Showing 438001 words to 441000 words out of 512766 words

Chapter 147 - Asanadin Makwabtaka Book 3 Hausa Novel Complete

Unknown   

27 Dec 2024

1661

wajen gidan zaka shaida haɗuwarshi, gaba ɗaya motocin saida suka shige cikin harabar gidan don babbane sosae an ƙawata cikin harabar da shuke shuken fulawoyi masu kyau da tsari ga hasken fitulu sun haske ko ina, bayan duk an firfito Aunty na ruƙe da Lailar Hajiya Maryam na daga gefe suka nufi shiga cikin gidan wanda ginin bene ne, sosae su Hajiya Maryam suka yaba da tsarin gidan ita Aunty dama sun zo da aka kawo kayanta duk da basu ne suka shirya mata kayan ɗaki ba masu shirya gida aka ɗaukko suka yi aiki su kawai umarni suka rinƙa badawa, gidan Laila sai san barka an kashe naira ba ƙaɗan ba wurin yi mata kayan ɗaki sai yabawa ake, idan nace zan bayyana yadda tsarin gidan yake to kuwa ba ƙaramin lokaci zan ɗauka ba kawai dai abunda zance shine gidan Laila ƙarshe ne wurin haɗuwa Aljannar duniya ne an zuba mata kaya na gani na faɗa sai fatan Allah yasa gidan zamanta ne na har abada, tare dasu Aunty aka dawo gidansu Angon aka barota ita kaɗai anan zasu kwana gobe in Allah ya kai mu su juyo Abuja.

Washe gari da Asuba Fatuu ta tashi don tayi salla su Aysha da Safnah ma da suka kwana anan ta tashesu, bayan duk sun gama komawa sukai suka kwanta don kowa a gajiye yake gashi yau su Safnah zasu tafi dasu Gwaggo amman banda Fatuu don Haisam yace nan zata tsaya, Fatuu bata daɗe da komawa ba har ta fara yin gyangyaɗi wayarta ta fara ringing ta kai hannu gefen filo ta ɗaukkota, koda taga mai kiran nata da alamun mamaki ta maimaita sunan Nameer a hankali ta furta "to lafiya???" gabanta har ɗan faɗuwa yake tay picking tare da ƙoƙarin tashi zaune, sallama tayi jin shiru bai yi magana ba bayan ta ɗaga sannan ya amsa ya gaishe da ita muryar shi ƙasa ƙasa bata ji komai ba don ya saba gaishe da ita, bayan ta amsa shiru yay bai ƙara cewa komai ba itama shirun tay tana jin fargabar abunda yasashi kiranta a wannan lokacin, jin baida niyyar magana yasa tace "Nameer lafiya kuwa ka kira kuma naji kayi shiru" tana jin sautin yar ajiyar zuciyar da yayi a hankali yace mata dama Don Allah wani taimako yake son tayi mashi da sauri tace to wane taimako taji yace zai zo ya ɗauketa yanzu in ba damuwa zasu je gidan shi, bugun da gabanta ke yi ne ya ƙaru cike da fargaba har muryarta ta bayyana tace mashi to amman lafiya kuwa shiru ya ɗan yi kafin yace mata lafiya lou ba wani abu bane Minon ce har yanzu keta kuka shine yake son taje ta rarrasheta, shiru Fatun ta ɗan yi tana juya abunda yace a ranta lokaci guda kuma zuciyarta ta raya mata wani abu da sauri tace mashi to yazo ya ɗauketan yace Ok gashi nan ma ya taho don Allah ta fito bakin entry hall da yazo sai su tafi bai son wani ya ganshi tay ɗan murmushi tace to, bayan sun gama wayar Haisam ta kira tana fara yin ringing ya ɗauka saida ta gaidashi sannan ta faɗi mashi zancen zuwa ɗaukarta da Nameer zai yi ya tambayeta lafiya tace haka yace mata lafiya lou Minon ce keta Kuka dama jiyan da ƙyar suka rabu yace Ok kafin yace ina su Abie tace bari ta kawo su nan wurin shi kafin ta dawo, Abie ta fara ɗaukkowa ta nufi part ɗin shi tana zuwa bakin benen suka haɗe da Haisam ɗin ya amshe shi ta juyo don ta ɗaukko Adam, sauri sauri ta canza kaya zuwa jallabiya tay rolling veil ta ɗauki purse bayan ta saka wayarta ta nufi ƙopar fita, tana fitowa daidai Motar Nameer ɗin na ƙarasowa yana tsayawa ta nufi gaba ta buɗe bayan ta shiga yaja suka tafi, yana sanye da brown ɗin jallabiya mai gajeran hannu gaisawa suka ƙara yi ba tare da ya kalleta ba daga haka basu ƙara cewa komai ba har suka ƙaraso gidan bayan an buɗe masu gate ya shiga a gaban entry hall ya parker Motar kusan a tare suka fito ya zagayo inda take ya ɗan kalleta tare da ce mata suje suka jera, saida yasa makulli ya buɗe kopar sannan suka shiga parlon tsaf dashi sai sanyin Ac mai haɗe da ƙamshi ke tashi, hanyar Bedroom ɗin suka nufa suna zuwa bakin corridor ɗin ya tsaya ta kalle shi yace mata ta shiga tana nan ciki, tambayar shi tayi a wane ɗaki take yace wanda suka barta jiya ta ɗaga kai tare da juyawa ta shige cikin corridor ɗin, a hankali ta tura kopar gabanta na faɗuwa ta leƙa kai, acan saman gado ta hango Mino ta takure guri guda jikinta lullu6e da duvet, a hankali tayi sallama ta shiga shiru Minon bata motsa ba ta nufi gadon, zama tayi a baki idonta a kanta har lokacin gabanta faɗuwa yake, kiran sunan Minon tayi shiru bata amsa ba hakan yasa ta ƙara ɗaga murya ta kirata lokacin Minon ta yaye duvet ɗin da sauri, koda Fatuu tay arba da fuskarta wani irin bugu da ƙarfi gabanta yay ganin yadda fuskar tay jajir ga idanuwanta duk sun kumbura haka la66anta ma sun ɗan kumbura sunyi ja kamar jini ya kwanta, yaye duvet ɗin tayi da sauri ta nufo Fatuu tana zuwa ta faɗa jikinta ta fashe da matsanancin kuka har sai da Fatuu ta ɗan runtse ido jin yadda jikin Minon yay zafi sosai, cikin fullanci take mata Magiyar don Allah ta tafi da ita gida kada ta sake barinta anan mutuwa zatayi gaba ɗaya a gigice take hakan yasa Fatuu ruɗewa ta ɗagota Fuska a yamutse take ce mata mi ya faru ta faɗi mata cikin kuka take faɗin Ya Nameer ne bai sonta mugu ne shi ashe bata ga abunda yayi mata ba so yake ya kasheta, cikin sheshsheka take Maganar jikinta sai 6ari yake Fatuu tay shiru ta bita da ido sosae take jin mamakin Maganar Mino a cikin ranta ta shiga raya badai Mino bata san miye aure ba, maidata tayi jikinta ta shiga ɗan bubbuga bayanta alamar rarrashi tana faɗin tayi shiru to in dai tana son ta tafi da ita ɗin aikuwa sai gashi ta daina sai ajiyar zuciya da take saukewa a jere, ɗagota Fatuu tay tana ɗan murmushi ta shiga goge mata ƙwallan fuskarta bayan ta gama bin ta tayi da kallo ta rasa ta ina ma zata fara fahimtar da ita can tace mata a Makarantar su ba'ayi masu bayani kan Aure ba, cikin disashshiyar murya Mino ta tambayeta islamiyya ko boko Fatun tace mata duka tace a islamiyya ana yi masu wa'azi kan mata ta rinƙa yima mijinta ladabi da biyayya kuma ta rinƙa nuna mashi soyayya sannan in ta haihu taba yaran tarbiyya mai kyau sannan a Boko a islamic studies anyi masu bayanin minene aure da kuma yadda ake yin shi, kai Fatuu ta jinjina kafin tace to ba'a yi masu bayanin yadda ake haihuwa ba tace anyi masu a cikin Biology a Reproduction Fatun ta tambayeta ma'anar shi ta faɗi mata harda ire iren shi, gyara zama Fatuu tayi don anzo inda take so cikin types ɗin ta tambayeta wanda ya shafi abunda take son ta sani tace tayi mata bayanin shi ta shiga yi mata tiryan tiryan, murmushi Fatuu tay tace to bata san haɗuwar da ake nufi in mace da namiji sun yi ba ake samun cikin da ta faɗa Minon tace mata ana nufin in akayi aure aka cigaba da soyayya, jinjina kai Fatuu ta shiga yi don ta fahimci da gaske Minon bata fahimci abunda ake nufi ba,

"Ba daga anyi aure ana soyayya ba ake samun ciki ba tunda in hakane ai kafin kuyi auren kuna soyayya miyasa baki samu ba, abunda ya faru tsakanin ki da Nameer shi ake nufi da in mace da namiji sun haɗu don haka ba laifi yayi ba, hakan kusan shine auren ma dole sai ana hakan zaki samu ciki kuma duk lokacin da hakan ya faru tsakanin ku lada zaku samu",
yamutsa Fuska Minon ta shiga yi idanunta cike da ƙwalla murya na rawa tace "amman Adda Fatuu da wuya fa sosae wllh har matuwa nayi na dawo" tana kai Maganar ta fashe da kuka kasa daurewa Fatuu tay saida tayi yar dariya tace ta suma dai ana mutuwa a dawo ne, Kuka sosae Minon keyi Fatuu ta zura mata ido bata ji mamaki sosae ba don tasan akwai ƙarancin wayewa a tattare da Mino gashi ita ba mai shiga mutane bace sosae kuma bata da shige ma ƙawaye wani lokacin kamar miskila haka take, ajiyar zuciya Fatuu ta sauke ta dafata tana faɗin to miye abun kuka ai ba ta dingi jin zafin ba kenan daga yanzu bazata ƙara ji ba, duk da haka taƙi daina yin kukan sai faɗin Allah bazata iya ba da wuya take,

"Aikuwa indai kika ce bazaki bashi hakkin shi ba sallamar ki zai yi ya auro wata" Fatuu ta faɗa ta ɗan ɗaure fuska hakan yasa Minon ta ɗan tsagaita kukan Fatun ta ɗage mata gira tace hakan take so ko ya saketa da sauri ta girgiza mata kai alamar a'a tace aikuwa indai tace gudunshi tace zata rinƙa yi abunda zai faru kenan tunda hakan shine auren don haka indai tana son cigaba da zama dashi dole ta daure a hankali zata saba, tana matsar ƙwalla take faɗin Allah kuwa azaba gareshi Fatun tace bata faɗi mata daga yanzu bazata ƙara jin zafin ba duk wadda take gani anyi ma aure dole hakan sai ta faru da ita taga suna baro gidajen auren nasu ne daga baya ake sabawa ko itama hakan ya faru da ita har Asibiti aka kaita da ɗinki ma za'a mata, waro idanunta da sukai luhu luhu tayi a razane tace ɗinki kuma Fatun tace eh wasu har aiki ake masu ai ɗinki in hakan ta faru dasu sai sunyi jinya kuma basu baro gidajen mazajen nasu saboda sun san dole sai hakan ta faru, wuri wuri tayi tana kifce kifcen ido ta daina yin kukan, tambayarta Fatuu tay ba'a kaita Asibiti ba da sauri ta ɗaga mata kai tace sai dae ko in da ta sume murmushi Fatuu tay tana kallon ta da sauri Minon ta sunkuyar da kanta can ta miƙe tare da kamo hannunta tace suje toilet, kokarin miƙewa ta fara Fatuu ta taimaka mata ai tana fara taka ƙafafun ta saki ƙara ta ƙanƙame Fatun ta fashe da kuka tana faɗin ƙafafuwanta sun karye Allah bazata iya tafiya ba Fatun tay yar dariya ta girgiza kai abu yazo ga su alanƙoso, duk da halin da Fatun ke ciki haka ta duƙa tace ta hau bayanta bayan ta haye ta miƙe da ita suka nufi toilet, basu daɗe da shiga ba Fatuu ta fito ta nufi wurin akwatunan Minon ta fiddo towel bata ɗaukar mata brush ba don ta ganshi a toilet ɗin, bayan ta dubata ta shiga taimaka mata sun ɗauki lokaci a cikin toilet ɗin kafin suka fito Mino na ɗaure da towel a ƙirji ta yafo short a kai ta dafo kafaɗar Fatun yanzu lafiya lou ta tako kafafun duk da a hankali take yin tafiyar, a bakin gado ta zaunar da ita ta nufi wurin kayanta tana faɗin yakamata a jera kayan nata, mai ta ɗauko da turarurruka da undies sai ta ɗauko mata doguwar riga mai kyau da gyalenta, da kanta ta shafa mata mai sannan ta bata undies ta saka bayan ta gama ta bata rigar itama tasa ta fesheta da turare harda roll on ta bata ta shafa, bayan ta gama shiryawa ta miƙe tace mata tana zuwa ta nufi ƙopar fita, parlor ta fito Nameer na zaune kan kujera duk lokacin nan yana ganin Fatuu ta fito ya miƙe da sauri ta nufo shi tana ɗan murmushi, a gaban shi ta tsaya tace mashi tayi mata abunda ya dace duk da jikin nata yayi tsami yakamata tun da wuri ta zauna ruwan ɗumi da sauri yace saida ya kira wani abokin shi likita ya faɗi mashi abunda yakamata to taƙi yarda ne data ganshi sai tayita yin ihu kamar taga Dodo har magunguna daya turo mashi yaje ya siyo amman ya rasa taya zai bata ya ƙarasa yana ɗan murmushin kunya itama yar dariya tay tace ina ruwan mino ta tambaye shi ina magungunan ya zura hannunshi cikin aljihun jallabiyarshi ya fiddo mata su, amsa tayi har zata juya sai kuma ta dakata tace mashi yakamata ta fara cin abinci don tasan bata rasa jin yunwa yace mata akwae su shawarma da kaza a cikin Fridge tace a'a mai ɗumi yakamata taci ta tambayi akwae kayan tea yace eh akwae komai a cikin store bari yaje sai ya haɗa mata, yana niyyar juyawa tace a'a bari tayi shi yaje wurin Minon yay ɗan yi jimm kafin ya tambayi lafiya lou yaje har saida yaba Fatun dariya tace ko ya fara jin tsoronta ne yay yar dariya yace kusan hakan, bayan taje Kitchen deep freezer dake ciki wadda Nameer ɗin ne ya siyeta don ba ita suka siya ma Minon ba anan dai suka ganta jiya ta buɗe, shaƙe take da vegetables da ɗanyan nama harda kaji jiya a rufe take shiyasa basu ga kayan ba, store ɗin ta nufa shima yau a buɗe yake sa6anin jiya da yake a rufe koda ta buɗe shi shima dankam yake da kayan Abinci ba abunda babu har saida Fatun ta jinjina kai tana murmushi ba 6ata lokaci ta ɗaukko abunda take buƙata ta fara yin aikin, ɗakin ya nufa gaban shi har ɗan faɗuwa yake don ba ƙaramin tada mashi hankali tayi ba, saida yay jimm a bakin ƙopar kafin ya kai hannu ya tura yasa kai tana jin an turo ƙopar ta ɗago kai ta kalli ƙopar suka haɗa ido, da yar sallama ya ƙarasa shigowa ya nufo gadon tana ganin shi ta yunƙura ta tashi zaune ta ɗan kalleshi kafin ta sadda kanta ƙasa yana ganin haka ya zauna bakin gadon idonshi a kanta ya furta "My Baby..." shiru bata amsa ba bata kuma ɗago ba saida ya ƙara kiran nata sannan ciki ciki ta amsa ya kai hannu ya kamo nata slowly yace fushi take dashi har yanzu a hankali ta ɗan girgiza mashi kai alamar a'a, ƙarasa hayewa yay saman gadon ya jawota jikinshi ya rungumeta yashiga bata haƙuri yana faɗin bai so yasa ta wahala ba amman ba yadda zai yi dole tay passing through hakan amman daga yanzu bazata ƙara shan wahala ba ta jinjina mashi kai, wani irin daɗi ne ya ratsa shi ganin ta saukko ya kwantar da kanshi saman nata tare da furta mata yana sonta sosae a hankali tace itama haka ya lumshe ido, bayan wani lokaci Fatuu ta gama haɗa masu Breakfast chips tayi masu da farfesun kaza sai ta haɗa tea, a saman babban tray ta jera komai ta ɗaukka don ta kai masu, a bakin kopar ta tsaya tayi sallama shiru ba'a amsa ba ta ƙara yi nan ma shiru hakan yasa ta aje tray ɗin tasa hannu tay knocking sai lokacin Nameer dake rugume da Mino bacci ya kwashesu yaji ya ɗago tare da cewa Yes hakan yasa ta shigo ta nufo gadon har lokacin Mino na a jikin shi tana bacci, a saman table ɗin gadon ta ɗaura ta kalleshi tana murmushi tace Ango gashi nan ta gama yace Ok bari ya tasheta sai ta bata tace shi bai iya batan yace yana son taci sosae ne in ita ta bata sai tafi ci tace to bari taje ta ɗaukko plate ta zuba mashi da tare ta zubo masu yace ba saura a Kitchen ne tace akwae yace ta bari zai je ya zuba ita sai suci tare tana dariya tace ango da zuba Abinci, shima dariyar yake yace da yaci sa'a ma daba shi ya dafa ba, bayan ya tashi Minon shi ya ɗauko table ɗin ya maido saitin da Minon take Fatuu ta zauna shi kuma ya tafi, a nutse ta shiga bata a baki tana ci can Minon tace itama ta ci tana murmushi tace zata ci ta fara ƙoshi tukun, ba laifi taci sosae itama Fatun taci bayan ta gama ta bata magunguna, cigaba da kwatanta mata rayuwar aure Fatun tay "daga yanzu kada ki ƙara gudun mijin ki kinji yar ƙanwata hakan ba kyau indai ya nemi hakkin shi kika hana Allah zai yi fushi dake mala'iku kuma su kwana suna tsine maki saidai idan baki lafiya sai ki faɗi mashi, ta hakane zaki kama zuciyar shi ya zama kullum kece a ranshi saboda hakane ma kafin auren kika ga ana baki wasu abubuwa kina sha don ki ƙara daraja a wurin shi ne ki kuma haɗa da biyayya ai Gwaggo duk ta maki bayani kan hakan, sannan ki dage da yin ado da kuma kwalliya nasan baki da matsala da wannan dama kin iya shafa jambaki da hoda to yanzun ne zasu yi maki amfani kinga dai mijinki tubarkallah ta ko ina yayi irinsu yan mata rububin su suke don haka sai kin dage ki rinƙa yi mashi abunda yake so sannan kisan irin kalar shigar da yafi so kina yi mashi...." da sauri tace mata ƙananan kaya yake so ya faɗi mata Fatun tace to ta rinƙa yawan saka su in yana gida ko kuma in tasan zai dawo amman kamar in tana sanye dasu tayi baƙi maza sai ta ɗaura after dress amman suma sauran kayan nata kada tace zata jubge su ta rinƙa sakawa akai akai tana cin gayu ba kamar ranar Juma'a Minon nata ɗaga mata kai bayan ta gama yin Maganar a hankali tace to ko ta canza kayan jikinta yanzu tasa wanda yake so ɗin fatuu tay murmushi tace a'a ta bar rigar tunda bata jin daɗi zata fi sakewa tace to, bayan sun gama yin Maganar tace mata ta kwanta ita kuma ta ɗauki tray ɗin kayan ta nufi ƙopa, lokacin data fita ba

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login