Showing 57001 words to 60000 words out of 512766 words
Chapter 20 - Asanadin Makwabtaka Book 3 Hausa Novel Complete
Unknown
27 Dec 2024
1651
da yay ba a yaushe aka kira shin, d'an juyawa yay ya kalleta yace mata lafiya fuska a tur6une tace mashi ya akai suka baro wurin daga farawa shiru yay kaman ba zai ce komai ba sai kuma yace mata gida zai maida ta kamar zatai kuka murya na rawa tace "to Saboda me, duka fa bamu wani dad'e da zuwa ba" nan ma shirun yay tana ta k'unk'uni sai da ya d'an d'auki lokaci sannan yace "ban ce in akwae wani problem da kayan ba u shall inform me a canzo?" tura baki tay yanzu ta gano dalilin kaman zatay kuka tace "to ai naga ta shige ni ne" banza ya mata taci gaba da k'una k'uni da jan majina alamar zatai kuka can ya juya ya kalleta sai kuma ya maida idon kan hanya calmly yace "ai mun je ko miye na damuwar?" kallon shi tay kaman bazata tanka ba ta d'aure fuska a shagwa6e tace "to wannan zuwa ne, kofa Abinci bamu ci ba gashi serve ur self za'ai harda bank'ararrun raguna mutum yaci iya cin shi ga wannan yar giyar ma da aka aje mana saman table ko sha bamu yi ba" Haisam baisan lokacin da yay dariyar da har hak'oran sa suka bayyana ba jin wani shirmen ta wai giya d'an juyawa yay still yana dariyar yace "Har yanzu baki daina ganin lemu kice giya ba ko" tana tura baki tace "to ai giyar ce wannan ko ga kwalaben nan manya manya masu duhu kuma dama ai su suna shan ta" d'an shaking kan shi yay yana d'an murmushi yace "to wannan ba giya bane is non Alcoholic suna respecting addinin mu bazasu bamu giya ba saidae in mutum na sha yay Magana a bashi ko nama ma musulmai suke ba suyi processing nashi" shiru kawae tay still bakinta a ture yake can ya d'age gira yace "da giyan ne sai ki sha kenan?" Kikkafta ido tay tace "to ai in a rashin sani na sha ba wani abu ko" yace "to waya kai ki inda za'a bakin balle har kisha?" Shiru ta d'an yi kafin tace "kai ka kai ni kuma kasan za'a banin" yana murmushi yace "in nasan za'a baki bazan kai ki ba" shiru tay shima yaci gaba da driving d'in shi yana yi yana d'an kallonta still da murmushi a kan face d'in shi ganin yadda ta 6ata rai ita ala dole an mata laifi, a gaban wani babban soya spot ya parker Motar gefen titi ya fita part d'in gasasshen rago mai yawa yasa aka yanko mashi had'i da gasasshar kaza bayan ya biyasu ya dawo a back seat ya bud'e ya saka ya rufe ya koma driver seat d'in suka tafi, a gaban wani Cafe ya k'ara tsayawa ya fita bada jimawa sosae ba ya dawo ruk'e da k'atuwar leda mai tambarin wurin ya shiga suka tafi har lokacin bata washe ba sai fushi take, ganin sun bi wata hanya wadda ba ita suka biyo ba da zasu zo yasa ta d'an juya ta kalle shi yanata driving bata ce komae ba ta maida kan ta jikin seat har suka k'araso wata unguwa suka shiga Fatuu ta bi manyan gidajen da suke wucewa da ido lokaci guda mamakin ina ne suka zo ya cika ta tana niyyar juyawa ta tambayi ina suka zo idonta suka sauka agaban wani d'an sign board mai d'auke da sunan road d'in da Unguwar nan take ta gane G.r.a ne da mamaki ta juya ta kalle shi tace mi zasu yi a Gra kamar bazai tanka ba sai kuma taji yace saida ita zai yi ta tura baki, suna hawa wani titi ya tunkari wani tangamemen gate na wani katafaren gida ya tsaya yana latsa horn sau biyu wani mutum mai sanye da kayan yan sanda ya d'an manyanta ya lek'o ta k'aramar kopa yana ganin Motar ya koma da sauri ya zuge masu gate d'in Haisam ya shige, bai nufi k'aton parking space d'in ba sai ya parker ta gaban ginin gidan wanda mansion ne na Gaske ya kalli Fatuu yace ta fito ya kai hannu ya bud'e kopar ya fita itama ta bud'e ta fito baki bude take k'are ma gidan kallo duk da ba bene bane amman yana da girma sosae ga ginin kan shi abun mutum ya saki baki yana kallo ne ga had'addun shuke shuken da suka zagaye ko ina sun k'ara k'awata harabar sosae ta ko ina k'awatattun fitilu ne sun haske gidan security d'in ne ya iso gaban Haisam yana washe baki yay mashi sannu da zuwa ya amsa mashi kafin ya kai idon shi kan Fatuu itama ya gaidata duk sai ta ji wani iri hakanan ta amsa, bud'e back door yay ya fiddo da ledojin ciki security d'in ya mik'a mashi hannu yace ya kawo ya rage mashi Haisam d'in yace ya bashshi bayan ya rufe kopar yana shirin wucewa security d'in yace "Yalla6ai mai gyaran nan ya dawo yace abun nan sai ya kai zuwa gobe dole sai a Kano aka samu goben za'a kawo sai ya idasa gyaran" kai ya jinjina sai kuma ya tambaye shi tun yaushe aka maido wuta yace mashi ai duk yau akwae wuta gaskiya Haisam d'in ya amsa da Ok ya juya shima security d'in ya koma gate kallon Fatuu yay bayan ya zagaya side d'in da take yace suje tay tsaye tana kallon shi har zai juya ya dakata yace bata ji bane d'an yamutsa fuska tay tace ina ne nan d'in wani kallo yay mata kafin ya bata amsa da inda zai sayar da ita ne ta d'an zaro ido ganin bata da niyyar tahowa yasa shi cewa shi ya shiga ciki tay ta tsayuwa har azo a tafi da ita aikuwa tun kan ya rufe baki tabi shi da sauri tana yi tana waiwayen bayanta ita duk sai ta tsorata da gidan ma da yayi Maganar, Wani jigunannan Parlor suka shiga mai d'auke da Sofas set biyu ya tsaru iya tsaruwa ya bi wani Corridor dake gefe Fatuu na bin shi a baya sai waige waige take har suka iso bakin wata babbar kopa ya tura suka shiga Fatuu tay tsaye tana bin d'akin da kallo wanda Bedroom ne amman mai girman gaske daga can gado yake da bedside drawers d'in shi sannan daga gaban shi inda table d'in gaban gado yake set d'in leather Sofas ne ta yadda sun sa gadon a gaba daga tsakiyar su lallausan carpet ne a bangon da suke facing k'atuwar plasma TV ce manne sai can gefe kuma dressing mirror yake daga d'an gaban shi wata budaddar kopa ce ta corridor a gabanta kuma akwae k'atuwar window a wurin kayan motsa jiki ne sai dae basu da yawa harda irin mai sa gudun nan wanda Fatuu ta hau sanyin Ac ta koina, suna shiga taja ta tsaya har ya nufi ciki ya dakata ya juya ya kalleta ganin tayi tsaye ya nuna mata inda kujeru suke yace taje ta zauna bata motsa ba ta bishi da ido hakan yasa ya dawo d'an gabanta ya tsaya yana kallonta ta sadda kai can ta d'an d'ago ganin ya kafeta da ido yasa a marairaice tace "baka gaya man ina bane nan d'in da muka zo" d'an kauda idon shi yay tana ta kallon shi ya juyo yace bata yarda dashi bane da sauri tace "a'a kawai dae ina son sani ne" sigh yay yace "gidan Dad d'ina ne a G.r.a" kai ta d'aga har zai juya ta k'ara cewa "to mi muka zo yi bazamu koma gida ba?" Idon shi a Kanta yay d'an murmushin gefe yace "zaki ida abunda na hanaki ne kike fushi sai mu koma" d'an tura baki tay yace taje ta zauna ta shige shima ya wuce saida ya aje ledojin kan Carpet yace mata yana zuwa ya nufi Corridor d'in cikin d'akin tabi shi da kallo har ya shige kafin ta maido su tana k'are ma d'akin kallo ya dae tsaru sosae sam ba hayaniya ga katafaren gadon yasha farin bedsheet gwanin burgewa, sanye da milk jallabiya mai gajeran hannu ya fito ya nufi hanyar da suka shigo ya fita Fatuu dae tayi tsuru a saman kujera bai dad'e ba ya dawo hannun shi ruke da plates harda yar wuka da glass cups ya nufi wurin kujeru ya d'aura akan Carpet ya d'ago ya kalleta yace ta saukko ta taso tazo wurin ta zauna, da kan shi ya shiga fiddo abubuwan da ya siyo yana sawa a plate d'in harda take away d'in Fried rice da irin lemun da tace ma giya yana fiddo shi ya d'aga ido ya kalleta yana d'an murmushi ta tura baki ta kauda fuskarta, bayan ya gama yace ta ci ya d'auki wasu da ya rage a cikin leda yace mata yana zuwa ya nufi hanyar fita don kai ma security, bata fara ci ba har ya dawo ya zauna kan kujera yana kallonta yace taci mana tana d'an kikkafta ido tace to shi fa yace zai ci ta gama tana d'an yamutsa fuska tace wato ita acici ko in dae bazai ci ba itama ta k'oshi d'an murmushin gefen baki yay yana kallonta itama kallon shi take can ya tashi ya sauka kan Carpet d'in ya lankwasa kafafun shi saida taga ya fara ci sannan itama ta sa hannu tun dai bata saki jiki ba har ta saki suna ci suna kallon Tv sai gashi sun ci sosae harda k'arawa bayan sun gama yace in bata k'oshi ba ta k'ara tace itama ta k'oshi ya bud'e mata lemun ya tsiyaya mata yana d'an murmushi yace ta d'auka ta kai hannu ta d'auka ta d'an sha sai taji shi lafiya lau lemu ne yana murmushi yace saura ta k'ara gani tace giya ce tay d'an murmushi taci gaba da sha a hankali, wayarshi ce ta fara ringing ya mik'e ya nufi gaban dressing mirror ya d'auka da turanci yake magana bayan ya gama ya aje wayar ya juya ya nufi daga can gefen inda kayan Motsa jiki suke saman wani desk ya d'aukko laptop dake a sama ya dawo wurin kujerun ya zauna saman 3 seater ya aje laptop d'in a gabanshi bayan ya bud'eta ya fara operating nata Fatuu da itama ta koma saman one seater ta zauna tana kallon Tv bayan wani lokaci ta kalleshi ta kira sunan shi ya juyo ya kalleta tace ba yanzu zasu tafi bane gently yace ta d'an yi hak'uri ya k'arasa abu ana jiranshi ne tace to ta maida idon kan Tv can ta tuna da bata yi sallar isha'i ba da yake tayi wankan tsarki jiya zumud'in zuwa dinner ya hana ta tsaya tayi Sallar kallon shi tay tace tana son tayi salla ya d'ago ya nuna mata corridor d'in da ya shiga ya canzo kaya yace in ta shiga akwae kopa mai kallonta anan toilet yake tace to ta mik'e, lokacin data k'arasa ta tura kopar tasha mamaki don tayi zaton toilet d'in zata gani amman sai taga laundry room irin nashi na gidan Hajiya amman wannan yafi kayatuwa don aciki press d'in kayan shi take wadda ta glass ce kana kallon kan ka a jiki ga kuma wall cabinet a ciki su kayan wanka suke sosae wurin ya burgeta don ita bata san yana dashi a can d'in ba tunda ko bedroom d'in shi bata ta6a shiga ba, kopar da ta gani a cikin wurin tay tunanin nan ne toilet d'in ta nufeta ta tura aikuwa toilet d'in ne wanda ya amsa sunan toilet, bayan tayo Alwalar ta fito tsaye tay a bakin corridor d'in tana tunanin to da mima zatay sallar d'an gyalen data nad'a iya kafad'ar ta yake tana tsayen ya d'ago ya kalleta ya tambaye ta da matsala ne tace eh ba hijab yace ina jallabiyar ta tace ta baro ta a Mota mik'ewa yay yace yana zuwa bada jimawa ba ya dawo ya kawo mata tay mashi godiya ya d'aukko mata prayer mat ta tambayi inda gabas take ya nuna mata kafin ya koma yaci gaba da aikin shi, bayan ta gama sallar komawa tay wurin kujerun ta zauna kan 2 seater taci gaba da kallon a hankali kuma ta fara gyangyad'i tun tana yi tana bud'e ido har takai ta d'an kwanta ta fara baccin sosae can ya d'ago ya ganta tana baccin don bai ma san tayi ba juyawa yay yaci gaba da aikin da yake bayan wani lokaci Fatun ta bud'e ido da sauri kuma ta tashi zaune tana d'an murza ido tace "Ya Haisam yakamata mu tafi dare yayi sosae" kallon agogon jikin laptop d'in yayi yaga sha biyu saura saukko da d'ayar kafar shi yay ya mik'e yace suje itama ta mik'e ganin bai kashe laptop d'in ba yasa tayi mashi magana yace zai dawo ne in ya kai ta ta d'aga kai ta d'auki purse d'inta ta fita daga wurin kujerun shi kuma ya nufi gaban dressing mirror ya d'aukko cay key yana nufo ta kwatsam aka d'auke wuta aikuwa Fatuu ta saki k'ara tana fad'in "Wayyo ya Haisam kana ina don Allah ka kunna haske wllh ban ganin komae" shi Maganar tata ma dariya ta bashi sai kace wata yar k'aramar yarinya wai tsoron duhu ya lura da ita abunda bai kai ya kawo ba shi take ji ma tsoro jin baiyi magana ba yasa ta k'ara kware murya tana fad'in ta bani don Allah yayi magana abun ma shi nishad'i ya saka shi sai kawae yay shiru aikuwa ta k'ara rud'ewa dama ta tsorata da gidan tun farko cigaba da fad'in yana ina tay tana lalube duk ta firgice a haka har ta k'araso gabanshi tana kai hannu ta ta6a chest d'in shi ga k'amshin jikinshi kuma aikuwa ta fad'a mashi ta fashe da matsanancin kuka tana fad'in shine yana jinta zai yi banza da ita sosae ta k'ank'ame shi jikinta sai kerma yake sai kuma duk bai ji dad'i ba baiyi zaton ta tsorata haka sosae ba slowly ya kai hannu bayanta alamar rarrashi ya shiga furta mata "am sorry" lamo tay a hankali rawar da jikinta keyi ta fara raguwa cikin muryar kuka tace ya kunna haske su tafi ya furta Ok bari ya duba wayan bai san takamaimai inda take ba aikuwa ta k'ara rikeshi gam ganin haka yasa ya fara moving da ita a kokarin shi na su koma inda kujerun suke don yafi tunanin anan ya aje wayar bayan da aka kira shi cikin rashin sani ashe ta bayan kujerun suka bi har baisan sun zo bakin gado ba kawae sai jin su sukae sun fad'a saman shi rikica gaba d'aya hankalin su ya tashi don abu ne da basu tsammaci faruwar shi ba tsit kake ji kowa na maida numfashi ba kamar Fatuu da yake a samanta sun dan d'auki lokaci a haka kowa ya kasa yin kwakkwaran motsi tamkar anyi glueing nasu da k'yar Fatuu cikin rawar murya ta ambaci sunan shi shiru bai amsa ba ta kai hannu da niyyar ta d'aga shi hannun ya nutse acikin sumar kanshi wani irin shock yaji a jikin shi da sauri Fatuu ta janye hannun tana breathing rapidly wannan d'agawa da saukar da chest d'inta keyi ya fara turning nashi on slowly ya d'ago face d'in shi ta yadda numfashin su ke had'uwa gaba d'aya kasala ta lullube Fatuu da k'yar ta iya k'ara bud'e baki tace "Ya Haisam ka......" Cak ta tsaya tana zare ido jin abunda bata ta6a zato ba lips d'in Haisam a saman nata a rud'e ta fara kokarin k'ara yi mashi magana kawae sai jin tongue d'in shi tay cikin bakinta bata ankare ba sai ji tay ya fara mata hot French kiss lokaci guda Fatuu ta rud'e ta kidi'me ta gigice, gaba d'aya Haisam ya gama gigita yar Mutane har bata san ta zura hannunta acikin sumar shi ba tana squeezing nata hakan da take ya k'ara turning nashi completely on hot romances ya shiga yi mata tamkar yana operating laptop d'in shi to Fatuu dae ba k'arfe bace cikakkar mace ce da jini ke yawo a jikinta tana cin mai kyau ta sha kuma mai kyau dole kota k'i ko taso jikinta na buk'atar abunda ke faruwa da ita hakan yasa kwata kwata ta kasa hana shi abun har ya kai wani mataki da ita kanta bata ankare da an kai ba ba abunda take sai sakin numfashi da k'arfi had'i da nannauyar ajiyar zuciya a wata kalar duniya take jin ta da babu gwaggo babu Kawu Amadu ba Hajiyar sanata ba ba....., Fatuu bata tashi dawowa hayyacin ta ba saida taji wani rikitaccen Al'amari dake shirin faruwa da ita wanda sam bata san an kawo nan ba aikuwa a gigice ta kai hannu ta kama damtsen shi tana girgiza mashi kai tana fad'in ya bari ba kyau abunda suke Allah zai kama su kada ya cutar da ita, da alama Haisam fa ya rasa control kokarin penetrating d'in ta yake ta k'arfi ganin haka yasa Fatuu ta fara k'ok'arin kwatar kanta ta hanyar kai mashi bugu da yakushi amman sam kamar bai jinta ma abunda yasa gaba kawai yake as if his life depends on it cikin k'araji Fatuu ke fad'in "Don Allah Ya Haisam na rok'e ka in kana k'aunar iyayen ka kana k'aunar Hajiyar Sanata ka k'yale ni kada ka cutar dani ni fa kanwarka ce......" bata k'arasa Maganar ba ta saki wata irin razanannniyar k'ara koma in ce kururuwa........... innalillahi Wa'inna ilaihir raji'un! Jama'a miya hwaru ne😳
_Littafin A Sanadin Makwabtaka part 2 Naira 300 ne za'a tura ma Mutum har part 1 ga mai so zai turo kudin ta wannan Account din, 1509618776, Zainab Bature Access Bank, za'a turo shedar biya ta wad'annan nos din 09013804524 ko 08169856268
[5/8, 19:28] +234 901 700 4868: *ASM Bk2045*
_Destiny may be delayed but cannot be changed...._
*DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN KAI*
........lokacin da suka iso kopar gidan k'arfe d'aya da rabi na dare Unguwar tayi tsit ba kowa sai hasken fitilu da yake akwae wuta, yana parker Motar ta kai hannu