Showing 225001 words to 228000 words out of 512766 words

Chapter 76 - Asanadin Makwabtaka Book 3 Hausa Novel Complete

Unknown   

27 Dec 2024

1577

kwata bai jin kunyar ta sai kace ba itace hakan ke faruwa tsakanin su ba, itama fara bashi tay yace ai ita kad'ai ya had'a mawa shi bai cin Abinci da sassafe ta tura mashi baki a shagwabe tace to ai shima tasan yana jin yunwa ko, bin ta kawae yake da ido gaba d'aya in tana shagwabe melting heart d'in shi take tun ba yanzu ba, dole ya bud'e baki ta rink'a bashi har suka cinye, mik'ewa tay don ta kai kayan Kitchen yace ta bari ya kai ta mak'e mashi kafad'a yay yar dariya, juyawa yay yana kallonta ta nufi hanyar fita tana kaiwa k'opa ta juyo suka had'a ido ta sakar mashi murmushi k'asa k'asa ta furta "I love u" ta fuce da sauri, mik'ewa yay ya nufi Laundry don ya wanko hannuwan shi yana ta sakin k'ayataccen murmushi, lokacin daya fito daidai ta shigo don saida ta wanke kayan, tsayawa tay daga bakin kopar tana kallon shi ya k'araso wurinta ba zato kawae taga yayi mata d'aukar jarirai har saida ta saki yar k'ara don abun yazo mata a bazata, a kan gado ya d'aurata ya dawo ya rufe k'opar, hawa yay saman gadon ya matsa kusa da ita ya jawota jikin shi, bin juna sukai da kallo da d'an murmushi na wani lokaci fuskokin su na a saitin na juna inhaling each others breathe, can ta fara motsa baki kaman tana son cewa wani abu, ya lura yace mata mi take son ce mashi ne, a hankali tace so take ta tambaye shi bai yin mamaki, murmushi yay ya d'age gira yace mamakin mi, tace "wai mune muka zama ma'aurata" da k'yar tayi Maganar yay yar dariya kafin ya d'an girgiza mata kai yace "ai ba abun mamaki bane baby, a rayuwa there is reason for everything, Allah ya k'addaro dama zamu zama married couple shine dalilin had'uwar mu and I blessed it" lumshe ido tay, slowly ya had'e face d'in su ya kai lips d'in shi kan nata he started kissing her deeply, sosae ta bashi had'in kai suka shiga ba juna hot romances a haka bacci yay awon gaba dasu.......


Jama'a ina Baiwar Allah Fanan🤔

*ASM 075*


~_*✊💋BOSS LADIES WRITERS💋✊*_~



*DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN KAI*



............Sosae suka sha Bacci Haisam ne ya fara tashi wurin k'arfe goma, toilet ya wuce yayo wanka, bayan ya fito ya shirya cikin k'ananun kaya wanda da gani sababbi ne sai baza k'amshi yake, bayan ya gama shiryawa ya koma bakin gadon yana kallon Fatuu dake ta shan bacci gashinta duk ya tarwatse har ya d'an rufe mata fuska, murmushi yay ya juya ya nufi k'opa ya fita,

Fanan kwance akan gado ta lullu6e da bargo tana bacci, she spent almost the whole Yesternight pacing up and down acikin d'akin, gaba d'aya zuciyarta ta hana mata zaman lafiya wani irin zafin rad'ad'i ta rink'a mata, she wept until there were no tears left, haka tay ta kai da kawowa kota kwanta tana son tayi bacci sai tay ta imaginations kan Haisam da Fatuu dole ta tashi, sosae ta jigata baiwar Allah har salla taso tayi amman ta kasa k'arshe a fili ta rink'a d'aga hannu tana rok'on Allah da ya sauk'ak'a mata abunda take ji fuskarta a yamutse, saida akai sallar Asuba bayan ta gama tayi Addu'oi sosae ta koma gado ta kwanta, ta d'an d'auki lokaci kafin cikin sa'a baccin ya d'auketa. Part d'in Hajiya ya zo lokacin da ya shigo ba kowa a parlon ya wuce hanyar corridor, Bedroom d'in Hajiyar ya nufa lokacin da ya shiga tana zaune a bakin gado tana shafa mai jikinta sanye da doguwar riga bata dad'e da fitowa daga wanka ba, bayan ta amsa mashi sallamar da yayi ya nufi inda take, a gefenta ya zauna Fuskar shi cike da annuri ga wani fitinannan k'amshi da yake saki, gaisawa sukai tayi mashi an tashi lpy ya amsa daga baya ta tambayi Fateema yace mata tana bacci, yar hira sukai sama sama kafin ya tashi yace bari ya ga Fanan tace to,

A hankali ya tura k'opar d'akin da take ya shiga, a kan gado ya hangota ta duk'unk'une a cikin bargo, saida ya k'arasa gaban gadon yaga Fuskarta a d'an bude idanunta a rufe alamar bacci take, tsaye yay yana kallonta tun daga yanayin fuskar ya fahimci she isn't alright don Fuskar ta yi wani ja, ta cikin baccin k'amshin turaren shi ya fara kai mata, motsi ta fara yi ta fara bud'e idanunta a hankali, bayan ta bud'en bin juna sukai da kallo her eyes were red and swollen yana gani ya fahimci ba K'aramin kuka ta sha ba, yunk'urawa tayi ta tashi zaune ta kasa d'auke idanunta akan shi zuciyarta sai sak'a mata abubuwa da ke k'ara mata rad'ad'i take, wasu k'walla ne masu zafi suka taho mata jin zasu zubo yasa tay saurin sauke idanunta k'asa, gefenta ya matso ya zauna ya kai hannu ya matso da kanta saman kafad'ar shi sai sheshsheka take a hankali, shiru Haisam yay ya d'an rufe ido can ya bud'e ya juya yana kallon saman kanta, gently yace mata miyasa zata sa damuwa haka a ranta sai tayi causing mata wani ciwo, da damuwa akan fuskar shi yay Maganar don ba K'aramin tausayi ta bashi ba, cikin muryar kuka tace ita kanta ba yadda bata yi ba don kar ta damu amman zuciyanta ta takura mata ko bacci bata yi ba sai da Safe nan ta d'an samu ya d'auketa, daga jin yadda take futar da Maganar zaka Fahimci she's in serious grief, shiru yay he wished he could remove all the pain from her heart, a hankali ya kwantar da gefen fuskar shi a saman kanta cikin nuna damuwa yace "Am very sorry Sweetheart am not happy I caused you so much pain" d'an girgiza mashi kai tay suka yi shiru kowa yana kallon wuri guda can yay sigh ya d'ago itama ta d'aga kai tana kallon shi, tambayar ta yay tayi breakfast ta d'an girgiza mashi kai ya furta Ok bari ya kawo mata, yana k'ok'arin tashi ta kama hannun shi a marairaice tace mashi wanka take so tayi ko zata ji dad'in jikinta, mik'a mata hannu yay ta saukko daga saman gadon suka nufi Toilet. Bayan wani lokaci suka fito yana tallafe da ita k'irjinta d'aure da towel, taimaka mata yayi ta shirya cikin doguwar riga da hula ta zauna a bakin gado yace mata yana zuwa ya juya ya nufi k'opa ta bi bayan shi da kallo Zuciyar ta na raya mata abu game da shi da Zarah, k'walla ne suka shiga gangaro mata ta d'age kai sama, yana fita cikin parlor ya had'u da Hajiya ta fito yin Breakfast yay mata Magana kan yana son breakfast zai kai ma Fanan kai kawae ta d'aga mashi ta nufi Dining ya bita, bayan Saude ta zuba mashi ya juya ya koma, Magana Hajiya tay ma Saude kan ta had'a ta kai masu nasu can part d'in su tace to, bayan ta gama Serving nata ta juya Kitchen don ta had'a masu.

A hankali Fatuu ta fara motsi kafin ta fara bud'e idanunta, hannu tasa ta janye gashin daya rufe mata fuska har saida ta d'an ji mamaki ganin ba Haisam kaman yadda suka kwanta tare, tunani tay k'ilan yana toilet tay shiru tana kallon wuri guda sai faman zabga murmushi take da gani tana cikin tsananin farinciki, can ta yunk'ura ta tashi Zaune ta jingina da Headboard, memory d'in rayuwar su ya shiga dawo mata sai faman sakin murmushi take, sosae take mamakin yadda komai ya kasance a tsakanin su, ta d'an d'auki lokaci a haka ganin shiru bai fito ba yasa ta fara tunanin ko dai bai cikin toilet d'in ne, saukkowa tayi ta nufi hanyar laundry tana gab da isa k'opar taji anyi knocking kopar Bedroom d'in, juyowa tayi ta nufi kopar ta tsaya a bakin ta, tambayar waye tayi ta jiyo Muryar Saude da sauri ta kai hannu tana tattare gashinta bayan ta d'aure ta kai hannu ta bud'e kopar, da d'an murmushi ta gaidata itama murmushin take mata ta amsa tace "Amaryar mu an tashi lpy, dama Breakfast na kawo ba kowa a parlon to da yake naga shi yalla6ai d'in a can shine nace bari in fad'i maki" still Murmushin take tace mata to kafin tayi mata godiya sukai sallama, bayan ta dawo cikin d'akin a gefen gado ta Zauna tay shiru kaman mai tunanin wani abu, ta dan d'auki lokaci can ta mik'e sukuku da ita ta nufi hanyar laundry, after some minutes ta fito jikinta sanye da bathrobe ta nufo cikin d'akin, shiryawa ta shiga yi bayan ta gama yin shafa ta nufi Wardrobe, saida ta d'an yi ruwan idon kafin ta fiddo wata doguwar rigar shadda kalar butter an yi mata red aiki, bayan ta gama shiryawa gaban mirror ta koma ta fiddo jewellery da suka hau da kayan ta saka, k'ara gyara fuskarta tayi ta goga jan jambaki ta goga maskara a gashin idonta ya k'ara mik'ewa gazar gazar kaman ta saka eyelashes, bata yi ja gira ba sai kawai ta gyara gashin don tana dashi da d'an yawa, ita kanta taga kyaun da tayi tana Fesa turare tana k'are ma kanta kallo da d'an murmushi, bayan ta gama komai komawa tay bakin gado ta zauna bata yi tunanin zuwa tayi breakfast d'in ba don ba wata yunwa take ji ba,

Bayan ya kai mata Breakfast d'in da kanshi ya shiga bata a baki sai gashi ba laifi ta d'an ci da yawa kafin ta ce mashi ta k'oshi, kokarin mik'ewa tay tace bari ta fidda kayan ya rigata tashi yace ta zauna tana murmushi ta furta mashi thanks ya d'an lumshe mata ido, har ya kusa k'opa tace don Allah ya tambayi Hajiya in akwae paracetamol ya d'aga mata kai, bai jima ba ya dawo hannun shi ruk'e da glass of water ya nufi wurinta, da kan shi ya 6allo mata Maganin ya bata ta sha bayan ya d'aura glass cup d'in akan bedside drawer da Maganin ya d'aura idon shi akan ta cikin nuna kulawa yace "Your sacrifice means the world to me, it's the most generous thing anyone has ever done for me" daka kalli idanuwan shi zaka tabbatar da abunda yake fad'i, d'an murmushi tayi ta d'aura kan ta a saman shoulder d'in shi slowly ta furta "I can do anything for you my husband" lumshe ido yay fuskar shi d'auke da Murmushi, gyara zaman shi yay ya hau gadon sosae ya kwantar da kanta a saman cinyoyin shi fuskar ta na kallon shi tana mashi murmushi ya fara d'an shafa kumatunta can yaji tace "I love u so much babe, don Allah kar canza man zan iya mutuwa wllh" idanunta raurau tayi Maganar, lumshe mata ido yay ya furta " I will never forget how much you have done for me sweetheart" lumshe ido tay still da murmushi daga yanayin fuskar ta zaka fahimci ta samu sauk'in abunda take ji a cikin zuciyar ta, cigaba da shafa fuskar tata yay can ya d'an d'age kan shi sama ya lumshe ido nan take memory d'in shi da Fatuu ya shiga dawo mashi fuskar shi d'auke da d'an murmushi yayin da Fanan ta fara yin gyangyad'i daga baya bacci ya d'auketa.

Tana ta zaune a bakin gadon ji take kaman taje part d'in Hajiyar saidae wata irin kunya take ji, tunanin gyara d'akin tayi ta mik'e, wani sabon Bedsheet taje ta d'aukko a cikin Wardrobe ta dawo ta cire na saman gadon da na pillows d'in ta fara shimfid'a wanda ta d'aukko, bayan ta gama laundry ta nufa ta d'aukko floor wiper tazo ta fara share dakin, data gama ta maida ta d'aukko bucket d'in Mopping ta dawo, tana cikin yin Mopping d'in har ta kusa gamawa taji an turo k'opar Bedroom d'in ta kai idonta da sauri, shine ya shigo suka had'a ido nan take zuciyarta ta shiga raya mata daga wurin Fanan yake, ganin yana mata murmushi yasa ta d'an yi murmushin itama, rufe kopar yay ya nufo inda take tsaye hannunta ruk'e da mop, a gabanta ya tsaya ya kai hannu ya ruk'o mop d'in ta sakar mashi, janye bucket d'in yay gefe ya kai duka hannuwan shi ya matso da ita gaban shi idonta a kanshi, ganin ta d'an yi mashi k'asa yasa shi rankwafawa ya had'e goshin su slowly yace mata waya sata yin wannan aikin yanzu, shiru bata ce mashi komai ba ya d'ago da fuskar shi yana kallon ta ya d'an d'age mata gira, da d'an murmushi tace mashi taga bata yin komai ne kuma d'akin na buk'atar a gyara shi shiyasa, tunda ta fara Maganar ya maida idon shi akan bakin ta daya sha jan jambaki har ta gama, ganin yadda ya kafe ta da ido ba tare daya ce komai ba yasa ta d'an tura mashi baki ya saki murmushi, juyawa yay da ita suka nufi wurin gado, shi ya fara zama sannan ya zaunar da ita kan cinyoyin shi ta yadda fuskokin su suka kusa yin saiti, shiru sukai gazing lovingly into each other's eyes kowa kokarin nuna ma d'an uwanshi yadda yake k'aunar shi suke ta cikin idanun, kasa jurewa Fatuu tay tana murmushi ta kwanta a jikin shi idanunta a d'an lumshe tana shak'ar daddad'an k'amshin da jikin na shi ke saki, hannuwan shi yasa ya rungumeta sosae ha6arshi a saman kanta taji ya furta tayi kyau sosae still Murmushi take ta furta mashi ta gode shima yayi kyau, shiru suka k'ara yi tayi lamo idanunta a rufe she felt safe in his embrace, suna haka taji Muryar shi yana tambayar tayi Breakfast ne ta d'an girgiza mashi kai alamar a'a, d'agota yay gaba d'ayan su idanuwan su sun d'an lumshe yace "miyasa zaki zauna da yunwa ko kina so ulcer ya kama man ke?" yay Maganar tare da d'age mata gira, yar dariya tayi don ta gane abunda take ce mashi ne yace mata da sigar shagwa6a tace to ba shi take jira ba, "Ok, kiyi hak'uri na bar ki da yunwa naje gaida Hajiya da Auntie d'in ki" jinjina mashi kai tayi ya kai bakin shi saitin nata ya manna ma lips dinta kiss, yana d'agowa ta d'an waro ido sai kuma ta saki dariya tambayar ta yay miye tace ya gogi jan bakin ta ganin abun ya saka ta nishad'i yasa shi kai hannu ya matso da kanta ya kad'e lips din nasu giving her a deep kiss, sun d'an d'auki lokaci kafin ya saki kan da k'yar take bud'e ido koda taga yadda bakin nashi yayi da jan bakin sosae ta sa dariya harda k'yak'yatawa sai kallonta yake yana yar dariyar shima sosae take burge shi, can ta kai hannu ta fara goge mashi tana yi tana k'ara sakin dariyar suna cikin haka ya mik'e da ita yay mata d'aukar jarirai har lokacin tana goge mashi bakin ya nufi hanyar k'opa da ita don suje suyi breakfast.

Bayan sun gama yace su je ta gaida su Hajiya tace to, Bedroom ta koma ta d'aukko gyale bayan ta fito a corridor ta tsaya tasa takalma sannan ta dawo yana zaune a cikin parlor yana ganin ta ya mik'e yana mata murmushi ya kama hannunta suka tafi, suna zuwa k'arshen hanyar da zasu shigo cikin harabar gidan ta zame hannunta ya juya ya kalleta ta d'an yamutsa mashi Fuska, murmushi kawai yay baice komai ba don ya fahimci dalilin daya sa tayi hakan, lokacin da suka shiga cikin parlon Hajiya na zaune suka nufe ta idonta akan su tana murmushi, Haisam d'in ya nuna mata wuri ganin tayi tsaye ta zauna shima ya zauna a gefenta duk sai taji wani iri, da k'yar ta gaishe da Hajiya don duk ta sha jinin jikinta gani take kaman duk ansan abunda ya faru tsakanin su, bayan d'an wani lokaci ta mik'e tace bari su gaisa da Aunty Fanan Hajiya tace mata to, bata dad'e ba ta dawo idon Haisam a kanta ta koma ta zauna tun kafin tayi Magana Hajiya tace halan bacci take tace mata eh, kallo suka d'an yi daga baya Haisam d'in ya mik'e yace zai je ya dawo Hajiya tayi mashi a dawo lafiya ya nufi hanyar fita idon Fatuu a kan shi sai kuma ta juyo ta kalli Hajiya ganin ta maida idon ta akan Tv yasa ta mik'e sumi sumi ta bi bayan shi, lokacin da ta fita har ya nufi hanyar parking space ta kira shi da d'an d'aga murya ya dakata ya juyo, tana k'arasowa ta tsaya a gaban shi tana murmushi yace ai ya zata bazai ai mashi rakiyan ba, bata ce komai ba ya kai hannu ya kamo hannunta har saida ta d'an waiga bayanta suka nufi parking space, bakin Motar da zai hau suka tsaya ya tambayi ko tana son wani abu ta girgiza mashi kai ya furta Ok, saida yay kissing hannun nata sannan ya saki ya bud'e Motar ya shiga ganin tayi tsaye yace mata ta koma ta d'aga mashi kai alamar to amman bata da niyyar tafiyar, Maganar Hajiya ce ta fad'o mata a rai ta kwanaki data ce in itace abunda ya gani k'arshe to zaita tunaninta a waje har yay ta sakin murmushi kamar zautacce, k'ara ce mata yay koda wani abu dai ta d'aga mashi kai alamar eh yace to miye ko ya fito ne, da sauri ta girgiza mashi kai ta fara matsawa, tsaye tay gaba dashi tana ta faman murmushi, d'age mata gira yay ya d'an k'ank'ance ido yace "What do you want?" tsuke baki tay sai kuma ta runtse ido da hannu tay mashi nuni da kumatun ta, lokaci guda ya gane mi hakan ke nufi yace "Do you want to kiss me?" ba tare data bud'e idon ba ta d'aga mashi kai kawai sai ji tay ya kamo ta ya shigo da ita cikin Motar yana k'ok'arin zaunar da ita akan cinyar shi da sauri ta fara k'ok'arin kwacewa yak'i sakin ta ganin haka yasa a marairaice tace mashi wani fa zai iya ganin su ya d'age mata

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login