Showing 63001 words to 66000 words out of 512766 words
Chapter 22 - Asanadin Makwabtaka Book 3 Hausa Novel Complete
Unknown
27 Dec 2024
1592
shiru shine matsala amman indai ansan inda ake ai ba komae" juyar da kai Fatuu tay gefe jin k'walla na son zubo mata don wani irin tausayin gwaggon taji ta bala'en yarda da Haisam ta yadda ko kusa ranta bai bata wani abu mara kyau a game dashi, kokarin mik'ewa ta fara yi tana fad'in ta tashi tay sallar in tayi breakfast sai tasha magani akwae ruwan zafi a cikin flask a cikin kitchen da bread ita bari taje ta kwanta ta huta tunda yau bazata aiki ba daga haka ta fuce, wani irin kuka mai cin zuciya Fatuu ta saki zuciyarta ta raya mata yanzu fa ba kuka bane a gabanta ta fara tunanin yadda zatai jinyar kan ta ba tare da an gane ba don a iya tafiyarta ma kawae da gwaggo ta gani to tabbas zata iya zargin wani abu koma ta gane yin wannan tunanin yasa da sauri ta goge kwallan ta fara k'ok'arin sauka daga kan gadon a hankali ta fara tafiya k'afafu a wawware tana d'an yamutsa fuska don wurin yay tsami tana buk'atar ruwan zafi, saida ta d'an lek'a fuskarta ta labule ta kalli kopar d'akin gwaggo tsoro take kada ta fita itama ta fito su had'e ta d'an d'auki lokaci a haka can dai tay Addu'a ta yaye labulen ta fita gabanta na wani irin bugu tamkar ana mata luguden ta6are, kasa tafiya tay tayi tsaye a wurin can ranta ya bata ta lek'a taga mi gwaggo ke yi ta nufi d'akin a yadda take tafiya har ta k'arasa without making any sound a hankali hannu na rawa ta d'an d'aga labulan ta hangota saman gado ta lullube rabin jikinta har saida taji wani sanyi ta saki labulan ta juya, sosae ta d'aure tana cije baki ta rink'a tafiya yadda zata d'an yi sauri ta nufi kitchen ta d'aukko electric kettle ta nufi Toilet bayan ta fito, saida ta zauna ruwan zafi sannan ta d'auro Alwala, zaune tay bayan ta gama sallan da k'yar ta shiga tunanin yadda zatai don yadda take tafiya tsab asirinta zai tonu tana ta sak'e sak'e can dubara ta fad'o mata ta ta tafi Makaranta kawae kafin gwaggo ta tashi ko Kawu Amadu don shima ta san yanzu bacci yake tunda weekend ne sai d'an anjima zai tashi ya bud'e shago da wannan tunanin ta lalla6a da sauri ta tashi bayan ta d'auke abun sallan ta nufi Wardrobe ta fiddo wata doguwar riga ta zumbula ta ciro yar madaidaiciyar hijab ta saka lokacin idanunta suka sauka kan ledan magungunan ta d'aukko su bayan ta rufe ta d'aukko jakar goyonta da komae na karatun ta ke ciki ta bud'e ta saka magungunan ta sake bud'e wardrobe ta d'auki k'ananun kaya kala biyu da undies don acan tana da kaya bayan ta rufe wardrobe d'in ta d'auki wayarta dake ajiye gefen gado itama ta saka ta kauda duk wani abu da zata kauda daga haka ta nufi hanyar fita hannunta ruk'e da jakar saida ta lek'a ta tabbatar ba kowa sannan ta fita ba sai na fad'i yadda gabanta ke fad'uwa ba sai Addu'a take a cikin ranta cikin sa'a har ta kai zaure bata ji motsin wani ya fito ba ta bud'e gidan wanda sakata ce kawae Amadu ya sa da ya dawo daga sallar Asuba.
Lokacin da ta fito wajen kwalam ba mutane bata bi ta hanya ba ta lungun gidan Hajiya tabi tana yi tana dafa bangon gidaje in ta gaji sai ta d'an tsaya ta huta kafin taci gaba tana cikin hakan tazo daidai kangon da su goga suka so raping nata wanda yanzu gida ne masu shima har sun dawo yanayin fuskarta ne ya canza ta shiga tuno yadda abun ya faru a lokacin har Haisam yazo ya ceceta da kuma lokacin da ta je part d'in shi daga baya har yace mata dama ita yar iska ce, a hankali kwallan da suka taru suka fara gangaro mata a fili ta furta "Ya Haisam yanzu ai kasan in ni yar iska ce ko....." Cigaba da lalla6awa tay tana yi tana cigaba da goge kwalla ta d'auki lokaci kafin ta kai bakin hanya don ba ranar aiki bace sam bata ga wani abun hawa a layin ba saida taje bakin hanya nan ma saida ta d'an yi jiran samun Napep don babu sai masu mashin ne keta tsayawa tana girgiza masu kai don tasan ba iya hawa zata yi ba daga baya ta samu Napep d'in ta fad'i mashi inda zata je suka tafi, lokacin da suka isa da kanta ta rok'i mai gadi kan ya bari a shiga da ita ciki bata lafiya ne da yake sun saba sosai yace to amman yay sauri ya fito suka shige bayan tayi mashi godiya, har bakin Hostel ya kaita bayan ta fito ta biya shi shima saida yay mata Allah ya sawak'e tay mashi godiya sannan ya juya Napep d'in ya tafi, harta shige bata ga kowa ba anata baccin weekend wad'anda suka rage a hostel d'in wanda ba yan gari ba don yan cikin gari da garuruwan kusa duk weekend suke tafiya wani lokacin, data zo hawa bene nan abun ya zama aiki tana yi tana dafa bango tana runtse ido had'i da cije baki a haka har ta haye ta nufi d'akin su a cikin bag d'inta ta fiddo makullin da yake hannunta don Fauzy ma ta tafi gidan Aunty Mareeya Weekend, bayan ta bud'e ta shige ta turo kopar ta nufi gado ta zauna ta aje jakar a gefenta har taji d'an sanyi yanzu sai tunanin abunda zata fad'a ma gwaggo in ta kira ta shiga yi, tana ta zaune jugum ga wata irin yunwa da take ji tun a gida can ta mik'e don ta samu abunda zata ci d'an gas d'insu ta kunna ta d'aura ruwa acikin yar babbar tukunya ta koma gefen gado ta zauna har ya tafasa sannan ta tashi ta d'ibi wanda zata had'a tea cikin d'an Flask ta saka Lipton kafin ta rufe sauran ruwan zafin ta juye a cikin bucket ta d'an sa gishiri sannan ta fita zuwa toilet, sosae taji dad'i bayan ta fito saida ta soya k'wai sannan ta had'a tea d'in ta had'a da biscuit ta ci data gama tasha magungunan ta haye gado ta kwanta ta lullu6e rabin jikinta tay ma bango k'uri zuciyarta ce ta raya mata Ya Haisam yace zasu yi Magana gashi har yanzu bai kira ba balle ma yaji ya take d'an ta6e baki tay ta raya ita tasan ba wata Magana data wuce ya bata hak'uri, a hankali ta fara lumshe ido a haka har bacci Yay awon gaba da ita. Lokacin da gwaggo ta fito sam bata yi tunanin tashin Fatun ba don tasan tace mata kanta na ciwo hakan yasa ta k'yaleta ta wuce kitchen koda ta shiga bata gane bata yi breakfast ba don Amadu ya shiga ya d'iba sai tay tunanin ko Fatun ce itama had'a nata tay ta koma d'aki, bayan ta gama ta fito da kayan ta maida kitchen kafin ta fara kokarin gyara gidan a haka har lokacin d'aura Abincin rana yay ta d'aura tana cikin yin girkin tace bari ta duba Fatuu baccin yayi yawa ko ciwon kan yayi tsanani ta nufi d'akin ta..........
_Littafin A Sanadin Makwabtaka part 2 Naira 300 ne za'a tura ma Mutum har part 1 ga mai so zai turo kudin ta wannan Account din, 1509618776, Zainab Bature Access Bank, za'a turo shedar biya ta wad'annan nos din 09013804524 ko 08169856268
[5/8, 19:28] +234 901 700 4868: *ASM Bk2044*
_Destiny may be delayed but cannot be changed...._
*DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN KAI*
...........tun bayan daya dawo hayyacin shi ya k'ank'ame ta sosae jin yadda jikinta keta kerma gashi an kai wata ga6a da bata ma iya yin kukan mai sauti sai na zuciya k'walla nata gangaro mata ga zazza6i daya rufeta ruf lokaci guda, to shima dae kermar nashi jikin yake duk ya rud'e yanata bata hak'uri cikin wata irin murya mai nuna tsantsar tashin hankali gaba d'aya jin jikinshi yake tamkar ba nashi ba ga zazzabi dake neman rufe shi shima a haka bacci ya d'auke su su duka saidae Fatuu bana dad'i bane don sai sakin ajiyar zuciya take had'i da d'an firgita, suna haka aka maido da wuta sanyin Ac ya karad'e bedroom d'in kermar jikin Fatuu ta k'aro ba kamar da yake ba kaya a jikinta iya duvet ne da ya rufa masu, da k'yar ta bud'e idanunta da sukae mata wani irin nauyi jikinta na cigaba da yin kerma ga wasu kwalla masu zafi na gangaro mata a gefe da gefen idanunta sam ta kasa wani kwakkwaran motsi don duk ilahirin jikinta ciwo yake ga rad'ad'in azaba dake ratsa cikin jikinta ga kanta dake wani irin Sara mata ta k'ura ma ceiling ido idanuwanta a d'an lumshe she wishes what happened was a dream ba gaske ba saidae koda ga yanayin da take jin jikinta tasan gaske ne ya farun cikin ranta ta fara ayyana wannan wane irin bala'e ne miyasa Ya Haisam ya akaita mata hakan anya kuwa da gaske ne ba mafarkin ba, a hankali ta fara tariyo abunda ya faru tun daga farko ita dae tasan zata iya tuna lokacin daya kai hannu ya zuge mata zip dama rigar nada dogon zip har kusan k'ugu kuma bata sa bra ba sakamakon kamata da rigar tayi sosae sai tasa yar half vest kawae tunda kuma ya kai kan su ta fita hayyacin ta bazata iya tuna ga abubuwan da suka cigaba da faruwa ba sai lokacin da taji yana kokarin penetrating d'inta, hannu tasa ta rufe bakinta tana wani irin kuka mai cin rai miyasa hakan ta faru ya akai suka aikata hakan wata Zuciya ta raya mata sharrin shaid'an dama duk in mace da namiji suka ke6e ai na ukkun su shaidan ne ta k'ara ayyana to amman miyasa da tana rok'on shi kada ya aikata mata hakan yak'i sauraron ta mi zai sa ya cutar da ita har haka yanzu shikenan ya rabata da budurcin ta ya Haisam ya cuceta bai tunanin abunda zai je ya dawo ba Saboda son zuciya ya keta mata haddi wannan wace irin Masifa ce mutumin da ko a mafarki bata ta6a tunanin zai mata haka ba balle a zahiri mutumin da shine ya bata kariya hakan bai faru da ita ba a baya amman shi da kan shi ya aikata mata hakan mutumin da kowa nata ya yarda dashi ba kamar gwaggo har take iya barinta ta fita da shi da daddare sosae shine ya aikata mata wannan d'anyen aikin da tasan in gwaggo taji har zuciyarta na iya bugawa, innalillahi Wa'inna ilaihir raji'un! haka take ta maimaitawa tana juya kanta tafin hannunta guda dafe da goshinta tana haka taji fitsari ya matseta ta fara kokarin janye jikinta don ta tashi sai faman nishi take da k'arfi sai lokacin ta gane ba kaya jikinta ta k'ara sakin wani Sabon kukan da K'yar taja jiki ta matsa can gefe inda ta hango jallabiyar ta ta d'auka daga zaunen ta zurata don bata ma ga jar rigar ba da dubara ta isa k'arshen gadon a hankali ta zura kafafun ta k'asa saida ta daddafe gefen gadon da hannunta sannan cike da k'arfin hali ta yunk'ura ta mik'e har wani Jiri ke dibarta tasa hannu ta dafe kai tana d'aga k'afarta don ta fara tafiya ba shiri ta koma da6ar ta zauna har saida ta saki yar k'ara Saboda wani rad'ad'in azaba da ta ratsata, hannu tasa ta rufe baki ta fashe da wani sabon kukan jin fitsarin na niyyar zubowa yasa dubara ta fad'o mata ta duk'e k'asa ta fara yin rarrafe tana cigaba da yin kuka a haka ta nufi Toilet d'in baiwar Allah duk wannan abun Haisam bacci yake ta shara sai kace matacce, a wahalce ta isa toilet d'in da K'yar ta shiga cikin bathtub don ma tana da k'arfin hali lokacin da fitsarin ya fara zubowa wata zabura tay a gigice tace "Wayyo Allah na!!!" ta k'ara fashewa da kuka Saboda azaba da kyar ta gama tana ta gunji ta kai hannu ta kunna fanfon ruwan zafi ko da tai tsarkin sai taji wani dad'i ya ratsata aikuwa taci gaba da yi ta bar fanfon a kunne tana tayi har bayan wani lokaci sannan ta kashe sai gashi ta samu relieve sosae bata sha wahala ba wurin fitowa kamar da zata shiga, da k'afafunta ta fito sai dae da K'yar take tafiyar tana yi tana dafa bango ga k'afafun sun d'an bud'e bata iya had'e su a haka har ta fito cikin d'akin idanunta suka sauka akan Haisam dake ta bacci sumar shi duk ta yamutse wani irin haushin shi taji ya turnuk'e ta ya aikata mata wannan aika aikar amman baccin shi ma yake sha nan da nan ta ayyana dama da niyya yay mata hakan k'walla ne suka cigaba da zubo mata tana sharewa wata zuciyar ta raya mata kawai ta tafi gida tunda ko ta zauna in ya tashi bai wuce yace zai bata hak'uri tunda ba iya dawo mata da abunda ya rabata da shi zai yi ba da wannan tunanin ta lalla6a ta d'auki gyalen rigar kota kan jar rigar bata bi ba dama tashi ce ta bar mashi kayan shi a hankali take tafiyar ta nufi kofa akan hanya ta ga purse d'inta yashe a k'asa ta d'auka bayan ta fita a bakin k'opa dama ta aje takalmanta saidae tasan bata iya tafiya dasu hakan yasa ta ruk'e su a hannunta, ta d'auki lokaci kafin ta k'araso bakin gate d'in tsit kake ji da alama dare ya tsala sosai a bakin kopar security ta tsaya ta kai hannu tana kwankwasa wa sai gashi ya fito hannun shi ruk'e da bindiga ya bita da kallo ta d'an kauda fuskar ta ya ganeta hakan yasa shi cewa "Madam lafiya kuwa" kaman bazata yi Magana ba k'asa k'asa tace ya bud'e mata kopa zata tafi ne da alamun mamaki yace "tafiya kuma cikin daren nan ina shi yalla6an yake" nan ma shirun ta k'ara yi ta rasa mi zata ce mashi don kar ya zargi wani abu can dubara ta fad'o mata tace "wani aiki yake a computer shine yace in jira ya gama mu tafi to sai bacci ya d'auke ni yanzu bayan na farka kuma sai naga shima yayi baccin ban son in tashe shi ka bud'e man zan iya tafiya" daga jin yadda take Maganar zaka fahimci ba daidai take ba sai faman nishi take ga Maganar a wawware shiru Officer yay yanata kallonta ya lura da har jikinta ma kerma yake hakan yasa shi ce mata kamar ma bata lafiya ko tace mashi eh zazzabi ne ya rufeta shine ma yasa ta farka yace to bari shi yaje yay mashi magana sai yazo ya kaita don dare yayi sosae k'arfe d'aya saura da kyar ma in bata wuce ba da sauri tace ba sai ya kira shi ba zata iya yace "Madam bari dae in mashi magana don a irin wannan lokacin ba'a fita da k'afafu don karnuka keda akwae ta ko ina da sun ganta zasu yi mata tara tara su aikata mata d'anyen aiki yana gama fad'in hakan ya nufi cikin gidan Fatuu na k'walla ta ayyana d'anyen aiki ya wuce wanda aka aikata mata yanzu, kasa cigaba da tsayuwar tayi da K'yar ta zauna kan saman wurin k'afafunta na a k'asa ta takure jikinta dake ta rawar sanyi wani irin fayau take jin ta, yana shiga corridor d'in d'akin Haisam ya tunkari kopar ya tsaya yasa hannu yana kwankwasa wa tun yana yi a hankali har ya kai ya k'ara sautin bugun amman shiru kake ji ba alamun za'a tanka kuma dae ba zai yuwu ya kutsa kai ba, cigaba da kwankwasawa yay can cikin bacci bugun ya kai ma Haisam da K'yar ya fara bud'e idanun shi da sukai wani irin nauyi gashi har kala sun canza sun d'an yi ja d'ago kan shi yay da mamaki yake kallon kopar da ake bugawar can ya tambayi waye da kasalalliyar murya saida ya tambaya sau biyu sannan k'asa k'asa Officer ya jiyo shi da d'an k'arfi yace Officer ne cikin ranshi ya maimaita sunan Officer d'in kafin ya kai hannu ya yaye duvet d'in wani irin bugu gabanshi yay lokacin da idanun shi sukai tozali da jinin da ke a jiki kallon jinin yake with mouth agape can ya furta "ZARAAH!!!" aikuwa cikin zafin nama ya saukko da sauri ya nufi hanyar corridor ya nufi toilet don ganin ko tana ciki yaga wayam da sauri ya juyo lokacin idanun shi suka sauka kan milk d'in jallabiyar shi da itama ke d'auke da stains na jini ta cikin mirror d'in jikin press d'in shi k'ara rud'ewa yay ya nufi hanyar fita yazo bakin kopar ba tare da ya bud'e ba sosae ya d'an lek'a kanshi ya tambayi Officer ko lafiya anan ya fad'i mashi dama Madam ce da suka zo tare gata can bakin gate ta matsa sai ya bud'e mata ta tafi kuma ma bata lafiya don sai kerma take da sauri Haisam d'in yace mashi yaje gashi nan zuwa ya koma cikin Corridor d'in yana wani irin sauri da shi kanshi bazai iya tuna ga ranar da yayi irinshi ba wata jallabiyar ya zuro wuya a jirkice ya fito tun kafin ya k'arasa ya hangota raku6e a jikin pillar yana k'arasawa ya tsaya akanta ya kira sunanta shiru bata amsa ba bata kuma kalleshi ba sai ajiyar zuciya take yi da gani kukan zuci take Slowly ya duk'a a gabanta Officer na ganin haka ya juya ya koma cikin d'akin shi, k'ara kiran sunanta yay still bata amsa ba ya kai hannu ya kamo hannunta aikuwa ta fusge zafin da yaji a hannun ne ya k'ara tada mashi hankali cikin trembling voice yace "am so sorry Zaraah mu koma ciki sai muyi magana" banza tay mashi ganin bata da niyyar tashi yasa shi mik'ewa ya kai duka hannuwanshi zai d'auketa aikuwa ta fashe mashi da