. Wai mi yaron nan ke shirin maidasu? Ƴan iska ko mi? Yanzu har Ummu-Hidaya ta haifi abinda zaifi ƙarfinsu kenan. Yarinyar da aka haifa a gabansu, balle shi karan kaɗa miya. Kai wlhy bazai yiwu ba. Dole ne ta ɓaro aikin da dolema ayita ta ƙare a gobe. Ina dalili Rubayya ta sakata aikata abinda ke neman juyewa da ita. Banda yaron nan ƙwallon ɗan iska ne ka haikema yarinya amma ka koma kana wani abubuwa irin ga matarka ɗin nan kayi first night ko. To wlhy daga daren yau zuwa gobe sai ta tada hankalin kowa na gidan nan sai dai anyita ta ƙare. Munafukai kowa yayi shiru da bakinsa irin komai ma bai faru ɗin nan ba. Waya ta jawo, ta shiga daddanawa. Number baba prof ta kira. Sai da ta kusa tsinkewa ya ɗauka cikin alamun wanda ya fara barci. Kuka ta fashe masa da shi a maimakon sallama. Cikin tashin hankali ya shiga tambayarta abinda ke faruwa?. Amma taƙi magana sai kuka. Sai da ya mata tsawa cikin tashin hankali kafin ta fara magana tana jan sheshsheka.

“Baba wace irin ƙazamar rayuwa kuma ke neman zuwa mana gidan nan. Mun shiga uku Awwab ya ɓalle. Baba kaga kuwa abinda na gani yanzun nan. Ya gama lalata wata gata can kwance a asibiti gashi can kuma yaja wata sashensa zai ƙara. Kuka yarinyar take tana roƙonsa amma bai barta ba. Har magana nayi masa amma ya hauni da zagi, wai bamun damesa yay aure ba, to haka zaita haye ƴaƴan mutane har ƴaƴanmu ma su jira zuwansa. Mu kammu idan bamu kama kammu a gidan nan ba sai layi ya biyo ta kanmu. Baba wlhy Awwab ya gama iskancewa, yaro ya tambaɗe ya lalace, kai ko jinin turawa na yawo a jikinsa. In baiyi bama ai bai cika jikan sifanawa ba (Spain 😂). Wayyo Baba mun shiga ashirin watan zubewar mutuncinmu yazo a duniya. Ƙilama a wannan karon har bbc saita bugamu...”

A rikice Baba yay mata tsawa, dan gaba ɗaya ta gama ruɗar da shi yama kasa yin tunanin daya dace. Ƙitt ta yanke kiran tare da kashe wayar gaba ɗaya. Dariya ta sanya cikin yanayin basanci ta ce, “A'a badai nice ba. Ai sai kaci baban uwarka Alonso Awwab. Gobe-gobe sai ka zama mijin Azizat ɗina. Kwantar da hankalinki ƴar albarka kukanki na kusa sharesa, nima kuma burina ya kusa cika.” ta sake ƙyalƙyalewa da dariya.......✍️

Hummm munsha yajin aikin dole ko🥱😂

*_Typing📲_*








*_🐛TSUTSAR NAMA....!!🐛_*
_(Itama nama ce)_




_𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏 𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍 𝒄𝒆🤙🏻_



_𝑩𝒐𝒐𝒌 𝒕𝒉𝒓𝒆𝒆_
_𝑷𝒂𝒈𝒆 twenty six


.......Fita tayi a sashenta, kanta tsaye tai sashen Paah shima. Wani irin mahaukacin bugu ta dingama ƙofar tana kuka da ihun da sai da kusan kowa ya tashi. A masifar firgice Paah da Hajiya ƙarama suka fito. Ko bari su tambayi ma abinda ke faruwa batai ba ta hau rusar kuka da sanar musu kamar yanda ta sanar da Baba prof ta waya. Hankalin Paah da Hajiya ƙarama duk tashi yayi. Suka shiga salati da sallalami. Dai-dai nan sai ga kiran Baba prof ta wayar Uncle Abdullahi da suma bugun Hajiya Mammah ɗinne ya tashesu. Kururuwar da Hajiya Mammah keyi har yanzu ya sashi tsawatar musu kasancewar a hansfree Uncle Abdullahi ya saka wayar.

“Miyasa bazaku nutsu ba ne wai. Baku da hankali ne sai kowa ya fahimci abinda ke faruwa. Darene fa? Gida cike da ma'aikata. Idan abinda ke faruwa bai zama tonon sililin ba wannan shirmen naku da tatarako ai zai zama. Kowa ya wuce ya kwanta. In sha ALLAHU da safe zan shigo gidan zai ci ubansa ne ai”.

Kowa ya gamsu da bayaninsa, yayinda Hajiya Mammah ke kwasar dariya a zuciya. Paah kuwa jiri ma yake jin yana neman ɗibarsa. Sai da ya dafe bango dan tashin hankali. Ita kanta Hajiya Ƙarama zuciyarta sai mutsu-mutsu take a ƙirji. Ji take kamar tayi tsuntsuwa a sashen masu aiki dan ta tabbatar ita dai ba Samraah ɗinta yaron nan ya sake haikemawa ba. Sai dai babu damar yin hakan. Dole ma sai itace ta kama Paah suka koma ciki. Uncle Abdullahi da matarsa ma suka koma nasu sashe. Itama Hajiya Mammah ta juya tana dariyar ƙeta. Ranta fes wlhy dan gwara ayita ta ƙare.....

😂😂Hegiya Hajiya Mammah kin iya haɗa guri ko, to bari muga yaya wasan zai kaya🚴.

🌿❤️🌿❤️🌿

Ni a karan kaina ban san iya adadin kukan da naci ba. Dan gwara waccan ranar daga ƙarshe suma nayi, yau kuwa har ma fata nake ko zan suman na samu sassauci amma sumar taƙi zuwa. Azaba iya azaba da kwantata badai baki ba. Ban sani ba, ko hakan ya faru ne dalilin ina cikin tsoro da kuma ban gama farfaɗowa a waccan baƙar wahalarba oho. Duk da a

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login