Showing 408001 words to 411000 words out of 512766 words
Chapter 137 - Asanadin Makwabtaka Book 3 Hausa Novel Complete
Unknown
27 Dec 2024
1678
ce mata, zuciyarta ce ta raya mata tunda don ta k'i bashi damar ya ta6a ta ne yasashi yin fushin ita ta gwada yi mashi hakan k'ilan ya huce cike da k'arfin hali ta k'ara matsawa kusa dashi hannunta na rawa ta kai shi wurin nashi ta kamo hannun shi guda sai gashi a Hankali ya juyo ya kalli hannun nata dake ruk'e da nashi, ganin bai ce komai ba bai kuma janye hannun nashi ba yasa ta k'ara kai d'ayan hannunta ta kama d'ayan tana yin hakan ya d'ago ido ya kalleta cikin marairaicewa tace "Pls kayi hak'uri kada kayi fushi dani mala'iku zasu kwana suna tsine man" shiru yay yana dai ta kallonta har lokacin Fuskar shi a d'an d'aure take duk da Kusan shi koda yaushe haka fuskar tashi take amman dai yanzu tasan d'aurewar harda ta Fushi, ganin yak'i cewa komai yasa ta d'an matsa hannuwan nashi ta k'ara furta pls, jimm ya d'an yi kafin yay sigh ya furta mata is Okey duk da halin fargaba da take ciki saida ta d'an yi d'an guntun murmushi a hankali ta furta mashi ta gode ya d'an ta6e baki ganin haka yasa a d'an shagwabe tace ba yayi hak'urin ba ya d'an d'aga mata kai tace to ya saki fuskar pls kawai sai gani tayi ya d'an harareta tay d'an murmushi tare da maida idonta k'asa tana haka taji ya kawo hannu ya rungumota jikin shi duk da fargabar da take ciki saida ta d'an ji sanyi a ranta, runtse ido tay tayi lamo tana shak'ar daddad'an k'amshin da jikinshi ke saki gabanta na cigaba da fad'uwa bayan d'an lokaci taji ya kawo bakin shi saitin kunnanta cikin magana mai kaman rad'a yace mi yasa daga yin auren su ta za6i ta fara 6ata mashi rai bacin ita da kanta take cewa zata bashi happiness ko ta daina son shi ne, da sauri ta girgiza mashi kai ta d'ago tana kallon shi fuska a d'an yamutse kamar zata saka kuka tace " ba haka bane wllh kawai dai Saboda dalilin dana fad'i maka ne amman kayi hak'uri pls" yadda take Maganar da dumin numfashinta dake sauka akan face d'inshi suka k'ara turning nashi on ya tsura mata ido, a hankali tace mashi ai dai yayi hak'urin ko ya lumshe mata ido tare da kai hannu ya maidota jikinshi yay hugging nata tightly sai kace zai maida ta cikin jikinshi ita dai tay shiru tana cigaba da shak'ar daddad'an k'amshinshi, hannu ya kai ya cire Hijab d'in ya ajeta a gefe kafin ya d'aura ha6arshi a saman sumar ta yana shak'ar k'amshin da take, sun d'an d'auki lokaci a haka kafin ya kai hannun shi d'aya ya fara caressing bayanta lovingly nan take gaban Fauzy yaci gaba da bugu da k'arfi amman bata yi wani yunkuri da zai sa yaga kaman zata hana shi ba ko kuma bata so, d'ago face d'in ta yay idanun su suka shiga cikin na juna ya shiga jefa mata wani irin kallo mai tada tsigar jiki ji tay bazata iya jurewa ba tana k'ok'arin janye fuskar taji ya kawo duka hannuwan shi ya tallabo fuskar aikuwa da sauri ta runtse idanunta yanayin numfashinta na fita da d'an sauri, wani irin bugu k'irjinta yay jin ya had'e face d'in su suka shiga inhaling each others breathe, sun d'an d'auki lokaci a haka jikinta nata d'an kerma ba zato kawai taji ya had'e lips d'in su and he started kissing her deeply, a wannan lokaci gigicewa tayi jikinta ya hau yin kerma sosae bayan wani d'an lokaci gaba d'aya jikinta ya saki don da wani irin salo mai rikitarwa yake mata ganin abun take kamar a mafarki yake Faruwa da ita, kwantar da ita yay saman gadon daga baya ya shiga yi mata light love affair sosae take savoring ji take tamkar zata suke sai faman sakin yar ajiyar zuciya take, bayan wani lokaci ganin he's trying to make her go nicked yasa ta fara k'ok'arin hanashi hakan ta hanyar k'ank'ame jikinta cikin wata irin murya ya furta mata "Again...." Da k'yar ta iya tattaro kalaman bakinta ta furta mashi akwae haske ba tare daya ce komai ba ya mirgina can gaban gadon, wata yar sark'a ce kawai yaja hasken ya d'auke sai kuma ya kunna standing lamb guda d'aya ta d'an haska d'akin, salon abunda yake mata ne ya canza zuwa foreplay masu zautarwa, kasa hana shi aiwatar da abunda yake son yi tayi lokacin da aka kai wannan gabar gaba d'aya Fauzy loosing mind dinta tayi she was gasping heavily for breath suna haka taji ya kai bakin shi saitin kunnanta voice d'in shi da gaba d'aya ta gama canzawa ya furta mata why is she not romantic at all, shiru tay don bazata iya ce mashi komai ba da k'yar ma ta iya fahimtar abunda yace mata, k'ara ce mata yay she should do the same to him, da k'yar ta d'an fara maida mashi martanin tun bata saki jiki ba har dai ta saki ganin yadda yake nuna mata aikuwa hakan ya taimaka wurin sashi fara rasa control k'arshe abun fin k'arfinta yay gaba d'aya ta sakar mashi idanunta a runtse gam sai k'walla ke gangaro mata, jin abun ya d'au wata hanya ta daban yasata dawowa cikin hayyacin ta aikuwa a firgice ta fara k'ok'arin k'wace jikinta sai dai ina bata samu wata damar yin hakan ba, a gigice ta hau girgiza mashi kai ta fara mashi magiya tana fad'in don Allah yayi hak'uri banda wannan ba yanzu ba, ganin baida niyyar k'yaleta ne yasata fashewa da matsanancin kuka tana yin iyakar bakin kokarinta na ta k'wace kanta aikuwa ya nuna mata k'arfi ta yadda ko kwakkwaran motsi bata iya yi a lokacin gaba d'aya tayi giving up muryarta har ta disashe Saboda magiyar da take mashi,wani irin dogon numfashi taja kamar mai neman sukewa sai kuma ta k'wala wani irin ihu......
97
_ASM BY ZAINAB BATURE_
~_*✊💋BOSS LADIES WRITERS💋✊*_~
..........Kwance yake daga gefe yana breathing rapidly idanun shi a rufe shi kad'ai yasan yanayin da yake jinshi jikinshi har d'an rawa yake, da k'yar ya iya bud'e idanunshi da suka sauya kala ya juyar da fuskar shi ta kalli saitin Fauzy dake can gefe ta k'ank'ame jikinta sai rizgar kuka take kai da ka gani kasan tana a cikin mawuyacin hali, kiranta yay shiru bata amsa ba yay tunanin ko bata ji shi bane don muryar tashi ba sosae ta fita ba, da k'yar yaja jiki ya matsa wurin ta ya k'ara kiran sunanta nan ma shirun tayi mashi har lokacin kuma kukan take ba k'akk'autawa, hannu ya kai ya jawota jikinshi tana son ta k'wace sai dai bata iyawa don gaba d'aya jikinta yay mata wani irin nauyi ji take kamar an d'add'aureta ga wani rad'ad'in Azaba dake ratsa ko ina na jikinta k'afafunta sai faman kerma suke sosae, "Na yanka ki ne kike kuka haka?" Ya jefa mata tambayar yana nishi saidai sam bata ma sai mi yace ba kukanta take kawai, jin abun yayi yawa yasa shi janyeta daga jikin shi da k'yar ya tattaro karfi ya tashi da gwuiwowin shi ya matsa zuwa gaban gadon ya kai hannu ya ja sark'ar, lokacin da haske ya gauraye d'akin ya juyo Kusan Mutuwar tsaye yay lokaci guda gabanshi yay wani irin bugu ganin abunda ke a saman farin bedsheet d'in, aranshi ya raya ina aka samu abun da sauri ya maida idonshi kan Fauzy da duk da halin da take ciki lokacin da haske ya gauraye d'akin cike da k'arfin hali ta jawo wani abu da bata san ko minene ba ta rufa ma jikinta, komawa yay wurinta ya sa hannu ya d'agota a rud'e ya shiga tambayar ta minene, mi take ji ko yaja mata matsala ne, duk tambayoyin da yake mata bata tanka mashi ba sai kukan take cigaba da yi, gaba d'aya ya rasa ya zai yi gashi tak'i bud'e baki tayi magana balle yasan yadda take ji dama ace jirgi ce ita to da tuni yasan in ma matsala ce, sosae hankalin shi ya tashi har Fuskar shi ta nuna sai faman kallon gadon yake yana kuma kallonta, d'ago Fuskarta yayi ya tallabe ta da dukkan hannunshi cikin murya mai nuni da tsantsar tashin hankali ya shiga fad'in "Pls Wife talk to me, miye ne, akwae matsala ne, What are you feeling...? Pls tell me?" Sai faman jero mata tambayoyi yake amman bata da niyyar bashi amsar ko da d'aya ce ta runtse idanunta gam sai kuka take shar6a, jujjuya kai yay shi bai ta6a fuskantar abunda ya tada mashi hankali ba irin wannan ya rasa mike faruwa da ita da take ta faman yin kuka haka, had'e fuskar su yayi cike da damuwa yace mata don Allah tayi mashi magana yana cikin tashin hankali miya faru, da k'yar ta bud'e baki a wahalce tace mashi zafi take ji sosae duka jikinta ciwo yake k'ilan ma Mutuwa zata yi da sauri ya d'ago fuskar shi yana girgiza mata kai yace she should stop saying that pls ba abunda zai same ta zai yi mata yadda zata daina jin zafin shiru bata ce komai ba, tunanin abunda yakamata yayi ya shiga yi can wata zuciyar ta raya mashi ko yay googling k'ilan ya samu mafita sai kuma ya sake raya to mi zai fad'a shine problem d'in tunda ba sanin tak'amaimai ko miye matsalar yay ba, yanata tunanin Mafita can ya sake raya ko ya kira Mom d'in shi ya fad'i mata, karo na farko daya ji nauyin ya sanar da ita abu can Haisam ya fad'o mashi a rai, da sauri ya kwantar da ita ya jawo robe d'in shi ya maida saida yaja mata duvet sannan ya sauka daga saman gadon ya nufi wurin nightstand d'in da anan wayar shi take ajiye ya d'auka, k'ok'arin kiran Haisam ya shiga yi cikin sa'a ta fara yin ringing yana jin haka ya nufi cikin d'akin wurin inda ake karatu yayi hakan ne don in Haisam d'in ya d'auka yana iya jiyo kukanta, har ta yanke ba'a d'aga ba sai lokacin ya ga time Kusan k'arfe d'aya da rabi na dare a ranshi ya yanke yasan ko ya sake kira bama lalle Haisam d'in ya d'aga ba duk da haka ya shiga k'ok'arin sake kiran shi, har zai latsa kiran sai ga kiran Haisam d'in ya shigo dama lokacin daya kira shi yana cikin bacci yana farkawa kiran na katsewa lokacin da Haisam d'in ya ga shine mai kiran saida yay mamaki a ranshi ya ayyana ko lafiya, da sauri Sameer yay picking gaisawa sukai ya bashi hak'uri kan tashinshi da yayi yace mashi ba komai, shiru yay yama rasa ta ina zai fara Haisam na jin hakan yasan da wani abu dama tun daga kan yanayin muryarshi ya fahimci hakan, tambayar shi yay lafiya Sameer d'in yace mashi akwae wani matsala ne yana son ya taimaka mashi da sauri yace mashi Ok miya faru, bayanin halin da Fauzy ke ciki yayi mashi Haisam ya d'an yi salati kafin ya tambayi yanzu tana ina yace mashi gata can tana ta kuka da gani she's in severe pain, ajiyar zuciya Haisam ya sauke wani irin tausayin Fauzy ne ya kama shi don ya tuno da yadda hakan ta faru tsakanin shi da Fatuu gashi yasan halin Sameer sosae yasan k'ilan harda k'arfi ya nuna mata, tambayar shi Haisam yay ba akwae clinic anan ba da sauri yace mashi eh akwae yace to ya duba in akwae likita sai a dubata haka yakamata, d'an jimm Sameer d'in yay kafin yace mashi yanzu sai namiji ya dubata, d'an murmushi Haisam yayi kafin yace mashi a'a ba dole sai shi ba ya bincika in za'a samu mace sai ta dubata in kuma babu koda nurse ce sai ta dubata in taga abun babba ne a shawarce kawai ko namijin aka samu ya dubata ko kuma ya fita da ita waje ya kaita Asibiti amman a yanzu dai gaskiya tana buk'atar likita ya dubata don zai iya yuwuwa ko ta samu wound ne, kai ya jinjina mashi yayi mashi godiya Haisam d'in yay fatan Allah yasa ba babbar matsala bace a hankali yace Amin sukai sallama yace zai kira yaji halin da ake ciki, Bayan sun gama landline ya nufa da sauri idon shi akan Fauzy da ba laifi ta d'an rage sautin kukan, bayan ya kira tambaya yay ko akwae likita mace on call cikin sa'a aka ce akwae ya buk'aci a turo mashi ita, bayan ya gama wayar dawowa yayi gadon ya fara k'ok'arin maida ma Fauzy kayanta bayan ya gama bedsheet d'in ma ya yaye shi a ranshi ya shiga tunanin yadda zai yi dashi can ya juya ya nufi hanyar toilet yaje ya saka shi cikin washing machine, dawowa yayi ya zauna a bakin gadon idon shi akanta, hannu ya kai yana shafa gefen fuskar ta ya shiga jera mata sannu yace tayi hak'uri yanzu za'a zo a dubata zata daina jin zafin shiru bata tanka ba sai faman sheshsheka take, bada jimawa sosae ba akai knocking k'opar cikin d'an d'aga murya ya bada izinin a shigo, matashiyar likita ce tana sanye da lab coat kanta ta sanya farar himar idanuwanta na sanye cikin glasses yayin da hannunta ke ruk'e da d'an plastic first aid kit, da sallama ta shigo ya d'aga ido ya kalleta hakan yasa ta nufo shi, daga gefe ta tsaya fuskar ta a sake ta gaishe dashi ya amsa tace gata an buk'aci ganinta ya d'aga mata kai tare da nuna mata Fauzy a hankali yace ita zata duba ta furta Ok, aje kit d'in tayi ta kai idonta kan Fauzy data duk'unk'une tace mata sannu ko, shiru bata amsa ba hakan yasa ta rankwafa ta d'aura hannunta a jikinta ta k'ara ce mata sannu sai lokacin ta d'aga mata kai, tambayar ta tayi Mike damunta tayi shiru ta k'ara cewa ta daure ta fad'i mata hakan zai sa tasan wane treatment zata bata, da k'yar ta bud'e idanunta da sukai mata wani irin nauyi har sun d'an kumbura sunyi jajur haka lips d'inta ma sunyi ja ta shiga motsa baki amman ta rasa mi zata ce mata, tana niyyar sake tambayar ta Sameer dake kallon su ya bata amsa da she had her first night and she said she was feeling much pain, kai ta jinjina dama ta zargi hakan tunda tasan da yayi auren kawai don ta cika ka'idar aiki yasa ta tambaya, bud'e d'an akwatin tayi ta fiddo gloves bayan ta gama sakawa ta kalli Sameer tace mashi zata duba ta ya kauda kan shi tare da ce mata she should go ahead ta d'an yi murmushi tare da d'an ta6e baki ta maida idon ta kan Fauzy, saida taji tsananin tausayin Fauzy ya kamata a ranta ta yanke da gani ba tantama k'arfi ya gwada mata, sosae ta dubata tana yi tana yi mata sannu tare da d'an girgiza kai kuma har lokacin Sameer d'in na nan zaune ya had'e hannuwan shi ya d'aura Ha6arshi yana kallon gaban shi, d'agowa likitar tayi fuska a yamutse ta d'an saci kallon Sameer a ranta ta ayyana merciless, ganin bata buk'atar stitches tace mashi suna buk'atar ruwan zafi da d'an gishiri yace Ok akwai a cikin toilet gishirin kuma yace yana zuwa ya mik'e ya nufi hanyar fita, bayan fitar shi ne ta d'an zauna daga bakin gadon ta kai hannu ta d'ago da ita har lokacin sheshsheka take ta shiga rarrashinta, bada jimawa ba sai gashi ya dawo ruk'e da yar jakar gishiri ya kawo mata bayan ta amsa ta taimaka ma Fauzyn ta mik'e saidai tana yin yunk'urin tafiya ta saki yar k'ara da sauri ta fara k'ok'arin komawa ta zauna likitar tana ce mata sannu bata iya tafiyar ne tana nishi ta d'aga mata kai, Sameer ne yace bari ya kai mata ita yay mata d'aukar jarirai suka nufi toilet d'in, yana d'auke da Fauzyn har ta gama had'a ruwan ta kalleshi tace zai iya sauketa, ganin yayi masu tsaye bayan ya ajeta yasa tace Shikenan he can go kaman bazai tafi ba sai kuma ya juya ya tafin, yana komawa cikin d'akin Haisam ya kira a ranshi sosae yaji dad'in yadda ya nuna damuwa don ya gane bai koma bacci ba, bayan yayi picking tambayar shi halin da ake ciki yay ya sanar mashi da an samu Doctor din gata can tana treating nata Haisam ya furta Alhamdulillah in sha Allah zata samu sauk'i kada ya damu shima sun samu Kusan irin problem d'in da second wife en shi Sameer ya furta Ok, cike da tsokana yace mashi amman wai shi ya akai ya bari har hakan ta faru ma yana wani irin murmushi yace shi da yake da aure ma ya bari hakan ya faru balle shi da wannan ne first time en shi, yar dariya Haisam yay yace kawai dai ya fad'i mashi he lost control ya d'age gira yana murmushin gefe yace he never thought haka abun yake, dariya mai sauti Haisam yay kafin yace ai da ya tsaya yana ta cutar kanshi Sameer d'in ya furta wllh sukai dariya, kafin suyi sallama yace mashi pls ya lalla6ata sosae ya furta Ok, duk yadda likitar taso Fauzy ta zauna ruwan abun yaci tura sai faman koke koke take tana fad'in zafi bazata iya ba sai fama take da ita, jin kukanta yayi yawa ya sashi dawowa cikin toilet d'in ya tambayi ya akai likitar tayi mashi bayanin tak'i ta zauna ruwan ne yadda yakamata da bud'ar bakin shi sai cewa yay to dole sai ta zauna ne, ba don shine yayi Maganar ba daya samu amsa daidai dashi dama ya bata haushi yadda taga yayi ma Yarinyar, amsa ta bashi da eh Saboda ta samu rauni ne dole sai tana zama ruwan ne zata warke ya jinjina kai alamar gamsuwa kafin ya maida idon shi kan Fauzy da ta d'an d'osana ta zauna a bakin bathtub tana ta jan majina tare da yar sheshsheka, tambayar likitan yay daga zaman ruwan zafin sai mi tace tana