Showing 372001 words to 375000 words out of 429394 words

Chapter 125 - Halin Kishi Book 1 Hausa Novel Complete

17 Jan 2025

940

mata idan ka rabata da yaranta baka san irin taskun da zata shiga ba Yah Khalil ka ture komai kayi mata wannan Alfamar ko ba dan ita ba saboda su kansu yaran nasan duk yanda zan kula dasu tunda har sunsan mahaifiyarsu tana raye dole zasuyi qulafucinta kaga kullum cikin tambayar ina take suke ina tsoron su qara girma suyi wayo su zargeni da laifin raba su da ita Alhalin tana raye" abinda kullum take nanata masa kenan shi kuma hujjar daya riqe itace Umaiman bata damu da yaran ba tunda har ta iya dawo Masa da Iman kamar yanda ta fada sannan ko a waya tun bayan rabuwarsu bata sake waiwayarsa ba wannan abun yana masa ciwo ya kuma tabbatar da Gaske ta dena sonsa koya mutu koya rayu a gurinta dayane ballan tana ta nemi yaranta yan uwanta da suke son ganinsu ai suna zuwa su gansu in ta damu dasu itama ai zata neme sun ko yanzu kunyar idon Abba da har ya karya bille ya roqi akai su tasa ya yarda kuma ba kwana zasuyi ba, suje su wuni su dawo baze sake barwa Umaimah dansa ko daya ya kwana a gurinta ba. Washe garin kuwa yasa akakaisu, Magriba nayi yace tashirya zasuje dakko su dan baya so ma ya tura wani balle har a hanashi daukarsu yana dawowa daga Masallaci kuwa suka kama hanya Humairan nata mitar se kace za'a gutsiresu ai se su Mama suga rashin kyautawarsa ma sama da shekara biyu rabon da yaran su taka qafarsu a gidan kuma suje yanzu ko cikakkun Awa shida basuyi ba ace zasu tafi ai babu dadi.

"Aisha, idan kin fara gajiyawa da Hidimar yaran nan ki gayamun kai tsaye, zanyi miki uzuri domin nasan daman nauyin yayi miki yawa kuma ke kika dage zakiyi dan haka babu laifi yanzu idan kin gaza zan qaro musu me aiki taci gaba da kamawa Ruqayya kulawa dasu" ya fada mata fuskarsa babu alamun danuwa ko bacin rai seta kasa ce masa komai danda tasan tunanin da zeyi kenan da bata saka bakinta a maganar ya kaiwa Umaimah yaranta ba. Akan me ma ze kawo wannan tunanin a zuciyarsa ya za'ayi ta gajiya da hidimar Yayansa bayan ko a zuciyarta bata taba banbantasu da Aryaan data haifa ba kallon abu daya take musu kamar yanda suma suka mata kallon Uwa ba matar uba ba. Yanda tayi kinini da fuska bacin ran abinda ya gaya matan ya bayyana har akan fuskarta ya saka shi gangarawa bakin hanya yayi parking ya kama hannunta cikin nasa ta fizge seya janyo ta jikinsa gaba daya ta kuwa fasa masa kuka Aryaan dake baya yana wasansa ya saki da sauri ya matso jin Mamansa tana kuka

"Kin gani ko kar kisa ya dauka wani abun nayi miki" ya fada a hankali yana shafa bayanta seta bude baki cikin kuka tace
"To akan me zaka ce na gaji dasu ba Yaya na bane ko daman uwa tana gajiyawa da hidimar yayanta ne?"
"Kiyi haquri subutar baki nayi kuma na janye amma kema ki dena takuramun da maganar Umaimah bana so, akwai lokacin da ko ba'a kaisu ha da qafarsu zasuje" ya fada mata cikin rarrashi seta dago tana kallonsa tace
"A lokacin kuma zasu tsaneni dominzasuga nice silar da basu yi rayuwar quruciyarsu tareda mahaifiyarsu ba" se ya maida kanta qirjinsa yana cewa

"Ko kadan bazasu taba tsanarki ba ni nasan zasu soki saboda ke sukeyiwa kallon uwa ita sedai kawai ta amsa sunan Mahaifiyarsu amma ba Uwa ba. Tun kafin kizo Habiba suke yiwa kallon Uwa ita tasha wahalarsu ita tasan me sukeso da wanda basa so, ta rigada ta rasa wannan damar a gurinsu saboda ta sakarwa wasu al'amuransu da Uwa ce ya kamata ace ta dauka ke kuwa yanzu kin karba kinga kuwa har duniya ta nade suna miki kallon uwa a gare su, sannan ita take da abunda idan suka sani zasu tsaneta akansa kinsan da haka ko ita ce silar tashinsu ba tareda ita ba dan haka karki sake zargar kanki da laifinda ba ke kika aikata ba".

Seda ya lallasheta kafin suka ci gaba da tafiyar duk ransa babu dadi, baya qaunar abinda ze tuna masa da Umaimah saboda seya tuno da rayuwarsu gaba daya tun daga gabar daya ji dadinta har zuwa yanzu da yake dandana dacinta domin kuwa ta bar masa babban tabo a rayuwa, ya rasa lafiyarsa tsayin shekara uku a dalilinta sau da yawa yakanyi fatan dama ace ba Umaiman ce ta zama silar halin da yake ciki ba, dama ace accident yayi ya gamu da wannan matsalae da abin yazo masa da sauqi amma a duk sanda ya kalli kansa yaga abinda ta ja masa tsanarta da beyi niyya bace take qara shigarsa duk yanda yake qoqarin yayi mata uzuri abin ya faskara da wannan tunanin a ransa suka qarasa gidan.

Har powder seda yasaka Humairan ta sake gogawa kafin ya bari ta fita daga motar tana dariyar lamarin nasa yana nan zaune suka fito tun daga nesa ya hango Bibi da hawaye a fuskarta yayi saurin bude motar ya fita ya tarota tana zuwa kuwa ta fada jikinsa tareda fashewa da kukan shagwaba me daga hankali.
"Me ya sameki Mamana me akayi miki?" Ya fada a rikice yana duba fuskarta ita kuwa qara kukan take harda tirza qafa, Humaira dai ta bude mota ta shiga daman tuni Mu'ayyad ya shige da Iman da Aryaan suka bar uba da yarsa a waje suna nanaye seda ya rarrasheta badan ta fada masa abinda yake damunta ba kafin suka shiga motar, saboda tsabar tabara a kan cinyarsa ya dorata, Humaira ta kallesu ta sheqe da dariya tana cewa
"Yanzu saboda Allah ko kunya bakiji ba ga Iman ga Aryaan ko dane cinyar Dady to dake kike so yayi tuqin ko yaya?"

"Baki ta cuna irin na uwarta ta dauke kai gefe Khalil yayi qaramin murmushi, Bibi da Hajiya take kama amma halinta tas na uwarta ne babu abinda ta manto a ciki shiyasa be taba dora goshinsa a qasa ya tashi ba tareda ya roqa mata shiriya a gurin Allah ba da gudun zuciya irinta uwarta, Allah ya tsayar da ita ga gadon iyakar halayyarta ta kirkin ta zubar dana banzan amma tun yanzu fitsara a cikin Bibin se wanda ta manta.

"Koma cinyar Mamah kinji Bibina yanzu zan tsaya a hanya na siya miki Icecream ai kina so ko?" Ya fada cikin lallashi se Iman ta leqo tace
"Nima dady"
"Ki tambayi Yaya idan tace a siya miki toh" se kuwa ta noqe kafada kamar itace qaramar tana tura baki tace
"Baza'a siya mata ba ai jiya Mamah ta basu ni ta hanani kuma harda Burger zaka siyamun da Suya ko Dady?"
"Yes Dadys Girl, maza koma cinyar Mama kinga dare nayi mu tafi" ya sake fada yana dagata ze dorawa Humaira ita ta tare tana cewa
"Ba zaki hau mun cinya ba sedai Dadyn yayi tuqin dake"
"Haba mana Mamah ai kinsan bazaniya ba da dai kece se nayi dake" ya fada yana kashe mata ido se tayi saurin gyarawa ta dauki Bibin dake wani basarwa ta babu gaira babu dalili ta dan harareshi da wasa tace

"Kai kam baka jin kunya wlh a gaban yara"
"Kinga idan basu gane abinda na fada ba yanzu ke seka qara musu bayani" ya mayar mata daga haka taja bakinta tayi shiru. Tafiya sukayi motar shiru se Mu'ayyad da Iman da Aryaan dake baya suna buga game a Tab dinsa Bibi ta hade rai ta kalli window Humaira ko wayarta take dannawa shi kuma yana tuqi ya tsaya wani gurin siyar da kayan kwadayi ya fita Bibin ta balle murfin motar da gudu tabi bayansa se Humaira ta girgiza kai kawai a ranta tana ayyana rigimar yarinyar da taji Hajiya tana fadin Halin uwarta tayo aikuwa in hakane Mamansu ba qaramar fitinanniya bace dan Halin Bibin se a hankali wata irin yarinya ce me wuyar sha'ani da badan tana da haquri tana kuma dauke kai ba da tuni anji kansu da ita musamman akan shegiyar barbarta kamar Buranya wani sa'in idan tayi abu setaga kamar harda mugunta ma dan bata lalata abunta se na wani.

Basu jima baya fito da ledoji guda hudu a hannunsa Bibin na riqe da daya tana faman tura baki da alama ba'ayi mata yanda take so ba. A baya ya aje ledojin ya shiga suka dauki hanyar gida, tun a motar ta bude Ice cream dinta ta fara sha tana yi tana batawa Humairan jiki amma bata ce mata komai ba ganin kamar ma tana sane take zuba mata, titi ya hau suka dauki hanyar gida motar tayi shiru se ji sukayi Bibin tace
"Dady munga Momy ta dawo, kuma fa bata da lafiya dukta rame nace mata yaushe zata dawo gidanmu tace mu tambayeka, Dady yaushe zaka dakko Momy ta dawo gidanmu?" Tayi maganar tana tsare Khalil da ido kamar yanda shima yake kallonta tunda ta fara maganar ganin yana neman bugawa na gabansu yasa Humaira saurin kai hannu ta juya sitiyarin motar dukda yanda qirjinta yake bugawa da magabar Bibin yayi firgigit ya kama kan motar seda ya daidaita a titi kafin ya sauke ajiyar zuciya ya sake kallon yarinyar data zuba masa ido tana jiran amsa ya kalli Humaira data dauke wuta itama a hankali yace
"Seta warke tukunna tunda kince bata da lafiya"
"Toh ai ta warke Dady ta dawo kawai ta qarasa warkewa a gidanmu" tayi saurin sake fada seya maida hankalinsa kan titi ba tareda ya sake ce mata komai ba itama taci gaba da shan Icream dinta da rabi take zubawa a jikin Humairan.

Yanda yaga tana abubuwa a salube bayan sun isa gida ta shirya yaran bayan sun gama ciye ciyensu suka kwanta kafin ta wuce dakinta itama tayi wanka ta shirya a can ta kwanta dan gaba daya jinta takeyi se a hankali ta kuma rasa abinda ya janyo mata hakan. Gajiya yayi da jiranta ya bita dakin ya tarar harta kashe fitila seya kunna yana kallon yanda ta qudundune a bargo dukda dakin babu wani shahararren sanyi ya matsa kusada ita ya zauna yana cewa
"Ya kika zo kika kwanta baki ci abinci ba?"
"Naqoshi" ta bashi amsa kaitsaye ba tareda ta kalleshi ba se yaji wani iri yanda tayi masa maganar seya saka hannu ya dagota gaba daya zuwa jikinsa ya cusa fuskarsa a wuyanta yana cewa
"Fushin me Humairata takeyi?"
"Ni ba fushi nakeyi ba kawai bana jin dadi ne bacci nake so nayi" ta fada tana qoqarin zame masa saboda yanda yayi matan yasa ta fara jin wani yanayi a jikinta da bata so ya tsananta dan a yanzu abubuwa sun fara rikice mata, wasannin da yake mata suke bata nutsuwa tana jin kamar sun fara mata kadan jikinta yana buqatar sama da haka tunda kuma ba samu zatayi ba shiyasa take nesa nesa da duk abinda ze motsata.

Ganin tana tutture shi yasa ya tallafo fuskarta ya shiga kissing nata a hankali cikin kwarewa nan da nan kuwa tayi laqawas tana amsar saqon tareda maida masa da martani seda suka bata lokaci sodai dan shima yaji dadin yanayin bata fuskar sha'awa ba a'a kawai yana jin dadin tsotsar bakinta a kullum yana addu'ar ubangiji ya qare shi da lafiyar da jiyar da ita dadin data rasa ya sani tayi haquri tana kuma kanyi musamman a yanzu da ta qara girma jikinta ya bude yana lura da duk wasu sauye sauye tare da ita ya tabbatar tana buqatar sama da abinda yake mata shiyasa ya qara miqewa da gaske gurin neman magani dukda shekara uku kenan be zauna ba, duk inda yaji wani me maganin matsalarsa se yaje ya yarda warakar daga Allah take kuma idan yana da rabo ze samu.
A hankali ya zame bakinsa daga nata ya kalli idonta da suka rikice alamar tana kusa yace
"Toh idan ba fushi kikeyi ba muje ni ki bani abincin tunda kin qoshi".

Seda ta nitsa kafin ta miqe jikinta a sanyaye ta fita yabi bayanta. Tea yace ta hada masa yasha da Cake ita kuma ta kwanta akan kujera ta hade jikinta lokaci lokaci tana juya kwanciyar saboda abinda take ji yana qara mata qarfi ya gama shan Tea din ya miqe, seda ya kashe fitilu kafin yazo ya dagata kamar yar Baby suka hau sama, a gadonsa ya kwantar da ita ya shiga bandaki be jima ba ya fito da alamar brush yayi ya fesa turare kafin ya isa kusa da ita ya kwanta ya jata jikinsa yama cewa
"Na ganoki yarinyar nan wato kishi ne ya ke nuqurqusarki daga jin Maman Bibi tana biko" ai be rufe baki ba ta sakar masa kuka dan harga Allah maganar data saka ta qunci kenan dan take Maganar Anty Unaizatu ta dawo mata sanda take mata qorafin Khalil baya bari akai yaran gurin Mamansutace mata
"Kwanciyar hankalinki kenan Humaira dan muddin suka fara zuwa ba baki na miki ba se kinga abinda ba zaki so ba dan ba haqura tayi dashi ba kuma nasan zata so ta dawo dakinta yaran kuma su zasu zamar mata makami sanin hakan qila shiyasa shima yake hanasu zuwan dan a sannu zata iya cin galaba akansa ta dalilinsu" gashi kuwa daga zuwa daya abu ya tabbata harta kitsa musu su tambayeshi yaushe zata dawo.

"To saboda Allah kuma menene abin kuka anan daga magana?" Ya fada cikin damuwa yana dagota seta fizge tana cewa
"Ni ina ruwana toh idan kana soka dawo da matarka meye nawa a ciki ce maka akayi kishi nakeyi" seya sake ruqota yana cewa
"Toh yi haquri naji ba kishi kikeyi ba shikenan kinga bani da matsala dake ashe idan nace zan kawo wata?" Seta kalleshi zuciyarta na bugawa da qarfi jin abinda yace, cikin sanyin murya tace
"Kenan dagaske zaka dawo da itan kenan?"
"Bansan zan rabu da ita ba daga Allah komai yazo dan haka bani da amsarki abu daya da zan fada miki ki saki ranki indai wannan ne damuwarki ni ina nake da lafiyar da zan ajiye mata biyu ma ko kin manta kedin ma zaman haquri kikeyi dani?" Se tayi qasa da kanta saboda ganin idonaa ya fara kadawa irin yanayin da yake shiga duk sanda yayi zancen lafiyarsa, a hankali tace
"Waya ce maka zaman haquri nakeyi, kaifa sadauki ne a hakan nan zaka iya ajiye mata huduma ba biyu ba" tayi maganar dan ta kwantar masa da hankali,

Jin shiru be bata amsa ba yasa ta maida kanta jikinsa ta kwanta tana shafa gashin dake kwance a qirjinsa, yasan me take da buqata dan haka ya hadiye duk wani bacin ran da tunanin Umaimah ya taso masa dashi ya shiga qoqarin bata nutsuwa, hankali yake tafi da ita yana taba duk inda yasa zataji dadi a jikinta, wata irin miqa tayi saboda ziyarar daya kaiwa qasanta da bakibsa, qirjinta dake a cike kuma a tsaye tamkar bata shayar da yaro ba suka girgiza take yaji wani abu ya taso masa tun daga tsakiyar kansa ya dire a tafin qafarsa yanda kasan an watsa masa ruwan sanyi jikinsa ya hau karkarwa lokaci daya kuma mararsa ta murda yaji wani abu me kama da Sha'awa yana bin jikinsa seya saketa da sauri ya dago suka fuskanci juna, yanda gashin kanta ya bazu da idanunta da suka jirkice suka qarawa abinda yakeji a jikinsa kaifi da saurin gaske ya kaiwa bakinta cafka ya shiga aika mata saquna masu nauyi har abin nasa ma ya bata tsoro dan bata fahimci yanayin daya shiga ba, qoqarin shigarta taji yanayi da zafi zafi Mamaki da Al'ajabi tareda tsoro suka dirar mata lokaci daya data tuno da karonsu na farko sannan mamakinta yaushe har haka ta faru? Tsayin shekara uku tun karonsu na farko be sake hada jikinsa da nata ba duk abinda zeyi mata iyakar tayi amfani da hannunsa ko bakinsa amma yau gashi dagaske taga yana qoqarin shigarta seta takure jikinta ta shiga tureshi duk wutar feeling din data taso mata tuni ta mutu ta shiga zare ido tana nema ceto dan riqon daya mata bana wasa bane

"Ki tsaya dan Allah ki tsaya mu gwada" ya fada cikin wata rawar murya kamar me kuka yana qara dannan kansa jikinsa wata azaba ta ratsata saboda samun damar fara shigarta da yayi se kuma taji ya mata wata irin matsa ya saki ihun da kana jinsa kasan bana jin dadi bane sedai wahala kafin jikinsa ya dauki rawa fiye da farko se kuma taji wani abu kamar ruwa yana mamala a jikinta take kuma ya saketa ya kwanta kan gadon ya shiga juyayi yana sakin nishi me hade da gurnanin Azabar da yake ji a marar sa. Tuni ta dire itama ta take qafa dukda radadin da takeji yana ratsata ta zagaya bangaren da yake da sauri ta riqeshi ganin ya danne mararsa da hannu yana malele kuwa me ruwa a kusa tuni ta fara hawaye shikanshi qarfin hali yakeyi amma abinda yake ji da zeyi kukan da ba haka ba cikin kidima tace

"Ko naj na kira Hajiya?" Yayi sauri daga mata hannu alamar Aa seta sake cewa
"To mu tafi Asibiti?" Nan ma hannun ya daga mata kafin ya bude baki dakyar yace
"Ki dakko mun magungunana na manta yau ban sha ba". Da gudu ta diba shaf ta manta da babu kaya a jikinta saboda rudewa ya bita da kallo yanda bayanta yake juyawa take wani abu ya qara taso masa daya fahimci shi yake sake ta'azzara ciwon da yake ji a Marar tasa kamar an kunna masa wuta dan haka ya daga murya dakyar yace
"Zo ki saka kaya" seta sake juyo masa gaban ya runtse ido da qarfi yana kiran sunayen Allah.

Dakyar da taimakon ubangiji ciwon ya lafa masa bayan yasa magungunan sukayi jugum jugum musamman Humaira da gaba daya ta tsure a ranta tunani takeyi yanzu kuma meya sameshi? Se kace abu ace duk sanda ze kusanceta se wani mummunan abu ya faru dashi ita kam ta barankadi. Murmushi yayi mata ya miqa mata hannu ta iso gare shi yana kallon idonta da duk ya hargitse yace
"Menene duk kika tsure? Ina ganin kamar fa na fara samun lafiya dan yau naji wani abu dana kalli jikinki kuma kinga nan ma harta motsa" yayi maganar yana dora hannunta akan jikinsa da har sannan

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login