Showing 219001 words to 222000 words out of 512766 words

Chapter 74 - Asanadin Makwabtaka Book 3 Hausa Novel Complete

Unknown   

27 Dec 2024

1674

Zarah a jikin shi, cikin karyayyar murya tace mashi to miyasa bai saketa ba kaman yadda suka tsara, bin bakinta yay da kallo tana furta Maganar har ta gama yay d'an jimm yana ta kallonta hakan yasa Fatuu d'an motsa jikinta cike da shagwa6a tace yayi Magana mana, Slowly ya matsa da Fuskar shi ya had'e goshin su nan take yanayin fitar numfashin Fatuu ya canza ya koma fita da d'an k'arfi ta lumshe ido, shima nashi idon a lumshe yake kusan ma sun rufe wani irin yanayi mai dad'i suke ciki son junansu na sake sabuntuwa a cikin zuciyoyin su, sun d'an d'auki lokaci a haka suna inhaling sweet scent d'in juna, sai after some few minutes sannan ya d'ago da fuskar a hankali itama a hankali ta fara bud'e idanuwanta saidai ta kasa bud'e su gaba d'aya sun lumshe kaman yadda nashi ma suke a a d'an lumshen gashi sun k'ara cizawa, murya k'asa k'asa ya fara magana "after the marriage naji ban iya sakin ki and to my surprise tunda nasan kin zama tawa sai kawai na nemi ciwon da nike na rasa....." Dakatawa yay yana sakar mata wani k'ayataccen murmushi, itama murmushin take mashi, cigaba yay "if u can remember, akwae wani rana da muna Video call da kika ce ko kinga kaman face dina ya canza na tambaye ki mi yayi kika ce ya fad'a ko ban lafiya nace maki eh but na samu sauk'i, lokacin ina Tunanin bai fi 2 days dana dawo daga inda naje Seminar ba harna kwanta Medical bed" d'an jimm Fatuu tay alamar tunani nan take ta tuno lokacin bayan su gwaggo sun dawo ne tare da su yadikko har ta shiga d'akin Kawu Amadu suna cikin yin Vedio call d'in bacci ya d'auketa, da sauri ta maida idanunta cikin nashi tace "kenan lokacin ni Matar ka ce?" Ido ya lumshe mata still da murmushi akan Face d'in shi, murmushi tayi mashi ya kai hannu ya rungumota ta kwantar da kanta a chest d'in shi, shima kwantar da gefen fuskar shi yay suna kallon side guda,

"Lokacin dana maido Hajiya that's why I can't take my eyes off u, sosae nike jin dad'i a zuciyana in ina kallon ki, akwae wani lokaci da nayi maki Maganar ko zaki bini U.S a cikin Mota bansan ko zaki tuna ba....." Kai ta d'aga mashi alamar ta tuna, ce mata yay lokacin da gaske yake data amince zai tafi da itan alokacin ya yanke ya sanar ma Hajiya game da Auran, jin tana k'ok'arin d'ago kanta ta kalle shi yasa shi janye face d'in shi,

"To da na amincen ka tafi dani Aunty Fanan fa tunda nasan bata sani ba" a sanyaye tayi Maganar tana kallon shi, sigh yay yace zai kai ta wani wuri ne da bazata sani ba tunda lokacin ya fahimci bata son zuwa can Saboda Fanan d'in don akwae wani lokaci a baya sun ta6a Maganar yace ko zataje can taci gaba da karatu tace mashi Fanan d'in koro ta zata yi tace ta lik'e ma mijin ta,
daga baya in ya yi mata bayanin komai sai ta koma gidan su, ce mashi tay to karatun ta fa bacin tayi nisa yana murmushi yace mata acan ma ai ana karatun sai tayi kuma bai d'aukar lokaci kamar na nan, shiru kawai tay suna cigaba da kallon juna can ya d'age mata gira yace "Are u satisfied now that I love you?" Lumshe mashi ido tay irin yadda yake mata nan take ya gane kwaikwayon shi tay, murmushi yay slowly ya kai bakin shi saitin nata ya manna mata kiss, da sauri ta kauda fuskarta alamar kunya, Hannu ya kai ya juyo da Fuskar tata ya furta "is dat all u want know ko da wani abu?" had'e lips dinta tayi ta d'an d'age ido alamar tunani, kallon shi tay cike da shagwaba tace "to amman miyasa kake gudu na?" kafeta da ido yay yana mata wani kallo ba tare da yace komai ba, ganin haka yasa ta fara nazarin Maganar da tayin a d'an rud'e tace mashi tana nufin miyasa bai sake mata bayan ta tare in kuma don abunda tayi ne ai ta bashi hak'uri kuma yace ya hak'ura, wani irin murmushi taga ya saki aikuwa ta fad'a mashi ta cusa fuskarta cikin broad chest d'inshi tana fad'in itafa ba wani abu take nufi ba wllh, rungume ta yay tightly yana ji a ranshi kaman su dawwama a haka bayan ya kwantar da Fuskar shi saman gashinta a nutse ya furta "ba gudun ki nike ba Wife, I always need u badly, abunda ya faru a G.r.a nasan nima inada laifi duk da ban kai ki can ba don hakan Allah ne ya kaddara hakan zai faru, banyi fushi da ke ba kawai abu biyu ne ban ji dad'in su ba, farko yadda nayi maki nasan na cutar dake sannan kuma da kika zo sanar man u'r pregnant duk abunda kika fad'a man banji komai ba don nasan nayi maki ba daidai ba kawae abunda banji dad'in shi ba yadda nayi k'ok'arin dakatar dake amman kika k'i saurarana bazan 6oye maki ba banji dad'i ba kaman yadda na fad'a maki da kika zo bani hak'uri, hankali na ya tashi a lokacin ba kuma don rasa cikin ba sai don tsoron abunda zai iya faruwa dake I might lose u i thought to myself, hakan yasa na je na fad'i ma Hajiya duk da dama ina niyyar inje in fad'a matan Saboda abunda nayi maki.....Tun bayan da abu ya shiga tsakanin mu...Sai na sha drug nike iya bacci peacefully" lamo Fatuu tay cikin ranta ta shiga tunanin ashe Maganin data gani kenan Saboda haka yake shan shi, kai bakin shi yay saitin kunnanta cikin magana mai kaman rad'a yace mata yana gudun ta k'ara samun ciki ne yafi son sai dangin shi sun sani komai ya daidaita don yasan dole farko za'a iya samun matsala hakan kuma na iya sata a damuwa wanda ba'ason mai ciki tana damuwa k'arshe ma cikin zai iya k'ara zubewa wannan ne dalilinshi duk da yana cutuwa amman in itama ta cutu sai yafi jin ciwo, nan ya bata hakurin abunda su Hajiya Maryam suka mata ya nuna bai ji dad'i ba sosae amman insha Allah hakan ya wuce ba wanda zai k'ara mata, k'ank'ame shi Fatuu tay lokaci guda yaji sheshshekar kukan ta a cikin kukan ta fara bashi hak'uri kan tunanin da tayi ba daidai ba a kan shi da kuma wahalar daya sha saboda ita, gaba d'aya ta gama kashe mashi jiki, d'ago Fuskarta yay har tayi jage jage da hawaye, idanun shi a lumshe yake kallon ta sai kukan take itama tana kallon shi, girgiza mata kai ya fara kafin ya kai bakin shi ya fara kissing hawayen, jin tayi shiru yasa shi dakatawa ya d'ago hannu yana share mata fuskar, bayan ya gama yana murmushi ya tambaye ta ya akai ta fara son shi itada yasan ba komai a ranta sai son karatu ta zama Doctor, cikin muryar kuka ta fara bashi labari tana yi tana yar ajiyar zuciya, bata 6oye mashi komai ba tun daga kan yadda Haulat ta nuna mata son ta yake shiyasa yake hidima da ita har ranar ta tuna mashi daya tambayi Haulat d'in ko yau sun samu kud'i ne a school yaga tana cikin farin ciki tace mashi tun daga nan ta fara jin son shi, ta sanar mashi tun ranar da Aunty Fanan tazo ta gane abunda ke tsakanin su ta fara wahala akan son shi, a shagwabe ta furta "Wllh Ya Haisam nasha wahala....maimakon tunda nasan kana da wadda zaka aura in daina jin son kan amman zuciyata taita k'ara man son ka gashi kuma tasan ba samun ka zan yi ba....." Fuskarta sharkaf take Maganar, wani irin tausayin ta ne ke ratsa shi har idanun shi sun k'ara sauyawa, cigaba da goge mata kwallan yay yana fadin "I promise you that this is the last time you will ever have to cry because of me" bayan ya gama goge mata rungumeta yay, suna haka yake ce mata ai da ta sani daya kirata ya tambayeta abunda ke damunta ta fad'i mashi tace mashi to ai tasan k'arshen ta ya bata hak'uri kaman yadda ta fad'i mashi su Kawu Amadu da Haulat sun ce mata a labarin data bashi kuma shima ba gashi yace lokacin da Abbas yay mashi Maganar aurenta duk da yana sonta da farko bai amince ba" shiru yay yasan kusan hakan ne zai faru, shafa bayanta ya shiga yi ana fadin she should forget about d pass, saida yaji ta samu natsuwa sosae sannan ya d'ago fuskar ta yana murmushi ya d'an dage mata gira yace yanzu yaushe zata biya shi abunda tasa ya rasa kaman yadda ta fad'a, kunya ce ta kamata ta fara mutsu mutsun son 6oye fuskar ta amman ya hana sai dariya yake hakanan sai ta kasa ce mashi ba ita ta tura sak'on ba, k'ara maimaita mata tambayar yay da k'yar tace mashi yana so ne, kai ya jinjina mata idonta a d'an runtse tace to miyasa Aunty Fanan bata haihun mashi ba tunda dai yana so, d'an jimm yay yana kallon ta har saida tasha jinin jikinta, saida ya d'an d'auki lokaci sannan ya sanar da ita tana da problem ne daya hana hakan amman tana cikin shan Magani, wani iri Fatuu taji sai taji dama bata yi Maganar ba, a sanyaye tayi Addu'ar Allah ya bata lafiya ya amsa sai kuma yace "in bata haihun ba zaki bata kyauta cikin naki?" Da sauri ta jinjina mashi kai tace "dana haifi na farko ma zan bata" d'an bud'a ido yay yace mata to yaushe zata biya shin aikuwa da sauri ta kife fuskarta k'ok'arin d'agota ya fara amman ta k'ank'ame shi sosae sai yar dariya yake yi, tsit kake ji zuciyoyin su sai bugawa suke a tare kowanne ya rufe ido, sun dauki lokaci a haka kafin taji ya tambayi mi zata yi a cikin Laundry room daya ga d'azun ta nufi can, ce mashi tay wanka take son yi ba tare data d'ago ba, k'ok'arin d'agota ya fara yi yace "Ok, let me help u take the bath" da sauri ta k'arasa d'agowa ta waro ido tana kallon shi ya d'age mata gira aikuwa da sauri ta fara k'ok'arin sauka daga jikin shi nan take ya gane guduwa take son yi ko kafin ta ankare gaba d'aya ya mik'e tare da ita ya sa6ata a kan kafad'ar shi ya nufi Laundry d'in da ita sai faman wuwwuntsila k'afafu take tana fad'in don Allah ya bari zata yi da kanta shi abunma dariya yake bashi yana zuwa da k'afa ya tura kopar ta bud'e ya shige da ita..............(Wayyo! An yi magani na ina niyyar sa kai don d'aukko rahoto aka bugo man k'opa a goshi, maganina kenan mai son ganin sirrin ma'aurata)

....In zauna a bakin gado in jira su su fito, amman dai goshina ya bugu dama k'opar bata wasa bace.........Ina zaunen Fanan ta fad'o man arai, ko awane hali take baiwar Allah.

*ASM 074*


~_*✊💋BOSS LADIES WRITERS💋✊*_~



*DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN KAI*



........... After some minutes sai gashi ya fito da ita yayi mata irin d'aukar jarirai gaba d'aya ta duk'unk'une a cikin bathrobe,gado ya nufa da ita ya d'aurata aikuwa kaman tana jira da sauri ta jawo duvet ta lullube, zama yay a bakin gadon idon shi a kanta fuskar shi d'auke da k'ayataccen murmushi tunawa da yadda akai wankan, shi ganin hakan yake bak'on abu don koda Fanan tana Amarya bata yi mashi haka ba saidae kuma sosae yadda take nuna kunyar ke burge shi, jin shiru bata ji yayi Magana ba yasa tayi tunanin ko da ya ajeta tafiya yayi, a hankali ta sa hannu ta d'an janye bargon da nufin ta d'an lek'o taga ko tafiyar yay, karaf suka had'a ido aikuwa da sauri ta ja bargon ta maida Fuskar, Murmushi kawae yake saki can taji ya kira ta "Baby" runtse ido tayi tana dariya ta cikin bargon, dama tunda yana mata wankan taji ya fara kiran ta da haka, ji tay ya k'ara kiranta still idanunta a runtse suke ta amsa mashi, taji yace yanzu shi bazata taya shi yay wankan ba, dama tun a toilet d'in yaso suyi tare tak'i yarda harda yi mashi magiya kan hakan, ya lura sosae take jin kunya don da k'yar yayi mata wankan hakan yasa shi k'yaleta, k'ara yi mata magana yayi ta cikin lullubar ta girgiza mashi kai, sigh yay yace mata Ok shi ya saba sai an taimaka mashi yake yin wanka bari yaje wurin Fanan in tayi mashi sai ya dawo, wani abu taji a ranta jin motsin mik'ewar shi yasa ta raya da gaske yake kenan aikuwa da sauri ta d'ago dama yana tsaye bai tafi ba, inda yake tazo still tana kudundunan kawai sai ji yay ta kamo mashi riga, gaba d'aya ta cure a guri guda shi yadda tayi ma sai ya bashi dariya har jerarrun fararen hak'oran shi suka d'an bayyana,

"I will be back ai da an gama wankan" taji ya fad'a, da sauri ta girgiza mashi kai, d'an bud'a ido yay yace "kar in je?" Kai ta d'aga mashi, "Ok zaki taimaka man in yi kenan?" jimm ta d'an yi kafin a shagwabe tace "n...ni wllh Kunya nike ji" still dariyar yake dama wasa yake mata kawai komai nata nishad'i yake bashi ne, komawa yay ya zauna ya kai hannu ya janye duvet d'in Sumarta ta bayyana don ta kife fuskar a jikin mattress, bin ta yay da kallo cike da k'auna yana jin kaman don ita zuciyar shi ke beating, kiran ta yay ta amsa ba tare da ta d'ago ba yace tunda tana jin kunya zai k'yaleta yaje yayi amman har sai yaushe zata daina jin kunyar ta fara taimaka mashi wurin yin wanka, d'an jimm tay sai murmushi take zuciyarta ce ta tuno mata da zancen zuwa wurin Fanan da yayi kan tayi mashi wanka bata san lokacin data furta mashi gobe ba, jinjina kai yay yace promise ta d'aga mashi nata kan, ce mata yay to ta tashi ya taimaka mata ta shirya, girgiza mashi kai tayi murya can k'asa tace yaje yayi wankan zata shirya, hannu ya kai ya shafi sumar ta ya furta "Ok My Baby" daga haka ya mik'e, ta ji lokacin da ya tashi saida ta d'an bashi lokaci sannan ta d'ago ganin bata gan shi ba yasa ta tashi zaune ta juya hanyar laundry ta d'aga kai daidai zai tura kopar kawai sai gani tay ya d'ago mata hannu alamar yasan tana kallon shi, dariya ta saki ta maido kan ta k'asa,

tana jin k'arar rufe kopar shi cike da Farinciki ta runtse idanunta tana d'an k'ank'ame hannunta, wani irin dad'i take ji tamkar ta saki ihu haka take ji sai d'an rawa rawa take da jikinta, idanunta a runtse ta shiga tariyo yadda akai wankan, a laundry ya cire mata rigar jikinta da k'yar lokacin da ya zo kan bra d'inta k'ank'ame jikinta tay idanunta a rufe ta hau yi mashi magiya kan basai an cire su ba ayi wankan da su, ganin bazata bari ya cire su ta dad'i ba yasa shi had'e lips d'in su ya fara kissing nata deeply nan take jikinta ya saki a haka ya cire bra d'in, lokacin daya raba mouth d'in nasu ai ko ido bata iya bud'ewa nan ya cire sauran undies d'in hankali kwance sai sakin murmushi yake, saida ya cire mata komai sannan ya sa6eta yay cikin toilet d'in da ita, cigaba da imagination na abunda ya faru bayan sun shiga cikin toilet d'in tay har zuwa fara yin wankan......., da sauri ta bud'e idanunta ta dawo daga tunanin da take yi jin kaman a lokacin hakan ke faruwa, k'ayataccen murmushi ta shiga saki tana haka Mino ta fad'o mata a rai, ita sham ta manta da wata Mino ta raya a ranta har saida tay yar dariya, tunanin ko lafiya bata zo ba ta shiga yi zuciyarta ta bata k'ilan zata zo sai kuma tay tunanin ai bata kaiwa haka bata zo ba, tun tana a part d'in Hajiya tara saura tayi yanzu kuma tasan karfe goma bata rasa wucewa, to ko dai bata lafiya amman kuma fa d'azun suka rabu, wata zuciyar ta ayyana mata to ai yanzu yanzu sai Allah ko, yin wannan tunanin yasa ta mik'e tasa hannu ta ruk'e gaban bathrobe d'in, gaban dressing mirror ta nufa ta d'aukko wayarta ta dawo bakin gado ta zauna, Kawu Amadu tayi tunanin kira tasan yanzu yana shago, bayan ta fara ringing yay picking, gaida shi tay ya amsa tace mashi dama so take ta tambayi ko lafiya Mino bata zo ba, cikin d'an fad'a fad'a yace mata to ba mijinta ya dawo ba zuwa kwanan mi zata yi kuma, d'an jimm Fatuu tay a ranta tana mamakin ashe sun san ya dawo, kaman yasan tunanin da take taji yace d'azun yana shago yaga zuwan su Tk ya d'aukko su har tsayawa yay suka gaisa, amsa mashi tayi da to tay mashi saida safe, saman bedside ta d'aura wayar tay shiru, zuciyar ta ce ta raya mata to bazata tashi ta shiryan ba sai ya fito kuma yaga bata shirya ba tace mashi zata shirya da kanta, mik'ewa tay ta nufi gaban mirror cikin fargabar kar ya fito ta fara yin shafa, bayan ta gama mulke jikinta da mai ta d'aukko wata yar sauran Humra da ta rage mata ta fara shafawa cike da takaicin sauran da Farha ta fasa mata tana ta so ma tayi ma Aunty Mareeya Magana kan tana son wasu don Hajiya tace tayi magana a fad'i kud'in, bayan ta gama shafe shafen wardrobe ta nufa, bayan ta bud'e wurin kayan bacci ta kai hannu har zata d'aukko wasu zuciyarta ta raya mata ta sa cikin wanda Aunty Mareeya ta bata ko ajiyar su zatai tayi, can k'asa ta kai hannu ta jawo su, tunanin wadda zata saka ta fara zuciyarta ta sake bata ta

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login