Showing 330001 words to 333000 words out of 429394 words

Chapter 111 - Halin Kishi Book 1 Hausa Novel Complete

17 Jan 2025

990

idan tayi wani abu akasin kyautata masa nan ma baze taba mantawa ba.

Shower Gel dinta ta dauka da soso da duk abinda zatayi amfani dasu ta wuce bandakin, tayi wankanta tsaf ta tsane jikinta kafin ta daura towel kayan wankanta ta jere su inda taga nasa taga wasu products dinna mata ta hararesu tasan na matasa ne harda matsar mata gefe ta ajiye nata duk ta gama shiriritarta kafin ta sako zumbulelen Hijabin data shiga dashi ta fito a hankali tana keqa dakin ganin baya nan ta fito gaba daya. Seda tabi duk ilahirin jikinta lungu da saqo ta shafa Lotion din Miski, ta ware gashin kanta ta taje tsaf ta daure da qaramin Ribbon kafin ta ware rigar baccin data dauka ta tura baki ganinta yar qarama wannan ai babu abinda zata rufe mata amma tunda da Hijabi zata kwana babu matsala. Bayan ta saka rigar ta qara shafa sauran turarukan tanaji kamar sannan Anty Sumayya take mata takarar wanka da saka qamshi idan zataje turaka, tsaf ta mayar da komai ta dauki Towel din da ta cire ta koma ta shanyashi a Bandakin daidai nan Khalil ya shigo dakin ta kalleshi ganin ya canza kayan jikinsa zuwa na bacci shima tace
"A ina kayi wanka?"
"A dakin matata" ya bata amsa yana dage mata gira ta harareshi ba tareda tasan tayi ba Khalil ya zaro ido ya matsa ze riqeta yana cewa

"Seriously ni kike harara bayan kin shigar mun nawa Bandakin kuma dare yana yi ina so nayi wanka idan kuma nace muyi tare ba yarda zakiyi ba"
Kunya kamat ta nutse wai suyi wanka tare ta tura baki tana kare fuskarta a jikinsa ya sake cewa
"Kinyi Alwalane?"
"Kai ta daga masa ya ssketa yace
"Bari muyi nafila toh its getting late" ya janyo qaramin carpet na sallah ya shimfida musu. Cikin nutsuwa ya jasu sallah raka'a biyu kamar yanda Manzon Allah ya koyar, ya dade sosai yana musu Addu'a har seda yaga ta fara hamma alamar bacci kafin suka shafa ya miqe ya fita ita kuma ta ninke Carpet din.

Sanda ya dawo dakin harta kwanta ta qudunduna da Hijabinta, ya ajiye robobin ruwa daya shiga dasu ya zauna gefen kanta yana kiran sunanta ta tashi zaune tana yamutsa fuska. Paracetamol ya bata guda biyu yace tasha, shima ya sha tareda Maganin ciwon kan da aka bashi jiya, seda ta koma ta kwanta kafinya miqe ya cire rigar jikinsa danshi komai sanyi ko zafi baya kwana da Riga dogon wando ne kawai ko gajere depending on the weather. Fitulun dakin ya kashe gaba daya ya bar Bedside lamp ta bangaren da ze kwanta, seda ya miqe bayansa akan Gadon ya kalleta zuciyarsa ta raya masa
"Yau gashi da wata macen da ba Umaimah ba akan Gado Allah kenan. Bashida niyyar tabata a yanzu duk zumudin da ya ringayi a baya gaba daya karsashin ya barshi saboda halin da yake ciki, kallonta ya sakeyi ganin yanda ta qudundune da Hijabi yasa ya matsa kusa da ita dan ya cire mata saboda tsaro kar ya shaqeta cikin dare Humaira da tayi lamo zuciyarta na bugawa sama da qa'ida saboda tsoron karya ce ze mata wani abu, jin yana ja Hijabinta yasa ta zabura ta miqe zaune har seda ta bashi tsoro yace

"Relax Hijabin zan cire miki karya shaqe miki wuya"
"Ni ka barmun abuna sanyi nake ji" ta fada kamar zatayi kuka seya kalli lallausan duvet din dake kan gadon yace
"Ga duvet nan seki rufa idan ma ya miki kadan akwai wani se ki qara amma ba zaki kwanta da Hijabi ba"
"Toni kaina babu dankwali ai" ta sake fada ganinya dage Hijabin fararen qafafunta zuwa cinya sun bayyana dan rigar tata rabin cinya ce, kwanciyar kuma da tayi tasa harta dage ta koma kusan qugu to idanya cire mata Hijabina haka yake so ya ganta kenan.

Yanda take kokawar riqe Hijabin ya bashi dariya ya kuma San abinda takeyiwa dan haka yace
"Ki kwantar da hankalinki I'm not going to touch you, not today not tomorrow until you are all ready"
"You promised?" Ta tambayeshi tana kallon idonsa da suka fara canza kala alamar bacci ya daga mata kai alamar he mean what he said seta saki Hijabin ta rufe idonta saboda kunya, Khalil kuwa numfashinsa ne ya tsaya na wani lokaci saboda arba da Surarta da yayi muraran dan baze kira rigarta a matsayin sutura ba danita ce ta manne a jikinta ta sake fito masa da ainihin zanen jikinta. Ya hadiyi yawu dakyar ya jefar da Hijabin qasa, hannunsa har rawa yake ya janyo duvet dinya rufa mata har gurin wuyanta yana sauke ajiyar zuciya, daya sanin kallonta ya rufeshi saboda wani abu dayaji ya taso masa lokaci daya se ya juya mata baya ya kwanta amma ina ya rasa nutsuwar yin hakan.

Yujawa yayi ya janyota jikinsa ta baya, ta sake zabura zata tashi ta riqeta a kunnenta ya rada mata
"Bacci zamuyi i just want to feel your warmth" ya fada yana cusa hancinsa cikin gashin kanta da qamshin da yakeyi ya sake hargitsa masa kwakwalwa. Be san ya akayi ba se gani yayi ya juyo da ita suna fuskantar juna, qamshin turarenta ya cika masa hanci gashi kamar wani magana disu jansa yakeyi kawai so yakeyi ya ji daga inda qamshin yake tasowa haka. Shinshinarta ya shigayi kamar wano tsohon Maye hannunsa na bin jikinta yana shafawa nan da nan ta qarasa rikicewa jikinta ya dauki rawa, qoqari takeyi tayi masa magana ta tuna masa da alqawarin da yayi mata yanzu yanzu amma ya hanata damar saboda bakinta daya kama ya shiga tsotsa kamar ya Samu sweet.

Kuka ta fasa masa ganin yanda ya birkice lokaci daya ya shiga sarrafata son ransa, wani kalar romance yake mata wanda ya zarce qaramar kwakwalwarta, ashe duk abubuwan da yake mata da wasa ne yanzu ne take ganin asalin abu. Khalil ya daga rinannun idanunsa da basa ko buduwa da kyau ya kalli Humairan dake kuka kamar wadda ya tsare da wuqa cikin muryarsa da tayi can qasa yace mata
"I'm sorry babe i lost control, kiyi haquri ki bani dama let me make you mine for ever. Allow me to show you how much love i have for you amma idan baki yarda ba zan kyaleki kinji but please wife i promised a hankali zanyi".

Jinsa kawai takeyi tasan kota yarda ko bata yarda ba seya cimma muradinsa batun kuma ze wani yi a hankali tatsuniya ce se abinda ta gani kawai tasan. Janye jikinta tayi daga riqonda yayi mata tana ci gaba da kuka ya sake maidata jikinsa yace
"please wife nayi?"
Bata da zabi ta daga masa kai danbataga hujjar da zata hana masa kanta a daren farko ta fara kwasar tsinuwar mala'iku ba, wahala dai ta shirya karba kuma yanda babu wadda ta taba mutuwa tasan baza'a fara akanta amma dai ta saddaqar ita da moruwa kuma se bayan wani lokaci dan bata ga alamar sassuci a idanun wannan bawan Allahn ba.

"Thank you Babe i will be gentle da gaske" ya fada cikin mayen abinda yakeyi kafin ya shiga kissing tundaga wuyanta har zuwa qirjinta ya zarce cikinta. Wani kiss ya sakar mata a daidai cibiyarta ta saki numfashi babu shiri ya dago suka hada ido yayi mata wani murmushi yace
"Ki saki jikinki you will enjoy it though i will enjoy the most"
Wani kalar hot romance ya sakeyi mata dukda tsoron da take ciki da fargaba seda jikinta ya karbi saqonsa, seda ya tabbatar da ta tafi duniyar da bata sanda akwwaita ba kafin ya shammaceta ya shiga cikinta dakyar bayandaya karanta Addu'ar saduwa da iyali daya baya taba manceta komai qoluwar nishadin da yake ciki.

Humaira bata gane kuskurenta ba seda Khalil ya gama samun hanyar shiga jikinta dakyau, ya shiga gurzarta son ransa da alama ma ya manta dawa yake tare. Tayi kuka tayi magiya yan gida dansu da nasa babu wanda bata kira neman ceto ba amma bawan Allah besan tanayi ba ya rigada ya lula a duniyar da in ya jeta baya ji baya gani se yayi abinda ya kaishi ya dawo sannan be sarar mata ba seda ya samu cikakkiyar gamsuwar da yake buqata sannan ya rungumeta tsam a jikinsa yana saka mata Albarka ita kuma tana kuka wiwi. A ransa yake ayyana shi kam dan gata ne dan Matansa sun kasance zababbu da ya tabbata ba duk mata ba dana dandano daya da ya mata ya samu gamsuwar da yake buqata kuma irin wadda yake samu a gurin Umaimar sa wannan harda qarin tukuicin sabunta da kuma quruciya. Sake rungumeta yayi a jikinsa yana rarrashi, badan ba daya qara amma a yanzu haka yasan da wuya idan beyi barna ba danshi da kansa yasan ya so kansa da yawa.

ASIBITI

Qarfe biyu ta gota Umaimah ta sake farkawa, a hankali ta bude idonta ta kalli Mama ta cikin dan hasken dake dakin tana zaune akan kujera bacci ya dauketa motsin da tayi ya farkarda Mamanta bude idoda sauri tana kallonta kafin tayi Hamdala tace
"Kin farka Umaimah"
"Na farka Mamq" ta fada a hankali tana yunqurawa zata tashi zaune Maman tayi saurin kamata ta zauna.
"Bari na kira Nurse na gaya mata kin farka kuma fa bata jima da zuwa dubaki ba bari naje" Mama ta fada tana miqewa Umaimah ta bita da kallo harta fita kafin ta dafe kanta da yake sara mata a hankali. Tare Mama suka dawo da Nurse din, seda ta sake gwada jininta ta tambayeta ko akwai inda yake mata ciwo tace Aa
"Yunwa nake ji kuma ina so nayi fitsari" Umaiman ta fada. Mama da Nurse din ne suka kamata har bandakin tayi fitsarin ta wanke bakinta tareda Alwala suka maidata kan gadon gaba daya jikinta ya mata nauyi ji takeyi kamar an dora mata dutse.
"Mama ki bata dan wani abu taci Mara nayi kuma karya zama da gishiri sosai a ciki bari naje Allah ya qara lafiya idan da akwai wani abu se ki kirani" ta ajiye file ta fita.

Shayi Mamanta hada mata me kauri ta zuba mata farfesun Naman rago da Anty ta kawo musu dazu, saboda yunwa kawai ta ringa tura shayin bataci Naman ba ta gama tsaf tasha ruwa Mama na zaune tana kallon ta ta gyara kwanciya tana cewa
"Wani baccin nakeji Mama"

"To ki kwanta kiyi ni bana jinma zan iya komawa bacci yanzu bari kiga nayi alwala nayi Nafila da zaman banza maza ki koma baccinki Allah ya qara lafiya" tana gama fada ta miqe, seda ta gyara mata abin rufa taga ta rufe ido kafinta juya ta shige bandakin Umaimah ta sake binta da kallo. Kalaman Abbana cewar Amaryar Khalil ta tare suka dawo mata, Khalil ya tare da wata Mace daban, yanzu haka suna can suna abinda ita kadai take da lasisin yinsa dashi, wlh ba zata sabu ba, da ranta tana gani Khalil ya zauna da wata mace bayan ita ba zata iya haqurin Khalil ya hada shimfida da wata ba dole ta taka masa birki idan kuwa harya cimma hakan hukunci ya tabbata akansa da duk wadda ta keta mata gonarta ta shiga alfarmarta.

Seda ta tabbatar da Mama ta shiga bandakin tajiyo qarar ruwa alamar ta fara uzurin daya shigar da ita kafin ta sauke qafafunta qasa dakyar saboda yanda gaba daya jikinta yayi mata nauyi.

A yanda take bazaka taba zaton zata iya motsawa ba amma da yake ita ta saka kanta se gashi cikin abinda be wuce minti biyu ba cikin sanda ta fice daga dakin ta taki sa'a kuwa harta salallaba ta bar ward din bata hadu da kowa ba saboda dare ya rigada ya tsala Asuba ma ta fara kawo kai daga Marasa lafiyar har ma'aikatan da yawa sun samu bacci se masu jiran kiran kota kwana acan dakin su.

Qarfin hali kawai take tana daga qafa har ta fice daga get din Asibitin, zuciyarta ta qeqashe babu alamar tsoro ko fargabar wani abu musamman a irin yanayin da ake ciki na rashin tsaro da garkuwa da mutane haka Umaimah ta ringa tafiya a cikin daren nan a matuqar galabaice ga tsohon ciki seda ta kwashe kusan minti Arba'in kafin ta kai layin gidan nata zuwa sannan ikon Allah ne kawai yake tafiya da ita dan tamkar zata mutu haka ta zube a bakin Get din layin tana bugawa.

Masu gadi ne suka taso da dalleliyar fitilar su suna tambayar waye, Sammani me gadin Gidan su ya gane ta, da sauri ya bude mata Get din yana mata sannu qasan zuciyarsa fal mamakin ya akayi ta taho daga Asibiti a wannan yanayin?

Dazu fa da sukaje ko motsi batayi kai shi tunda uwarsa ta haifeshi be taba ganin mace tamkar Aljana irin Hajia Umaimah ba, haka ya ringa binta da sannu har ya rakata cikin gidan, daga bakin qofar palour ya tsaya ta shige ya jawo qofar, a ransa yana Addu'ar Allah yasa a kwashe lafiya.

Kai me ma ya kaishi barinta ta shiga gidan be fara sanar da Alhajin ko ya kira Hajia Babba ba? Tunanin abinda kaje ka dawo ya sakashi runtumawa da gudu ya nufi bangaren Hajia Babba beyi la'akari da cewa dare bane ya ringa buga musu qofa jikinsa har rawa yakeyi dan se a sannan ya gane qatuwar wautar daya tafka kuma duk abinda ya faru yanzu shi za'a fara ganin laifi.

Ganin yana ta bugu ba'a bude ba ya sakashi zagayawa ta baya inda window dakin Khalifa yake ya zuge Net ya shiga kwala masa kira yana cewa

"Khalifa, Halifa ka tashi ga Hajia Umaimah can ta dawo ka tashi dan Allah kar ayi kisan kai a gidan nan ace da sa hannuna".

khalifa daya farka da niyyar qundumawa duk uban da yake buga qofa Ashar da sauri ya wantsalo daga gado yana raba ido, Anty Umaimah kuma matar da suka baro a Asibiti bata hayyacinta waya dawo da ita gida toh?

Da gudu ya fice daga dakin ya nufi Sama gurin Hajiya, a matattakala suka hadu tana shirin saukowa Habiba na biye da ita a baya kana ganinsu kasan hankalin su a tashe yake.

"Yawwa Khalifa kaima kaji bugun kenan, muje mu duba wanene a wannan lokacin Allah dai yasa lafiya" ta fada tana qarasa sakkowa.

"Hajiya Sammani ne wai Anty Umaimah ce ta dawo gata can ta shiga gida" Khalifa ya fada yana yin gaba se Hajia ta dafe qirji tana cewa

"Umaimah? Umaimah kuma yaushe ta dawo ita da bata da lafiya waya dawo da ita gida? Kai Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un wannan bala'in har ina Umaimah bazaki kashe ni da raina ba" da wannan surutan suka dunguma bangaren Khalil sedai suna zuwa suka tarar da qofar palour a datse.
Sammani ya saka muqullin hannunsa amma yaqi buduwa alamar an rufe qofar ta ciki kenan.

Khalifa ne ya koma cikin gida da gudu ya dakko wayarsa ya shiga kiran Yayan nasa, Hajiya na tsaye ta kasa cewa komai, Addua kawai takeyi Allah ya tsare mata Dan nata da Marainiyar Alah.

*HALIN KISHI*
*NA MARYAM FAROUK (UMMU-MAHEER)*
*WANNAN LITTAFIN KUDINE, KI TURA DA 500 ZUWA ASUSUN*

*8142548705*
*OPAY DIGITAL SERVICE*
*MARYAM UMAR FAROUK*
*SAI A TURA SHAIDAR BIYA ZUWA GA 07061838488*
*A BIYA A KARANTA CIKIN SALAMA* =?L?
Page 73



A bangarensu Khalil kuwa Humairah tana kwance lamo akan gado idan ka kalleta zaka dauka bacci take yi amma idonta biyu, ita kadai na san abinda take ji a jikinta bisa sabon al'amarin daya sameta. Sam Yaya Khalil be tausaya mata ko ya dubi qarancin shekarunta ba seda ya gurjeta son ransa tamkar me biyan bashi kafin ta samu kanta a hannunsa.

Yanzun haka da tana da qarfin tashi da barin masa dakin za tayi dan bata san abinda ze biyo baya ba idan ya fito daga wankan da yakeyi, bata tunanin ze barta ta huta duba da yanda dakyar da sidin goshi ya barta ta fito daga bandakin kafin ya shiga yin nasa wankan.

Idanuwanta da sukayi laushi tubus suka qanqance saboda kuka ta lumshe tana jin wani bacci bacci yana fizgarta amma bata so tayi tunda asuba ta kawo kai gara idan sukayi sallah se tayi baccin amma in Yaya Khalil ya bata dama kenan.

Juyawa tayi daga rufda cikin da take zuwa rigingine wanda yayi daidai da bugun da akayiwa qofar dakin da take cikin wani irin tashin hankali kamar za'a balla qofar idan ba kunnenta bama harda kururuwa take jiyowa daga wajen.

A firgice ta yunqura tana cije baki ta miqe zaune, jitayi bugun yana qara qarfi, ta waiwaya ta kalli qofar bandakin a daidai sanda Khalil ya fito daure da babban towel fari a qugunsa yana goge fuskarsa da wani qarami yana cewa

"Badai bacci kikayi ba yarinya dan yanzu ma aka fara..." se maganar sa ta maqale saboda bugun daya jiyo anayi tareda hargagin daya tabbatar na Umaimah ne ba shiri ya wurgar da towel din hannunsa ya nufi Humaira data dora hannu biyu aka tuni hawaye suka balle mata, zatayi magana ya dora hannunsa a kan lebe alamar tayi shiru seta shiga girgiza masa kai.

Seda yaja numfashi ya ajiye zuciyarsa na tsalle saboda tsoro kafin ya nufi bakin qofar ba shiri Humaira ta kwasa da gudu ta shige gurin walk in closet dinsa ta fara neman gurin buya. Ita dai tana ga ajali ne yasa ta auri Yaya Khalil dan dai bata ga alamar tana da rabon komai a cikin zama dashi ba sena wahala.
Ta tabbata ko Umaimah bata kashe ta da hannunta ba kamar yanda ta dade tan iqirari to kuwa tabbas fargaba da tsoratarwar da take mata zasu saka zuciyarta tayi bindiga.

Khalil kuwa seda ya gyara muryar sa kafin a shaqe kamar wanda ya tashi daga bacci ya ce

"Waye wannan yake bugamun qofa a daren nan Sammani wane irin rashin hankali ne me ya faru zakazo kana mun bugu yanzu?"

"Kutumar bura ubanka ce ta faru Khalil, ka bude mun qofar idan ba haka ba wallahi har kaje lahira kana dana sanin abinda zan aikata maka Maci amana Macuci" Umaimah ta fada cikin hargagi.

An rigada an kai gabar da bayajin komai dan Umaimah ta zageshi, a yanzu tashin hankalin sa daya ne, idan ya bude qofar ta shigo taga Humaira besan me zata aikata ba haka idan yaqi budewar nan ma besan me zata yi ba waima ta yaya akayi ta farka har aka sallameta daga Asibiti

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login