Showing 213001 words to 216000 words out of 429394 words

Chapter 72 - Halin Kishi Book 1 Hausa Novel Complete

17 Jan 2025

1015

satin zatayiwo aike seki tanadi kudi"

"Jarabar duniya Safina kin dai nace sena daura abin nan" Umaiman ta fada tana karbar jigidar, duwatsun da akayita dasu masu kyau ga wani qamshin turare da takeyi Safina tace
"Nasaka naji dadi ne Hajiyata Mallaka ce sadidan se kin gwada zaki tantance idan tana jikinki Khalil be isa ya musa miki ba se yanda kikayi dashi wallahi"

"Kice ta tsafi ce" Umaimah ta fada, se Safina ta hada rai ta miqa hannu tana cewa
"Kinga bani kafin ki fara iskancin naki ta uwar tsafi ce daman ai ke baki san abin arziqi ba bani na aimawa da Hadiya daman tace tana so"

"Ke baki san wasa ba ne,bari naje yamma nayi se munyi magana" ta saka a jakarta Safina ta rakata har bakin mota ta shiga ta bar gidan. Ta riga Khalil din komawa, yau saboda a sama take ko bangaren Hajiya bata sake komawa ba ta shiga tsara yanda wayar Khalil zata zo hannunta. Be shigo gidan ba se bayan Isha kafin sannan tayi qoqari ta saki fuskarta, wanka ta dauka ta saka wata farar crop top iyakarta saman cikinta da yayi girma ta kawo wani Skirt dan qarami shima fari ta saka, barin turarukan datasan yana so tayiwa jikinta ta taje gashinta da bata dade da gyaransa ba Albarkacin cikin gashin ya qara cika da tsaho haka ta daure shi a tsakiya ta saki jelar ta juya a gaban mudubi ita dakanta tayiwa kanta kyau. Badan da abinda take son aiwatarwa ba da yau ko kallon Arziqi Khalil be isheta ba.

Jakar data fita da ita ta bude zata dauki chewing gum taga Jigidar dazu danharta manta ta ita seta ciro ta shiga nadawa wanda dakyar ta saka ta danbata tana daurawa ba nadi uku tayi mata kuma kamar an gwadata Jajayen duwatsun suka fito shar akan fatarta da ciki ya sake haskawa nan ta qarsa qalqale qalqalenta ta koka palour ta zauna jiransa dan tuni su Bibi suka mata sallama a gurin Hajiya zasu kwana


[8/12, 10:19 PM] Maman Aslam: *KAFIN SAUKAR DA KO WACE IRIN CUTA, SAI DA ALLAH SWT YA SAUKAR DA MAGANINTA. DON KIN GWADA MAGUNGUNA DA YAWA BAKI DACE BA BA SHI ZAI SA KI YANKE TSAMMANI BA. KI GWADA MAGANINMU ?AR'UWA, WATA-?ILA WARAKARKI NA TATTARE DA MAGANINMU.*
?ar'uwa mecece matsalarki? Muna ingantattun saiwoyi da sassa?e da garin magunguna na gargajiya, waWanda aka gwada kuma aka tabbatar da ingancinsu.
*Ina matan da basu taSa haihuwa ba?* Ko kuma sun taSa yi amma suka samu dogon jinkiri dalilin planning ko kuma haka kawai? Ko kuwa Sari kike yawan yi, da kin samu cikin sanadiyyar mafarki sai ya fita? ?ar'uwa albishirinki, da naira 2k kacal za mu baki ingantattun saiwoyin magunguna masu kyau, da za ki dama salala kina sha a jere har na tsawon kwanaki goma sha biyu, bayan gama sha ki zuba ido wata Waya, biyu, uku, in Allah ya yarda za ki dawo da kyakkyawan labari.

*Mijinki ne mai matsalar haihuwar?* Akwai magungunan da muke ba maza, shi ma dai da naira 2k kacal za mu haWa miki magungunan da za kiyi mishi amfani da shi. In Allah ya yarda za ki dawo mana da kyakkyawan labari.

*?ar'uwa matsanancin infection/sanyi ne damuwarki?* Ki kwantar da hankalinki. Da naira 3k kacal za mu haWa miki magunguna kala biyar, waWanda idan kika yi amfani da su duk yadda sanyi yayi miki illa kuma komai daWewarsa a jikinki za ki fatattake shi. Sunan wannan haWi *Bye bye infection.*

*Mijinki ne bai da kuzari a shimfiWa?* ?ar'uwa ko ki faWa ko kar ki faWa sanyi da basir sun gama yi ma mazajenmu illa, da naira dubu 5k kacal za mu baki dafaffen magani galan Waya wanda zai dinga shan ?aramin kofi safe da yamma. Wannan magani zai taimaka masa wajen fatattakar duk wani sanyi da basir da yake jikinsa, zai dawo da kuzarinsa sosai kamar matashin ingarman doki. Bazai ?ara neman maganin kuzari ba har'abada in Allah ya yarda.

*Ina mata, maza, yara, masu fama da lalurar Cancer/Daji?* Da naira 2k kacal za mu baku ingantattun magunguna kala huWu da za ku fatattaki daji daga jikinku.

*Ingantaccen haWin sabaya=?
?* HaWin sabayarmu duniya ne ?ar'uwa. Baza muyi miki ?aryar nonuwanki za su taso su tsaitsaya kamar na budurwa ba, amma fa za su cicciko, suyi kyau, su dinga she?i, sannan duk wata rama da take jikinki za ta cicciko, ni'ima bazai yanke miki ba saboda amfani da haWin sabayarmu.

*Muna da maganin wankin nono ga masu ciki da shayarwa.* Duk Wauri Waya 500.

*Sunana Fareeda Abdallah, a kaduna nake da zama. Amma muna aikawa da magungunanmu ko ina tsakanin Nigeria da Nijer, sai dai duk inda mai siyan magani take ita za ta biya kuWin mota ko na delivery zuwa gidanta. A tuntuSeni ta whatsapp ko a kira ni akan lambobin wayata 07039080978, 09077591726. Sai kun zo=?
?=?
?=?
?*

*HALIN KISHI*
*NA MARYAM FAROUK (UMMU-MAHEER)*
*WANNAN LITTAFIN KUDINE, KI TURA DA 500 ZUWA ASUSUN*

*8142548705*
*OPAY DIGITAL SERVICE*
*MARYAM UMAR FAROUK*
*SAI A TURA SHAIDAR BIYA ZUWA GA 07061838488*
*A BIYA A KARANTA CIKIN SALAMA* =?L?
Page 51

Se gurin tara da Rabi ya shigo gidan fuska a hade yayi sallama ciki ciki Umaimah dake nan zaune ta daga kai ta kalle shi, seda tayi dagaske gurin danne abinda yake ranta kafin ta qaqalo murmushin yaqe ta miqe tanayi masa sannu da zuwa. A ciki ya amsa mata ya wuce kai tsaye ze hau sama tabi bayansa tana cewa
"Yau ka dade a waje, tun dazu ina zaune ni kadai shiru har nagaji da kallon Tv ma".

Be kulata ba yaci gaba da tafiyarsa dukda yayi mamakin ganin tana fara'a sabanin tunanin taradda tashin hankali da yayi. Har dakinsa da yake a nan bangarenta ta bishi. Wanka ya shiga tana nan zaune idonta akan wayarsa daya ajiye amma bata so ta bata shirinta shiyasa ta kasa dauka, tana kallo wayar ta kawo haske alamar shigowar saqo, ta sace kallon qofar bandakin kafin ta miqe a hankali ta isa inda wayar take
'Zahra SB' taga sunan wadda ta turo da saqon, layi biyun daya fito ta karanta ta fahimci saqon bangajiya ne tare da fatan ya isa gida lafiya take taji wata juya na neman kada ita tayi qarfin halin komawa kan gadon dakyar ta zauna tana sauke numfashi kamar wadda tayi tsere.

Kallonta Khalil daya fito daga bandaki yayi ganin yanda take zufa dukda Dakin da akwai sanyin Ac, yanda ta zubo masa ido itama ya saka ya qara tamke fuskarsa tam ya wuce gaban mudubi yana jin yanda take binsa da kallo. Umaimah ko tamkar wani baqin kumurci haka fuskar Khalil din tayi mata muni yau, wato daya fita gurin sabuwar Budurwar ya tafi lallai ashe yaqin duniya duniya na uku na dab da aukuwa. Haquri ta ringa bawa kanta tana tausar zuciyarta harta samu ta iya danne Kishin daya taso mata ma miqe ta isa inda ya ke. Man da yake shafawa ta diba ta shiga shafa masa a bayansa zuwa wuya a lokacin ji take kamar ta shaqe shi kawai ta huta amma ta dake suka gama shafa man ya shige Walk In closet dinsa ya sako Pyjamas farare qal masu taushi ya sake dawowa gaban mudubin ya fesa turare har sannan tana tsaye.

Wayarsa dake ajiye ya dauka ya duba se ya dago ya kalli Umaimah data maida hankali kan gyara kayan dayayi amfani dasu kamar bata san me yake ba alhalin akan idonta ya dauki wayar. Kan Sifa dake dakin ya zauna yana maidawa da Zahran martani, Umaimah tayi ta maza ta qaqalo murmushi tace
"Abinci fa?"
"Naqoshi, naci a gurin Hajiya" ya bata amsa ba tareda ya dago daga kallon wayar tasa ba.
"Toh Tea fa?" Ta sake tambayarsa swya daga mata alamar ta kawo. Hadiye yawu tayi ta qarasa inda yake zaune ta zauna itama ta saka hannu biyu ta riqe hannunsa da baya amfani dashi, cikin shagwaba tace

"Wai saboda abinda ya faru dazu kake fushi Hubby? To kayi haquri ka yafe mun kaji bazan sake ba".
Ajiye wayar hannunsa yayi ya juyo ya kalleta yace
"Sau nawa zan gaya miki bana son abinda kikeyi mun amma bakyaji se ana zaune lafiya se kin san yanda kika jangwalo wani abun. Ni na taba daukar wayarki nayi miki bincike keda kike qasa dani amma se kece zaki ringa daukar mun waya haka kawai, idan inada abinda zan boye I'm not a fool da zan ajiye a wayar ai bayan nasan har dare bi kikeyi ki daukar mun waya sannan abin naki qara gaba yakeyi har mota ta bincikawa kikeyi me kike nema a ciki?"

Mismis ta shigayi da ido tana motsa baki yaci gaba da cewa
"Bana so karki sake idan ba haka ba kuma zamu samu gagarumar matsala dake kinji ko?"
"Bazan sake ba In sha Allah, kayi haquri" ta fada kanta a qasa, seya dago fuskarta yayi pecking lips dinta Kafinya saki hannunta yana cewa
"Better, ki kawo mun tea din, Lipton kawai karki saka komai".

Miqewa tayi ta fita daga dakin zuwa kitchen.
Tokare hannayenta tayi da Cabinet din kitchen din tana sauke numfashi mamakin kanta ya cikata yanda har ta iya daurewa bata kwancewa Khalil buhun Rashin mutunchi ba. Wani irin zafi da daci take ji a ranta dukda bata gani ba tasanyar iskar yake rubutawa amsa shiyasa har ya gagara daga kai ya kalleta yana mata magana amma babu komai ya bari ta gano wacece ta fara cin uwar ubanta kafin ta juyo kansa ai ya santa sarai ba canzawa kuma tayi ba.

A Kettle me kyau ta glass ta zuba shayin ta kalli powder green leaf data sakawa yammatan kaduna dazu ta manta bata maidata store ba, wata shaidaniyar zuciya tace mata
"Ki zuba a ciki" kafin tunanin ya samu karbuwa dayar zuciyar ta kwabeta, Khalil fa, Khalil zata kashe? Idan ta kashe shi me tayi kenan?

Dakin ta koma har sannan yana zaune sema kishingida da yayi yana waya tana kuma shiga taji yana sallama tareda kashe wayar.
"Zakuci kutumar ubanku ne daga kai har ita" ta fada a qasan ranta kafin ta aje masa shayin ta shige bandaki dan ranta ya sosu da yawa idan ta tsaya tsaf zata rusa shirinta.

Khalil kuwa mamakin kansa yake yanda sam ya dena shayin Umaiman yanzu ya rasa ta inda ya samu qarfin guiwar da har ya iya waya da mace a cikin gida bayan yasan kowanne lokaci zata iya shigowa dakin. Yasan taga message din Zahra dan ko bata furta magana da baki ba yana iya gane fushi a idanunta kuma yasan a cike take dashi sedai be san dalilinta na shanyewa ba koma menene yana fatan ya zama alkhairi, Ya zamana cewa Umaiman ta zama mace tana kuma kishi irin na mata masu hankali ba kishin hauka da jahilci ba.

Harya gama shan shayin bata fito ba se ya miqe da niyyar zuwa yaga abinda take yi kusan minti nawa kar fa ???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?taje tayiwa kanta lahani yana nan zaune yana zuwa bakin qofar ta fito itama jikinta daure da Towel qarami da alama wanka tayi fuskarta wasai ta masa kallo daya ta dauke kai, seya ruqota yana cewa

"Ya kika cire kwalliyar bayan ban gama gani ba"
"Naga kamar baka cikin mood na dadi ne shiyasa nace bari nayi wanka na kwanta kawai karna dame ka" ta fada ba tareda ta kalli fuskarsa ba dan Allah kadai yasan wutar dake ci a zuciyarta. Hannu biyu ya zuwa cikin towel din ya kama qugunta yana shafa Duwatsun jigidar jikinta, wani abu yakeji yana fizgarsa kamar mayen qarfe tunda yaga jigidar ta tafi da hankalinsa daman. Qasa yayi da idonsa yana mata wani kallo yace

"Ni nace miki bana jin dadi? To ki maidamun kwalliyata yanzu idan ba haka ba" ya qarasa yana matsa qugunta har seda tayi qara ya saketa ta zauna akan kujerar gaban mirror tana tura baki. Murmushi yayi ya dawo ta gabanta ya tsaya yana kallon bakin nata, hannun sa ya shanshana yanajin qamshin jigidar na shigar masa har kwakwalwa seya sake kamota yana cewa

"Wane turare ne wannan, yayi mun dadi sosai a ina kika samo shi?" Ya qarasa yana saka kansa a wuyanta. Umaimah ta saka hannu biyu ta ture shi, qarya nema yake ze nemeta wallahi bayan yaje ya dawo daga gurin wata yar iska karya dauka shirun data masa na sakarci ne ya jirayi come back dinta ze gane kurensa.

Tsayawa yayi yana kallonta ganin yanda ta hade rai tana ture shi daga jikinta, hannu ya saka ya dago habarta ya sarqe idanunsu dan taqi yarda ta kalle shi tun dazu, a cikin idon ya hango zallar, fushi, kishi da damuwa daman yasan dannewa takeyi se ya dagata gaba dayanta ya aje akan gado ba tareda ya bata damar yin wani abuba ya shiga sarrafata son ransa tun tana qi harta sake masa ta bada kai bori ya hau
"Ke din kece limamiyar zuciyar Khalil, duk wadda zata zo daga baya Mamu ce" ya fada cikin wani mayen shauqi daya debe shi, jinta yakeyi ta canza masa koda yake a kullum sabuwa yake jin Umaimah shiyasa baya taba gajiya da ita yake kuma iya dauke kai akan duk abinda take masa dan nutsuwar da take bashi ya tabbatar da ba duk mace ba, idan da ace duk mata kamarta suke da babu namijin da ze yarda yayi asarar tasa.
Umaimah ko kalamansa a maimakon su mata dadi jinsu tayi kamar ya faska mata mari, wato yana dai so ya gaya mata wata na nan tafe kenan ko? To su zuba su gani shida ita da duk wadda yake shirin dakkowar shege ka fasa.

Washe garin ranar gaba daya a gida ya wuni naniqe da ita kamar wani chewing gum, bangaren Hajiya ma tare suka shiga suka gaidata, a can ta sake tarar da Jalilah ashe wai gyaran gida ake musu pipe ne ya fashe ta cikin gini ruwa yayi musu barna shine ta taho gidan kafin a gyara. Sama sama suka gaisa albarkacin idon Hajiya da Khalil din, ta dan zauna kamar yanda ta saba dan ma karta tafi Hajiyan ta zargi wani abu ne, bata jima ba Bibi ta shigo da gudu wai Dady na kiranta, ta miqe tana satar kallon Jalilah karaf kuwa itama kallo ta take se kuwa ta wani gyara tsayuwa ta shiga tafiya ta taqama tana cewa
"Bari naje kinsan idan yana gida baya iya minti daya ba taredani a kusa dashi ba" tayi wata dariyar iskanci kafin ta fita Jalilah ta bita da ido kawai ba tareda tace komai ba.

A can kuwa tana shiga ta tarar dashi tsaye bakin qofa yana jiranta, be ko barya ta ida shiga ba ya dagata cak ya wuce dakinsa da ita, son ransa ya moreta tun ana abin dadi har abin ya fara bata tsoro ganin kusan sama da awa biyu amma babu alamar ze barta ba kuma dan be samu nutsuwa ba Aa shi kansa tana kallonsa ta fahimci kamara dole yakeyi, data tashi ze janyota su koma dafa taga abu bana qare bane ta fasa masa kuka dolen dole ya qyaleta ta shige bandaki dakyar saboda yanda jikinta gaba daya yayi tsami abinda ke cikinta ya cure guri daya dan shi kansa ya galabaita.
Wanka tayi ta fito ta tarar da Khalil din a zaune har sannan ya dafe kansa, ganin ta fito ya sakashi tashi dakyar yake tafiya ya shiga bandakin shima yayi wanka. Shi kansa besan meya same shi yau din ba, abinda ya sani kawai Sha'awarta yakeji kamar ze mutu ga wani mugun dadi data qara masa shiyasa ko yayi kamar ze bari yake kasawa, yanzun ma da yake wankan ji yakeyi sha'awar na dawo masa amma ya tabbatar ruwan jikinsa na gab da qarewa in be nutsu ba tsaf ze kashe kansa a banza.

Umaimah qasa ta sauka dakyar saboda wata azababbiyar yunwa da takeji, shayi ta hada me kauri tasha kafin ta dumama ragowar wata shinkafa ta dibi wadda zata ci ta barwa Khalil sauran dan tasan shima zeci ta dauki robar yoghurt daya ta wuce dakinta. Tana gama cinye abincin ta sake tara ruwa me zafi ta zuba gishiri a ciki ta shiga dan har sannan bata ji daidai ba, seda ta kwashe mintuna a ciki ta samu sa'idar abinda take ji kafin ta fito tana tunanin abinda ya saka Khalil wannan qarin jaraba. Ita dai a ritsin nan babu abinda take sha duk wani gyara ma ta ajiye saboda cikinta ya tsufa qarqarinta tasha zuma se fruits balle ace, mintsini taji a gefen cikinta ta kai hannu ta shafa nan taji Jigidar data daura da sam ta manta ma da ita take hirar Safina da wata Maman Amal yar ajinsu ta fado mata a rai dan a ranar ne ma tace itama a kawo mata saboda yanda suketa zuzutata idan mace ta daura haka miji ze ringa binta a qugu wato abinda suke nufi kenan ai kuwa data sani da bata karbowa kanta wahala ba, to ita lafiya lau ma Mijinta Jarumi ne base ta hada da sihiri ba.

Kunce ta tayi taja drawer ta saka a ranta tana mitar Safina ai seda tace sihiri ne tace mata ba haka ba to kuwa sauran abubuwan ma data ce zaa kawo mata bata so dan bata san wace jarabar suke qullawa a ciki ba. Dukda ta cire din dai seda suka kwashi kusan kwana uku a haka dukda dai ya rage amma fa be koma kamar daba ga ciki ga takurar sa gaba daya ta rasa nutsuwarta haka dai suka ci gaba da lallabawa ta kira Safina ta qare mata tanadi tas ta ce kuma bazata biya kudinba, Safina ta ringa dariya tana cewa
"Au daga gwaninta ai bansan ke shar kike ba bakida matsala da wancan fannin shiyasa ashe wannan ba harkar ki bace, to wlh haka kuwa zakiyi ta haquri se randa Mayen turaren jiki ya bar jikinki sannan zaki samu sa'ida dan ni kaina idan ta kwana biyu daman cirewa nake na ajiye in yayi sanyi na mayar"
"Shegen turare kamar na yan bori aikuwa Dilka zanje a mun tas a goge shi" Umaimah ta fada Safina ta ringa mata dariya wannan dalilin yasa zancen Zahra ya bar zuciyarta na dan lokaci kafin abubuwa su qara rikicewa.

Da safiyar Talata cikin sauri sauri suke shiri dan tare zasu fita gaba daya a sauke Mu'ayyad a

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login